Sashe 159
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mganganun? kamar su wanne kenan? Bakinsa ya ciza le en kasa kafin ya ce"Na aryata kaina Mimi, ke sai ki yarda cewa ba na son ki? Ya fa a cikin wani sauti ba ta son kallonsa Saboda kada ya ga rauninta kanta na gefe ta ce" Na yarda tunda da bakin ka ka fa amin alfarman Hajiya da Mommy nake ci." Bai san ya aka yi ba shi dai kawai ya gansa zaune kusa da Mimi kafa anta na dukan Kafadansa haka itama taji mutum zaune gefenta kafin ta samu zarafin mgana ta ji kawai ya yi mata wani irin ri o mai karfi lokaci aya yana fa in" Shike nan kuma sai ki yarda da duk abin da na ce? Ke ba ki san bacin rai ba? Raina ne ya aci shi ya sa na fa i haka." Ya fa a cikin sanyin murya ta ago tana kallonsa shima ita ya ke kallo,ta bu e baki za ta yi mgana kawai ya saka hannunsa samman bakin yana fa in" Shiii." Sannan ya hura mata iskar hucin zafin akinsa kusan suman zaune ta yi kafin ta dawo hayyacinta ya yi mata magana cikin ra a ra a kamar wanda ba ya so a ji. "Ke ce ta farko, ke ce ta biyu ke ce har ta uku da ta hu u. Sannan ke ce a baya da shekaranjiya yau da gobe har da jibi da gata, ke na za a ke ma kinsan ba zan iya daina son ki ba Fatima." Ya fa a ya na kureta da kallonsa, kasa jurewa ta yi sai ta kwace kafa anta ta matsa baya tana sauke numfashi. "Allah da gaske nake yi, ba ki yarda ba ne? Numfashi ta ja ta sauke kafin ta ce" In hakane kana sona? Me ya sa da na ce zan tafi ba ka hana ni ba? Cewa fa ka yi wai is better na tafin" Cikin dafe kansa ya ce"Mimi. Ke wai ba ki san gatse ba ne? Ni fa gatse na yi miki ban ta a tunani za ki yi fushi ki taho gida ba wallahi" Wata harara ta yi masa kafin ta ce"Ai dole na zauna tunda ni ba ni da zuciya sannan ban san ciwon kaina ba." Da sauri ya aga hannayensa sama lokaci aya yana fa in"ba haka na ke nufi ba, ni dai ki yi hakuri ki saka ranar da za ki koma don Allah." Shuru ta yi masa ganin haka ya sa ya matso kusa da ita, ba ta sani ba sai jin maganarsa kawai ta yi a kusa da ita. "Kin ji My Mimi? Komai ya wuce ko? Da Sauri ta matsa can karshen kujera kafin ta ce"A a. Cikin mamaki ya ce"To me ya rage? Na amsa duka laifukana na kuma ba da ha uri." "Akwai saura? Haka ta fa a ta na kallonsa shima kai Tsayen ya ce"Me ya yi saura kuma? Kai tsaye ta gyara zama tana fa in" Matsayin Mahaifina a wajen ka nake son sani yanzu, domin ba zan cigaba da zama da kai kana kiransa da azz.." "Ya isa. Haba Mimi na ce fa na yi nadama ki yi hakuri mana." Ya katseta da sauri domin yana jin kunyar sunan da ya kira mahaifinta da shi , ita kuma sai kuka cikin yar shagwa a ta ce" Kai fa ka kira shi da hakan" Da sauri ya ce"Ai ban yi gaddama ba, na tuba bazan kara ba kin ji ko? Sai ta ago tana kallonshi Idanuwanta duk hawaye kafin ta ce"Ka na nufin ka yafe duk abin da ya faru.? Shuru ya yi na wani lokaci kafin ya ce"Eh na yafe masa, na gane ri o ba shi da amfani, na yi miki alkwarin ba zan ara duban ki da wannan abun ba. Sannan zan auke shi a matsayin kaddara in sha Allahu." Cikin jin da i ta ce"Da gaske kake yi? Sai ya jinjina mata kai kafin ya ce" In sha Allahu, Allah ya ji an Abi ya sa ya huta." Mamaki ya kama Mimi ba ta san lokacin da ta fara dariya ba ga hawaye lokaci aya cikin girgiza kai ya ce"Kin ji da i? Ina fatan komai ya wuce? Ta na goge hawayenta ta ce" Eh, tunda ka yarda ka yi kuskuren kuma ka amsa za ka gyara, shike nan nima na ha ura." Cikin jin da i ya ce"Nago de, to goge hawayen shagwa iya mai kuka da dariya kawai." Hararansa ta yi ba ta yi mgana dukkansu zukatansu ya cika da farinciki. "Yaushe za ki koma? Yau ko gobe? Kallonsa ta yi a karkace kafin ta ce"Ko zan koma sai ka amince da wasu sharu ai na nima, a baya kai ka saka naka nima a yanzu lokacina ne ma gindaya maka naka." Baki sake ya ce"Topha, ka ji wata sabuwa." Tana murga a masa baki ta ce"Ba dole, in ba ka amince ba sai n ace na fasa komawa." Da sauri ya ce" WANE AJI? shi in banza zayyano su ki kaddara ma duka sun tabbata." Tana dariya ta mi e lokaci aya tana fa in" Komawa na tare da wannan sharu an guda aya in ka tsallake ba zan koma ba." Tagumi ya yi kafin ya ce"Ya na iya? Tun da arawo ya shiga hannun mata ai ya shiga uku." Yadda ya yi mganar ne ya sa ta yalkyalce da dariya Shi kuma ya na kallonta da Mirmishi ta juya kenan sai ya kira sunanta. "Mimi.." Sai ta juyo tana kallonsa sai kawai yace"Amman dai mganar kin samu ba da gaske ba ne ko? Tana age masa gira ta ce" Da gaske ne mana, in baka amince da sharu dana ba da shi za'a yi." Nan da nan ya ha e rai yana fa in" Kin san dai kina da ma tarin laifi wajen Ubangiji, kin yi ta zuwa garuruwa ba tare da izinina ba, in kuma ban yafe ba Allah ba ki sha ba." Kugu ta ri e lokaci aya da bakin tana fa in "Ba ka yafe ba ka ce! To ai da izinin ka na je ko'ina tun da kai ka ce na je duk in da nake so." Zai yi mgana ta yi saurin cewa"Ka yafe ko ba ka yafe ba? Yanayin yadda ta tsare shi da ido ya sa ya koma ya jingina da kujera kafin ya ce"Wannan shi ne a dake ka, sannan a hana ka kuka, ya na iya? Na yafe." Ya fa a kamar ba ya so, Mimi ta saka masa dariya ta juya tana wani irin taku zuwa Koridin da zai sada ta da akunan su. Shi kuma ta barshi da bin ta da kallo kamar wani sauna kira mana shashaaha. Ta na shiga akinta ta bu e wata aramar jakarta dake rataye ta auko biro da takarda a cikin wani Memo ta yanka na bikin Biban su Dukky ne. Da farko ba wannan zencen sharu an amman yanzu ta ji ta na so shima ta jarabasa, kai tsaye ta fara rubutu bayan ta zauna a saman gado, wasa dai da ta kusa cika takardan nan da rubutu sannan ta ninke ta, ta koma falon ta mi ama Aji loka aya tana fa in"Sai ka koma gida sannan ka bu e ka karanta a tsanake, in ka amince sai ka yi ticking in duka sannan ka saka hannu a asa, nima sai ka dawo min da takardan na saka hannu, sannan sa a alkwarin mu dai dai yake da sunan ba zan koma ba." an tarkadan ya yi lokaci aya yana fa in" Kamar Interviuw aukan aiki? Hararansa ta yi da sauri ya ce"Sorry Matas" Ita kuma sai ta koma tana wani hura hanci bai da e ba ya ce zai tafi saboda bayan mangariba zai gana da Coach in su ya ce yana son ganin shi, ko Hajiya bai tsaya ma sallama ba ya ce Mimi ta gaya mata da zai tafi ko rakiya ba ta yi masa ba sai da ya ce"Matas ba rakiya?. Kai tsaye ta ce"Sai ka cike sharud anmu tukkunna" Sai ya jinjima kai kawai ba tare da ya yi magana ba. Shi dai yana mamakin me ta rubuta? Me kuma take so? Ya san dai ba za ta ce ku i ba, Saboda zaman da za su yi da Caach ya sa bai samu damar duba takardan lokacin da ya koma ba.Sai wajen aya suka gama Meeting in ga shi ya gaji ga shi ya na jin yunwa amman hakanan ya kwanta bai duba takardan ba, da Safe kuma yana cikin barci wayar Inna ya ta da shi ta ce ya fita bakin Camp insu Walida ma jiran shi. Ya yi ta mamakin lafiya riga ya saka ya fita ko da ya je ma ba kowa ya na shirin kiran Inna sai ga Walida ta sauka daga mashin, Da kwandon abinci ri e rike sai da ya yi hawaye Allah sarki uwa. Cikin an fa a ya kalli Walida yana fa in"Inna ta ba ki wahala? ba shago za ki tafi ba? Sai ta gya a masa kai kafin ta ce"Eh, ita ta ce na biya na kawo maka.". Sai ya kar a yana yi ma Inna fatan Aljjana acikin ransa mai mashin in bai tafi ba shi ya tsaya ta hau zai kai ta in da ta ke koyon Computer bai fito da ko wallet insa ba sannan ba ku i a hannunsa amman ya ce zai shiga gidan anjuma. Yana komawa akinsa na cikin Camp in ana Sake kiran shi yana dubawa sai ya ga Baba, sai bai auka ba sai da ta katse sannan ya bi bayan kiran bayan sun gaisa, daya ke sun kwana biyu ba su ha u ba shi fa tun barowar Inna wannan gidan anguwam bai ara komawa ba, ko kan maganar Mariya a camp Auwalu ya zo ya same shi suka yi mganar, kiran Baban ma saboda haka ne yana gaya masa waliyyan yaron sun zo suna bukatar a saka musu Shekara mansoor ya ce a saka a hakan ai kamar gobe ne, kuma tunda an yi bincike yaron da sana'arsa inkin maza da mata yake yi kuma ba shi da wata matsala. Sun tattauna kan maganar sannan suka yi sallama ya zauna ya