Sashe 75
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajen aikinsu tana ta samun alheri kala kala duk da ko bikin ba'a ko sanar gidan Tib in su ba Mimi ta ce ba ta ra'ayi kuma ko a shafin su ta facebook ba su sanar da zencen auran nata amman dai an lura tunda sha'anin ya gabato ba a cika ganinta tana labarai ba sai dai Salim Bunza. Rukky ta gaji ta samu Mimi da mganar ya kama ta Aji ya zo ya ba su ku in hidiman biki na awaye. Mimi ta kalleta kafin tace"Miye kuma sai ya zo ya ba ki? Rukky komai akwai fa wani kuma hidima kuma don Allah? Rukky ta ta e baki kafin ta ce"To ni auran ne na kasa gane gabansa, ko kiran ki fa a waya ba ya yi haka ake auren fisabillahi" Mimi na yi mata wasa ta ce"Ko za ki kira shi ki tambaye shi ne? Rukky ta ce" Eh ba ni lambarsa ni wallahi zan yi masa mgana." Mimi ta auka wasa Rukky take yi kai tsaye ta auki wayarta ta lalubo Lambar Aji ta ba ta, Rukky ta kwashe a wayarta ta kirasa a lokacin kira wajen uku bai auka ba. Har Rukky ta gama zamanta a gidan su Mimi tana ganin gyaran jikin da a ke yi mata sannan ta yi tafiyarta gida sai da daddare Aji ya biyo bayan kiran da ya gani an yi masa tun da rana. Ita Rukky har ta manta ma ta kira shi tana auka sai ta ji kuma ba a yi mgana ba cikin yanayin mganarta ta ce"Da wa nake mgana? Ran Aji ya aci da kamar ya kashe wayarsa sai a fasa a gajarce ya ce"Wanda ki ka kira." Muryansa ta ji daga sama kuma ko a waya ba ta sauya ba da sauri ta duba lambar sai ta ga ne Aji ne, bakinta har ya na raawa wajen fa in"Mansoor Aji ne? Yes! Ya ba ta amsa a janzarce shima sai ta ji ya yi mata kwarjini duk da ba ta ganinsa sai kawai ta fara fa in "Uhm ni sunana Rukayya ni amniyar Mimi ce" "Sai aka yi yaya? Aji ya katse ta cikin mamakin me ya sa awar Mimi ke neman sa? Rukky ta ji ta raina kanta amman sai ta dake ta fara Fa in" Ni na kar i lambarka a wajenta saboda biki ya kusa amman ba ka zo ba sannan ba ka turo da wani sako ba, auren ne kwata kwata na kasa gane irin shi.' arishe fa a cikin gatsali Aji sai da ya murmusa kafin ya ce" Ko? miye ba ki ga ne ba? Auran Aji ai na daban ne kamar yadda na ke na dabam, mganar kuma kuna jira na ita Mimin ta aiko ki? Rukky ta ce"A'a ni na ga ya kamata amatsayina na aminiyarta." Aji ya ce"To kenan ke kika aiko kan ki ko? Bai ji ra cewarta ba ya cigaba da Fa in" To ni kin yi min ka an na yi mgana dake, amman za ki iya turomin tsohon ki shine dai dai da ni." Daga haka ya katse wayarsa ya bar Rukky baki sake aiko ya sha zagi haka ta kira Mimi tana masifa tana fa in "Mimi wallahi wannan mijin da za ki aura ba shi da mutumci zagin uba na fa ya yi jiya" Nan ta kwashe yadda aka yi ta sanar da ita Mimi sai da ta yi dariya Ajin ta ba zai ta a sauyawa ba kamar ta yi ma Rukky Allah ya kara sai kuma ta fasa, kada ta ji ba da i amman karambanin Rukky ai yana da yawa ita da take Amaryan n ma ba ta damu ba sai ita. Shi kuma Aji da gangan ya yi mata haka Saboda kada ma wata ta kara kiran shi, daman ya na jin haushin su Nasir sun yi masa riga mallam masallaci shi ya ce babu abunda zai yi auran ma ko gayya ba zai yi ba,to sun buga kati sun tura ma Mutane wannan kuma yudaran Mu'azzam ne, sannan sun je sun samu Couch sun gaya masa zai yi aure suna so a ha wallon Murnan auran sa. Kawai yau yaje morning traning Couch ya kira shi kai tsaye ya ce"Captain meka uke mu? na dauka daga ni har membera in mu We are all Family a she ba haka ba ne tunda har ga shi za ka yi aure kana oye mana." Sai ya ji kunya dole ya dukar da kai yana ban hakuri Couch ya dafa kafa ansa kafin ya ce" Baka sanar da ni da wuri ba, da na gayyato mana Platue United mun buga maka wasan taya murna, amman ko yanzu za' a buga wasan cikin gida domin taya Captain in Gombe United murnan samun aruwan aure Congratulation Captain" Haka sauran members ke ta ce masa Congratulation Captain. Ya na amsawa a tsume y na tunanin yabbas in suka ha a ido da Mu'azzam ha uwarsu ba za ta yi masa kyau ba. Shi tunda gyaran inda Mimi za ta zauna ya kammalah shikenan Mu'azzam ya ce ya bar masa sauran shi ya auki Nauyin kayan da Ango zai yi fitar angonci wanda da an tsaya jiran Aji da kila tsohon kaya zai je aurin auren ko a gefen walan rigan shi, Mu'azzam ya tura ma Ahamd ku i shi ya siya komai acan ya inkaa tahowa da shi kawai zai yi, Makama ke ba su labarin wani abu a kan da Mimi in ya ji a bakin matarsa Bibi to a bakin sa su ka ji Rukky ta kira Aji ya zage ta. Nasir sai da ya yi ta dariya kafin yac ce"To ita wa ya gaya mata irin su Aji ake yi ma haka? Ya ma yi mata da sauki itama da shigen shisshigi Mimin ba ta damu ba sai ita" Ko neman sa ba su yi ba ta waya suke tattaunawa in da Nasir ya saka ma Auran Aji suna da auran aukan fansa suna ta dariya. Mu'azzam ne ana saura sati aya biki ya kira ta ya tambaye ta ko tana bu atar wani abu Mimi ta ce ba ta bukatar komai amman duk da haka sai da ya matsa mata ta turo acct ya saka mata 100k domin yasan in aka tsaya jiran Uban ma su gida sai su bushe. Kuma ka da ace baya bibiyanta wallahi yana na bibiyan motsinta hankalinsa ya ji ya kwanta da ga ba ta zuwa ma wajen aiki sosai tunda satin kaf Salim bunza ke gabatar da labaran safe da yamma. Ana saura sati aya aurin aure Mommy ta dira a gombe ita da Asma'u da kaya niki niki da ta yi ma Autar ta Mimi, ta iske Mimi ta sha gyaran Halawa ta yi wani irin kyau ga Yaddiko na yi mata gyaran ciki, Mama ma ba'a barta a baya tuni ta saka arta ta yi ma wacce ta ke siyan mganin gyaran Amare a wajenta Hajiya Surraya Deea Bujuwa daga kano, a wajenta aka siyan ma Mimi kayan gyaran harda na Infection da Kazan Amare mai kyau kuma daga can ta sako a Mota aka karba anan gombe, sai da aka kawo Inna Zainaba ta ga ai kayan Surayya Dee ne Bojuwa daga kano, nan ta nuna musu sauran wanda ta siya ma Mimi sauran ka an su are, Mama ta ce ba matsala sai wa annan ta tafi da su can gidan ta ri a sha. Baki kuma suna ta zuwa dangin Mommy daga kano Madiha ta zo kwanan Mommy Biyu da zuwa ta sauka Khadi sai da aurin auran ya kasance saura kwana hu u rana aya suka iso tare da Dr da Iyalansa. Kamar yadda gidan Hajiya ya fara aukan harama haka can gidan dangin Inna Meri daga Argungu Sannan Yalwa da iyalanta sai matan Karimu da ansa har da matar Alhaji Kabiru ta zo, Sannan su Amina tun ana saura kwana hu u suka tare a gida Bintu kuwa tun ana Sati Mu'azzam kuma Hibba ta fara yo gaba shi sai ana gobe aurin aure zai zo garin bangaren Inna Meri ya cika da mutane ba su da matsalan komai da za'a bukata mu'azzam ya gama tanadar shi. Ana saura kwana biyu biki Hajiya ta sanar da Inna Meri za'a zo a jere kayan Mimi jin haka yasa Inna Meri tace a yi abinci mai rai da lafiya Domin tarban ba i, ko ya ya auran ya zo ta yi farinciki yau Baban Inna zai zama magidanci fatan da ta jima ta na yi masa, nan da nan kuwa su Hibba su ka mike suka fara hidiman tarban bakin gidan Karamci Magajiya dai ta na gefe amman anta sun shiga ciki tare da su Gaje da an su domin su san in suka koma gefe sai a yi ba su suma sun yi anko na yinin biki wanda Bintu ce shugabar wannan bidiar domin ta ce kara in holewa za'l a yi a gidan Wanzamai ranar bikin Baban Inna. *Janafty* *INZB2004* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA