Sashe 150
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Patient ne kawai." Sai ta gya a kai ta yinkura ta mike dai dai lokacin yake fa in" Kun yi mgana da Mimi tun bayan tafiyar su Umra? Jawahir ta ce"Sau aya muka yi mgana lafiya dai ko? Sai kawai ya mi e yana fa in"Bako gare ta. Mijinta ne ya zo." Jawahir ta zaro ido kafin ta ce"Yana ina? Sai ya nuna mata falon ba i yana kora mata jawabin yadda aka yi ya arishe da fa in", na rasa me zan ce masa." Jawahir ta ce"Gaskiya ba da i, tun zuwansa Abuja na yi ma Mimin fa an ta yi hakuri ta koma gida ta saurare shi a kallah dai ai ya nemata, ina amfanin wannan abu kuma? Ai sai ya auka kuma mutanen banza ne." Dr ya mike lokaci aya yana fadin"Daddy ne duk ya ke biye mata, amman yanzu dai ha o min ruwa da lemu akwai abinci? Sai ta ce sai da miya amman bari ta dafa ko shinkafa ne da Ssauri sai ya ce ta hanzarta, Ta wuce Kitchen duk da cikin ta ya girma amman matar likita ce motsa jiki a wajenta na da matukar amfani. Shi kuma Dr. Sulaiman sai ya kira Daddy bai dauka sai da ya ara gwada kiran shi sai ga shi ya auka sai daga baya ya tuna yau oahadi ne, bayan sun gaisa sai ya ke gayamasa zuwan Aji tare da cewa"Daddy ina jin kunya me zan gaya masa? Kai ya ce"Ka gaya masa gaskiya mana, miye abun oye oye." Dr Ya yi kasa e bai yi mgana ba jin haka ya sa Daddy ya ce"Ka ga kada ka damu, in har yana da hankali ya san in da zai zo komai ya warware." Ya kashe wayarsa ya na yar dariya an tselen uwa ashe dai a na son fiyar ta shi har yanzu, in gaji da zagaye zagaye zai neme shi, a lokacin shi kuma zai gaya masa matsayarsa. Jiki a sanyaye Dr. ya kwashi farantin ruwa da Lemu ya kai ma Aji dake zaune a falo har ya fara auna Mimi ta shigo falon nan ya fara balbaleta da fa an sa amman maimakon ita sai Yayanta ya kara gani. Da ya ce ba zai sha ruwan ba sai ya nuna bai ji da i ba shi ya sa sai ya tsiyaya ya sha ka an shi da Babban shan ruwan shi ya ga Mimi a gabansa. Amman sai ya ga ba ta zo ba,.Sannan Dr na zaune bai yi masa wata mgana ba sai ya gyara zama yana fa in" Mimin ba ta nan ne? Dr ya sauke numfashi kafin ya ce"Eh. Ba ku yi waya ba ne? Aji ya maimaita E, cikin mamaki kafin ya ce" Ba ta nan? To ta na ina? Ya fa a cikin mamaki sannan lokaci aya ya na oye takaicin sa. Cikin an jin nauyi Dr ya ce"Tana Umra. Ta je Lagos wajen Madiha to ita da mijinta za su je Umra sai ta bi su suka tafi tare daman tana tare da Internationl in ta, na auka ma ko kun yi waya ne ta sanar maka? "In ta sanar da ni ai da ba za ka ganni ba., Ni ba ta kirani ba asali ma na e ba na samun ta waya, kenan ka ga tafiyar da take yi ba da izinina ta ke yin su kuma, tunda har gobe ina matsayin mijinta ban ce na saketa ba, sannan ban ce ta yi yaji ba ganin damanta ne sai na kyaleta saboda ita mace haka t ke in ta gaji da abu sai ka bata iska, Amman ace da yau sakinta na yi da iddata ne akanta kuna Iyayenta za su barta ta ri a yawo gari gari? Yanzu ma wata kasar ta fi ba tare ni Mijinta na sani ba tsakanin ga Allah hakan da ta yi ya dace ko a bangaren zamantakewa kafin ma a shiga mganar Addini.? Aji ya karishe fa a yama mai ura ma Dr Ido shi kuma sai ya jinjina kai kafin ya ce"Tabbas bai kyauta ba amman ka yi ha uri, ni kaina ban san da tafiyar ba sai ana gobe tashin su amman zan kira wayar Madiha tunda kamar Mimin ta kashe wayarta zan gaya mata ta dawo akan lokaci." Mansoor Aji mi ewa kawai ya yi lokaci aya ya na saka wayar a cikin aljihun gaban Rigarsa kafin ya ce"A'a ku yaleta kawai." Takaici ne da akin ciki suka hana shi mgana Dr na ro omsa ya tsaya ya ci abinci ya ce ba zai tsaya ba. Cikin jin nauyi Dr.Sulaiman ya ce"To haka za ka koma baka ci komai ba? Sai kawai ya samu kanshi da Cewa"Ba wani damuwa, da yake ma kasan kanina SP ne a nan garin zan je gidansa mu ha Haka nan kawai ya ji yana fa in haka, Dr Sulaimam duk bai ji dadi ba hakanan suka yi sallama ya rako shi har waje yana kara bashi hakuri shi kuma ya ce bakomai Saboda ya raunana Allah Mimi ta kure hakurin shi zuwa yanzu ya rasa matakin auka a kanta duka matakan akinsa sun rushe da gaske take yi abij da ta fa a ba za ta bari su yi mgana ba, kuma da gaske take yi ta hakura da auran shi. Sai yaji duk ya damu wata zuciyar na gaya masa duk laifinsa ne me ya sa a daran bai tsaya ya bata hakuri ba? Sai ya fara jin Tsoro kada Mimi ta su uce masa a karo na biyu in wancan karon ya sha wannan karon ba zai iya sha ba kam. Sai dai kawai Mu'azzam ya samu wayar Yayan na shi ya na tambayan shi yana ina? Shi kuma lokacin ya na Office ya zo saboda mganar Cases in wani maraya da dangin babansa suka cinye ma gado. Sai ya ce masa yana Office abun mamaki Ranar da ta zama ranar tarihi ga Mu'azzam kawai sai ji ya yi Aji ya ce ya tura masa adireshi ga shi nan zuwa. Ko kafin ya kariso ya fito haraban Division in na su ya na jiran shi,.Yana sanye da kakinsa ya fito a matsayin SP M.G ANJUMA, wato Mu'azzam Gaddafi anjuma. Bakin nan ya i rufuwa karon farko da Mansoor zai kawo masa ziyara wajen aikinsa,.Sannan a karon farko za su ha u da kaki a jikinsa. Sun kuma ha u, Mansoor sai da ya ji wani iri ganin anin nasa cikin uniform Rumgume shi ya yi kamar ya samu karin girma zuwa DPO tsabar murna da zumu Sai ga Mansoor a kayattacen Office din anin nasa gwanin burgewa. Ba wani takarce bayan wajen zama sai daga can haka wasu kananun kujeru. A kwai hotunan gwamma garin sai na Sarki a saman teburin Mu'azzam kuma akwai hoton Junior sai a gefe hoton Mansoor ne da kayan kwallo a jikinsa ya yi an mirmishin gefen baki. Mansoor sai da kwallah ya tarun masa a ido, ya yi saurin basarwa, Mu'azzam ya rasa ina zai saka shi ya ji da i, nan da nan ya saka aka ha o masa shayi ya na kuma rawan jikin tambayansa abin da zai ci kawai sai ya yi mirmishi kafin ya ce" Ka natsu, ai yanzu na zo ni da zan arisa har gida in sha Allahu." Mu'azzam ya ji kamar an yi masa bushara da gidan aljannah jiki na rawa ya kira Hibba ya gayamata suna da babban bako a tanadi abinci bai gayamata ko waye ba amman yanayin murnan shi ya sa ta san ba on mai muhimmanci ne. Ba su zauma ba sai da su ka yi sallar azahar Kowa kuma sai Mu'azzam ya nuna shi ya ce Yayansa ne daman ko da ya ariso mutanen da zai gani ba su kariso ba sai da Mansoor in ya jira suka gama ya sallame su sannan suka natsu yaya da aninsa domin tattaunawa. "Allah ya sa dai kun gama mgana da Anty Mamin? Aji ya yi shuru kafin ya ce"Ban ganta ba, bata nan wai ta je Umra? Mu'azzam ya zaro ido kafin ya ce"Umra? Topha? Ikon Allah." Shi kan shi lamarin ya ba shi mamaki kafin ya ce" To kuma ba ku yi mgana a waya ba? Aji ya girgiza kansa kafin ya ce"Na gaya ba na samun wayarta kwata kwata.". "To me take so ne? ure ni take son ta yi mana? Kuma kamar ta yi nasara, Mu'azzam na fara jin tasoro, ina jin wani tsoro na shiga na tsoron da ban ta a jin irin sa ba" Ya fa a cikin karyewan sauti, daga alamu kuma abin da ya ke fa a daga karkashin ransa ne ganin yadda ya yi laushi lokaci aya. Bai ma Mu'azzam damar mgana ba ya cigaba da fa "Mu'azzam kana tunanin Mimi za ta dawo mu cigaba da zama? Ko kana tunanin abin da ta fa a da gaske ne? Mu'azzam ya ji tausayin Yayan nashi cikin kwantar da murya ya ce"A'a ni fa ina ganin akwai abin da kake yi mata ne ba ta so, in za ku zauna ku samu daidaitu za ta dawo in sha Allahu." Aji ya dafe kansa lokaci aya yana fa in" To ta i ba ni damar haka? Allah ba zan mata fa a ba zan saurareta wannan karon, sannan ina ji a zuciyata zan iya mata abin da ta ke so, mganar gida kuma sai in da take so za ta zauna na janye duka sharu da na a kan ta." Ya fa a lokaci aya yana tagumi kafin ya cigaba da fa in "Mu'azzam na ta a ga ya maka ina son Mimi? Na ta a ga ya maka itace rayuwata? Ya fa a yana mai kallon an uwan na shi Mu'azzam ya yi ajiyar zuciya kafin ya ce" Na san kana sonta mana amman abin da ban gane ba me ya sa bayan ka same ta ka kasa nuna mata wanman son? Me ya sa kuma ka ga ya mata ba ka sonta? "Ba ni da wani dalili Sai na jin hauahin abin da ya faru a baya. Sannan Allah ni fa ba gaskiya na fa a ba, kawai dai na fa a saboda ta ji haushi, kuma ita ta ja na fa i haka saboda