← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 175 OF 208

Sashe 175

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta kama ta ora bisa kanta tana fa in" Ka ji bambamcin ko sai na yi maka bayani? Shafa kanta ya yi kafin ya ce"Tsawon gashi kawai za ki fi ni, amman santsi wane mutum? Ni fa da ina da barin shi ya taru da tuni na fiki gashi." "Me ya sa to ba ka bar shi ya tarun ba? Ai da yanzu sai ka fara kitso." Ta fa a tana ar dariya kara jawo ta jikinsa ya yi lokaci aya yana fa in" Inna ba ta so ta ga na tara gashi, ni kuma ina so amman saboda ita na ke ragewa shi ya sa in dai zan je gida sai na saka huka saboda ba na son ta yi min fa an na tara suma ban yi aski ba." Mimi ta kara tusa yatsunta a cikin sumar kansa da ya tara, sai kamshi take yi tunda ta na shan gyara kafin ta ce" Nima ina so zan dinga yi maka kitso ka ji." Sai ya tura mata kan yana cewa"Ki yi mana, Za ki tsefe shi da kanki ne yarinya." Ta fara curku a masa kan amman kitson baya kamuwa da ta yi sai ya warware, gajiya ya yi ya janye kansa yana fa in"Mu yi barci MIAJ." Galala ta yi ta na kallon shi a cikin duhun akin saboda mamakin sunan da ya kirata, to a ina ya san tana amfani da wannan sunan? Tana cikin tunanin ya ago kanta ya ora saman kirjinsa ya kamkameta yana fa in"Kina mamakin a ina na san wannan sunan ko? Bai ba ta damar mgana ya cigaba da fa in" Na san ki, na san ke kike amfani da sunan Miaj da boyayyen account in da kika bu e saboda ni." Mimi ta zaro ido kafin tac e"Ka sani ka ce fa? To ta ya ya? Mirmishi ya yi kafin ya ce"Mun zama aya lokaci ya yi da za ki san wasu abubuwan da yawa wa anda ba ki sani ba Fatima." Goshinta ya sumbata kafin ya ce"Ina son ki, na yi miki wani irin so mai tsananin da na kusa mutuwa saboda soyayyarki Mimi, bayan dawowata daga gidanku da faruwar abin da ya faru ka an ya rage ban hqkura da rayuwa ta ba. Sanadin ki na sallama Komai ina tunanin in ba ki cikin rayuwata mafarkina bai cika ba, ciwon rasaki sama da shekaru goma ya ke damun zuciyata bayan ke ban ara ganin wata mace da sunan so ko vurgewa ba. Shi ya sa na sha gaya miki ke ce a jiya da gobe da shekaranjya da jibi a cikin zuciyata ba ki da kishiya ke in da na za a tun farko na kuma asa sauya ki Fatima. Soyayyarki ce duk ta wahalar da ni ta sakani na ri a rayuwa dabam da na sauran mutane, gani nake yi duk abin da ya faru babanki ne ya yi sanadin faruwan shi da farko ba na bibiyanki saboda Ina so na manta dake amman daga lokacin dana fahimci ina sonki ba kuma zan ta a daina sonki ba sai na fara bibiyan ki a lokacin kina Univesity of Ibadan har ranar graduation in ku ina cikin makarantar ku, na ganki amman ke ba ki ganni ba." Mamaki ya kama Mimi cikin alj'abi ta ce"Ka je har ibadan? Aji ya gya a kai kafin ya ce"E. mana, na je har hoton ki na auka a lokacin zan nuna miki da safe, ina bibiyan duka motsin ki saboda ina so na gani ko kin manta dani sai na samu tabbacin ke ma ba ki manta da ni ba. Dawowarki Abuja ya sa na cire rai dake saboda na san mahaifinki ba zai bani auran ki ba,nima kuma na haramta ma kaina ke a lokacin na fita batun ki daga bibiyanki amman kin kasa fita daga rayuwata fa awata harkan kwallon kafa ya sa lokacina ya zama ragagge. Sai ya ri auke min hankali daga tunani da shiga damuwa amman na kasa mantawa dake, a cikin kirjina na ke jin kuna amman ina samun salama in nasan ke ma ba ki yi aure ba, kamar yadda nima ba wata a mace a gaba na.Nasan ke ce mai accuout in Miaj kuma ba wani ya gaya min ba a jikina na ji hakan ko daga yadda kike yawan bibiyata, amman ban tuna nuna miki na gane ki ba. Na dawo da sanin komai na rayuwarki ne daga fara aikin da gidan Tv hankalina ya tashi kin san ina da bala'in ki shi ba na so na ga wasu mazan suna yabon ki, ko suna ambaton kin birgesu, kuna nake ji in na tuna kina can kina birge wasu mazan, na kalli hiran da kika yi a gidan talabijin in ku kina ba da labarin ki da yanayin yadda a ka ri a comments na yabawa gare ki, kwana na yi ban yi barci ba sai na fahimci duk auriyata ba zan iya ba Na fi ki farincikin ha uwata dake a Dinner bikin Makama domin ganin ki ya sa na ji kamar zan iya samun ki. Sai dai na kasa ba ma zuciyata dama kan abin da take so saboda tunanin abin da mahaifinki ya yi min. Mimi wlh tallahi lokacin da Hajiya da Momny suka zo min da mganar auran ki ka an ya rage ban suma saboda da i ba na kwana farinciki da godiyar ubangiji na yi ta sadaka sannan bayan azumin Kaffara na yi azumi bakwai wanda na yi al wari tsakanina da ubangiji a kan duk ranar da na same ki zan yi wannan azumin. Na saka miki wa annan sharu dan ne saboda ina tunanin zan iya rama kwatakwatancin zafin da na ji a zuciyata saboda rashin ki, Mimi saboda ke nake son shiga bangaren Inna in na ganki sai naji damuwata ta yaye, in na zo ban ganki ba sai na ji ni cikin kunci, ina tsokanarki Ssboda na ga fushin ki saboda kina yi mini kyau sannan ina so ki rika biyemin muna mgana a tsakanim mu, Mimi in na saka ki kuka ji na ke yi kamar zan mutu yadda na tsani kukan Inna haka ma tsani na ji kina kuka, lokacin da kika fara sakarmin fuska muka fara zama na fi kowa farinciki in da za ki tona zuciyata a Lokacin kamar farar takarda, ba a son raina na gayya miki mganganu ba Fatima har ga Allah zuciyata ne na asa iya sarrafata ta manta baya shi ya sa na kasa ba ta ha in kai ko dama kan abib da take so. Sai na yi yunkurin mu gyara zaman su sai wata zuciyar ta hana ni, she an ya yi tasiri a kaina na so na yi ma kaina saken da zan ta nadama har na koma ga Allah. Har ga Allah ban auka za ki tafi ba na auka kamar yadda na ke sonki kina min son da ba za ki iya bari na ba bayan tafiyata ranar ban yi barci ba na yi ta nadaman abunda na aikata, a lokacin da baki nan na shiga tashin hankali kawai ina daurewa ne ina cikin zullumin da tunanin kada na rasaki a karo na biyu , ko ba ki zo min da wasu sharu an ba da addu'an iyaye da abokai na suka na gane gaskiya riko ba shi da amfani gwara na bar komai ya wuce domin nima na zauna lafiya cikin rayuwa mai kyau kamar kowa, abin da ya sa na gaya miki haka ina so yau ki sani tun bayan rabuwar mu da shekaru goma har yau har gobe matsayin ki bai ta a sauyawa ba, I love u so much, ke ce maha in farincikin rayuwata Fatima" Kafin ya gama magana Mimi har ta fara shesshe an kuka. Saboda mganganun sun shige ta, ara wani kamkame shi ta yi kamar za ta maida shi ciki ta ara fashe masa da kuka lokaci aya tana fa in" Shi shi ne ka yi ta ba ni wahala haba mana." Haka ta ke fa a ta na dukan sa a kirji shi kuma ya na jinta amman bai hanata ba haka ya ara rumgumeta kamar zai maida ta ciki lokaci aya yana fa in"Na sani, na sani amman yanzu komai ya wuce." Kuka mimi ta ri a yi kafin cikin kukan ta ce"ka sa na kasa kallon wani a namiji da sunan so, na kasa ganin kowa sai kai. Kowa ni yake kallo an ce na i aure kai na ke jira ba ni da tabbas a kaina kowa sei yace ka daina sona ni kuma ina da yakinin kana sona har gobe, aji ina barci da hotonka a saman kirjina, ina kuka a kan hoton ka saboda ina tunanin ka yi min nisa!. Me ya sa ka bani wahala!.? Ka bar ni ina zaman jiran ka shekaru sama da goma bayan kuma ma same ka ka yi ta ba ni wahala, me ya sa ka min haka? Kasan yadda n ke kwana kuka saboda kai? Ta fa a tana kara fashewa da kuka lokaci aya ta na dukansa da hannunta sai da ya bari ta yi har ta gaji sannan ya kamata ya sake rumgumeta ya ha e bakinsu wake aya na tsawon lokaci aya sannan ya sake ta, ta lna haki ta ce"Da na rasa ka da bansan wani hali zan shiga ba, ina sonka, da ban same ka ba da na shi." Bai barta ta arisa ba ya ara ha e bakinsu waje aya bayan ya maida ta kasa shi kuma ya zama yana samanta daga nan sai zencen ya sha bamban Mimi ta kamkame Aji tana sakin masa kukan farinciki shima ji ya yi kamar ya yi mata kukan saboda yanayin da yake ciki, ji ya ke yi kamar ya bu e zuciyansa ya saka ta a ciki domin ta fahimci soyayyarta ta wahalar da shi. A Wannan daren masoyan sun raya shi ne wajen fallasa ma juna abin da ke cikin zukatan su, da safe Aji ya auko hoton Mimi da ya auka a ibadan a cikin wayarsa tabbas ko ya je, itama nan ta nuna masa Ajiyayun hotunansa na wayarta da kuma ma ajiyan sirrinshi in da hotunansa suke da ta saka a
Chapter 175 · 0% Book details