← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 208

Sashe 86

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ita ta tashi ma ta kar i farantin hannun nata Sannan ta kalleta tana fa in" Inna na ciki? Amina tace eh ta na ciki, Sai Mimi ta yi sallama anan ofar akin Inna Meri sai da aka amsa mata sannan ta aga labule ta shiga ciki. Inna Meri ce da iyanta acikin akin suna ta Hira, tana ganin Mimi ta mi e tana fa in" Binta ne? Barka da shigowa ke Bintu ki ba ta waje ta zauna." Haka su ka mi e suka ba ta waje domin ta zauna sai ba ta zauna a saman kujera ba sai ta zauna a asa kanta na kuma asa ta gaishe da Inna Meri ta amsa tana tambayanta ya ba unta sai ta yi shuru ba ta ce komai ba. Su Bintu kuma su ka gaishe ta ta amsa, itama sai ta ago tana gaishe da Halima ta amsa mata lokaci aya tana fa in" Amarya yar shagali." Mimi sai ta yi mirmishi kawai ba ta ce komai ba. Shuru na wani lokaci kafin Inna Meri ta fara gaya mata ba i duk sun tafi Mu'azzam da matarsa da Safe nan su ka dau i hanya sun isa ma, haka Mutanen bauchi ma da Kwami. Inna Meri ta arishe da fa in" sun ce a gaishe ki sanda suka tafi ba ki tashi ba." Mimi kanta na asa ta ce"Allah Sarki. Allah ya kiyaye hanya." Tana nan dai zaune Inna Meri na yi mata hira tana amsawa aya da daya daga karshe ma sai ta shiga ciki ta bar ta da su Bintu duk da ba wani saka Musu baki take yi a hiran ba amman ta na zaune sai ga nepa sun kawo wuta iska ya fara ka awa sai ta kara gyara zama Halima ta yi ta yi da ita ta koma saman Kujera ta ce nan in ma ya isa, zuwan yan biyun Bintu ya sa ta ara gyara zama domin haka kawai yaran su ka shiga ranta sai ta ja su wajenta ta na ta yi musu hira har aka gama abincin Jallop in shinkafa da wake da akace a zubo mata sai tace ita ta oshi ba ta da e da aryawa ba sai Inna Meri tace a saka mata kula zuwa anjuma. Mimi na akin Inna Meri har la'asar sai da Ba i suka fara zuwa sannan ta koma akinta tare da an biyun bintu da su Walida suna ta ya ta hira, sai da koma akinta ta iske Rukky ta kirata sai bayan ta kirata ne tac e ta baro wajen aiki Na misau ne ya ce zai yi mgana da ita, sai Mimi ta ce ita ta auka ma za ta ce mata za ta zo ne. Rukky tace"Tab. Ai na barki ne ki sha romon armaci ke da an ba in angon ki." Kai Tsaye Mimi tace" Na tabbata yafi wannan saurayin naki mai aagagge hanci kyau ko? Sai Rukky ta fasa Ihu ta na yi mata Allah ya isa ta kashe wayarta ta bar Mimi na mata dariya a fili ta ce" aryan sha iyanci kike yi, ai nasan mganin ki." Ma ota suna ta shigowa Allah ya sanya alheri da ganin Amarya, har zuwa yamma sannan su ka tsagaita, lokacin su Halima sun yi shirin tafiya bayan sun raba duka kayan fulawa aka ibar ma Magajiya da anta mai yawa amman da Bintu ta je kaima ta kamar an kai mata kashi a wula ance ta kar a, hatta su Gaje duk Inna Meri ta aika musu da shi ta kuma saka a ka ulla shi a ledoji ana kaiwa ma ota da abokan arzu a, kowa nata son barka sanin Halin Inna Meri daman ita ai abunta na mutane ne, Kafin tafiyar su bayan sallar mangariba Inna Meri ta ce Halima da Amina tunda su ne manya su auki Binta su kaita akin Magajiya ta gaisheta sannan su kaita shashen su Gaje duk ta gaishe su kafin su tafi, su ka amsa mata da toh. Bintu ta je ta gaya mata ta shirya su Anty Amina za su kaita cikin gida kafin su tafi sai tace shike nan, daman ta ara yin wanka sai ta saka wata sabuwar Atamfa again ta kuma saka mayafi da takalmi kalan kayan jikinta duk da ba kwalliya ta yi ba amman Mimi ai mai yau ce ko da kwalliya ko Babu, Halima ce ka ai ma ta auke ta zuwa akin magajiya ta gaisheta ta amsa kadahan kahadan, ko irin kyautar da ake ba ma Amare ba ta bata ba, fuskar nan ba fara'a ko ka an daga nan sai gidan su Gaje su kam sun kar eta sosai ba su da ku i amman Gaje ta ba ta dubu aya Harira ari biyar suna gidan ma sai ga su Baba anlami sun shigo sai Halima ta gabatar da ita. Baba Sani ne ya yi addu'an Allah ya ba da zaman lafiya, amman Baba anlami cewa ya yi" Mu dai ba mu ganta ba, a kawo mana ita da rana ta yi mana gaisuwa na musamman." Halima dai ta ce toshikenan Baba. Kafa da kafa ta maida Mimi akin Inna Meri ta kuma fa a mata Sa on su Baba sani, sai kawai ta gya a kai kafin ta ce" Za ta je, wannan in ma saboda ba na son surutu ne, ma ota kuma ko walida ta lelle a da ita ta gaishe su." Mimi sai ta ba ma Halima ku in da su gaje su ka bata, ita kuma ta maida mata ta ce ta ri e ku in ta ne, nan su ka bar ma Inna Meri surukanta, Bintu mijinta ya zo ya auketa har ya shigo ma ya yi ma Inna Allah ya sanya Alheri Amina ma haka, Halima ce Walida ta rakata ta hau adaidaita zuwa tunda tun jiya kowace ta tarkata yaran ta gida saboda makaranta. akin Inna ya rage daga Innar sai Walida sai Mimi, Mariya ma ta koma akin uwarta. Misalin tara na dare Inna Meri ta ce ko Mimi za ta koma akin ta ci abinci ne sai ta ce ta oshi, ba ta cin abu mai nauyin in za ta kwanta, ta na nan dai zaune suna ta a hira da Walida har Baba anjuma ya dawo ya le o nan akin Inna ganin Mimi na ciki yasa ya juya ya koma akinsa sai ta bishi su gaisa duk da ba ita ke da girki ba a ranar. Nan ta bar su Walida na nuna mata Hitunan da suka auka na Biki a wayar Bintu da ta bar mata ta yi kwallo na kwana biyu, Mimi na tambayan wanda ta gani ba ta sani ba sai Walida ta yi mata bayani, suna nan zaune har Inna Meri ta dawo ganin su zaune yasa tacl ce" Walida kin ja ta da hira ko? Binta tashi ki je ki kwanta kafin mijin naki ya shigo." Ba ta yi musu ba sai ta mi e daidai Lokacin da Inna ke fa in" Walida ina wayata? Lalubomin Baban Inna ina ji a ina yake? Ita dai sai ta bu e baki ta na fa in" mu kwana lafiya Inna, walida Good night." Walida ta aga mata hannu tana fa in" Good night Anty Mimi." Inna kuma sai fa i take yi" Allah ya tashe mu lafiya Binta."BBa wanda yaji shigowarsa shashen na Inna, Miimi ta sawo kanta waje shi kuma ya kawo jikinsa zai shiga akin kawai sai suka ci karo da juna. Kanta kirjinsa ya da a, saboda ya fita tsawo ita kuma ba ta tsorata ba amman ba ta kawo mata kanta shine ba ne ta auka wani ne sai ta yi saurin komawa daga cikin akin Inna lokaci aya tana fa in" Subhanallah." Inna Meri ta mi e tana fa in" Lafiya Binta? Waye ne? Ba ta samu zarafin mgana ba Mansoor ya sawo kanshi cikin akin Inna da yanayin muryansa a cunkushe ya yi sallama. Kamar Nepa ta san Mimi na Bukatar ara more kallon akin Angonta ta bakin Khadi da Rukky sai ga shi sun maido wuta wall, dai dai lokacin kuma Mansoor ya ago kansa karaf kuma Idanuwansa suka sar e acikin wayan idanuwan Mimi ma su kassara sauran kuzarinsa gaba aya. *Janafty* *INZB2008* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Sanye yake da ananun kaya riga da wando yau har zanzaro ya yi, rigar kalanta mai layi layin ash da Fari sai wandon jikinsa ba i ne sannan kafarsa na cikin wani rufaffen takalmi ba i, kansa kuma ya saka wata pacing cap ba a ya rufe kansa har zuwa saman goshin sa. Hannun sa guda aya auke da ledoji ayan kuma wayarsa ce da key in mashin insa. Mimi ba ta san ta saki baki da ido ta na are ma Aji kallo ba, sai da shi taga ya yi saurin janye kallonsa daga gare ta, ganin haka yasa ta dawo hayyacin ta. Ta tuna a akin Inna Meri su ke sai kawai ta
Chapter 86 · 0% Book details