Sashe 207
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daina kara e duniya ya zama shi ka ai yake kallonta ya na jin da i, ya na nan fa acin sa amman kuma rayuwa tasa ya rage wasu abubuwan sai mai hali baya fasa halinsa, kuma hausawa sun ce hali zanen dutse. sannan itama Mimi ta nan a yadda take yar gayu mai kyau domin ba ta amince ta bar jikinta ya lalace ko da yaushe cikin gyara take, tunda ta rike surayya dee mai gyaran amarya da uwargida ta zama tauraruwar mata a zuciyar Ajin ta.+234 803 277 3332 Nemi Surayya dee Bojuwa domin dacewa da sahihin kayan gyara. Sannan bayan haihuwan Mu'azzam ta so yin tsarin Iyali Aji ya ce bai amince ba dole ta ha ura, saboda in ma ta je ta yi wani abu ya faru ita ta sani. aton gida Aji ya siya musu mai kyau da tsari duk da suna an nesa tsakaninsu da Mommy ba ta damu ba tunda ai suna gari aya a kallah dai ba za ta yi zaman ka aici ba. Khadi ma ta na can an zama uwar garke itama yayanta biyar Madiha ce yan boko anta uku ba ta kara ba, mataimakiyar shugaba ce ta kanfaminsu ku i sun zauna musu, Rukky ma yayanta biyu suna Lagos suna aikin su ita da mijinta Jaheed. Mommy sun aurar da Asma'au a garin Jigawa ita da Baba Al ali, Walida dai ba ta yi aure ba ta samu jinkiri amman tana cigaba da Masters in ta a kaduna state University KASU, ta na kuma zaune tare da su Mu'azzam har lokacin. amman ta samu miji anan kaduna tare suke masters in su har yazo gida manyan sun shiga mganar. Hajiya kuma ta na nan da ranta tsohuwa ce mai ran arfe. Daddy ma rayuwa ta inganta hankula sun kwanta duk da ba dari bisa dari ake samu ba amman an gode ma Allah tunda daman ba lalle sai ka samu abin da kake so ba. Mimi sun shekara a Abuja Gombe sai dai sallah ko wani abu ya faru. zuwan su na karshe sun je sallah sun dawo saboda makaranta yara, fati ne kawai da Mu'azzam basa makaranta Ummi yar primary 2 ce sai Babangida 1, sai batul ta na Nursery sectiion ne, itama bayan sun dawo Abuja ne a ka saka ta tare da su Ummi a makaranta mai tsada ta an gata. A shekaran da ta shiga ne za'a buga World Cup kuma Nageria tana ciki ana ta shirye shirye wannan shekaran a Agentina za'a buga wallon duniyan gaba aya. ****** *MURFI.* _ABUJA, 99POBOX MAITAMA._ *202....* Gidan na su Mimi cike da baki mutanen Gombe da mutanen kaduna har da ma Abujan gaba aya.Saboda ta ya murna ga an wasan kwallon kafa ta kasa wato MANSOOR IBRAHIM AJI bisa nasaran da suka samu na hayewa matakin karshen na cin kofin duniya sai dai sun ci aya kodubuwa suka cire su amman duk da haka Nageria take murna da alfaharin wannan nasara da suka samu, tun suna can Argentina murna ya zagye kasa baki aya yau jirgin su zai sauka, kuma walima ce Mimi ce ta shirya Aji bai ma san da ita ba. Mu'azzam da matarsa Hibba da Yayansu sai Nasir da Makama da Ahmad duka da matansu da yayansu, su Binti su Yaya Amina Inna ce ka ai ba ta zo ba su Auwalu da matan su har da Saddiqu, Khadi ita da Mijinta da yayanta har da Dr tare da Jawahir suma da yayansu su Madiha ne ka ai da Rukky suna can Lagos ba su taho ba amman suna ganin komai a waya. Gida ya cika manyan mata suna gefe suna hira mazan ma suna yin na su na dabam yara kuma suna ta wasannin su duk abin da za'a ci a sha duk Oder su suka yi an riga ma an kawo an gaba aya gidan an cika shi da Bloon da fulawas da kuma wani katon Allo an rubuta WELCOME BACK CAPTAIN MANSOOR AJI. Wani kuma an rubuta CONGRALATULATION OUR NIGERIAN CHAMPION. Wani kum an rubuta ISSE GOAL AJIN FROM NAGERIA. Kuma a tsarin nasu da yara ne su Ummi da Junoir za su jere a layi da symboll in in ya iso so zuwa tarbansa amman kuma sai ya ce sai sun fara biyawa ta gidan Shugaban kasa tunda shugaban kasan da kansa da wakilan gwammati za su tarbesu sai suka hakura amman suna gida suna ganin komai a kafafa sada zumumta suka ga saukan su ga Aji nan sanye da riga fara mai ratsin green da fari haka wandon ma mai ruwan ganye sun sauko suna rike da tutar Nageria bakinsu har kunne amman ban da angon Fatima fuskar nan ko da yaushe dai kamar yadda kowa ya sani,suna tashan yabo da addu'o'i kuma ma abun alfahari kwallo aya nan ma da suka ci Aji ne ya samu nasaran je fa ta a raga. Sai ki ka ga kasa ta ru e da kirarin AJI IS A GOAL ko Mimi ma haka ta saka a status in ta bayan ta saka hoton shi da ya tura mata a can Argentina in tunda Nageria ita ce ta yi na uku sun dawo tare da kambun girmamawa . Tun suna saka ran ganin shi da wuri har su ka cire tunda har dare bai iso gida ba. Hatta Mommy da Baba Al ali suna gidan suna jiran dawowarsa Amman sai bayan sallar isha'i a ka rakosa gida da jama'a da Security, ya na shigowa get sai Abu ya fara tashi da farko duhu ne ya mamaye ganinsa Yana shigowa suka kunna wutar gidan gaba aya a ka fara wa an AJI IS A GOAL NAGERIA IS A GOAL NAGERIA IS THE GREAT AGAIN." Gaba aya bakinsa ya ki rufuwa kayan wallon nagerian ne ko a jikinsa, bai sauya ba abun da ya ba shi mamakin ganin duka yan'uwansa a waje aya suna masa tafi, sai ga su Ummi sun jere a gabansa su Fati kuma suna jan wata igiya Bloons suka cika haraban gidan gaba aya. Aji ya na dariya da mirmishi lokaci aya bai sani ba ya tsaya kawai ya kasa motsi. Yana ta saka ido ko zai ga Mimi maman Maryama da Ibrahim, amman bai ganta ba sai da suka gama wakarsu sannan suka ha a bakin wajen fa in" Congratulatoon Aji In sha Allahu nan gaba kai za ka aukan ma Nageria kambun nasara." Ya na ta mirmishi ya kasa mgana Mu'azzam ya je gare shi suka rumgume juna shi sannan ya dago ya na dukan kafa ansa Lokaci aya yana fadin" Thanks Bro." Haka ma su Nasir ke rumgumansa aya bayan daya suna gaisawa, har da Baba Al ali ya na neman ya ramkwafa ya gaishe shi ya hana shi ta hanyar kai masa rumguma yana fa in"Congratulation Son in low" ya amsa ya na mirmishi Dr ma ya kariso shi da Muhammad duka rumgume juma matan kuma ya karisa ya na kiran sunayensu su kuma suna gaishe shi, Mommy kuma ya duka ya gaisheta ta amsa tana fa in"Sannu Allah ya sa albarka muna alfahari da kai." Shi dai har lokacin bai ga Mimi ba kuma ya kasa mgana sai ya koma yana aukan yara bayan aya ya na dire su, Ummi ta ma ale sa tana fa in"Abba.." Shima ya aga ta sama yana fa in"Uwata ta fi ta kowa." Ammin in Mu'azzam ta tura baki kafin ta ce"Abba har da ni m maman taka ta fi ni? Ta fa a cikin shagwaba gaba aya a ka saka dariya ya juya ya na kallonta sauke Ummi ya yi ya aga ta sama yana fa in"Haba Mamana ai ba wata sai ke? Sai ta washe baki kafin ta ce"Yauwa ka daina ce ma Ummi ta fi kowa." Yana dariya yac e an gama Inna, Babangida kuma sai ya fara jan kafarsa yana fa in"Abba ni ba ka auke ni ba? Ya fa a ya na wani ha e fuska, domin kamar yadda ya ke kama da Aji a hallita haka ya di o hallayansa na zuciya da ba in rai tun yana karaminsa. Dole ya sauke Ammi ya auke shi yana fadin"My photocopy, My Baaba.." Haka ya fa a ya na jan kumatun Babangidan domin ya saki fuska, amman kuma ya i sakin fuskar, sai ma wani ara dakuna fuska da ya yi, Nasir na dariya yace"Kamar uban kamar an." sai abun ya koma gasa ga gajiya a tare da shi sai da Mu'azzam da su Nasir suka zo suka raba shi da yaran sannan suka dumguma cikin gida Zuciyarsa na son sanin inda matarsa ta shiga .ya dai san ta tura masa wani gigitacen sakon da ya ke jiranta da safen nan, ta san haknee ta oya ma ganinsa Ahalin da kishin ruwanta ya dawo? Suna zuwa falo nan ma wani Decoratoin in ne Aji na dariya ya ce"Lalle yau rana ta ce." Sai ya juya yana kallon su Nasir kafin ya ce"Ni na ga kowa amman ban ga matata ba, ina ta ke ne? A hankali ya yi mganar, shi kuma Nasir da karfi ya ce" kana da rawan jiki ai za ta fito kuma za ka ganta" Kunya yaji ganin har da su Mommy a wajen,sun zazzauna kenan Junior ya i zama ya koma gefe ya har e alamun kamar ya yi fushi Bintu ta kira shi amman ya ki jin ta, sai Aji ya kalle sa kafin ya ce"Junior ta ho ka zauna mana" Ya wani ara bata rai kafin ya ce"Abba ni ka ga kowa amman kamar ma ka manta da ni Alhallin kuma ni nre zan ga je ka na zama ankwallo." Ya fa a ya na nuna rigan jiknsa, ta Jc na an kwallo gabadaya falon a ka au dariya shi kuma sai ya kara fusata dole dai Aji ya mike ya je lallashi har ya hakura,.Shi ya yi masa ra a a kunne ina Anty Mimi sai ya ja hannunsa ya ce bari ya kaisa wajenta afalon ba wanda ya bi ta kansu suna ta hiransu har suka shige ciki kowa ya bi su da kwallo suna kunshe dariya. Junoir na shigar da shi Bedroom in ya kulle kofar kamar yadda a ka basa umarni ya dawo falo yana