Sashe 44
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da gudu zuwa akin Mommy tasan bindiga Abi zai fito da shi ai su yau sun shiga uku. *Janafty,* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:JamilaUmar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi kamar haka. *Zumar Matsi Guarantee 3500* *Maganin sanyi komai nacinsa 4k* *Zumar kacha kacha 2500* *Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 *Page 14* Mommy na zaune a gefen gadota tana sharan hawaye daman abin da take gudu kenan, da gudu Khadija ta fa akin tana fa in "Mommy mun shiga uku bindiga ina ga Abi zai auko." Ta fa a lokaci tana hawa saman gadon ta lafe a bayan Mommy, tana ta haki tare da sauke numfashi. Mommy ta yi ajiyar zuciya kafin ta ce"Allah ya duba mu, yau sai abin da Allah ya yi." Khadija ta ce"Mommy me ya faru ne? me Mimi ta yi ne? Nan Mommy ta karanta mata abunda ta sani sai Khadija ta zaro ido kafin ta ce"Mommy ke ma me ya sa ba ki hana ba? Mimi tana hauka ne? Wani yaro arami da bai wuce a wanke masa kashi ba ne za ta jawo ma na bala'i muna zaman zaman mu? Mommy ta kar e da fa in "Hajiya ce ta mara mata baya, me zan ce Khadi? Khadija ta ce" Mommy ke ma me ya sa kika yi shuru? Kin san fa halin Abi wlh ba Mimi ka ai ta shiga uku ba har dake har damu gaba aya." Mommy ta yi tagumi kafin ta ce"Khadi addu'a za m u yi Allah ya sausauta zuciyar Habibi." Khadija sai ta kasa mgana wayar Mommy dake kan gado ta auka ta kira lambar Madiha tana auka cikin ru ewa ta fara gayamata abunda ke faruwa. Daga can bangaren Madiha ta ce"Subhanallah Ita Mimin ce ta ce aure take so? Khadija ta ce"Mommy ma ta ce ta sani tun zuwanta Gombe take tare da yaron, wai kiji ma yaro arami kila ma sa'an Mimin ne." Madiha ta ce" Ba su da hankali ne, ita kuma Hajiya ta fara tsufa me ya sa mommy ba ta hana ta kiran Abi ba? Mommy na gefe tana jin khadija na maida ma Madiha zencen bayan Madiha sai da ta kira Sulaiman bai auka ba ta tura mata sa Ranar a aki aya Khadija suka kwana da Mommy saboda tsoro Abi kuma ko runtsawa bai yi ba bindiga a gabansa yana shan alwashin harbe wannan shegen yaron. Shi a tsarin rayuwarsa ba tsarin ya aura ma arsa kowani datti, haka kurm rana tsaka wani an talakawa zai zo ya lalata tarbiyan Mimi, duk laifin Hajiya ne ita ce ta matsa sai da ya bar mata Mimi shi ne daga karshe ta yi masa wannan sakayyan. A washegarin ne kuma Alhaji Hamza ya isa gidan Hajiya ya sameta da maganar, Hajiya ta zauna ta yi masa bayanin komai game da Mansoor har tana gayamasa maraya ne mahaifinsa ya rasu shi ya sa Inna Meri ta yi aure a nan gidan Wanzamai, shi bai gayama Hajiya sun yi waya da Kabiru ba amman shi kanshi sai da ya nuna ma Hajiya abun bai dace ba. Kai tsaye ya ce"Hajiya kema me ya sa za ki bi ye ma Mimi? Har yaushe take yarinya arama gaskiyan Major ne ta maida hankali a karatunta, shima yaron ya je ya yi fafutar rayuwarsa a gaba in suna da rabon auran juna sai su yi auran lokacin sun san dai dai da rashin sa amman yanzu dai ko ni ban goyi bayan wannan shirmen ba Hajiya." Hajiya ta fara fa a tana fa in" To ai ba abu mara kyau ba ne, kuma sun yi yarinta da auran ne? ni ban ga illar haka ba ni fa magana na ce ayi ko da ba yanzu za'ayi auran ba ya samu ya taimaki yaron ya cika burinsa daga baya sai ayi auran." Alhaji Hamza yace"Hajiya to ai ke ba ki da wannan ikon, magana na wajen Major kuma kinsan yadda ya ke da burin ansa su yi karatu." Hajiya ta fara shiga tana fita Alhaji Hamza ya ga ba za ta gane ba ya yi mata sallama ya fita kuma shima ya saka an yi masa binciken Mansoor abun ka ga an siyasa mai jama'a tuni ya samu cikakken bayani akan Mansoor. Kuma nan take ya kira Major ya zayyana masa. Amman sai da ya ce"Ka bi komai a hankali Major a lallashi Hajiya a fahimtar da ita illar haka, shi kuma yaron ba sai an yi masa wani abu ba, bakin ka alaikum ka auki arka ta koma hannunka, In ma ta kama sai a sauya ita mahaifiyar yaron da wata mai aikin Hajiyan saboda a samu masalaha." Ko alama bai auki wannan shawaran ba, ai sai ya nuna mana wannan yaron ya ta o tsuliyan dodo ashe ma Agola ne mai tsaurin ido zai gane ya shigo gonar Soja, da wuri ya tashi daga Office ya na komawa gida ya shige aki Mommy ba ta nan tana wajen aiki itama Khadija ce ka ai acikin gida tun safe ta ke waya da Madiha Sulaiman ma sun yi magana ta gama fesa musu abin da ke faruwa duk da suna can amman a tsorace suke. Khadijan da ta kira Mimi tana mata fa an abunda ta aikata da cewa"Mimi are u mad? maganar Abi zaki warware? Ko Madiha ba ki ga an mata aure ba sai ke tun baki tafasa ba zaki one? Mimi ta tura baki kamar tana ganinta kafin ta ce"Ni ai ban ce bazan yi karatu ba, amman bayan mun yi Aure da Aji sai na cigaba da makarantar ko? Khadija ta zage ta daman ga su sa o da sakon haihuwa kafin ta ce"Ko ba Aji ba, ai Abi zai Aje miki kanki a kasa da bindiga wawiya kawai." Ba wanda yasan abin da Abi ya shirya tunda Mommy da safe ta kira Hajiya sun yi mgana, amman sai ta kasa gayamata abunda ya faru ta dai ce ya yi ta fa an da ta sani ba ta gaya masa ba, Hajiya ta ce"Kyaleshi dani sai dai in har zai sauya wata uwar ne." Mommy ta auka kila wannan karon Major zai ji mgamar Hajiya abin da bata sani ba ita kanta Hajiyar tana shakkar abunda zai biyo baya. Bat are da sanin kowa ba ya kira Hajiya a waya suka gaisa ya saki fuskarsa ya ce yana son ganin yaron dake son Mimi acikin satin nan. Hajiya tana murna ta ce"Ko kaifa sai ku yi mgana ka ga sai ka taimaka masa ai mai son naka mai sonka ne Kabiru." Cikin takaici yavce"Haka ne ya zo sai mu ga abin da Allah zai yi." Amman acikin ransa yana cewa sai ya ga kalan tsaurin idanuwan mara kunyan yaron nan. Hajiya ba ta san abin da Major ya shirya ba, da kanta ta saka direba ya kaita har gidan Wanzamai a tsakiyar akin Inna Meri ta sanar da ita ta yi mgana da mahaifin Binta ya kuma amince har ya ce a tura masa Mansoor in can Abuja su yi mgana. Inna Meri sai ta ji yar salama tunda har Hajiya na fa in"Kin san shima Soja ne, na ce ya yi masa okari yaron dai ya cika Burinsa na zama Soja." Hajiya ta jima kuma tare da Mimin su ka zo sune har Mangariba daman ranar da wuri Inna Meri ta dawo gidan bayan ta ga ma Hajiya sauran aikace aikacen ta. Mimi sai murna take yi ita ba ta damu ba zata auri Aji ta zauna tare da su Inna Meri da su Binta Ita ba ta damu ba, ta na son Aji a yadda ya ke kamar yadda shima ya ke sonta. Ta na son salon soyayyarsa da salon kishinsa a kanta har da Mu'azzam Aji na nuna kishi in yaga ta na hira da shi yanzu sai ya sauya fuska. Hajiya ba ta tafi ba har sai da Baba anjuma ya dawo suka yi mgansa, Mansoor ya ji kamar an saka shi acikn Aljanna burinsa zai cika zai samu Mimi sannan burinsa zai cika na zama Soja. Baba anjuma ya ce bakomai sai Mansoor ya shirya tafiya Mu'azzam ya yi karaf ya ce zai raka shi. A bakin Bintu labarin abi da ke faruwa ya fita tsakar gida Magajiya da su Gaje suka fara manganganun Kwa ayi ya sa yaro ya je inda aka fi karfinsa har Magajiya na fa in da uban me zai yi auran ba shi da komai sai bakar zuciya duk Inna Meri ta toshe kunuwanta in da ace ta san abunda zai faru kenan da ba ta bari Baban Inna ya je Abuja ba da duk abin da ya faru bai faru ba abin da ta yi gudu ne ya zo ya faru a lokacin da ba ta yi tsammani ba. A cikin Satin Inna Meri ta ha a musu ku in mota, shi da Mu'azzam su ka shirya tafiya Abuja ana gobe tafiyar suka ha da Nasir a masallaci Mu'azzam ke fa a masa sai ya ce ai ya ji mgana ta shiga gari ana yawo da cewa Agolan gidan Wanzamai zai auri ar yayar Sanata Alhaji Hamza. Shi a lokacin sai ya ba ma Mansoor shawara da cewa" Aji ni fa in da za ka ji shawarata da na ce ka hakura, domin ni ina ganin yanzu ka yi gaggawa gwara ka tsaya ka fara gina taka rayuwar kada ka manta kana da iyaye da an'uwa, tare fa muka gama makaranta ni yanzu ina ji biyu Makama ma haka Ahmad ya kama sana'ar inki, kai kuma fa? Kana zaune zaman jiran majirata." Kai tsaye Aji ya ce masa" Kai dai ba ka