Sashe 173
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* Haka suka sake cinye wannan satin cikin soyayya da aunar junansu. A satin kaf saboda yana da free time shi ya kan kaita wajen aiki da safe sannan ya je ya aukota in ta kira shi ta ce ta tashi aiki, duk da ta auko motar ta amman ba ta fara fita da ita tukunna ba. Zaman su suke yi lafiya cike da kauna da muradi. Ba mai zuwan musu gida an ba su ookaci su mori lokacin su, kuma sun mora gani suke yi a lokacin sun fi kowasu ma'aurata fahimtar juna da son juna. Soyayyar su ta shekaru goma ta koma kamar sabuwa sun baje ta kawai suna jan harafin su. Kamar Yadda Aji ya fa a haka ta ke gani domin ya ce daman in ta na son ganin soyayya sai a gidan auran su lalle ko tana ganin soyayya kala kala wajen Aji har mantar da ita kanta yake yi in suna tare, lalle ta yardan ma kanta shi dabam yake kamar yadda ya sha fa a mata sunan mijinta Mansoor saboda haka ta bambamta da sauran wasu matan aure, ita dabam ce a wajen mijinta kamar yadda shima yake na dabam a wajenta. Wakeend ya ara zagayowa haka suka ara yini a gida suna jin da in su, ta taya shi suka gyara akin sa. Ta jera masa kayansa a wardrope da sauran dai tarkacen sa, ayan akin da ya saka injina motsa jiki kuwa ya koma na so su biyu. Saboda itama matsewa take yi cikin ananun kaya ta ce itama ta zo motsa jiki ranar farko da ta shiryo ta zo ya kalleta daga sama har kasa kafin ya ce" To ke wani jiki za ki motsa? Ki na da kitse ne? Mimi na lamgwa e kai lokaci aya tana fa in" Eh mana, ba na so na yi kiba ne kada na gagare ka auka ka aro min kishiya." Saboda dariyan da ta kama shi sai da ya sauke karfen dake hannunsa ya mi e zufa na tsiyaya daga jikinsa aramin towel in da ta kawo masa ya auka yana goge jikinsa sai ta yi saurin kar a tana goge masa lokaci aya tana fa in" Eh mana ai gaskiya ne saboda maza yanzu ba ku san mata masu kiba." Ruwa ta auko masa na gora ta bu e masa ya kar a ya kwankwa a kusan rabi sannan ya ba ta, ta kar a lokaci aya tana fa in" Ba ka ce komai ba? Nuna min wanda ya dace da ni daga yau zan fara." Dariya ya yi har sai da sautin ta ya fito. Da dariya na yi masa wahalan yi amman tunda suka tare ta na yawan ganin dariyansa a kai a kai, yau ma shagala ta yi da kallonsa sai ji ta yi ya ri o kugunta da hannunsa guda aya yana fa in" Yaushe za ki daina ha a kan ki da wasu matan ne Mimi? Sannan sai zuwa yaushe ne za ki daina ha ani da sauran maza? Na sha gaya miki ke mijin ki sunan shi Mansoor bai zama lalle rayuwar auran ki ta zama dai dai da na wata ko na wasu ba." Sai ya an dakata ya na kallonta kafin ya duka ya sumbaci bakinta lokaci aya yana fa in" Ni ba ruwana da ki ar ki, ai ni ke na ke so ban damu da yanayin da za ki koma ba indai baki sauya da hallayan da na san ki da su tun farko ba. Sannan ba zan iya miki al warin ba zan ta a miki Kishiya ba, saboda in na yi hakan kamar na tsallake hurumina na fa a bangaren Ubangiji, aure na Allah ne kamar yadda muka ga haka a zahirin auran mu, amman za ki iya yarda da ra'ayina? Wallahi tallahi ke ka ai kin isheni rayuwar duniya Fatima amman in Allah ya nufeni da ara auran nan gaba to ki saka a ranki ba ki gaza ba, kuma ba ki kuskure ba sai domin sunnar ma'aiki da kuma abin da ya kaddaromin acikin kaddarata amman ke ce a jiya da yau da shekaranjiya har kuma gobe da jibin ma gaba aya." Ya gama fa a yana rumgumota zuwa jikinsa. Sai ta kwanta saman irjinsa kalamansa na saka ta mirmishi. Tana son Aji saboda hallayarsa ma su kyau yana da gaskiya da sanin ya kamata yana mgana cikin natsuwa ba ya nufin kuma ya yi mgana domin wani ya ji da i, iya gaskiyan yake fa a, kanta ya ke shafawa lokaci aya yana fa in" Amman tun da kina som rage kitse ba zan hana ki ba, amman kada ki yi min raki, domin na ga kin auka aga Karafunan abun wasa ne." Dariya ta yi ya ja kunnenta yana fa in" Bar dariya yarinya." Sai ta daina dariya ta sha mur ta sake shi lokaci aya tana aga power hannunta tana fa in"Nima ina da karfi fa." Kallonta ya yi ta gefen ido kafin ya ce"To ai yanzu duk zamu ga ni." Wani aramin Karfe ya ba ta ya ce ta aga amman abun mamaki yana sakar mata kawai sai karfen ya bi ta zai danne ta da sauri Aji ya ri e karfin ya maida shi mazauninsa ita kuma Mimi ta kai asa da sauri ya saka hannu ya agota yana kallonta itama shi take kallo cikin ha i tana fa in" Na shige su, daman haka abun yake da nauyi? Mirmishi ya yi lokaci aya, yana fa in" To daman mana? Kin auka cin abinci ne ko aikin gidan tibin da kike zuwa ki zauna kawai ana ora miki camera? Ya fa a lokaci aya yana la uce mata hanci, Mimi sai numfashi take saki ta tsorata. Da sauri ta ce"Ba wani mai aukin auka? Aji ya yi shuru kafin ya kai bakinsa saitin kunnenta yana fa in" Akwai mana, gani ai ni ina da sau auka" Kallonsa ta yi kafin ta balla masa harara lokaci aya tana fa in" Ba wani sau i, duk kanwar ja ce" Ido ya zaro kafin ya ce"Au ni fa daman tausaya miki nake yi, amman tunda kika ce haka za ki gane baki da wayau yau. Sunan Hajiya da Mommy duk yau ba zai saka na yale ki ba." Tana jin haka ta yi saurin fa in" Daga wasa? Ya fara bin ta in da ta matsa yana fa in" Ni kuma ga shi ban san wasa ba." Tana dariya ta ce"Haba Nawan. Haba mana ka ga fa ba mu ko arya ba," Shi kuma ya ce za mu yi duk wannan daga baya. Ta kwasa da gudu za ta bar akin ya tare ta cak ya aga ta sama da nshi da komai ya auketa yana fa in" Duk anan karfina na yau zai are." Ta fara yawo da kafafunta tana fa in"Wayyo Hajiya, Mommy Inna ku zo ku taimake ni." Ya na tafiya da ita zuwa, akinsu na barci yana fwa in" Su ka ai? Ba ki kira Dr da Daddy ba, ki kuma ara Volume ba su ji ki ba." Tana ganin sun shiga bedroom in su shike nan ta saduda ta mi a wuya kuma kamar mugunta, sai da ta fara masa kuka sannan ya yaleta shima dai ya ce saboda yana da tausayi ne amman yadda ta ha a sa da wancan karfen haka zai yi mata. Sai bayan sun natsa sun yi wanka sannan suka yi zaman aryawa. A lokacim Mimi ta yi masa mganar tana son zuwa ta auko Hajiya ta zo ta ga gidansu, sai ya ce ta bari an juma sai su je su aukota Inna ma yana son kawo ta itama ta ga gida ta saka albarka. Bayan La'asar suka sake wanka suka fita gari. Gidan Inna suka fara zuwa suka gaishe ta, ita ka ai a gida suna gidan Walida ta dawo. Sun an jima kamar awa aya sannan suka tafi gidan Hajiya, ba su da e ba suka aukota Baaba Uwani daman ita ta je ta ga gidan lokacin tarewan. Sun kawo Hajiya ta ga gida ta yi ta saka albarka har tana fa in" Kai Mansoor ya mganar mu ne! Na fa ga ya maka na ji na gani ka zo mu daidaita ba zan bar ma Binta wannan gidan ba ya yi mata girma." Mimi na dariya ta ce"Hajiya na tare gaba na tare baya, ba ki da muhalli