Sashe 114
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kasa ganewa. Ni fa na haife shi na san duk wani notsin shi saboda haka ki kwantar da hankalinki haukar banza duk yake yi, yana sonki ne ya aure ki, wani cewar da ya yi ki zauna a tare da sauran maaganganun sa duk ki watsar da su ki rumgumi auran ki, ki yi amfani da duka kissar ku ta mata ki mantar da shi abin da ya faru ki koyar da shi sabuwar rayuwa, wata rana ba anan zai ce ki zauna ba sai dai ila ya auke ki ya kai in da baki ta a tsammani ba, fata na kawai ki saka himma da hakuri kin ji ko Binta.? Mimi ta gy a kanta lokaci aya tana fa in" In sha Allahu Inna Na gode." Inna ta ce bakomai, duk abunda kike son sani ki zo kai tsaye ni kuma in sha Allahu zan ara wayar miki da kai." Da haka ta sallame ta, ta koma akin ta, Ta na tunanin maganganun Inna Meri, wanda sai ta aunasu da na Hibba sai ta fahimci duk sa aya ne a ciki lalle ko za ta ba da himma domin sauya a alar rayuwar Aji tare da rayuwar auran su gaba aya. e Hijabi ta yi daga ita sai riga da wando ma su taushi na barci ta fa a Kitchen. Ruwan zafi ta yi tunanin ta fara sawa Saboda a samun abun aryawa. Sai ta di o wake mai kyau da aka sako mata cikin gara ta fara gyarawa sai ga Walida ta shigo tana hamma Lokaci aya tana fa in" Anty Mimi na zo na taya ki aiki." Mimi sai ta ji da i cikin fara'a ta ce" Kin kyauta Walida." Tare suka kama aikin, Sun dafa ruwan zafi sai Mimi ta ce ma walida a dafa Indomie sai su ha a da shi su arya, haka a ka yi kuwa su ka dafa Indomie sai ruwan rea su suka ci na su a akin Mimi, Walida Kuma ta shigar ma Inna nata cikin akinta tana ta saka albarka. Suna gama aryawa suka koma Kitchen su ka kama aikace aikacen Mimi ta fara dafa wake ita kuma Walida ta gyara kayan miya tana ni awa a Blander, suna yi kuma suna hiran su tunda Walida ba ta zuwa ko'ina tun bayan gama jarabarwar su, ba su dai cigaba ba sai dai suna zuwa Islamiya tunda sun rubuta Jamb ba su ci ba, ita Walida ta samu 155 ita kuma Mariya 150 ta ci, daman Manaoor ne ya biya musu shi Baba anjuma ba shi da ra'ayin arsa mace ta zauna a gabansa ta yi karatu mai zurfi haka, da kin gama Sakandiri yake aurar da ansa, a gidan kaf wa anda suka samu karatun gaba da Sakandiri a maza Daga Mu'azzam sai Mansoor kuma ga shi suna cin amfanin shi, Ko da mansoor yana harkan kwallon kafa ne amman yau da ba shi da ilimi ba za'a dama da shi haka ba, Mu'azzam kuma da ilimin shi yake cin gajiya, Auwalu ma bai yi karatun ba gwara shi ya gama sakandirin shi Saddiqu ko gamawa bai yi ba ya tsallake ya tafi Lagos neman ku i matan dai wasu sun gama wasu ba su gama ba, su Yaya Halima dai duk sun karkareta, Amman Zuwaira tana Jss3 ta daina zuwa gwara ma Jummai ta gama amman itama har gobe ba ta da walin sakandiri domin ba ta yi jarabawar fita ba. Walida ke ta ba ma Mimi wasu labaran na gidan, Musamman akan halin magajiya da Inna ta da e tana hakuri da ita Mimi ta jinjina kai kafin ta ce" Lalle, ai Inna tana da hakuri da kawaici ni kuma ina so ki yi karatu Walida saboda karatun a mace a wannan zamanin yana da matukar amfani, ba wai ina cewa auran ba shi da kyau ba ne, amman karatun ma ya na da muhimmanci." Walida ta rausayar da kai kafin ta ce" Nima ba ni ma da wani saurayi tsayayye, wani ne ma da mu ka ha u wajen siyan Jamb shima dai sai a hankali, ya yi ya yi na barshi ya zo gida na i ba shi dama saboda tsoro nake ji Yaya Mansoor ya ganni, kin san shi da fa a, Mariya dai ta na da samarin ta yawancin a gidan Yaya Auwalu take ta in ta ko gidan Yaya Zuwaira." Mimi ta jinjina kai kafin ta ce" Gaskiya dai gwara ki saka Karatun a ranki, ki bari zan yi magana da Yayan naki, tunda ba wani Manemin a asa kada ki yi zaman banza a gida gwara ki koma makaranta." Walida ta ce shike nan itama tana son ta cigaba da karatun. Suna aikin su, suna hiran su cikin lokaci su ka ci karfin aiki har kitchen in Inna ta leko ta na musu sannu da aiki, ita ta share tsakar gidan ta yi wanke wanke ta ce Walida ta cigaba da aikin da ta ke yi ita za ta yi sharan da gyaran gidan Gaba aya. Zuwa karfe takwas na Safe har Zo on sun Dafa sai a lokacin Mimi ta koma aki ta kira Aji ya daga su ka gaisa sai ya ce suna hanya har yanzu dai ba su shigo Gombe ba. Da ya ke sun tsaya a hanya da wajajen ukun dare sun kwana sai da safen nan su ka taso. Mimi cikin sanyin murya ta ce" Zuwa yaushe za ku iso kenan? Cikin asa asa da murya ya ce" Ban sani ba Mi..mi." Ya rarrabe sunan kamar mai koyon magana, Bai ba ta zarafin mgana kawai ta ji ya ce" Sai dai mun Iso nan da awa biyu in sha Allahu." Da haka ya katse kiran, sai ta kintata lokacin tabbas za ta gama kafin lokacin. Sai ta koma Kitchen suka cigaba da ayyukan su. Zuwa goma na safe sun gama komai, har salat in sun ha a sai dai bama ne ba su saka ba kada ya ji e, Sun ha a zo o sun saka a fridge tuni har ya yi sanyi sannan har da kunin Aya tunda Rukky ta kawo mata garin Kunin aya ha awa kawai suka yi, tuni gida ya kaure da kamshin har Inna Meri na musu tsiyan me aka dafa musu ne gida ya kaure da kamshi, Mimi ta ji kunya ta kasa mgana sai Walida ke ce mata Inna abun da i ne fa. Sabbin kololi Mimi masu tsaada ta fito da su komai sabo hatta na su inna Meri a sabon kololi ma su tsada aka saka musu na su, Sai Walida a ka bari da gyaran Kitchen in da falo ita kuma Mimi ta shiga wanka saboda goma na safe ya wuce. Ko da ta fito aki sai tashin kamshi yake yi, Kuma ga shi nepa sun yi One Love sun bar ma wuta tun daran Jiya sai tashin kamshi aki ya ke da sassanyar Iska mai da in shaka. Abincin kuma a wani kayattacen farantin yan gayu a ka jera komai amman sai Mimi ta ce a bar shi Kitchen tukunna Walida ta iba na ta taci ita sai anjuma za ta ci. Sai Walida ta di a na ta a filet, miyan su Inna Meri ba ita ta zuba musu duk inda mutum ya Juya nama ne, miya kam sai tashin kamshi take yi. Vsa Walida ta koma akin Inna Meri sai da ta ce" Walida na ga abincin da yawa ne, kada ku kwashe mana, ita Bintar ta di ar ma mijin nata ne? Walida ta ce" An ibar masa, ita ta ce na kwashe miki sauran, itama ba ta ci ba tace sai anjuma" Inna ta ka a kai kafin ta ce" Shike nan Allah ya yi albarka, Baban ku na nan bai fita samo Kula sai na ibar masa, har Magajiya sai ki zuba mata ki aika mata da shi." Walida dai ba ta yi mgana ba sanin halin Inna Meri, haka ta saka ta yi rabon abincin nan aki aki. Lokacin da ta je kai ma Magajiya abincin ta iske Saddiqu ya kawo mata abun karyawa tea ne da buredi sai soyayyan wai. Har tana wani ara Bu e hanci taaa ara bu e filet in kwan saboda Walida ta gani da kyau, ita ko sai tayi kamar ba ta gani ba ta ijiye mata abincin da Inna ta aikota ta yi tafiyar ta. San da ta koma akin Mimi ba ta afalo tana ciki akin ta, jin sallamar Walida ya sa Mimi ta walama ta kira ta ce ta shigo ciki gata nan, lokacin da Walida ta shiga cikin dedroom in Mimi ta ganta ba ta san kokacin da ta bu e baki sake tana kallonta ba a cikin ranta ta na fa in tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin halittun duniya. Saboda ta yi wani irin kyau kamar zara acikin wata sanye take da wani farin Material mai kama da leshi inkin fitted gown ne da ya kamata sosai daga wajen kugunta hannun ne hannun raga ne wani dogon hannu da ya yi irin saki jela daga kasa, ta daure gashin kanta daga baya har ya sauko daga asan wuyan ta. Sannan ta saka wani farin sarka mai kyalli yana kashe ido mai ha e da an kunnen sa da abun hannunsa. Hannayenta sanye da zobbanta na zinare guda biyu, Kanta kuma ta yi wani aurin ankwali na zamani ya zauna a kanta as, sai ya auke ta, fuskarta ko ba ta yi kwalliya daman mai kyau ce amman kwalliyar da ta yi ya kara fito da kyakyawan suran ta. Ta saka jan baki mai ruwan purple, da ya ara haska Farar fuskar ta. Lokacin da ta yi ma Walida mirmishi sai ga kumatun ta ya lo a sai Walida ta ga ta ara yi mata wani irin kyau kamar a sace ta a gudu. "Walida ya kika ganni?. Na yi kyau ko na sauya kaya? Mimi ta fa a tana juya mata baya da gaba, sai Walida ta yi saurin rufe bakin ta kafin tac e" Anty Mimi wlh in ki ka sauya kaya to ba za ki ara yin kyau irin na wannan kayan ba." Mimi ta rausayar da kai kafin ta ce" Da gaske na yi