Sashe 100
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da Hajiya ta matsa mata sannan ta tashi Allah ya sa ba ta yi wani tafiya ba ta samu abun hawa to ta na dawowa ta iske Yaya Amina a gidan ita ta tare ta da mganar hijabai ba ta nuna ta siya ba , ita kuma Yaya Amina ta ce ta fa a ma Hibban ta tura ma ita Mimin sai ta za a da haka su ka rabu. Ranar sai ga shi ta yi shimkafa da miya da Cowslow daman ta ce kada Walida ta ora girki gaba aya ta yi wanda ta zuba ma Inna ita kuma ta rabe shi, ta ibar ma Magajiya da su Gaje Walida da Mariya daman wajen Mimi suka ci tunda su suka ta ya ta aiki an zuba ma gogan ba domin ta saka a ranta zai ci ba. Csai dare bayan ta yi wanka ta yi salla sannan ta samu zama ta kunna Dldata, anan ne ta ga Mu'azzam ya saka hoton shi a cikin office in sa da kakin sa na an Sanda sai ta tuna juya ta ji ya na waya da an uwansa sai ta yi tagging ta tura masa Happy birhday. Hibba kuma hotunan hijabai ta tura mata har da masu aramin hijabi kamar riga sai suka yi mata kyau wajen kala ashirin ta za a ta ce sun isheta haka sai ta ha a da sauran da ta siya tunda ta koma yar islamiya ta bakin Rukky. Hoton da Mu'azzam ya saka cikin kaki har Yayan na shi sai da ya tura mawa, amman yana gane na kakin ne bai bu e ba, 100k ya tura mishi yace ya sha mai a mota ya auki matarsa da an su je su yi yawo amman bai ce a yi yawo sosai ba a dai yi nisha i ka an Mu'azzam na dariya ya ce an gama ran Aji ya da Su Nasir kam duk sun ora shi, Makama har a facbeeok Aji ya gani ya saka shi har mamaki suke ba shi kamar wasu yara, tagging din shi ya yi sai ya koma cire in da ba wanda ya isa ya ara tagging in sa bai sani ba, WhatApps ne bai damu Aji ba amman yana shige shige a facebook saboda sana'arsa ta kwallo, can kuma gaskiya sai ya yi kwana biyu bai leka ba duk da akwai groups da yawa nasu na yan walo har da na team in su wasu ma saka shi ake yi bai sani ba amman bai taba mgana ba. Wani ma bai ta a bu ewa ya shiga ya ga abunda ake yi ba. Shi yasa group in suna su biyar bai jin ya ta a lekawa sau uku ba ma ya ga dai suna yawan tagging in sa baya ma dubawa ballantana ya ga an yi da shi. Shi ya sa Nasir ya gaji ya kira shi a waya ya ce bai kira su zuwa cin girkin Amarya ba. Kai tsaye ya ce ya bari in aka haihu sai ya kira ealiman gaba aya. Nasir na dariya ya ce" Hakan ma ya yi, kasan da yake yanzu auran wata tara ne an sauke." Kai tsaye Aji ya ce" Ko ? Ai ina tunanin mu dakyar mu cika wata taran." Sai ya bar Nasir da cewa to in hakane sai dai in wata shidda ne shine addini ya baka in ya gaza haka da shi kuka shiga." Aji ya kaahe wayarsa ya bar shi nan sai dai ya je group yana ba su labari su Ahmad na ta dariya. Ku in hijabin Mimi sama da dubu sittin amman haka Mansoor ya biya, bayan ya ce a dinka ma Inna guda biyar Walida ma haka, yace duk a ha o a sako a mota tare da na Mimi. Mu'azzam a bakin matar shi ya ji zencen siyan hijabai yana ta dariya Bintu kuma da ta zo ta ji tana masifa an cuceta me yasa ba'ace tana Saidawa ba, ai da yanzu ita ce ta ci kasuwancin nan Inna ta ce, ai da ke da Hibbatu duk aya ne Bintu, fa in haka yasa ta bar mganan cikin sati aya sai ga hijabai sun iso lambar Aji Mu'azzam daman ya saka da ya je tasha shi su ka kira kuma da kanshi ya je ya kar o ya kawo daman ita Mimi ta kar o wanda ta siya a kasuwa ta fara amfani da su duk da ta na Takura amman ya ta iya da wannan mijin na ta an daru. Ko a wajen aiki kowa sai mamakin sauyin shigarta ake yi ballatana ga masu kallo wasu suna ta cewa dai dai kenan domin hakan da ake gani ya nuna mijinta na da kishin kans da sun kan ora hotunan ma'ikatansu a shafukan su na facebook amman zuwam Aji yasa Manaja ya hana iya shiri da ake dorawa kaawai ya isa, saboda daman fuskar Mimi tana da muhimmanci a gidan Talabijin in amman yanzu kam dole su kiyaye tunda matar wani ce. In yana nan da Slsafe kafa da kafa shi zai kaita, in baya nan ta je gidan Hajiya ta auki motar ta. A gidan ya ke kwana amman ba ta sauya zani ba yana falo tana uwar aka amman fa ranar da yan mganan suke kusa ya yi ta fa a mata mganganu ba ta dai biye masa, girkin ta kuwa ya sha ci amman bai san ita ta yi ba ya auka Walida ta yi ko Inna shi ya sa bai ta a tambaya ba. Rayuwar ta fara mikawa da da i babu da i ita dai tana taka tsan tsan sanin wanda ta aura amman zaman nasu kawai ga shi nan ne amman ba zaman soyayya da kauna ba ne zama ne kawai na karfafa daga bangaren Mansoor. *Janafty* *INZB2012* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 iyasi yanzu za su iya kai kimanin wattani biyu da yin aure, amman babu abin da ya sauya na zamantakewar su da Aji, ko da yaushe in ya yi wani abun sai ta gan shi kamar ba o a wajeta daga nan ta cire ya inin wannan ba Mansoor in da ta sani a baya ba ne, tabbas komai ya sauya ita ba ta sani ba. Gaba aya ya maida rayuwarta wata iri, kamar ya juya kan ta daga sama zuwa kasa, ta koma ba ta da aiki sai yawo cikin manyan hijabai zalam zalam kamar wata malama, hatta abayoyin ta masu kyau yace in har ba za ta saka hijabi ba sai dai ta hakura da saka su, ita kuma ta ce da ta saka Abaya ta koma ta na fama da hijabi gwara ta hakura da sakawan gaba aya sai dai in ta na gida, tana ji fa tana gani gaba aya tarin mayafan ta na alfarma sun koma hoto. Ranar ita ka ai a aki ta ri a kunkuni ranar da ta saka Abaya ya ce ta saka hijabi. Kai tsaye ya ce in ta saka tsiya sai ta koma saka safa da li abi tunda ta ji haka ta shiga taitayinta domin ta gama saka sunan Aji cikin mugaye. Ta tuna sun yi vadeo call da Khadi a wajen aiki haka ta ri a mata dariyan ganinta da hijabi Mommy dai da Hajiya sun ce shigar hijaban ta fi yi mata kyau. Eh mana yana da mugunta duk wani abu da zai akanta mata rai shi yake yi, bai damu da farincikinta ko akasin shi ba, Sun yi aure amman bai ta a ko gigin ta a ko da hannunta ace bisa kuskure ba ne bai taba cin girkinta ya yaba ba, bai ta a ganin ta yi kwalliya ya kalleta ya ce ta yi kyau ba. Da farko ma baya bata ku in cefane sai daga baya ya koma bata 5k duk sati da yake ma ranakun aiki Breakfast kawai take yi In ta dawo daga akin Inna ake ba ta abincin ta fi yin girki weekend in tan gida, ga adaya duk yadda yasan rayuwarta za ta kuntata shi ya ke so, ko gidan Hajiya bai ta a ce mata ta je ta yini ba, sai dai in taje aukan mota ko ta koma ijiyewa, sannan ga gidan Daddy kwanaki har gojewar ashi Mama ta samu amman bai barta ta je ba da ta fa a masa sai ya ce sai ya duba yuyuwar hakan Ko anan cikin anguwa gidan Bintu ka ai ta ta a zuwa shima mijinta ne ya fa i a mashi Inna Meri ta ce su je tare da Walida su duba shi. Da ya ji labari fa a ya fara sai da Inna ta ce ita taje su je, in zai auki mataki ne to a kanta zai auka daga nan ne mganar ta mutu, ko wahalan zirga zirgan kai mota da zuwa auka ya ishe ta. Ranar ma a kofar gida ta bar motan ta kwana da ya gani sai ya ce mata" ke a waje kika bar motar ki ta kwana? Kai tsaye