Sashe 131
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gwara ma Walida ta samu barci daga baya amman Hibba ta kasa saboda duk farkawan da ta yi sai ta leko Inna a falo sai ta ganta tana sallah tausayin Inna Meri ya gama cika mata zuciya. Domin hannu ta aga sama tana hawaye lokaci take fa in" Ya Allah ga bawan ka nan Mansoor ka fi ni sanin abin da ke cikin zuciyarsa Ubangiji ka saka mishi salama da yafiya a cikin ransa, ka saussauta masa wannan ba ar zuciya dake damunsa, ka ba shi zuciyar yafiya da afuwa, Ya Allah ni ba zan iya ba ka dafamin ka shiryamin rayuwar wannan yaron." Tana yi tana kuka, Hibba sai dai kawai ta koma ta kwanta har tana sharan kwalla, a daran ta kira wayar Mu'azzam ba ta samu ba. Sai da asuba sannan ya kira ta akan mganar tafiyar ta, sai kuma Hibba ta sanar da shi wani labari mara da in ji. Cikin tashin hankali ya ce" Subhanallah! Yanzu ina ita Anty Mamin? Hibba ta ce" Ta tafi gidan Hajiya tun a daran Jiyan." Da sauri ya ce" Me ya sa kuka barta ta tafi? Inna kuma ba ta hana ta tafiya ba? Hibba cikin sanyin murya ta ce" Inna ba ta hana ta ba, ni ce na hanata tafiya amman ta rantse sai ta tafi." Mu'azzam ya dafe kansa daga can bangaren kafin ya ce" Yanzu ina shi Yaya Mansoor Hibba ta ce" Wlh ban sani ba, tun jiyan ya fita ya bar gidan." Mu'azzam ya saki huci kafin yac e" Kin gane bari na neme shi a waya, Ina Inna take ? Hibba ta ce"Inna na tsakar gida,.Duk ta damu jiya kwana ta yi ba ta yi barci ba gaskiya abin da an uwanka ya yi bai kyauta ba kuma ina tsoron ha in Mimi da Inna ya kama shi." Mu'azzam ya jinjina kai kafin ya ce"Bari na neme sa a waya." Daga haka ya katse wayar cikin tashin hankali ya fara neman lambar Mansoor din amman wayar ta na kashe ne. Gaba aya sai ya rasa mafita. Sai ya sake kiran wayar Hibba ya ce ta ba ma Inna wayar, lokacin da aka kai mata ta kar a suka gaisa sama sama. "Inna na ji abin da ya faru yanzu Hibba ke fa amin, Inna me ya sa ba ki hana ta tafiya ba? Da sai a zauna a sulhuta mganar a nan gida ba sai ta je da mganar gidan su ba." Inna Meri ta yi mirmishin taakaici kafin ta ce"A a Mu'azzamu in na yi haka kamar na danne ma yarinyar nan ha inta ne, gwara da ta tafi gidansu danginta su nema mata ha inta, in na ce ta zauna ai ba zan iya ta wasa Mansoor ba, ya fi karfina, tun da kuma har ya furta baya sonta to ko ata ce iyakar abin da zan yi mata kenan." Duk yadda Mu'azzam ya so ya fahimtar da Inna amma ta dake kan magana aya wallahi ba za ta saka baki ba, Mansoor sai ya saki Mimi ita kuma da ya saka ta jin kunya ba za ta yi masa baki ba, ta yafe masa amman wallahi tallahi ta cire hannun ta a kan rayuwarsa za ta kira can kwami ta sanar da su halin da ake ciki ta yi iya nata ba za ta iya ba su zo su saka hannu suma tunda an sune. Dole ta saka Mu'azzam ya ce ma Hibba ta zauna zai shigo garin jibi jumma'a domin ya ga halin da ake ciki, amman zai dai cigaba da neman layin Mansoor in ya ga ko zai same shi. Jikinsa a sanyaye ya shirya ya tafi wajen aiki, amman yana tunanin me ya sa Yayan na shi ya aikata abin da ya aikata? Yana masa tsoron kar ha in Mimi da na Inna ya kama shi kamar yadda Hibba ta fa a. Har ya je office insa wayar Mansoor tana kashe ne ya rasa kuma hanyar da zai same shi su yi mgana. Gama wayar Inna da Mu'azzam ba da ewa, Inna na kofar akin ta, okarin dama kunu take yi. Ta ji tashin hayaniya daga Bangaren Magajiya ta ji muryan Baba Sani da na Baba Danlami, amman mganar da ta ja hankalinta har ta dakata da abin da take yi ta saurara shivne muryan Baba anjuma da ta ji cikin fushi yana fa in" Ba ruwan ku a wannan mganar. aki dai nawa ne, kuma ni ba ma Mansoor akin nan da Kaina na ce ya zauna da matarsa har sai shi da kanshi ne ya gaji ya ce zai tashi. Saboda haka kai Sani da anlami baku da iko kan abin da yake mallakina tunda ina raye ban mutu ba." Tunda Inna ta ji wannan kalaman jikinta ya fara rawa shike nan ta faru ta are, abin da ta da e tana gudu sai da Baban Inna ya ja ai ya kyauta. Cikin wannan halin ta dama kunun saura ka an ma ta saki tukunyar ruwan zafin a kafarta saboda damuwa. Tunda sai tashin maganganu take ji daga bangaren Magajiya, Ta dama koko kenan ta ora ruwan zafi sai ga Magajiya ta fa o shashen Inna Merin cikin hargowa tana fa in" Malama ki fa a ma anki ya tashi ya bar ma masu gida waje, tunda dai ko bayan anjuma ya fa i ya mutu ba shi da gadon ko filoti a cikin gidan nan." Take fa a tana kallon Inna Meri cikin reni, sannan ta rike kugunta alamun yau da bala'i ta shigo Kallonta kawai Inna Meri ta yi amman ba ta yi mgana ba, Baba Danjuma ne ya shigo ya na kwalama ta kira cikin tsawa" Magajiya ba na ce ki bar mganar nan ba ne? Baba Sani da Baba anlami su ka shigo har suna ha a baki wajen fa in" Me ya sa za ta bar maganar? Ai gwara ta fa a mata domin ta ji yadda ta bar agolan an ta ya kame a gidan nan gwara a sake fahimtar da ita ba shi da gadon ko taku a cikin gidan nan." Abun mamaki har da Saddiqun shima yana bayansu amman bai yi mgana ba, Inna Meri ta kai kununta aki. Sannan ta sake fitowa hayaniyar har ya fito da Walida da Hibba. Baba anjuma ke nufar Inna Meri yana fa in" Meri kar ki tankasu yi shigewarki aki domin Allah." Inna Meri ta yi mirmishin takaici kafin ta ce" A'a kyale su gaskiya su ke fa a, nan ai ba gidan uban shi ba ne ni kaina ban ga dalilin zaman shi ba." Ta fa a lokaci aya tana ha iye wani abu da ya taso mata daga asan zuciyarta. Baba anjuma ya kalleta cikin mamaki amman ya kasa mgana Baba Sani ya ce" Kwarai ashe kema kin san gaskiya. Na rasa me yaron nan yake so a duniyar nan, yana da gidan shi amman nan dai ha in wasu marayun ne ya tsole masa ido." Saddiqu na daga baya ya ce"To ni in baya son gidan ne ya ba ni na zauna, in kuma ba haka ba ya tashi ya ba ma magada wajen su." Baba anlami ya ce"Ahto in ya na son zama a gidan gado sai a koma auye a zauna a gidan tsoho ba" Hibba ta kalli Walida itama ta kalleta domin dai kalaman sun yi girma. Magajiya haka take ta masifa tana fa an maganganu tana zagin Inna Meri a fakaice sannan kuma Baba anjuma ya kasa tsawarta masu daman ko a baya Magajiya ba ta jin mganarsa ballantana su Baba Sanin. Ana cikin haka sai ga Bintu ta shigo gidan ita da su yara har da Junior. Ta iske an tasa uwarta gaba ana gaggaya mata mganganu. Daman kuma tun da asuba Walida ta saci wayar Inna ta tura mata sa on abin da ya faru, shi ne tun safe ta zo gidan amman ta iske ana ta cin ma Inna mutumci har magajiya na fa in tana takama anta na da arzi i zaman me ya ke a gidan da ba shi da gado? Ina ku Baba Sani ya ce ko akwai ku in zuciyarsa ta mutu mganganu dai marasa da Inna Meri ta kasa mgana Baba Danjuma kuma na daka musu tsawa amman ba wanda ya saurareshi Sai abin da suka manta ba su fa a ba. Idon su ya rufe ba wanda yasan Bintu ta zo gidan sai da ta kwa e hijabi ta ci amara ta sha gaban Inna tana nuna Magajiya da yatsan hannunta lokaci aya tana fa in" Ya ishe ki fa magajiya kul in ki, Innar mu ta fi karfin reni daga gareki, yayanmu ya fi karfin ku kirashi yana hango wani abu me zai hanga? Me kuke da shi? Miye a wamnan gidan ban da tsiya? Na rantse da zatin Allah ban ga wani abun arzikin dake gidan da Yayanmu zai nace sai ya zauna ba sai dai can wani ra'ayi na shi ,kuma dukkan nan kunsan ya fi karfin zaman a wannan a kurkin akin da kuke rigima a kan shi." Ta fa a cikin bacin rai, Magajiya sai ta saki baki ta na kallon Bintu, haka ma su Baba Sani Baba anjuma kuma sai ya yi mirmishi a kallah dai yasan yanzu za su saurara. Baba Sani ya nuna kansu yana fa in" ke ke, wai mu kike kira matsiyata don uban ki? mu sa'annin ki ne? Magajiya ta saki shewa tana fa in" Lalle, to in har ana da arzikin a tashi a bar ma masu gado gida ehe." Saddiqu ya harzuka ya fa o tsakiyar wajen kamar zai kai ma Bintu duka Inna Meri ta tare gabanshi tana fa in" Kul kar ka sake ta ta a ta, matar aure ce kuma sannan anta na kallon ka." Sai Baba anlami ya fara Kumffar bakin ta na kare mata amman tana gani tana yi musu rashin kunya. Saddiqu kuma yana ha ilon sai ya yi kasa kasa da Bintu ita kuma ta na bayan Inna ta na fa in Uban da ya fasa wlh in ya ta a ta sai ya yi kwanan cell. Inna Meri ta kalleta kamar ta make ta tana fa in" Rufe min baki me ya sa baki