← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 144 OF 208

Sashe 144

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kananun Team din dake Jiharsa, abin da ya auke masa hankali kenan da zuwa Gidan Hajiya in ya fita tun safe sao dare ba ya samun zama. Sai da aka shirya wasan da za a buga a Stadium su na cikin gari, sannnan ya samu kansa, kwana hu u tsakanina ya shirya da Daddare saboda har a lokacin Inna ba ta masa magana daga gaisuwa shike nan ko a waya ya kira suna gaisawa ta ke ce masa sai an juma, Mu'azzam ma yanzu ya fahimci ya daina goyon bayansa su Nasir daman an yi rabuwan ba da i shi zai neme su kuma bai neme su suma suka ce sai dai a dauwama a haka har gwarama Ahmad sun yi mgana sau biyu. Shigar farar shidda ya yi har da hula, wani farinciki ya ke ji zai je ya ga Mimi amman sai ta raina kanta shi za ta yi ma wulakanci Saboda ta ga yana nin ta ko? To zai gaya mata ba saboda ta isa ba ne, Saboda Inna ne da Baba, Ya tuna har Babansa Kabiru na Bauchi ya kira shi kan maganar abin da ya ba shi mamaki ce masa ya yi ya zo gidansa ya za i mata. Sai ya ce masa ai bai saki matar ta shi ba sai kawai ya ce"To ka sake ta mana, ba an ce ba ka son ta ba? Cikin mamaki ya ce"In ji waye ya ce ba na son matata?. Kai tsaye ya ce" In ji Gwaggon ka Yalwa ta ce ka ce ba ka son ta ko arya ta yi maka? Baki ya ri e ya na mamaki, kafin ya ce"A'a ba ta yi arya ba. Sai dai in ba ta ji da kyau ba, Baba Na gode da yayin ka amman ba na jin bayan Mimi zan iya auran wata macen, matata na sona nina kuma ina sonta, kawai dai akwai dalilin da ya sa abubuwa suka yi faruwa ne, kuma ba laifi ba ne in ka ata ma mace rai ta yi yaji, in ta je gida ta huta nima na huta zamu daidaita daga baya.". Da haka ya samu ya kashe bakin Baban na shi, wai ya ba shi mata? Bai jin ma in ya yi wani auran zai iya yin adalci. Mace aya ce a cikin zuciyarsa tun farko ita ya za a a yanzu ma ita ya kara za Yana tafe ne a mota yana wannan tunanin, Sai ga shi a kofar gidan Hajiya ya yi jon megadi ya leko da ya ga shi ne suka gaisa ya bu e masa get ya shiga da motarsa ciki,bai yi niyar shiga can ciki ba ba sai ya auki waya ya Kira Mimi amman ba ta auka ba sai ya cije baki ya tura mata sa "Ina haraban gidan Hajiya ki fito da kayan ki ina jiran ki.". Shuru shuru sama da mintina ashirin ba Mimi, tun yana mota sai ga shi ya fito, ya jingina da motar ta shi. Haushin kanshi ya fara ji yadda ya tsaya Mimi na yi masa wulakanci ta manta hala har yanzu shi mijinta ne? Ya kamata ya nuna mata har yanzu tana arkashinsa ne. Yana wannan tunanin sai ga sakonta ya shigo jiki na rawa ya bu "Ka shigi cikin gida. Domin ba zan iya fitowa ba." Ya yi jim yana tunanin wai ita a dole za ta rama ne? Sai kawai ya yi yar dariya ya kulle motar ya nufi hanyar falon Hajiya kofar na kulle sai da ya kwankwasa Baba Uwani ta zo ta bu e masa tana ganin shi ne ta gaishe shi cikin girmamawa a bakin kofar ya tsaya yana fa in" Mimi, ki yi mata mgana ki sanar mata ina jiranta." Ya fa a yana duba agogon fatan dake tsitsiyan hannunsa na hagu. Baaba uwani ta yi shuru kafin ta ce"Binta ba ta nan ta yi tafiya. Sai dai Hajiya shigo ciki ka zauna bari na gaya mata zuwan ka." "Ba ta nan? Ta yi tafiya? Haka ya ri a nanatawa a cikin tansa Bai san ma Baba Uwani ta koma ciki ba yana tsaye ne yama jin zufa na keto masa Mimi ta maida shi wani cartoon ne ko kuwa wani sakarai ko sauna? Ba ta nan? To gidan iban wa ta je da auran sa a kanta? Yana wannan tunanin yaji muryan Hajiya na fa in" Na yi fushi tunda sai yau nake ganin Megidan nawa." Dalilin da ya sa ya an saki fuska kenan ya tako kafarsa zuwa cikin falon ya ysaya ya cire takalminsa sannan ya karisa kusa da Hajiya ya zauna a kasan cafet. Dai dai lokacin da Baaba Uwani ta kawo masa ruwa da lemu da aramin kofi. *Janafty* *INZB3005* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. Cikin girmamawa suka gaisa da Hajiya, Ita kuma ta amsa masa cikin sakewa kamar wani abu ma bai faru ba. Har ta na masa irin zolayan da ta saba yi masa, tunda har ga Allah ba ta san da zuwan sa ba tunda Binta ba ta kira ta ba. Kallon sa ta yi kansa na duke lokaci aya tana fa in" Ka makara da zuwa biko, Binta ba ta na nan shekaran jiya can ta tafi can Abuja wajen Murja. Hala ba ku yi waya ba ne? Kansa na kass a cikin zuciyarsa ya maimaita" Abuja? Lalle ne ma Mimi ta maida shi wani sakarai ya ga alama akwai kasawa ma ya ce ma Hajiya sun yi magana a waya shi ya sa kawai sai ya ce mata ya kira wayar ta bai same ta ba. Hajiya ta muskuta kafin ta ce"Ai ko ba ta nan, amman tunda biko ka zo kuma ta karfe ta gudu, me zai hana ni mu daidaita? Ta fada cikin Sigar zolaya yar dariya ya yi yana shafa kansa kafin ya ce" Haka za'a yi Hajiya." Shuru na wani lokaci, Hajiya ce ma take an Jansa da hira tana tambayan shi aiki da mutanen gida. Ya amsa mata da duk suna lafiya kai tsaye ta ce" Ka gaida min da Meri dakyau dakyau." Ya amsa da In sha Allahu, ko ruwan da aka kawo masa bai sha ba ya yi ma Hajiya Sallama da cewa zai koma. "To ko za ka arisa gidan Babanta Hamza ne. Daman yana neman ka." Hajiya ta ce tana kallonsa lokacin da ya mi e shi kuma ba ya son wata doguwar mgana sai kawai yace mata Toh, amman shi ya san ba zai je ba wato ya kai kansa kenan tunda daman ana jiran shi. i ya ijiye ma Hajiya a nan asa ta saka hannu ta auka tana fa in" Ai shike nan kana bikon dani tunda ka fara toshi, Na gode kwarai Allah ya ara ma rayuwa albarka." Ya amsa mata da Amin Amin sannan ya yi mata sallama ya bar falon ta bi shi da kallo, Binta ta cika taurin kai sai da ta hana ta tafiyar nan amman ta ha a ta da ubanta ya ce a yaleta ta je ta gaida mahaifyarta ga shi megidanta ya zo ba ta nan, Baaba Uwani Hajiya ta kira ta Umarce ta da ta Dauko mata Wayarta a cikin akinta. Bayan ta kawo mata sai ta ce ta kira mata Binta tunda Baaba Uwani ta iya karatun Hausa ita ta nemo lambar Mimi ta kira ta sqnnan ta mi a ma Hajiya tana auka ta fara fa in" Hajiya ta, kin yi kewata ne? Hajiya ta ce" Kin san cewa yanzu mijin ki ya bar gidan nan yana neman ki? Sai Mimi ta gyara kwanciyarta kafin ta ce" Wa? Aji? Ban sani ba saboda bai kirani ba." Ta yi ma Hajiya arya. Sai ita kuma Hajiyar ta ce"To ya zo, na sanar da shi bakya nan amman na ce ya karisa wajen babanki ke kuma sai ki yi kokari ki dawo a daidaita ki koma gidan Mijin ki." Ba gaddama ta amsa ma Hajiya saboda ko ta ce za ta yi gaddama Hajiya ba za ta gane in da ta dosa ba ne. Bayan sun gama waya da Hajiya ita ka ai take ta Mirmishi, Ka an ya gani yanzu ma aka fara wasan ba ewa ko sai ga kiran shi ya sake shigo mata wannan karon ba ta kashe ba barin shi ta yi har sai da ta katse, wani kiran ya ara shigowa ya katse har sau uku bayan mintina ka an sai ga sa on sa. "Kin raina ni ko Mimi? Kina jin da in kin yi wasa da hankalina ko? to ya yi miki kyau amman ina so ki sani ki sauke wannan abin da da ki ka auka na tunanin za ki wahalar da Aji ko ki yi ramako a kaina, Never zuwan ma da kika na yi saboda inna da Baba sun matsa sai na zo na dawo dake gida, in kin ga dama daga nan Abujan ki ci gaba kin ji ko." Daga ganin yanayin sa on ta san ranshi ne ya aci, tana yar dariya bayan ta karanta wato zai fake da Baba da Inna shi a dole kada a hango ya gaza, a lokacin ba ta yi tunanin maida masa da martani ba sai bayan kamar awa aya tun da barin akin ta yi zuwa falo in da Asma'u ke kallo Mommy kuma tana akin ta tana faman duba takardu sai wajen goma saura ta Daawo akinta ta yi wanka ta kuma yi shirin kwanciya sai da ta kwanta sannan ta jawo wayarta ta tura masa sa "To shike nan zan ci gaba kamar yadda ka ce." A lokacin da sa
Chapter 144 · 0% Book details