← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 208

Sashe 127

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan su." Magajiya ta ce"Topha, abun ya i sau i kenan? Saddiqu ya ce" Wallahi, ni daman ana ciki irin hakane Magajiya? Tana Mirmishi ta ce"Ana yi mana, ai kowace mace da yanayin laulayinta." Saddiqu ya yi shuru kafin ya ce"To yanzu ya zan yi magajiya? Ko ta tafi gidan ne in ta ji sauki sai ta dawo" Magajiya ta gyara zama kafin ta ce"Kul kada ka fara cewa haka, ba in da za ta je a nan gidan za ta zauna ta yi renon cikinta. Maganar sauya aki kuma ka bar min komai a hannuna wannan karon wlh Danjuma ya yi ka an, na yi hakuri da duk bambamcin da yake nunawa a kan ana saboda Agola amman yau komai ya kare." Shi dai Saddiqu bai damu ba yace shike nan daman shima irin ta ne, akwai son zuciya Auwalu ne da Jummai irin Baba Danjuma ma su sanyin hali da ha uri. Baba anjuma na akinsa yana shiri zai fita Magajiya ta shigo, ba ita ke da turaka ba yau Inna Meri ce har ta zo sun karyawa ta kwashe abin da su ka ata zuwa bangarenta. "Ina son mgana da kai." Ba ina kwana ba komai sai ina son mgana da kai, daman ai ya san duk bai wuce orafi ko mgananar an cuceta ba,sai kawai ya ce yana sauraranta yana daga tsaye yana saka riga a jikinsa. "Kan mganar aki ne. Matar Saddiqu na da karamin ciki kuma kasan mai ciki ynzu kwata kwata ba ta son warin akin ta sai dai ta tafi gidan su ko ta zo nan aki na tana kwanciya, yanzu mijinta a same ni da maganar ta ce gida za ta koma in ba'a canza mata aki ba, ni kuma nace a'a ba in da za ta je tunda akwai mafita ba sai ta koma gida ba." Juyowa ya yi yana kallonta kafin ya ce"Duk naji, ban gane kan me kike mgana ba ne? Mafitar me kike mgana? Ya fa a lokaci aya yana saka hula a kansa Magajiya kuma ta gyara tsayuwa kafin ta ce" Kasan ai kan mganar domin na yi maka kwanaki, tunda dai shi wancan Agolan da ba ka iya masa gardama ba shi da gadon ko sisin kwabo a gidan nan ya tashi ya ba ma Saddiqu akin da matarsa ke ciki Aisha ta koma." "Shi kuma ya koma ina? Magajiya ta juya ido kafin tac e"Ohon masa, in ma zai koma in da Saddiqun ya tashi ne shi ya sani, tunda ana nuna yana da kudi ne amman zuciyarsa ta mutu, idanuwanshi suna kan an abin da ba na shi ba." Baba anjuma ya kalle ta ido cikin Ido kafin ya ce"Magajiya wlh tallahi Mansoor ba zai ta shi a gidan ban ba, sai dai in shi da kanshi ne ya gaji da zama ya tashi, kuma ina garga in ki kar ki sake ki ara tada wannan mganar kamar yadda na fa a miki a baya da kika zo min da son zuciya irin naki, in ba son zuciya me ki ke so a yi miki? In da na ba shi ya zauna halak ina ne, amman kin bi kin damu kanki kina mganar ba shi da gado, ni ne Ubansa kuma ko yau na fa i na mutu na ce kar wanda ya tashe shi daga inda yake zaune, in kuma na ce na bashi duniya da kahira ke kin isa ki hana ne? Na ce kin isa ki hana ne Magajiya? Ya karishe fa a cikin tsawa tana rawan baki mgana kawai ya aga mata hannu cikin bacin rai ya cigaba da fa in" Ban san me yaron nan ya tsare miki tun zuwan shi a gidan ba, ba ke kika dauki awaniyarss ba ba ki ta a masa wani abu na alheri ba, Sai ma shine ya lullu e rayuwarki da alheri amman duk baki gani sai hassada da ba inciki, tun da kika ya saka matar shi a gidan kika kasa zaman lafiya kika ri a kai da kawo sai da kika ce Saddiqu shima ya zauna a gidan nan, ya zauna kuma duk ban ce komai ba kwanaki kin zo da mganar wai Matar Saddiqu ta ce akin ya yi mata ka dole sai an ba ta na matar Mansoor, yarinyar da in kin ga gidan ubanta sai kin raina kanki ta hakura ta auuna a gidan nan ban ta a jin wani orafi ba sai matar an ki yar gwal ita ce take ta fito da tsirfa kala kala kina biye mata ko nace ke ce kika kitsa mata, To Na rantse da Ubangijin sammai da assai in dan ki a ara ta da wannan mganar sai na ci mutumcin ki Magajiya tun da na lura ke baki san hallaci da ya kamata ba." Yana gama fa in haka ya wuce ta, ya zura takalminsa ya fice daga akin ya bar magajiya sake da baki ta kasa mgana. Duk da barazan da ya yi mata ya firgita ta amman kuma ba ta jin za ta ha ura ta bar mganar, a fusace ta fito daga akin zuwa tsakar gida nan su ka ci karo da anwar Maman Aishar bayan sun gaisa ta ce sun zo tafiya da ita ne, duk yadda magajiya taso ta saurareta ta i, a cewarta yarinya ta ce ba ta son wari akin yini take amai ga zafi in dai ba zai kama mata hayan wani akin mai girma ba, gida za ta koma ba za su barta anan ta mutu ba. Tana ji tana gani ta saka Maeesha ta shirya akwatina biyu haka aka tafi da shi Saddiqun ma baya gidan sai da ya dawo ya ga ba ta nan, ita kuma Magajiya ta ga in haka ya faru kamar an gama cutar ta ne. Sai kawai ta zura hijabi ta tafi gidan Zuwaira ta sanar da ita duk abin da ya faru, ita kuma sai ta ce" Tab sai ki ka yarda Magajiya? gaskiya Baba wani lokacin ba shi da adalci to wai shi ba yana da gidan uba ba? Ya je can ya gina ma ya zauna, kuma da gidan shi amman saboda mugun hali ya bi ya kankame ko'ina kamar gidan uban shi." Nan ta yi ta zuga uwar ta ce ta je ta samu su Baba Sani ta sanar dasu gwara a yi ta kare. Magajiya ta ce" An ya zai ji mganar su?. Zuwaira ta ce"Ko bai ji ba za su yi ma an uban jin kai baranzana har ita Inna Merin ma tana son shi shi ya sa ba ta son acin ransa itama ai ki fa a mata gaskiya." Nan da nan Magajiya ta ce haka za a yi ba ta da e ba ta bar gidan, ta san a lokacin su Baba Sani ba sa gida sai ta koma gida da Ku urin da daddare za ta shiga ta samu su Baba Sani da maganar. A daran kuma ta yafo mayafinta ta fita a kofar gida suka hade da Mansoor shi kuma ya faka otarsa zai shiga gidan, har ga Allah bai ma gane ta ba ya auka wata ce daga makota shi ya sa ta wuce shima ya shiga ciki,ita kuma ta wuce tana kyaci. Daman tun bayan tafiyar Mimi Abuja baya kwana a gidan, Inna kuma damuwar abin da ya faru nan yasa ba ta bi ta kai ba. Da ya shigo gidan akin Inna ya fara shiga sai ya ga Hibba ta zo ta na nan,Junior ya tambaya ta ce ya a gidan Bintu azu da ta zo tare da su Hussaini ya bi su suka tafi tare sai gobe da za ta koma kano zai dawo, Ya an zauna jim suka gaisa da Inna da yake kuma ba su cika hira da Inna ba, in ba hiran mutanen kwami ba ko ya yi laifi tana yi masa fa a ba hiran ta daman ita da Mu'azzam ne shi ne za ka ji har suna ayatawa. Inna Meri ce ta kalle shi ganin ya sadda kansa kasa sai ta ce" Ta shi ka arisa akin Bintan mana, itama yau na ga kamar ba ta jin da i ko hiran da ta kan shigo yau ba ta zauna ba tun Safe da ta shigo muka gaisa." Sai ya yi shuru bai yi mgana ba Hibba ta saka bakinta da cewa" Gaskiya kamar yau in yanayinta sai a hankali, nima da na shiga tana kwance." Inna ta ce"Kuma lafiyan ta alau.? Hibba ta ce"E. Na tambaye ta ta ce min lafiyanta alau." Sai Inna ta ka a kai kafin ta ce"Allah ya sauwa e" Shi kuma lokacin har ya mike ma ya ce bari ya shiga ya gani. akin shuru tun daga falo har zuwa cikin bedoom in sannan duk ta kashe hasken akin, sai shi ne ya kunna na cikin bedroom in ta bayan ya shiga. Tana kwance kan gado har ta yi shirin kwanciya da riga da wando na barci masu taushi, sai dai suna da kauri kanta da wata hula mai raga raga da ta kan sanya in za ta yi barci. Ko alamar shigowarsa ba ta sani ba, sai da ya kunna hasken akin ta ago kanta a firgice suka ha o ido da mutumin da ta ke kuka domin shi, ya riga ya ganta tana kuka ba ta da mafita illah na juya baya tana goge hawayenta. Shi kuma kawai sai ya jingina da bangon akin lokaci aya yana goya jannayensa a saman kirjinsa yana sanye da riga blue mai santsi ta team in su domin a bayan rigan ma captain ne a rubuce a jiki sai ba in dogon wandon kansa kuma ba hula suman kansa da ya tara tana she e ta sha gyara. "Me ya faru kike kuka? Ko ba ki da lafiya ne? Ya jefa mata Tambayoyin a tare sai ta yi masa banza kamar ba ta ji ba, sai ma ta ara gyara kwanciyarta. Har ga Allah ya auka da gaske ba ta da lafiya ne. Sai ya fara takawa zuwa gabanta lokaci aya yana fa in" Don baki da lafiya ba za ki iya mgana ba? Shi ne don sangarta sai ki zauna kina kuka kamar wata aramar yarinya? wani ulilin ba inciki
Chapter 127 · 0% Book details