Sashe 109
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hibba kuma sun sha kyau ai sai dai kawai suma a ka gansu da rukunin na su ankon na Material mai kalan pick a jikin sa kuma sun yi kyau sosai a tsakar gida su ka fito suna hotuna da Wayar Mimi. Jummai sai da ta yi mgana, ta ce Material in ya yi mata kyau, Bintu ta ce" Eh gani mu ka yi ba'a son a yi kala aya damu shi ya sa muma mu ka yi kalar tamu ba shike nan ba." Sai Jummai ta fara rantsuwan bata san ba'a nuna su ba, Bintu tac e" Kada ki ji kin wani damu mu ma ai ga shi mun saka sabbin, kuma da ba'a nuna ba ai wata dai anan ba ta fimu ba." Jummai ta saka shewa su ka tafa da Bintu, Zuwaira kam sai faman ta e baki take yi, Walida tana gidan Matar Auwalu in da Mariya ta ke gayyanta da awayen su. Har ki an kwarya an yi, Ango ya shigo ya sha babba riga yana ta fama da ita an yi hotuna, har yana kiran su Bintu su zo a yi hoto Bintu ta ce mu je ya ga mun fi yan'uwansa nasa kyau ne dole ya Kiramu. Kafin mangariba aka kawo Amarya, ko dangin su Mimi da suka taki arziki ba su yi wukakancin da dangin matar Saddiqu suka yi ba, su ka rika mganganu suna ta e baki kamar sun ga kashi. anwar Baban Amarya a tsakar gida ta ce" Mu fa ba haka yaro ya fa a mana ba, mun yi da shi zai kama mata haya gidanta ita ka ai sai daga baya ya ce wai mamanshi ta matsa sai ya zauna a gidan gado, wannan ai shiga hakki ne tsakani ga Allah." Magajiya dai ko le owa tana cikin akin su Inna Meri ne yan ba da hakuri. Sun dai sub ce arsu ba ta saba zaman gidan gado ba, so yaro zai kama mata wani gidan ta koma can nan in da suka kawo ta tamporary ne. *Janafty* *INZB2015* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Duk sha na arzi in da Magajiya take tunanin dangin matar Saddiqu za su kawo mata, sai ta ga sa anin abunda take tunani, hatta atamfar da ake ba ma uwa wata half roba suka kawo sannan ba ma acikin akwatin ba ne. Siyan ta suka yi ila amman kayan akwati sun ce na amarya ne, sai da Zuwaira ta yi mgana amman su ka yi kamar ba su ji ba. Sannan cincin da dublan in ma a kananun robobi suka kawo guda biyu sai kular tuwo da na miya guda biyu. A takaice dai sun raina kansu, sannan ko irin su girmama Magajiya a matsayin uwar miji ba su yi ba, domin ba su ko kawo ta akin sun damka ta hannun Magajiyar ba, Tun ana rufe mganar har dai abu ya bayyana an'uwan Magajiya suna ta maganganu na rashin jin da i, a she ma wani kawun magajiya ya ce Saddiqun ya nemi yar wajensa ya ce ba ya so, ita kuma Magajiya ta goya masa baya, haka dai suke ta fa i in da ka raina in da za ka na ran maka. An yi biki asabar zuwa lahadi da yamma gida ya watse ba i duk sun koma gidajensu sai na jiki jiki, irin su Yaya Amina da Yaya Halima da sai dare za su koma gidajen su, Bintu kuma ta wuce bayan la'asar abun mamaki ba kuma wanda ya ce ta tafi gida kawai a ka ga ta shirya ta ce tunda an gama biki za ta koma gida, Hibba ce ka ai ce sai zuwa jibi za su koma tare da Mu'azzam. Zuwa dare suma su Yaya Halima suka koma gidajen mazajen su. akin Inna ya rage saura hibba da Walida sai kuma Mimi. Khadi ta kira Mimi a waya ta na ce mata ta kalli ga wasan da mijinta ya buga a Ibadan. Cikin mamaki Mimi ta ce" A ina kika gani? Khadi ta ce" oho Muhammad ya kunna mana a wayarsa mu ka kalla, gaskiya ki fa a masa ya ri a yar fara'a shi ko farinciki yake fuskarsa ba ta nunaawa fa, haba don Allah" Mirmishi kawai Mimi ta yi ba ta yi mgana ba, Khadi ta ri a ma ta shakiyanci har tana cewa" Gaskiya ya kamata ki shiga kasuwa ko an man nan na fresh ki siya masa ya ri a shafawa ko ya an yi haske haske amman ba in sa har fa wal iya yake yi." Sai da Mimi ta saka dariya tana fa in" Na gode. Amman ki sani kin auki bashi ne." Ita saboda hayaniyar biki ba ta manta da buga Wasa ma Aji ya tafi, da yake ita saboda shi ne ma take bibiyan al'amarin wassanin amman ita ba ta da wannan ra'ayin gaskiya. Kuma sannan tun bayan tafiyarsa ko sau aya bai kira ta a waya ba tun bayan sa on da ya tura mata. Ita kuma ba ta kirasa ba amman tana jin yana kiran Inna suna magana. Ranar litini tun safe ta tafi wajen aiki, Hibba kuma bayan ta yi wanka ta karya Mu'azzam ya zo ya auke ta zuwa gidansu domin ta yi musu sallama can ya barta sai yamma ya je ya dawo da ita bayan ta ha o duka sauran kayan ta da na Junior. Saboda gobe sammako za su yi su auki hanya, tare su a yi girkin dare da Mimi tuwon shinkafa miyar allaiyahu, suna aiki suna hira duk da ba su wani zauna tare ba amman Mimi tana da da in zama sanan ba ta da wahalar sabo, maganarta cikin tarin ilimi da sanin yakama ta. Tuntuni Hibba take so ta samu damar da za ta yi magana da Mimi to bikin nan ya sa ba ta samu dama ba amman yau ta na tunanin za ta yi mata magana tunda gobe ba lokaci. Bayan sun gama aiki Mimi ta je ta yi wanka Itama Hibban wankan ta je ta yi ta sauya kaya suka yi sallar mangariba a akin Inna Meri dukkansu suka ha u suka ci abinci bayan sallar Isha'i harda Mu'azzam. Suna ma cikin hirar ne, Inna Meri ta dawo akin ta je kaima Baba anjuma abincin sa, tana shigowa kamar abun na ranta sai ta kalli Mu'azzam kafin ta ce" Wai an inna yaushe Yayan na ka zai dawo ne? Yana cin Tuwo ne daman rabin jankalinsa na kan latsa wayar dake hannunsa ne ya ce" Inna ko dai kin yi kewar Baban naki ne? Inna Meri ta ta e baki kafin ta ce" Kewar me? kamar wani yaron goye? Ai na fi kewarka ma Mu'azzamu ban i ka dawo kusa damu da zama ga adaya ba." Mu'azzam na mirmishi ya ce" Inna ina nan ina Ko ari nima ina son a dawo dani gida." Inna Ta ce Allah yasa, domin ba ta jin da in sai ta da e ba ta gan shi ba. Daga nan ta fice daga akin daman ruwa ta zo aukan ma Baba anjuman tun da yau ita ke da girki Magajiya dai tun da aka yi bikin nan ba wanda ya ara jin ko tarin ta. Daga ita har Amaryan Saddiqun ba'a kaita ko'ina ba tana cikin akinta ba ta fitowa Su dai su Mimi ba su je ba gwara ma Walida ta shiga akin ita da Mariya ta dawo tana fa in sai wani kallon tara saura kwata ta ke yi ma mutane. Mimi sama sama ta ci tuwon daman ba ta cika cin abincin mai nauyi da daddare ba, ta fi shan tea kafin ta kwanta, daga nan ta yi ma su Mu'azzam sallama a kan sai da dafe, Hibba ta kalleta kafin ta ce" Ba dai kwanciya za ki yi ba? Mimi ta lunshe ido kafin ta bu e Lokaci aya tana fa in" To tunda ba ni da abokin hira kwanciyar zan yi.". Da sauri Hibba ta ce" Zan zo yau na taya ki hira, tunda dai yayanmu baya gari." Cikin washe baki Mimi ta ce" Da gaske? To ina jiran ki don Allah ki zo fa" Hibba ta ce in sha Allahu, Mu'azzam na gefe ya na jinsu amman bai saka musu baki ba. Tana komawa akin ta sai da ta ara yin wanka Saboda ta na jin zafi sannan ba Nepa, ba ta ko sha mai ba ta saka kayan barcin ta riga da wando masu taushi kalan sararin samaniya sai ta saka wata karamar hula ta rufe kanta da shi, Saboda kada ta yi barci sai ta dawo galo auke da wayarta ta zauna kan Kujera facebook inta ta shiga ta yi logo ut in account in ta da kowa ya san ta da shi sai ta shiga da wanda ta bu e mai suna MIAJ. Ta yi kuma searching in Gombe United domin ta san za ta ga hotunan wasan da su ka je su ka buga, ai ko ta gansu rututu domin a