← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 208

Sashe 151

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ita ta ri a ja na da maganganu." Haka ya fa a yana rike fuskarsa yana sakin huci Saboda tsoro ne ya shigesa tsoron rasa Mimi a wannan karon. Har ga Allah tabon dake zuciyarsa ya fara raguwa ga shi har ya zo Office in kaninsa ya zauna suna mgana kai, ka ba ma zuciyarka aminci ma wani salama ne zama cikin kunci ba shi da amfani. Yau in ranar sakin duk abin da ke damunsa ne haka ya ri a yi ma Mu'azzan zan tuka na fita hayyaci da nadama. Sai Kawai Mu'azzam ya ce"Ina da shawara me zai hana in ka koma ka nemi Babanta Alhaji Hamza? Tsohon Sanata tunda shine Waliyinta? Aji ya yi shuru kafin ya ce"Da na ce ba zan je ba, amman yanzu ai ba ni da za i. Zan je in sha Allahu da zaran na koma." Sun an tattauna Mu'azzam na kara gaya masa in ya je ya kwantar da kai tunda sulhu ya ke so, Bayan nan suka gangaro kan mganar gida Mu'azzam na fa in Bintu ta gaya mai Inna wulakanci take kwasa tun bayan dawowar Matar Saddiqu bangarenta. Aji ya yi aramin tsaki kafin ya ce"Ka san Allah na kusa auke Inna daga gidan, kawai dai ba na so Baba ya ga na nuna masa shi ya gaza ne." Mu'azzam ya yi saurin cewa" Ni ma na yi wannan tunanin. Tunda Dai Magajiya ta fi arfin Baba ba ya iya tsawarta mata, Inna kuma kasan halinta ko dukanta za su yi ba za ta ta a mgana ba." Mansoor ya koma ya jingina da Kujeren da ya ke zaune kafin ya ce" Kar dai a yi wani abin da zai ata min rai, zan auke Inna gaskiya a wannan gidan." Mu'azzam ya ce"Ko Yaya Amina abin da ta ce kenan gidan duk ba da Sun cigaba da tattaunawa har kan batun su Walida Mu'azzam ya ce hakan ya yi dai dai, Aji yac e da zaran ya koma zai nemi Auwalu kan mganar ita Mariya. Nan su ka shantake sai bayan oa'asar sannan suka umguma zuwa gidan Mu'azzam d ke BUK old site. Sai dai Hibba ta ga Yaya Mansoor kamar daga sama itama bakinta kamar zai yage, fa i take yi" Lalle muna da babba o, sannu da zuwa Yaya Mansoor" Ya amsa mata cikin sakewa abincin da ta yi sun fi kala hu nan suka baje suka ci suka sha suna ta hira kamar kada su rabu, Mu'azzam ya kira Inna ya sanar da ita ga shi ga Baban Inna itama kanta ta yi mamaki ta ce ya kyauta. Sun auka ma ko kwana zai yi ya ce ba zai kwana ba. Sanin halin shi ya sa Mu'azzam bai matsa masa ba wajen shidda da rabi ya kai shi tasha ya hau mota sai da suka tashi ya dawo gida tafiyar dare suka yi sai wajen sha biyu ya iso Gombe, bai je gidansa ba a Camp ya kwana kuma evening Traning suke dashi shi ya sa tun bayan sallar asuba ya kwanta barci ya kwashe shi. Bai ta shi ba sai da ya ji ana ta kiran wayar sa yana tashi ya Duba sai ga inna ta kira shi Bintu ma haka. Sai ya bi bayan kiran yana duba Lokaci goma saura na safe, Wayar Inna ta na ara ba'a auka ba, yana cikin neman Bintu sai ga kiranta sai ya a da sauti gabansa na fa uwa yana tunanin ba lafiya. Kuka ya ji ta na yi masa, da sauri ya mi e ya na laluban rigarsa. Cikin fargaba ya ce"Bintu me ya faru ne? "Fa a ake yi a gida saboda Matar Saddiqu ta dagi junior har sai da ta ture shi ya fasa goshi, shi ne shi ne Walida ta yi magana Meesha ta ja ta da fa a suka kama Kokuwa sai ta fa i, Saddiqu na zuwa kawai ya rufe Walida da duka Inna ta zo ta hana ya tureta har sai da hannunta ya goce." Bintu ta fa a ta na shesshekan kuka, Aji ya ji wani abu ya taso masa a asan zuciyarsa. cikin maimaitawa ya ce"Ta goce? Ita Inna ce ya gotar don uban shi? Lalle ne ma." Haka kawai ya ce ya kashe wayar daman ya saka riga kawai sai ya zura takalmi ya auki key in mota tabbas yau Saddiqu zai fahimci yana cin darajan mai daraja ne amman tunda har tura ta kai bango yau za'a buga final *Janafty* *INZB3007* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. Allah ka ai ya kawo sa anguwan Arawa lafiya. Domin a yanayin yadda ya tuko motar nan a fusace ne yana kuma ganfala gudu kamar zai ta shi sama. Motar ma kusan a karkace ya iya faka ta a kofar gidan ko key in bai zare a jikin motar ba ya fito da sauri ya shiga cikin Glgidan abin mamaki har su Baba Sani da matan su suna gidan wai ace har Saddiqu ne zai ture Inna har sai da ta goce saboda rayuwa ta lalace gaba aya. Bangaren Inna Meri ya cika da mitane, su Gaje ma duk suna wajen abinn mamaki Baba anjuma ma yana wajen ko da yake ba abun mamaki ba ne tunda kaf an Magajiya da ita kanta sun fi arfinsu lokacin da ya shigo ya iske magajiya ta ri o Maaesha wacce ke wani lamgwa e wa tana kuka kamar wacce haihuwan ce ta zo, Binta na Kofar akin Inna tana harare harare, Inna Meri na zaune a kasa a kofar akin ta kanta a kasa Walida na gefenta tana kuka kamar ranta zai fita junior kuma na ra e jikin Bintu ga goshinsa sannan ya sunduma sauran kuma duk suna tsaye suna kallon Magajiya na ta bala'i tana fa in Saboda mugunta mata da ciki za ki ja ta da dambe? Lokacin da ya shigo Saddiqu ba ya gidan ya je auko mai adadaita domin kai matar sa asibiti. Yana tsaye daga bayan su ba wanda ma ya san ya shigo gidan ya goya duka hannuwansa a bayansa yana okarin sarrafa acin ransa domin ji ya ke yi kamar ya je ya hambare Magajiya a wajen nan, kuma abun haushi har Baba na wajen amman ya kasa tsawarta mata sai Harira ce ta kalleta lokaci aya tana fa in" Gaskiya Magajiya kina fa an rashin gaskiya ne, shi abin da Saddiqun ya aika ma Meri da Walida ya yi dai dai kenan? Sannan ita matar ta shi da ki ke fa in ba ta da lafiya ita ce ta samu karfin ture wannan yaron har sai da goshin sa ya samu rauni? Ya kamata mu rika gayama junan mu gaskiya Magajiya bakya kallon abin da an suka yi a matsayin laifi sai dai an wasu." Kafin ma ta dire maganarta Magajiya ta taso mata da cewa" Ba wani, yaro ya yi mata rashin kunya ba za ta dake shi ba? Ta ce ma mgana kawai ta yi masa ya daina zubar mata da ruwa a kofar aki saboda sauro kawai sai ya shiga aki yana kuka ita kuma wannan mara kunyan ta zo rama masa, in tana da mutumci ai Saddiqu Yayanta ne amman ta yi ma matarsa rashin Kunya Aisha ta ce tana mgana ne ta ji ta cacumeta da dambe ko tausayin halin da ta ke ciki ba ta yi ba. Ban ga laifin Saddiqu domin ya kama ta da duka ba ai ta yi abun dukan ne sannan ita kuma Meri son kai ne da gulma miye na kokarin hana Saddiqu aukan hukunci? Kuma ba da gangan ya tureta ba ita ta ja ma kanta, ai shi ne abin tausayi shi da yana zama zamansa an jawo masa wata laluran kashe ku i, in ma Allah ya takaita abun ya tsaya a iya kashe ku in kenan." Baba anjuma cikin mamaki yake kallon Magajiya da wani irin bacin rai a fuskarsa da cikin zuciyarsa abib da ya faru yau ya sa ya kasa mgana, Allah ya sa ya iya gyaran targa e ko karaya shi ya samu ya ja ma Inna Meri hannunta, abin da ya ba shi tsoro shi ne ganin hawaye a idanuwan Inna daganan sao jikinsa ya ara yin sanyi ya rasa matakin da zai auka tunda ga ita makiran sai kuka take yi tana dafe cikinta a cewarta a ciki Walida ta dake ta. Yau hatta su Baba Sani sun kasa yin wani sharhi kamar yaadda suka saba har Baba anlami yau dai sau aya ya ce Magajiya ta yi shuru Saddiqun ya dawo a je asibitin a gani Allah ya sa ba wata nabbar matsala ba ne. Za ta ara mgana Baba anjuma ya daka mata tsawa ya ce ta yi ma mutane shuru ana cikin haka sai ga Mariya ta shigo tare da Yaya Zuwaira kusan lokaci aya da Auwalu, Dalilin da ya sa a kasan Mansoor ashe tun azu yana tsaye daga bayansu, ba su yake jira ba wanda ya ke son gani bai shigo ba so ya ke yi ya fara cin ubansa tukunna sannan ya auka dai ya ci darajan mai daraja wlh da sai ya saka an kulle shi na tsawon wata aya sakamakon abin dda ya aikata. Baba anjuma da ya gansa sai da ya ji Kunya, kansa ya sunkuyar kasa ma ya kasa mgana Zuwaira da Mariya suka nufi magajiya suna taya ta rike Aisha da take kara narkewa kamar ranta zai fita , ita ko Magajiya fa i kawai ta ke yi ina Saddiqun ne shima ya je ya yi zaman shi, Bintu kuma wajen walida ta nufa ta
Chapter 151 · 0% Book details