Sashe 65
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ita bakinta ya i rufuwa ko a wajen karanta labarai haka ta ke ta washe baki kamar gonar auduga in kuma akace me ya faru sai ta kara sakin dariya ta kasa cewa komai. Amman yini ta yi sadaka bakin Jakarta ta ude, daman can ba ta da rowa amman kyauta ranar na musamman ne gaba aya dalibai yan Inteen sai da ta saka musu Data ma'aikatan kuma ta bi su 2k kafin kuma ta kariso daman ta tsaya a banki ta cire kudi ta yi ta ba da sadaka a hanya kafin ta karisa wajen aiki. Rukky na bangaren su taji Labarin Hajiya Mimi na ta rabon ku i sai ga shi ta garzayo, ita kanta yanayin da ta Mimi sai da ta rike baki tana fa in"Fa a min me muka samu ne? Mimi ta saki kayattaciyar dariya kafin ta ce"Za ki ji in lokaci jin ya yi." Yadda ta fa i mganar muryanta cikin annushuwa ya sa Rukky ta zargi wani abu. Cikin juya ido ta ce"Ko dai ko dai, kun daidaita da Jaheed an saka rana, aure kawai mu ke jira." Mimi na yar dariya ta ce"Kin fa o kasa warwars kinsan ai ba zan iya auran Jaheed ba." Rukky ta ce"Ke ce dai da Iyayin ki, ina laifinsa Allah na tuba." Mimi na jinta sai ta yi mata shuru Saboda ba ta san mganar Jaheed wanda har yanzu bai daina damunta da magiyan ta amince masa su yi aure. Dannan duk da bakinta na rawan ta yi ma Rukky zencen sai ta kasa saboda ba ta san matsayinta ba an ce ya ce sai ya ba da sharu kuma ya ce ita zai turo mawa, to a ina zai samu lambar wayarta? Shiyasa ta yini duba wayarta amman ba wani sakon da ya shigo, Haka ta koma gida ta na wannan annushuwan ta iske ma Yaddiko a gidan ta zo, Hajiya da Mommy sun fi kowa sanin sirrin annushuwanta da walwalanta sai da Yaddiko ta tafi Hajiya ta tasa ta da tsiya kala kala tana tsokanarta Mommy kuma na gefe Flfarinciki ya cikata har kwallah Sai da ta share tana fa in"Allah ya jikan ka Habibi, ga Mimi yau tana cikin farinciki." Har washegari ba ta ga kira ko sa o ba sai ma Jaheed dake damunta da kira da turo sa o, ko da wani lokaci taji karanta wayanta jikinta na rawa take dubawa sai ta ga ba wanda ta ke tunani ba ne, ganin an kwarari sati sai jikinta ya fara yin sanyi kada ya zo murnanta ya koma ciki. A daran ta kusa kai ayan dare ba ta yi barci ba, da ta gaji ta ta shi ta yi salla raka'a hu u sannan ta koma ta kwana da asuba da ta tashi ta yi sallah sai ta jawo wayarta za ta yi karatu nan ta ga an tura mata da sa gabanta sai da ya fa i ganin sunan shi domin ta yi saving din lambar shi. "Aji Nah" Hannunta na rawa zuciyanta na bugawa Fat! Fat! ta bu e sa on tana karantawa sama da kasa ta na ma kuskure wajen karatun, abunda ya rubuta ne bai wani ba ta mamaki ba sanin halinsa a wajenta Sharu an nasa ba su yi mata tsauri ba. Da sauri ta mike ta fita daga akin zuwa akin da Mommy ta sauka ta isketa ta idar da sallah ta na Lazimi. Gabanta ta karisa ta zauna tana fa in"Gud Morning Mommy." Mommy ta amsa mata da gya a kanta Mimi sai ta mika ma ta wayar tana fa in "Aji ya turo min sa o" Da Sauri Mommy ta kar i wayar a hannun Mimi ta danna wayar haske ya kawo sai ta shiga ta karanta sa on kamar haka. "Shara i na farko bayan sadaki da aurin aure aba za'a yi wata bidi'a da auran mu ba, sannan shara ina na biyu shi ne a cikin gidanmu za ki zauna tare da mahaifiyata domin har gobe ba ni da ku in da zan iya siyan gidan da ar Major kamar ki za ta zauna ba" Ina jiran Amsar ki, domin da amincewarki zan yi amfani. "Mansoor Aji." Mommy ta ago tana kallon Mimi kafin ta ce"Ban gane ba shi da gidan da za ki zauna ba? Ba wallon kafa kika ce yana yi ba? Mimi ta gya a mata ai kafin ma ta dire mgana Mommy ta mika mata wayarta lokaci daya tana fa in" Ban yarda ba, ko da Habibi ya amince da auran nan kafin ya rasu bai ce ki je in da zaki wulakanta ba farincikin ji yake so Mimi, ki amsa masa da cewa ba ki amince ba, kin dai amimce da shara in farko amman na biyu ya sauya tunani" Mommy na ta fa a Mimi ta dukar da kai ta na tubutu a wayarta sai da ta gama sannan ta ago tana fa in "Mommy mi ye ciki? Ai ba daji zai kai ni ba, tare da mahaifiyarsa zan zauna ba matsala Mommy." Baki sake Mommy ke kallonta kafin ta ce" A ina za ki zauna a wannan gidan? To ni dai ban ga wajen zama ba." Cikin yar shagwa a Mimi ta nuna ma Mommy fuskar wayarta kafin ta ce"Ni fa na tura masa na Amince." Mommy ta warce wayar tana gani kafin ta waro mata ido tana fa in" Ba ki da hankali ne? Ta fada cikin Fa a sai kawai Mimi ta kwantar da kanta a saman cinyarta tana fa in" Mommy ba farincikina kike so ba? Mommy ta gya a kanta kafin ta samu zarafin mgana Mimi ta yi saurin cewa"To ki amince, zan iya za ma a ko'ina in dai zan samu abin da nake so abin da na ke so Aji ne, ba wani abu na shi nake bukata ba shi in nake so." Sai Mommy ta kasa mgana amman ta na hasko in da Mimi za ta zauna a wannan gidan ne, amman kalamanta ya sa bakinta ya mutu. Hajiya ma da ta ji abin da Mansoor ya ce sai ta nuna ba komai duk in da yake son ya ijiyeta hakkinsa ne kuma ta da tabbacin Meri za ta yi ma Binta rikon a ce ba suruka ba. arshen littafi na aya.* *Janafty* *Wed Aug 14 2024* *INZB2001* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK, 09069067488* *FARA MAI DA I MAI INGANCI, PECK 800 NE, 08169937644 RIJIYAR ZA I KANO STATE.* Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi kamar haka. *Zumar Matsi Guarantee 3500* *Maganin sanyi komai nacinsa 4k* *Zumar kacha kacha 2500* *Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 Washegari Mimi ta tashi da azumi, kamar yadda a bangaren Aji shima ya tashi da azumi amman dukkansu da mabambamtam niyya ne, ita Mimi saboda nuna farincikinta da godiya wajen Ubangijinta da ya cika mata burinta na mallakan Aji shi kuma a bangarensa da niyar kaffaran rantsuwan da ya yi a kanta ne a shekarun baya in ma ya na da wata niyyar a ransa ba wanda ya sani. Da safe kafin ta wuce wajen aiki Mommy ta ga ba ta karya ba kuma za ta fita sai ta yi mata mgana kai tsaye ta ce"Mommy yau na ta shi da azumi ne." Har Mimi ta bar gidan Mommy na kara nazarinta, lalle da gaske ne wannan yaron shi ne rayuwar Mimi in da ace ba ta same shi tana da tabbacin sai dai in za ta mutu a haka amman saboda shi ba za ta iya ba ma wani dama ba. Azumin godiya ga ubangiji take yi a cikin ranta ita kafai ta ri a yi ma arta ta Fatan alheri duk gefe aya na zuciyarta na wasi wasi sakamakon sharu an da yaron ya saka masu tsauri, ga rayuwar Mimi amman sai taga Mimin ba ta damu ba sannan Hajiya ma ta amince da Sharu an suna hangen hakan bakomai ba ne, amman ita sai take ganin komai ne mana tunda dai aure ai sunan shi aure kamar yadda kowa ya sani. Da Hajiya ta fito sai ba ta nuna mata wani abu ba, amman ta fa a mata yau Mimi ta tashi da azumi Hajiya ta yi kayattacen mirmishi kafin ta ce"Allah ya kar a ma na." Mommy ta amsa da Amin Amin, sai bayan sun gama karyawa sannan Hajiya ta kalleta lokaci aya tana fa in" Yaushe ne za ki koma Murja? Mommy ta gyara zama tana fa in "E to na so tafiya zuwa gobe amman zan bar shi zuwa jibi in sha Allahu Saboda akwai aikin da na kar a ne kin ga kuma suna bukata ta a halin yanzu." Hajiya ta numfasa kafin ta ce"Gaskiya ne, Allah ya taimaka ya kuma ba da sa'a shi kuma Kabiru Allah ya rahmanshe sa." Mommy ta amsa da Amin jikinta a sanyaye saboda in dai za ta tuna sai taji kamar yau ne abun ya faru. Kanta ta maida kasa tana sharan kwallah rayuwa kenan yanzu ita ce ta koma bazawara ba miji za ta koma Abuja gida sai ita ka ai da yan aiki ba habibi ya tafi tafiya ta har abada Allah ya jikansa da rahma. Hajiya ta lura da yanayinta yasa sai ta fara lallashinta da ban baki har ta saki jikinta sannan ta ce mata" To ya mganar yarinyar da kika ce za ki auko daga gida can kano? Ko ba'a ba ki ba ne? Mommy tace"Laa na manta ba mu yi zencen ba Hajiya iyar Inna Ladidi ce Asma'u da tare da ita za mu zo nan sai mu wuce can gaba aya to ta tsaya kar