← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 208

Sashe 149

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

su dukkansu ka zauna da su ka ji in akwai wa anda ke nenan su, in ka ji akwai sai a bincika in an aminta da nagartansu shikenan." Mansoor ya yi shuru kafin ya ce"In kuma babu fa? Baba anjuma ya ce shikenan sai ka ba su daman fara yin zence har Allah yasa a dace. Bai yi gaddama ba ya ce zai yi mgana da su in ya shiga cikin gida anan waje ya bar Baban wajen abokinsa Mallam Hashimu ya na ko shiga da Mariya ya fara cin karo tana wankin kayan da za ta saka gobe a dara nan shi bai ma ganeta ba sai da ya ji tana gaishe shi sannan ya tsaya ya na kallonta shi ya da e ma bai ganta ba. "Ke ina kike zuwa, ba na ganin ki a cikin gidan nan? Haka ya fa a lokaci aya yana kallonta da sauri ta ce" E. mm ina gidan Yaya Zuwaira ne." Kai tsaye ya ce"Me ya sa kika je can? Sai ta kasa mgana kanta na kasa dai dai lokacin da magajiya, ta ago labule ta Fito ta na kallon su, shi kuma ko kallo bata ishe sa ba kawai sai ya juya ya na fa in" Barka da dare, ke Mariya ki same ni a akin Inna zan yi mgana da ku." Yana gama fa in haka ya yi wucewarsa Magajiya ta bi shi da harara. Bai ma san tana na yi ba tsaki ta yi lokaci aya tana Kallon Mariya" Ko zai ce ki daina zuwa gidan Zuwairan ne tunda shi ne uban anjuma? Mariya ta kalleta kafin ta ce"Kai Magajiya." hararanta ta yi kafin tac e" Dilla ta fi can sakara, kuma kije ki dawo ki gayamin abin da ya ce." Mariya ba ta kara mgana ba ta dai shanya kayanta daman auraya take yi, ta wuce Bangaren Inna Meri ta samu akin Maeesha a sakaye tunda Yaya Saddiqun na gari tun shekaranjiya ya shigo garin sai firita take yi tana shwaga a ita mai ciki, a falon Innar Daga Walida sai shi Junior ma ya yi barci Inna Meri kuma barci take ji bayan sun gaisa ta ce za ta shiga ta kwanta ta huta amman ba ta fara barcin ba ta ji yana tambayansu ko suna da ma su son su? Mariya da Walida suka kalli juna cikin mamaki, ita dai Mariya tana da samari ita kuma Walida ba ta da wani takammame, Tunda ba tsayawa take yi da samarin ba, Samnan ba ta da waya Inna ko yar ganin dama ce, in ta ga dama ko wayar ma walida sai ta yini ba ta gani ba Innar ta yi boyon kayanta mariya ko tana da waya wani Saurayin ta dake sonta ya siya mata. Ganin duk sun yi shuru ya sa ya yi gyaran murya yana fa in" Baba na son ya aurar da ku, ni kuma ina son ku yi karatu wacce take ganin ta na da wanda ke sonta sai ta yi mgana." Walida ta yi shuru, kafin ta ce"Ni dai ba kowa, zan fi son na cigaba da karatuna Yar jarida nake son zama kamar Anty Mimi" Bai ce mata komai ba tunda hankalinsa na kan wayar hannunsa ne. "Ke fa? Ya fa a ya na cigaba da duba wayarsa, murya can asa mariya ta ce"Ni.. ni akwai wani." "Ina yake? Ya haka ya katseta da sauri ta ce" A tudum wada. Yaya Auwalu ma ya san ashi." Kai ya girgiza kafin ya ce"Ok zan yi mgana da Auwalu in, ke kuma tunda ba ki ci Jamb ba ba za ki zauna hakanan ba zan nema miki ko yar diploma k i je ki yi a kan na'ura mai wala, kafin wata shekara sai ki sake rubuta Jamb in mu ga Abin d Allah zai yi." Gaba ayansu su ka yi masa godiya, nan ya bar su ya fita bayan ya ce Walida ta gaya ma Inna ya tafi, ya so ya gaya mata gobe zai je kano amman kuma bai samu fuska ba, Ita ko Innar ta na jinsa mirmishi kawai ta yi, ko da ace shi in yana da fitina amman kuma yana da kyakyawan hallayan da fole a aga masa kafa. Tana jin su walida na kuskus a falo, Ko da ce ma Mariyan ba ta da saurayin Magajiya ba za ta bari ta cigaba da karatu ba, aure za ta ce arta za ta yi, Walida kuma ta san ba ta da wani saurayi sai tarkace ita ba za ta saka baki ba tana da uba da Sauran yayyenta abin da su ka yanke a kanta ba za ta ja ba. Yana fita su ka kusa cin karo da Saddiqu da ya fito daga cikin akin sa daga shi sai gajeran aramin wando, Kallo kallo suka yi ma juna shi da Aji, kwarjini ya yi masa yasa ya ba shi hannu su ka yi musabaha duk da ya sha alwashin ba zai ara gaishe shi ba, sannan ga gulmar da Aishar ta kai masa amman ga shi ga Mansoor in ya kasa masa wata mgana. Shi ko kallon kasa da sama ya yi masa kafin ya ce" ya kamata dai kasan a yanayin da za ka ri a fitowa, nan gidan akwai iyayenmu akwai annen mu bai kamata ka ri a fitowa haka ba." Yana gama fa in, ya saki hannun shi ya yi wucewarsa ya bar Saddiqu na bin shi da harara sai da ya tabbatar da ya bar shashensa sannan ya saki tsaki yana fa in" an, sarkin iyayi ai sai ka hanani ni da gidan ubana." Daga baya kenan. ******** *03rd Febuary 2023* Ba a motarsa ya shirya tafiyan ba. Sai ya shirya tafiyar tasa a motar haya. Takwas na safe yana tasha kafin tara motar kano ta aga da Aji aciki kuma har a lokacin yana kiran wayar mimi amman amsar aya ne tana kashe ne, Daman tun kwanaki ya saka Mu'azzam ya tura masa lambar Dr. sulaiman in bai kuma kira shi ba sai da ya sauka tashawajen sha biyun saura na rana sannan ya kira shi. Wajen kira biyu ya yi masa ana uku ne ya ji an aga kiran da sallama, shima sai ya amsa masa suka gaisa. "Ba ka gane wa ke mgana ba ko? Dagacan bangaren Dr. sulaiman dake haraban asibitin Aminu kano ya fito daga duba Patient in da ya yi ma tiyata jiya ya samu Kiran Aji. "E wlh ban gane ba. Lambar ba bu suna.". "Sunana Mansoor Aji, mijin anwar ka Fatima Mimi." Mirmishi ya su uce ma Dr. Sulaiman yana gyara zaman gilashin da ke idonsa ya ce" Allah sarki, kasan da ya ke ba mu ta a waya ba shi ya sa ban auki muryan ba." Aji ya jinjina kai kafin ya ce" Gani na sauka a tashar Kano. Adireshin gidanka nake so, na zo wajen matata ne." Ciki mamakin da har ya bayyana saman fuskar Dr Sulaiman ya ce"Ikon Allah, ok to yanzu na shigo asibiti ne na duba patient ka gaya min tashar da ka sauka sai na ariso na auke ka ko? Sai Aji ya waiwaya ya ga sunan Tashar ya fa a masa sai Dr ya ce ga shi nan tafe in sha Allahu. Sannan suka yi sallama ya arisa wajen motarsa ya bu e ya shiga. Sai da ya hana Mimi tafiya amman Daddy ya ce a kyaleta tunda dai har ya ji labarin ya bita wajen Hajiiya kuma ya taka har Abuja saboda ita amman kuma ba ta bari sun ha u ba, Ya yi mata fa an ta koma Gombe amman Mimi taki jin mganarsa yanzu kuma bai san da wani yare zai fa a masa Mimi ta bi Madiha da mijinta zuwa Umra ba. Yana wannan tunanin cikin lokaci ya isa ta shar Allah ya taimake shi bai ha u da mugun Goslow in kano ba, daga bakin tashar ya tsaya saboda in ya shiga wajen fitowa ne matsalan tunda tashar Kano Line ne sai ya kira layin da Aji ya kira shi da farko ya ce ya an Fito daga tashar ya na nan a bakin tashar a wata mota mai ruwan toka. Ba su sha wahalan gane juna ba, Dr Sulaiman ya fara gane Aji tunda ya san shi, shi kuma Aji fuskar Mimi ya gani a fuskar shi sannan ya aga masa hannu kuma ga shi a jikin mota mai ruwan toka. Aji ya na sanye da shadda mai ruwan toka inki zamani ya dora bakar dara a kansa takalmin kafarsa sahu waje ne. Sai wayarsa kawai dake hannunsa. Bayan ya ariso suka yi musabaha sannan Dr Sulaiman ya bu e mai gaban mota ya shiga suka auki hanyar cikin gari. Gidan Dr na anguwan shara a ne. Suna tafe Dr. Sulaiman na jan sa da hira shi kuma ya na amsa masa aya da aya, yawanci kan mganar wasa ne, Dr na zolayansa da cewa za su ri e shi ya buga musu wasan kano Pillars da kuma Gombe United mirmishi kawai Aji ya yi amman bai yi mgana ba. an ja lokaci kafin su isa gidan, tunda da nisa, sun isa gidan an madaidaci mai kyau da shi har sai da ya burge Aji. A Haraban gidan ya faka motan suka firfito Aji bai yi niyyan shiga cikin gidan ba sai kawai ya ce"Ka yi mata mgana kawai." Sai Dr ya ce" Haba dai ka shigo mana bakomai nan ma gida ne." Sai Dr ya yi masa kwarjini ya sa ya bishi suka shiga ta falon akin sa na kofar waje. Sai ya ce Aji ya zauna bari ya shiga ya fito sai ya jinjina masa kai, ya samu aya daga cikin Kujerun falon ya zauna yana auko wayarsa yana dubawa. Ya so ya kira Mu'azzam sai kuma ya fasa, yac e sai ya gama rigimarsa da Mimi sannan zai neme sa. Dr. Sulaiman kuma na shiga cikin gidansa ya iske Jawahir a falo turus tana zaune da tsininin cikinta a gaba. Yara duk ba sa nan suna Mandawari sun je gidan kakanin su..ta na ganin shi ta sakar mai mirmishi lokaci aya tana fa in"Ka dawo da wuri yau." Yana zama gefenta yac e"Kinsan ba aiki na je yi ba, duba
Chapter 149 · 0% Book details