Sashe 103
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
itama ta na gaida Auwalu suma su Bintu suka gaishe su. Baba ya ce" Fatima nace anya barin mota ta na kwana anan ba matsala? Da sauri Mimi ta ce" Ba matsala in sha Allahu Baba." Auwalu yace" Saboda Akwai zirga zirgan mutane sosai, ko a yi ma Alhaji Buba mgana ta ri a ijiye a gidan shi ne Baba? Sai Baba yac e zai fi ma sauki bari zai yi mishi mgana gogan na zaune amman ya yi kamar ba ya wajen. Bintu ce ta ce" Yaya Mu'azzam Inna ta ba da tuwo a kawo muku kai da Yaya Mansoor." Baba ya gyara zama kafin ya ce" To ban da ni, ba ta ce a kawo min wani abu ba." Gaba aya su ka saka dariya amman ban da Aji domin shi bai ga abun dariya ba. Walida ta ce" Ba ta ba mu komai ba, Tuwon ma farko cewa ta yi na Yaya Mu'azzam ne daga baya ne da aka yi mata tsiya ta ce hat da Yaya Mansoor." Mu'azzam na dariya ya ce" Allah ya saka ma Inna ta da gidan Aljannah." Suka amsa da Amin Auwalu ya ce" Hibba ta manta da Mijin ta amman inna ta kasa mantawa da an ta" Mu'azzam yace" To uwa da a ai sai Allah ko? Suna ta dariya, Mansoor na gefe bai ce kanzil a cikin ranshi yana fa in Inna tasan ba zai ci ba ne, shi fa ya san abincin gidan biki mace sama da talatin a girki aya ba wai yana da kyakyami ba ne amman ba zai iya ci ba gaskiya, shi in ba abincin Inna ko na Mimi ko ba, ba shi da sakewa da shi, me ya sa ya ambaci Mimi? Kallon ta yake yi a fakaice ya yi kewarta shi ko kuka ya saka ta ma ya ji da i, ko da ba zai yi mata mgana ba in ya ganta yana samun ar natsuwa. Matsayin Mimi a rayuwarsa Biro ma ba zai iya rubutawa ba. Ya nace kallonta ta gefen ido wato ma ta take dokan shi tana yawo a gari da mayafi. Shi ya sa suna shiga gida ba da ewa suka shigo shi da Mu'azzam. Bintu nan akin inna za ta kwana Ita kuma Mimi na akinta Mu'azzam sai ya yi zaman sa a akin Inna Walida ta saka masa Tuwo ya na ci. Daga nan sai ya tura Kofar akin Mimi ya shiga, da sallama karaf yana tura kai su ka ha a ido da Mimi dake zaune saman Kujera ta na shan tea kanta ba ankwali kalaban dake kanta ya ba zu a bayanta. Shigowa ya yi akin yana wani ha e rai, Mimi ba ta damu ba ta yi masa sannu da zuwa bai amsa ba kai tsaye ya ce" Da izinin wa kika tafi biki? Sannan da izinin waye ki ka saka wannan mayafin da na ganki azu da shi? Mimi ta san in ta yi tsiya tsiya to za su kwashi yan kallo, sai kawai ta lagwa ar da kai tana kallon shi lokaci aya tana fa in" Na ga fa bikin gidan su Hibba ne AJI NA." sai ya kasa mgana ya tsaya kawai yana kallonta wani abu na taso masa. "Kuma su Bintu ma duk mayafin suka saka?. Dakyar ya iya cewa" Mijin ku aya ne da Bintu? Da sauri ta ce" A'a sorry ba zan ara ba." Wani irin abu ya ke ji na masa yawo a cikin jikinsa Har Mimi ta mike ta zo gabansa tana fa in" Kaji nawan ka yi hakuri? Ka ha ura? Dakyar ya ha iye miyau a bakinsa kafin ya ce" Shike nan amman kar ki sake." Mirmishi ta yi kafin ta ce" In sha Allahu ranka ya da Har tana yi masa fari da ido da ya sa dole ya karisa ya zauna domin bai san halin da ya ke ciki ba..ita kuma sai ta wuce tana fa in" Me zan dafa maka? Ko in ha o maka Tea in ne? Ya kasa yi mata gaddama domin yana bukata abun da zai sanyaya masa ma oshi kawai sai ya aga mata kai. Jikinta na rawa ta je ta ha o masa tea ta kuma Soya masa wai, kuma ya ci domin bai ji karni ba tunda ta saka kayan kamshi yau dai duk in da Mimi ta gilma sai ya bi ta da kallo. Har ya gaji da ganin ta ba ankwali ya ce ta rufe kanta, sai kawai Mimi ta yi masa rangwa a kafin ta ce" Irin ina nuna maka kitso na ne fa, kuma ba ka ce ya yi kyau ba." Ta karishe fa a cikin shagwaban da ya kusa sumar da Aji yana zaune. Sai ya kasa magana saboda kar ta gane yanayinsa sai kawai ya ce ma ta bari ya kwanta ganin haka yasa sai ta bar mishi falon ta shiga ciki. *Janafty* *INZB2013* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Ba a gidan ya kwana ba, shi da Mu'azzam suka tafi can gidan shi suka kwana. Ita kuma Mimi ta gayyaci su Walida da su zo akinta su kwana tare suka i, wai suna jin kunyar kwana a akin yayansu, karshen ta dai ita ai ta kwana washegari kuma da kanta ta tashi ta ha a abun aryawa sai Walida da tazo daga baya ta taya ta aikace aikace. Doya ta soya mu su da wai, sai tea Bintu ta ce ita Indomie za ta ci Mimi daman da safe sai ta sha ruwan zafi, sai ta gasa ma su Aji buredi da kanta ta kira su ta ce su zo gida su karya, gogan ta fara kira bai auka ba sai ta kira Mu'azzam. Ba su suka zo gidan ba sai wajen sha aya saura na safe lokacin su Mimi har sun shirya za su koma gidan biki, a akin Inna Walida ta ha a musu abun arin su, Mimi tana akinta tana karisa shiryawa Bintu kuma an cakare cikin wani leshi doguwar riga an kashe auri mayafi a saman kafa Mu'azzam ya ri e baki yana fa in" Lalle Bintu, wato kin manta da auran kina nan kina ara'i ko? Ina tausaya ma Bashir." Bintu ta yamutsa fuska kafin ta ce" Gwara na ci lokaci na, shima ai ya na can gida ya na cin lokacin sa da matarsa." Ta fa a cikin bayyana wani haushi a asan ranta. Mu'azzam ya kwashe da dariya yana fa in" To sai ki hana shi? daga gani dai wannan maganar cikin kishi kika yi ta" Bintu za ta yi mgana kenan sai ta aga ido su ka ha a ido da Mansoor sai ta yi asa da kanta, shi kuma hararanta ya yi kafin ya ce" Na manta ne jiya ai da gidan kika kwana, miye amfanin kwanan da kika yi anan Daganan Sai Bakin Bintu ya Mutu ta kasa magana, Mu'azzam na ta mata dariya tana faman tura masa baki a fakaice. Sun gama karyawan kenan sai ga Walida ta shigo daga akin Mimi take itama ta shirya tsaf tana fa in" Bintu Anty Mimi ta gama shiryawa fa" Sai Bintu ta mi e Mu'azzam ne ya kallesu da cewa" Wai can gidan kika watsar da twins in? Bintu ta harare shi ta na murgu a masa baki, shi kuma yana yi yana dariya so yake Mansoor ya ji ya yi mgana shi kuma sai ya yi kamar bai ji su ba. A dai dai lokacin Mimi ta shigo akin cikin shigar wani material mai ruwan zuma, ba ta saka mayafin ba sai ta ri e shi a hannu tare da jakarta amman kafarta cikin takalmi mai rufi na mata, duk da ba wani kwalliya ta yi ba ta yi kyau kwarai da gaske aurin da ta yi ya zauna a saman kanta sosai. Bintu ta kalle ta daga sama har kasa kafin ta ce" Na siya wannan wankan, amman abu aya ya yi miki na asun makin da zan baki." Mimi na mirmishi ta ware ido tana fa " Miye shi "? Ta fa a tana kallon Aji ta gefen ido da ya yi tsam tun shigowarta. "Turare mana, kwata kwata ban ji Antyn tawa tana tashin kamshi ba ne" Walida ta ce" Kuma fa, ni ma yanzu turarenta na fesa baki ji kamshin shi ba." Bintu ta ce" Gaskiya ki koma ki saka turare domin so nake yi duk in da muka gifta a san fa mun so waje." Mansoor ya ago da sauri yana kallon Bintu cikin ha e rai ya ce" Ke, ba ki da hankali ne? me ya ha a matar aure da fesa turare? Ko budurwan ce ke kin ga a dacewar a hankalin ki ta fesa turare tana tafiya mazan da ba muharramanta ba suna jin kamshin ta? ba na son kauyan ci fa" Ya fa a har idanuwansa na ancewa Mu'azzam ya gya a kai kafin ya ce" Gaskiya ne, a guji aikata abunda yake haramci ga addini Bintu." Kamar idanuwanta za su fa o