← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 208

Sashe 97

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba. Sai ta cire mayafin a hannunta ta ri e tana Fa in" Me dressing ina ya yi? Sai kawai ya ce cikin kakkausan murya" Bai yi ba, na kuma ce ki sauya ki yi shigar mutumci in kina son ki fita kenan." Yadda ya fa i mganar ya kuma juya baya ya ha e rai yasa ta san rgima yake ji agogon fatan dake tsitsiyan hannunta na hagu ta kalla ta ga ta makara yasa ta juya ta koma ciki ta sauya kaya zuwa Atamfa riga da Sikat. Sai ta sako mayafinta mai girma wannan karan, Secoins amman Aji ya ce shi kwata kwata baya son mayafin ne ta saka hijabi. Kamar za ta yi kuka ta ce'" Ba ni fa da Hijabi." Sai ya kalleta kafin yac e" Ba ki da Hijabi? Sai ta gya a masa kai, shi kuma sai kawai ya fita daga dakin sai akin Inna yana zuwa Inna ba ta ciki ta na wajen Baba. Walida ya walama kira sai gata ta fito da sauri kai tsaye ya ce" Aro min hijabi guda aya cikin hijaban ki." Cikin mamaki ta ce" Wani kala Yaya? Da karfi ya ce" Ina ruwana da kala, kowanne ki kawo min kawai." Sai ta koma aki ta bude akwatinta ta auko wanda ta gani a sama wani Fari ne kuma inkin zamani ne Jalbab, sabo ne ma wanda Yaya Amina ta inka mata ne. Ta kawo masa ya karba da sauri ya fice Walida har tana le ensa sai ta ga ya shige akinsa ta rike baki kafin ta ce'" Anty Mimi ta shiga uku da safiya nan" Yana shiga ya ganta tsaye in da ya barta, Hijabin ya mika mata batare da ya yi mgana ba, sai ta kar a jikinta a sanyaye ba ya bukatar wani arin bayani shi yake son ta saka, sai dai ta kasa ma saka hijabin domin ba ta iya ba sai da ya sake lekawa ya kira Walida ta zo ya ce ta taimaka ta taya ta saka hijabin Walida na danne dariyanta ta karisa kusa da Mimi ta saka ma ta hijabin ta aure mata igiyan ta ciki sai ga shi Mimi ta yi wani irin kyau cikin farin hijabin nan Jalbab in ya yi mata masifar kyau har Aji sai da ya ara kallonta sannan ya kauda kai. Walida ta matsa baya tana fa in" kai Kin ga yadda kika yi kyau kuwa Anty Mimi? Wayarta ta ciro a jaka ta danna camera tana kallon kanta ita kanta sai da ta yi mirmishi domin ta ga ta yi kyau har ta ji za ta inka irin su. *Janafty* *INZB2011* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Walida ficewa ta yi ta barsu nan tsaye, ita kuma ganin suna tsaye ga shi tana ata lokaci ya sa ta kalle shi sai ta ga ita yake kallo sun ha a ido, amman sai ya yi saurin auke kai ya karisa kan kujeran da ya tashi ya auki key in mashin in sa tare da wayarsa. "Zan ta fi, amman na fa a maka zan fara biyawa ta gidan Hajiya na auki motata" "Ki jira ni,." Ya fa a lokaci aya yana kallonta, sai ta bu e ido da mamaki ta na kallon shi kafin ta yi mgana ya yi gaba yana ko arin sanya hularsa da ya auka nan saman center table din da ya yi mata muhallin tun jiya. "Zan je gida na auko mota mu je." Ya fa a ya na ko arin bu e kofar akin da Sauri Mimi ta ce" Zan makara mu je can gidan na auki mota ta ya fi sau A sakarce ya juya yana yi mata kallon sama da asa har sai da ta tsargu. Sai kawai ta ga ya yi wani mirmishi kafin ya nuna kansa yana fa in" Ni ne kike tunanin auka a motar ki Fatima? Ya fa a cikin ara jadadda mganarsa domin har yana wani gyara tsayuwa yana ara nuna kansa da Key in mashin in da ke hannun shi. Bai jira amsarta ba ya cigaba da Ka a kai kafin ya ce" Na manta baki san ina da mota ba ko? To ina da mota dake da abin da kika tara da wanda babanki ya mutu ya bar miki ba su kai matsayin da za ki iya tukani a motar ki ba Mimi." Kawai sai ta saki baki galala tana kallon shi, ba kalmar da ta yi mata zafi irin yadda ya fa i sunan Babanta cikin reni da wula anci, Ba ta gama fita daga wannan mamakin ba kawai ta ji ya na cigaba da fa in" Ko da yaoe ai daman babanki ya ce ni Agola ne mara kyakyawan makoma ko? To ga shi kuma na samu kyakyawan makoma, tunda daman ubangiji shi ke azurta wanda ya so a kuma ookacin da ya so, in da baban ke raba arzi i da ina da tabbacin da tuni ya saka almakashi ya datse arzi ina na har abada." "Aji.." "Ko ba gaskiya na fa a ba? Shima ya katseta kamar yadda ta katse shi cikin wani yanayi suka urama juna ido, ita har nata idanuwan sun fara cikowa da hawaye Abi fa ya rasu haba koma menene ai sai ya manta baya bai dace ya na irin wa annan wannan mganganun a gaban ta ba, tana ko arin danne yanayin ta ne ta ji sa yana ara fa in" ki jira dawo wata, umarni ne ba jin ta baki ba. Ba kuma kai ki zan yi ba domin kada kanki ya yi girman cewa na zama direbanki, nima aikwai abunda zai kaini wajen ne." Yana gama fa in haka ya zura takalminsa ya bu e kofa ya fice daga akin, Sai ta raka shi kawai da kallo kawai. Tsawon shekarun nan sai yau Aji ya samu bakin gayayya mata mganganu son ranshi, lalle ne ma to me ya ke aukan kansa ne? ta san a baya ta yi masa haukan son da take ganin shivne komai na ta ko da Abi ya raba alaqar su ta ji haushi daga farko amma daga baya da ta ara wayau ta kuma ara girma sai ta fahimci ga ta ya yi mata kuma No Father like Her Father ba baba kamar Abin ta, Uba me mai nagartan har ya koma ga Allah tana alfahari da shi ba za ta lamunci Aji ya ri a ci masa mutumci ya a kwance a kabari ba. auka lokacin da Hajiya da Mommy suka ksame shi su ka bashi hakuri ya hakura, ta auka sanadin auran sa da ta yi ya wanke masa tabon abunda ya faru a shekarun baya ashe ashe shi bai manta ba yana kullace da komai a cikin ransa da kuma hakane ya samu damar da zai rama abunda aka yi masa a baya. So ta yi da farko ta yi tafiyar ta sai dai kuma ya ce umarni ne ba shawara. Dole ta zauna ta na faman jiransa ta san ma yanzu an fara karanta labaran safe amman ko zai ga tsiya sai dare za ta dawo domin za ta tsaya ta karanta labaran dare, jiran sama da mintina talatin sai takwas saura sai ga shi ya kira wayarta Mimi ta cika kiris ya rage ta fashe, tana auka kafin ta yi mgana ta ji ya ce. "Ki fito ina waje." Kit kuma ya kashe wayarsa, Sai ta yi sororo domin ba ta ga fuskar orafi ba. Dole ta mi e rike da jakarta. Ta jawo kofar akinta ta kulle da ma ulli, sannan ta le akin Inna ta mika ma Walida key din tana fa in sai ta dawo. Walida ta ce" A dawo lafiya Anty Mimi, sai mun ha u a Talabijin." Dariya Mimi ta yi mata sannan ta saki labulen akin innar, a hanyar barin shashen ta ha da Inna Meri ta dawo gaida Baba anjuma. Cikin mamaki ta ce" Ah Binta ba ki tafi ba daman? Da Slsauri Mimi ta ce" Eh, Inna amman gashi yanzu zan tafi." Ganin ta da hijabi ya sa Inna ta san wanda ya yi tsiyar sai ta kara yi mata fatan dawowa lafiya. Daganan Inna ta shigo shashenta, ita kuma ta arisa domin zuwa akin Baba ta gaishe shi kafin ta fita sai kuma suka ci karo a Kofar akin sa cikin girmamawa ta rankwafa ta na gaishe shi ya amsa cikin sakewa kafin ya ce" An yi harama kenan? "Eh Baba." " To Allah ya tsare, a dawo lafiya" Ta amsa da Amin Amin Baba sannan ta wuce zuwa kofar gida. Nan ta ga wata ba ar 4matic wanda ba sai ta tambaya ba ita ce Motar Aji, tana shirin arisawa kenan sai ga Auwalu ya rigata zuwa wajen motar shi ya kwan wasa masa gilashin motar har ya fito waje gaba aya , sakin ido ta yi da hanci tana kallon Aji, Aji mai kyau ne sannan Aji Aji ne da kansa ba sa o ba Ya sauya kaya yanzu shigar kananun
Chapter 97 · 0% Book details