Sashe 57
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kasalar zuwa sai kawai ya hau mashi in haya zuwa can anguwar. Sai ga shi ya je ya ji abin da ya kusa saka shi kamar ya mutu saboda Haushi shiyasa ko jimawar da ya so ya yi bai yi ba ya yi tafiyarsa dalilin da yasa yana ganin su Baba Sani suna jiran sa kuma in ya tsaya a yadda ya ke jin acin rai zai iya yi musu ba dai dai ba, in kuma ya yi musu mgana yana cikin fushi ya fa i abunda bai dace ba sai su ji haushin shi shi ya sa ya yi tafiyarsa kawai. Takaicinsa aya wai Inna har da gayya ta yi na zuwa gidan to ina abun zuwa Allah ya ji an rai ga wanda ya kusa kashe miki a Mu'azzam ya fa o masa a rai daman ya san duk yana sane da duk abunda ke faruwa aiko sai ya ci masa mutumci. Sallar Isha'a a gida ma ya yi yunwa ya ke ji amman acin ran da yake ciki ya hana shi ya sama ma kansa mafita. Mu'azzam ya doka ma kira ya na faman huci fushinsa tsab yake son ya huce a kansa. Mu'azzam na tare da Matarsa Hibba suna yin Dinner sai ga kiran Mansoor ya auka da zumu in sa sai dai zumu in ya koma ciki domin cikin fa a da masifa Mansoor ya fara fa in" Mu'azzam !Mu'azzam! Mu'azzam! Sau nawa na kira ka? Yana jin haka ya san yau shi kuma sai ya sha masifa. Cikin sanyin murya ya ce. "Sau uku." "To ka kiyayeni wlh in ba haka ba sai na ata maka rai, bar ganin kana da kaki, kakin ka banza ne ni awajena ba ka wuce anina da nake yi ma hukunci in ya yi ba dai dai ba." Mu'azzam na shafa keyarsa yace"Me na yi ne yau kuma? Cikin kufuluwa Aji ya ce"Abunda ka san ka aikata ashe ba ka da kishin kai ban sani ba? Kai ne ka kira Inna ka na gaya mata wai su Mimi sun dawo ka sakata ta auki su Walida suka tafi gidan wai sun je gaisuwa me ye haka? Me ye alaqar mu da su da har kake wani ya a sun dawo? Ba na son wawanci fa Mu'azzam ka sanni sarai." Mu'azzam ya yi shuru ya rasa na cewa in ya yi mgana sai maganarsa ta yi zafi sai kawai ya za i da ya yi shuru haka ya zauna sai da Mansoor ya gama masa masifa da fa a sannan cikin ladabi ya ce"Allah ya baka hakuri ba da wata manufa na fa a ma Innar ba, kuma har ga Allah ni ban ma san za ta je ba domin ba ta fa a min ba." Mansoor ya yi aramin tsaki kafin ya ce"Ni fa na daina yarda da kai, kai ma ka koma layinsu Nasir, nan ba har lambata ka ba ta ba? Mu'azzamu kada ka bari mu ha u domin ha uwarmu ba za ta yi mana kyau ni da kai ba." Daga haka ya katse wayar ya bar shi sagale da ita a kunne kafin shima ya sauke yana fa in"Ikon Allah! Ajiyar zuciya ya sauke kawai ya Cigaba da cin abincinsa Hibba ba ta yi mgana ba tana fama da Junoir ne ma a lokacin to ita ai ba ta isa ba wannan fa an tsakanin Yaya da aninsane, sai dai in bai yi masa wani abun da ya ba a masa rai ba haka zai kirashi ya yi mishi fa a ko Inna da Baba albarka. Har mamakin masifar Yaya Mansoor take yi, shi abu ka an a wajensa na fa a ne. Tana ta nazarin mijin nata ya na cin abinci yana mirmishi shi ka ai, cikin mirmishin itama Ta ce. "Me ya faru ne.? Na ga kana ta mirmishi kai ka Kai ya ka a kafin ya ce"Ina son yayana, na tabbata duk duniya ba wanda zai kai sa kaunata wani abu na tuna kawai da ya sa naji zuciyata ta yi sanyi. Fata na nima wata rana na saka shi farinciki kamar yadda yake sakani." Ba ta matsa sai ta ji me ya tuna ba ta amsa da Amin Amin, sai da ya gama cin abincin sa sannan ya kira Inna bayan ta auka sun gaisa ya fa a mata yadda suka yi da yayan na shi cikin yar dariya Inna Meri ta ce"Kyale shi inna fa an da ba zai iya yi min ba ne ya sauke maka, rabu da shi kada ya saurara ma kansa ya je bakar zuciyarsa ta hana shi zama lafiya da kowa." Sun ji ma suna ta mgana da Inna, tana bashi labarin yadda Hajiya ta yi ta murna da ganinta amman ba ta fa a masa mganar Mimin da Hajiya ta yi mata ba, amman ta fa masa Hajiya ta ba ta labarin Major ya so ya zo ya nemi gafaran Baban Inna kan lamarin da ya faru a baya sai dai Allah bai yi ba lokaci ya are. Mu'azzam ya ce"Mu ai ba mu da matsala Inna, tuni mun yafe abunda ya faru matsalan daga Yaya Mansoor ne shi fa kamar ba ya iya yafiya ga wanda ya ata masa Inna." Inna Meri tace"Allah shi ya ye masa wannan cutar, domin cuta ne ta bala'i da ya kamata a nema masa tsari wajen Ubangiji." Mu'azzam sai da ya yi dariya jin abunda Inna ta ce itama sai ta biye mishi suna dariya arshenta dai kafin su yi sallama sai da ya ba ma Hibba wayar suka gaisa da Inna Meri ta na tambayan Megidan ta Hibba ta ce ga shi a jikinta ya yi barci sannan suka yi ma juna sallama. Yaya Amina washegari da ta zo gidan ta ji abin da ya faru ta yi ta dariyan Bintu da ta gudu cikin dariyan ta ce"Bintu ga tsoro ga ban tsoro." Inna Meri ta ce"Ina za ta tsaya jiya nan ya warwareta, an inna dai aka kira jiya aka yi ma borin." Walida ta ce"Inna ke ma fa jiya kin yi ma Yayanmu tsawa." Inna Meri ta ce"Da ban yi mishi haka ba, da ba zai bar mganar ba, ni ka ai nasan fitinar za ta faru arkashin wannan maganar." Yaya Amina ta ce"Gaskiya tunda shi dai ba zai gane abunda aka yi ba, Allah Sarki ashe ba ta manta damu ba." Walida tace"Wlh ta ce duk a gaishe ku." Yaya Amina ta ce"Mu na amsawa da Inna ta min mgana ai da tare za mu je." Walida na ri e dariyanta ta ce"To yanzu ma ba ta aci ba, in za ki je ne ai gidan ba oyayye ba ne." Ita Kuma Yaya Amina sai ta ce sai dai in Walida za ta raka ta ita kuma ta ce ba da ita ba ya zo Baban Inna ya ji labari ya yi biji biji da ita. Inna na gefe ta na yi musu dariya kafin ta ce"Sai dai ya yi muku amman ni ai na kuna ba na tashin auri ba yadda za'a yi dani sai hakuri." Yaya Amina ta ce"Inna ke sha kumdun ne, ni kuwa sai ki sa ya kulla dani mu na yar mutumci da anina,Halima har mamaki take yi in taga muna hira na kan ce ma ta tun tuni daman tamu ta zo aya da Baban Inna" knna Meri na sakacen hakorinta ta ce"Ke ku rabani da halin Baban Inna, zuciyarsa har wani za an wanda za ta yi mu'amala take yi, Allah dai ya ye mishi wannan cutar." Walida na kwasan dariya ta ce "Inna ba shi da lafiya ne? Kai tsaye ta ce"Eh mana ai ciwo ne babba ma kuwa, ku yi ta masa addu'an Allah ya ye masa." Suna ta dariya Inna Meri na fa in su daina dariya ba abun dariya ba ne. Yaya Amina na gidan har bayan la'asar sai da su ka yi sallar sannan Amina ta ce Walida ta raka ta su je gidan Bintu. Walida ta ce ita makaranta za ta je Yaya Amina ta ce to su je in ta rakata sai ta wuce makaranta daga nan. Inna Meri na zaune ta na jan casbaha tace"Ku gaishemin da Bintu, ku ce mata nan fa ba gidan Baba Inna ba ne ta kwantar da hankalinta ya yi mana ma yaji." Dariya ta kara ka ma su Walida su ka fita suna yi Inna na gimtse fuska,.Da ya ke yau Yaya Amina ita ka ai tazo yara duk suna makaranta har sun fita Inna ta kira su, bayan sun dawo ta kalli Amina tana fadin"Amina ki shiga bangaren su Gaje ki gaishe su, sannan ki shiga akin Magajiya itama ki gaisheta ba ta jin da Yaya Amina ta amsa da toh Inna sannan su ka fita akin Magajiyan su ka fara shiga ta na kwance Jummai ta zo gidan ashe tana ganin Amina ta washe mata baki su ka gaisa Aminan ta gaida Magajiya ta amsa mata fuska ba fara'a Walida ma duk da ta shigo da Safe sai da ta kara yi mata ya jiki ta amsa ta na wani ha e rai ita dai Magajiya ba ta san zaman lafiya ciwo ya rafketa Mariya na gidan Zuwaira ba ta dawo ba Inna Meri ke yin abinci yanzu ta ke ba ta kuma safe da rana da yamma Inna Meri za ta shiga ta duba ta amman ko da rana aya ba ta ta a gode mata ba. ita dai Inna Meri komai take yi domin Allah ne. Hiran da Walida da Yaya Amina suka ri a yi kenan a kan hanyarsu ta zuwa gidan Bintu, da suka shiga shashen su Gaje ma har ana fa a musu mgana kiri kiri Gaje ta ce ma Amina ba'a ganinsu ko sun zo suna akin uwarsu Meri to ka da su manta suma aya suke da Meri a wajen su. Walida ko ta bata rai a ranta ta ce ba aya ba ne, Amina kuma sai ta ba ta hakuri Harira ce ma yar ba ruwanta ba kamar Gaje da kamar halinsu ya zo aya da mijinta wajen kallon rayuwar wani. Sun je sun iske Bintu ita ka ai a gida su Hassan sun bi babansu gidansu, abokiyar zamanta ba ta