← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 208

Sashe 106

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba, shi ya sa ta je ta sanar da Inna Meri tunda ta yi ta kiran wayarsa bai auka ba, Hibba na gidan lokacin tunda nan akin Inna ta lke kwana, Har ta yi kwana Mimi ta yi mata a lokacin dariya ta yi kafin ta ce" To yayan namu fa? Shi ya ri a kwana a ina? Mimi tace" alAi ba ko da yaushe yake kwana a gidan ban ba kin gani ba ke ma" Hibba cikin Mamaki ta ce"Ikon Allah! To ina yake kwana? Mimi ta ce can gidan sa mana, alokacin ba ta yi mata mgana ba, saboda ta na jin Nauyi amman a an zaamanta ta fahimci zaman aure Mimi da Yaya Mansoor zama ne kamar na bakin juna a kuma yadda ta san labarin auran su da komai tun fari Sai Mimi ta mike tsaye in ba haka ba, ba za ta iya lankwasa zuciyar Yaya Mansoor da har soyayyarta ta shekara da shekaru dake cikin zuciyar za ta bayyana kanta. Hibba da kanta ta ce bari ta raka Mimin can gidan su duba Hajiya, lokacin mangariba ta kusa Walida na islamiya, sai suka tafi su biyu Inna Meri ta ce ita ma gobe da Safe sai ta je ta duba ta, Mimi ba ta auki mota ba sai dai suka Hlhau adaidaita a hanya Mommy ta kira ta ta ce sun yi waya da Daddy yacl ce sun dawo amman gidan sa ya wuce da Hajiya. A karon farko tun bayan auran Mimi ta je gidan Daddy dalilin ciwon Hajiya ta iske Hajiya na ta barci ta sha allurai da ruwa. Duk ta fa a, suna gidan har wajen Karfe goman Dare. Suna shirin dawowa Daddy ya ba da direba ya kawo su gida. Tun da Hajiya ta farka ba ta da e ba sai ta kara komawa barci, a akin Mama aka sauketa Daddy ya ce ita za ta kula da ita, Mimi duk ta damu har dmuwar ya bayyana a saman fuskarta. Kamar a mafarki sai ga Aji ya kira ta ta auka cikin kasala. " Kuna ina ne? "Muna gidan Daddy" Sai kawai ta ji ya ce" Zan zo na auke ki yanzu, sai ya ji yanayin da ta amsa sai da gabansa ya fa i da sauri ya ce" Ya mai jikin? Mimi ta sauke ajiyar zuciya kafin ta ce" Da sauki ta samu barci ne" Sai ya an samu salama ya ce ga shi nan karisowa, suna gama wayar ta koma akin ta na ce ma su Mama Mansoor zai zo ya auke su. Shi kuma gida ya je domin ya yi mata sallama da safe za su yi sammakon ta shi zuwa Ibadan. ya ga ba ta nan sai Inna Meri ta ke fa a masa abin da ya faru, ga dare ya yi kuma bai kamata ya tafi bai yi mata sallama ba, ganin ma ya na ta jira sai Inna ta ce ko zai je ya duba Hajiya nan ne daganan ya auko su? Daman tunanin da ke ransa kenan ko gaddama bai yi ba, ya na ma hanya ne ya kira Mimin suka yi mgana tun da Hajiya ce ita zai gaisheta ai ita ba ta yi masa komai ba, ko bakomai ta so tarayyan shi da Mimi tun a tashin farko. *Janafty* *INZB2014* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Sai da ya zo ofar gidan sannan ya kira wayar Mimi ya ce ga shi ya zo yana ofar gida, sanin halin shi ya sa ba ta ma yi tunanin zai ta a cewa zai shigo ciki ya gaida Hajiya ba, sai kawai tavce Hibba ta shirya ga shi nan ya zo. Sallama suka yi ma mutan gidan Daddy yana cikin akin sa a lokacin har ciki ta shiga ta yi masa sallama. A lokacin har yana tambaya ta ya megidan nata? Sai ta ce yana ofar gida shi ya zo aukan su. Ba ta ta a tunanin zai ce zai shigo ba sai da suka fita can bakin get lokacin yana daga jingine a jikin motar shi yana mgana ta waya. Sai da ya gama sannan ya kalli Mimi lokaci aya yana fa in" Kin fa a musu zan shiga ciki? Cikin mamaki Mimi ta ce" Daman za ka shiga ciki ne? Ai ba ka sanar da ni ba." Kai tsaye ya ce" Sai na fa a miki? tun da kika ji na ce zan zo ai kinsan mganar, amman tunda ba a maraba dani mu je kawai." Hibba na gefe ta na mirmishi tun bayan gaisuwar da su ka yi ta koma gefe. Sai kawai Mimi ta ga Aji na shirin komawa Cikin mota ai da sauri ta ce" Sorry, bari na je na sanar da Daddy please" Ta fa a lokaci aya ta na aga hannunta kafin ta juya ta koma cikin gida. Ba jimawa sai ga shi ta fito, Hibba ta ce su shiga su fito za ta jira su a mota. Mimi na gaba yana bin ta bayanta har falon Daddy, kuma Aji ya yi arin rankwafa ya gaishe shi, amman Daddy ya hana shi sai ya bashi suka yi musabaha, ya tambayi jikin Hajiya ya ce ta samu sau i tana ta barci. Sun an jima shuru sai Daddy ya auko hira da cewa" Ya ayyuka? ni ma na ce zan fara bibiyan wasan wallo nan, amman kuma sabgogi sun hanani." Aji ya yi mirmishi amman bai yi mgana ba Daddy ya cigaba da fa in" Kuna fita gari gari buga wasa kenan? Aji ya gyara zama kafin ya ce" E, sosai ma. Muna zuwa buga wasa masu gida muma ana zuwa namu gidan, sannan muna amsar gayyatar sauran ungiyiyon walon kafa na sauran jihohi, yanzu haka gobe Ibadan za mu je za mu buga wasan Premie league tare da kungiyar wallon kafa ta yan kudu." Daddy ya jinjina kai kafin ya ce" Ma sha Allah, naji da in jin haka Allah ya taimaka Allah ya ba da Nasara." Aji da Mimi suka da Amin lokaci aya ta kalleshi ya kalleta amman shi sai ya yi saurin auke kansa, Ita kuma ta na mamaki ashe tafiya zai yi ba tasa ni ba? Amman dai kwanaki nan ta san baya zama saboda suna buga wasa ta auka anan garin ne ashe sai an lula. Daddy har tambayan sa ya yi ko akwai tashar da za'a nuna wasan na su? Aji yace gaskiya bai sani ba amman ko ba'a haska a talabijin ba za a iya haska wasan live a wayoyi nan Daddy ya ce zai yi okari ya kallah in sha Allahu. Daga nan suka yi sallama, Ya ce Mimi ta rakashi akin Mama ya duba Hajiyar, Allah kuma ya sa lokacin da su ka shiga Hajiya ta farka tana ma zaune Mama da Baaba Uwani na kanta sun ba ta ruwa ta sha jikin nata da sauki tunda da ta gansu cikin muryan Ciwo ta ce" Binta, Mansoor kune tafe? Sai Mimi ta duka ta rike hannunta tama fa in" Hajiya ta kin bani tsoro don Allah ka da ki mutu yanzu ki bar ni," Sai kawai Mimi ta fara hawaye, Hajiya ta dafa kanta tana mirmishi kafin ta ago tana kallon Mansoor. Shi kuma sai ya an rankwafa yana gaisheta Hajiya ta amsa a sanyaye kafin ta ce" Binta ko na Mutu ba za ki yi maraici ba tunda kina da wasu dangin yanzu, balle ma ai ba yanzu zan nutu ba sai mun tatse duka arzikin mijin namu." Mama da Baaba Uwani suka saka dariya, Ta gefen Ido Mama ke kallon Mansoor tana so ta ga da abunda ya fi Jaheed da Mimi ta i shi saboda shi. Ba shi da makusa sai dai ba shi da fara'a ko yar barkwancin da Hajiya ke yi masa ko mirmishi bai yi ba, Hajiya sai zolayan shi take yi da cewa ta fa a ma inna Meri in zai zo gaisheta ya zo da Farar Leda. Sai dai su Baaba Uwani su dara amman shi ko a fuska bai nuna haka ba, shi ya sa ba su wani da e ba. Su ka yi ma Hajiya sallama Aji ya ijiye ma Hajiya ku i a gefenta suka fice sai bayan fitan su ne ma ta gani sabbin yan dubu daman wa anda ya cire ne zai sallami Inna da Baba sai Mimi. Suna tafe a Hanya Mommy ta kira wayar Mimi suka yi mgana yana jin ta kasa asa ta na cewa ga su a hanya za su koma gida, ta na kuma sanar da ita Aji ne ya zo ya duba Hajiya kuma ya na kallonta ta na sharen hawaye, bai san me ya sa har yanzu Mimi ba ta san ta girma ta daina shagwa a ba. Sai da ta gama wayar kawai ta ji ya ce" Ke wai ba ki san kin girma ba ne? Katuwar mace da ke kina koke koke? to in mutuwar ta zo za ki hana ta aukan Hajiyan ne? ko dai yake yi shagwa arki
Chapter 106 · 0% Book details