Sashe 23
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nace to ya saita bakinsa." Mimi ta kara saka dariya kafin ta ce" Baby Rukkaya." Rukky ta yi dariya kafin tace"Zai ga awaye in ana gobe biki da ranar biki amman yanzu duk mu za mu shirya komai." Mimi dai faman dariya take yi sanin halin Rukky ita so ta ke yi a biki na nuna sa'a shi ya sa take so su shiga su shirya komai da kansu. Sun jima a kasuwa saboda sauran siyayyan kayan kitchen sai Atamfar yinin biki da suka siya tunda Mimi na dinner ka ai ta turama Rukky kudin ta siya mata less ta ba da inki a waje aya tare da nata. Na yinin bikin kuma Atamfa ce gold itama Rukky ta ce inki iri aya za su yi saboda haka waje aya za ta kai musu inki. Mimi ta bar mata, tunda Rukky dai ta dage sai sun zama awayen Bibi. Satin bikin kaf ba su zauna ba tunda tana da mota mai kawai take sha suna shiga gari. Ko a wajen aiki ma bini bini Rukky ta ja ta sun fita Har Na misau sai da ya yi magana yace" Ke dai Rukky kina da son ku i, ki rage ciki ki siya mota ki daina lafe masu mota ana miki ani. Rukky ta rika hararan shi Mimi na yi musu dariya. Sai dai shima yana zolayanta ne, tunda ai su san awaye ne, kuma ga bikin Kanwar Rukkaya da kowa a an bashi katin gayyata. Zirga zirga ya yi musu yawa ba ta komawa gida sai dare har Hajiya sai da ta ce Rukkaya yar gaban goshin Mimi ce da har take iya janta suna faman zirga zirga. Itama Mimin ta gaida matsayin Rukkaya a zuciyarta ita da ba ta yarda ta je ko'ina daga wajen aiki sai gida fita nan da Rukkaya ta matsa mata suke yi duk jikinta ciwo yake yi. Ana saura kwana uku biki suka je kunshi aka yi ma Mimi lallin Sticker a kafanta ja ya yi maroon a hannun ma an yi mata jan sai aka sirka mata da bakin zane. Ya yi kyau sosai abun ka ga farar fata a can gidan kunshi ma ana ta santin kunshin saboda Mimi ta manta rabonta da kunshi tun bikin Auran yayarta Khadija in za ta iya tunawa. Ita kanta haka ta ri a kallon kunshin tana jin da i ana gobe jibi kuma gyaran kai suka je sun yi kuma yamma saboda sai da suka je kasuwa ita da Rukkaya sannan suka tsaya shagon Salloon suka yi gyaran kai Amarya Bibi tana tare da wasu kawayenta guda biyu yan makarantar su sai wata ar'uwansu da suka zo daga Bauchi. Tunda su Rukkaya mamansu ce yar Gombe Babansu kuma an Bauchi ne. Ranar kuma ita ke da karanta labaran duniya na yamman dole daga Saloon Rukkaya ta wuce gida, ita kuma sai ta koma gida ta shirya ta wuce wajen aiki, ga shi ta zuba kunshinta ga gyaran kai goshi nan ya yi ra au haka ta rika karanto labarai cikin za in muryanta. Ranar ta sha magana su kansu ma'aikantan kowa ya ganta sai ya ce ta yi kyau. A lokacin da ta gama karanta labaran cikin harshen hausa sai ta koma na harshen turanci, a dai dai lokacin Mansoor ya shiga bangaren Inna Meri ba a anguwan ya yi sallar mangariba ba daga Studio yake ya tsaya ya yi sallar acan sai kawai yana shigowa anguwan ya shigo gidan kai tsaye. aga labulen akin Inna Meri kenan lokaci aya yana fa in" Innar m..." Sauran kalamansa sun ma ale a fatar bakinsa lokacin da ya yi arba da ita. Ba shiga ta yi mara kyau ko wanda ya sa a mata addini ba, tunda doguwar riga ta saka mai ruwan kasa mai fa ii ba ta ma kama jikinta ba. Sai dai ras kunshinta ya fito tunda hannayen ta suna waje ne. Kamar ya ga mutuwarsa haka ya ji, gabansa ya fa i ras!.Haka ya ji kirjinsa na wani irin Dif! Dif! Kamar ya na da ciwon asma. Inna Meri na akii ta jin muryansa dai dai ta fito tana fa in "Murya wa nake ji kamar ta Baban Inna" Sai dai ta hangi bayansa ya na sakin L labulen akinta ya wuce. Walida ke tsakiyar falon tana sallah inna Meri ta leka daga wajen kofar akin sai ta ga da gasken dai ya fita. Sai ta dawo dai dai lokacin da Walida ta sallame salla. Inna Meri ta kalleta tana fa in"Ba Baban Inna ba ne ya shigo yanzu? Walida ta ce"Shi ne yana aga labule kuma na ga ya juya da sauri ya fita." Inna Meri na gyaran hijabin jikinta rike da casbaha ta koma cikin akinta tana fa in" Walida ki rage karan talabijin in nan, a haka kika yi salla da shi ara ya yi yawa." Walida ta juya ta na kallon Mimi tana karanto labarai cikin turancinta mai kyau kamar ba'amurkiya. Sai ta fara tunanin ko ita Baban Inna ya gani ya juya. Zai iya zama gaskiya saboda akwai wata rana da ya ta a zuwa yaga sun kamo tashar kuma ita ce ke karanta labarai da safe. Da kanshi ya saka hannu ya tuge soket in talabijin in har ya yi ma Walidan tsawa da cewa su daina barin Tv a kunne in babu kowa a falon. Ajiyar zuciya ta sauke duk da bata santa ba koma me ya faru ta na arama ya faru. Amman ta ga dacewar Yayansu da wannan yar gayu. Kuma Inna ta ce gidansu na can cikin Gra, inna ta gaya mata ta yi zaman yi ma kakar mai kyau da iya turancin aiki wacce ake kira da Mimi mimin karamchi. Shiko iskar bangaren Inna Meri ne ya fara yi masa ka an saboda yadda yake jin zuciyar na zafi, ko tunanin tsayawa bai yi ba ya hau mashi dinsa ya bar anguwan. Yana tafe iska na ka ashi amman kuma acikin zuciyarsa babu wannan iskar sai wani irin tukikin zafi da yake ji. Kishi ya ke ji a kasan ranshi, me ya sa ta yi kunshi ta bayyana adon ta a duniya? Maza nawa suka kalleta? Sannan maza nawa suka yaba da wannan kunshin da ta yi? Yana tafe sai faman sakin huci ta baki ya ke yi, yana tuna shi fa a kwanaki nan yana kai idanuwansa in dai bai kamata ya kai ba. Sai kwana ya ke yi acikin kuncin zuciya, haka yaje ya ga hotunta a shafin su na Karamchi Tv a Faceebook hotonta na barka da sallah wanda ta yi a madina. Ta saka bakar Abaya ta yane kanta da mayafi amman gabadaya hakoranta suna waje ne ta yi dariya. Karin bakincikinsa ma yadda ya shiga comments section ya ga ana yabawa da kyan da ta kara ita kuma har ta na ba da amsa tana dariya. Ranar bai iya barci ba saboda bakinciki da Kishi. Yanzu ma ya ara wani mugun gani, saboda haushin da yake ji yasa ya koma gida kuma sun yi waya da Makama ne za su ha u. Saura kwana biyu bikin sa Mu'azzam sai gobe zai shigo garin. Yana saman mashin ya ji kiran wayarsa sai da ya isa gida ya duba ya ga makama ne. Sai ya kirasa daga baya, ce masa ya yi yana anguwan yana jiransa shi kuma ya ce ya koma gida. Makama bai yi fushi ba ya ce zai zo ya same sa su yi mgana. *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z *Page 8* Sai da Makama ya zo ofar gidan sannan ya kira Aji ya ce masa gashi ya iso yana wajen get yana jiransa. Ba jimawa ko sai ga shi ya fito har ya sauya kaya zuwa wata jallabiya mai ruwan asa. Hannu ya bashi suka yi musabaha da mirmishi ka an a saman fuskar Mansoor ya ce"Makama ango." Makama ya fashe da dariyan farincikin da yawanci angawaye a satin bikin su suke kasancewa kafin Ya ce" Aji namu, a waje zamu tsaya ba za a bani izinin shiga cikin gidan ba ne? Mansoor bai yi masa magana ya wuce gaba Makama ya biyo bayansa duk da ya ta a zuwa tun ana aikin gidan ba a gama ba. Ya zagaye haraban gidan sannan ya ci burki a falon gidan yana fa "Aji gaskiya ka tsara gida komai ya ji ban da abu aya wlh." Yasan abin da zai ce shi ya sa ya yi masa banza ya isa ga aramin firizan dake falon ya auko masa ruwan gora guda Sai ya ha o masa da aramin ofin dake saman firizan. Ya kawo masa har gabansa ya ijiye yana fa in"Ka sha ruwa Makama." Makama da ya yi rashe rashe a zaune ya ce"Zan sha ruwa, Aji ya kamata ace akwai mace a gidan nan gaskiya zai fi kyau." Ya kallesa a age bai yi mgana ba sai ma ya kauda kai, shi kuma makama ya sha ruwa ya sauke kofin yana fa in" Daman alfarma na zo