← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 208

Sashe 171

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mu ce tuntuni, saboda haka a bamu matar mu mu mikata gidan ta da kan mu." Ana ta raha ana dariya an kawo musu abinci su ka ce sun koshi amman irin su Jummai sai da suka ci, suna ta mamakin girman gidan sai ma su ka ji an ce nan in gidan kakkaninta ne Gidan iyayenta na Abuja su Gaje sun sha kallo irin su Maeesha sai zaran ido ba baki ai tuni ta raina kanta. Mimi ta yi ma Rukky ra a kunne da cewa" Ga kishiyar can" Ta na nuna mata Nafisa da ido wacce ke ba ma yarinyarta nono, Rukky ta ga ba ta da aibu kwata kwata ga ta doguwar mace sai dai kawai abun namiji amman mai mace har Nafisa ai ba shi ba sake kallon wata ua mace sai dai su daman maza haka Allah ya hallice su. Duk saurin da a ka yi sai da suka kai la'asar a gidan Hajiya tun da sai bayan oa'asar in su Mu'azzam suka zo da motociin, Ahmad ne ya tuka motar Aji a motar Mu'azzam a ka auki Amarya da yake akwai motocin gidan Daddy wajen guda uku shi ya sa kowa ya samu har da su Hibba kuwa, Kuma daman su Anty sun yi gaba tun azu sun kai Yaddiko ta ga gidan daga can za ta wuce gida ba ta jin da i tana ta fama da kafa, Sun iske su sun ara gyara gidan ma sha Allah ya na faman ta shin kamshi. a kawai ke tashi Bintu ne da wannan aikin, Khadi da Mama suka ri e Mimi ta yi addu'an sosai sanman suka shigar da ita tana nanna e cikin lafayanta ja. Gida fa ya yi kyau turbakallah masha Allah, Walima a ka ce za'ayi Mama ce ta gayyato wata malamar Islamiya an kawo Mimi ba da ewa ta zo. Bayan ita sai ga yan wajen aikin su Mimi Rukky ta fita bakin hanya ta shigo da su ta bakin Aisha Farida ta ce aiko daga yanayin anguwan za ka san ta masu abin ne Sai da suka ga gidan Mimi suka ru e, suna tambayan kuma gidan Sabo ne? Rukky ta ce"kwarai dal ma kuwa, kowata biyu ba'a yi da fara gina shi ba a ka gama sh." Haka suka ri a zagayen gidan suna buga sqntin an raba cake da nama a babban falon gidan aka taru malama ta yi nasiha sannan tare da addu'o'in sabon gida na awa aya sannan a ka tashi kowa na saka albarka, Maeesha dai ban da ya e ba ta komai gassadan ma ta kasa samun muhalli domin daga gidan har kayan gidan kowa yasan na alfarma ne. Ta kuma ara yardan ma kanta Mimi ba sa'ar karawarta ba ne. Ana gama walima ba wanda ya tsaya har su Khadi sun tafi.Su Hibba kawai a ka bari a gidan su Gaje ma sun tafi tare da su Maeesha, daga Nafisan Nasir sai Fatin Ahmad ma ta koma gida ta yi girki. Su aka bari da ara gyaran gidan Rukky kuma na tare da Mimi nan suka yi sallar mangariba bayan sun gama gyara Ko'ina sannan suka yi shirin tafiya, da wuri suka ce za su kawo Ango shi ya sa su Yaya Amina suka tasa su Mariya har da Bintu zuwa gida Hibba kawai a ka bari saboda mijinta da ita da Nafisa da Rukky, suna ara an gyara gidan Mimi ta yi wanka ta sauya kaya anguwan ga su da ruwa ita Mimi Bahol gare ta ma ba ta da wata matsala. Ana idar da sallar Isha'i Angawayen suka shigo su biyar Ango dai ya yi shigar wata deep blue in shadda tana yarari da maiko ga hula bakar dara da takalmi sau ciki sauran kuma kowa dai ya saka manyan kaya, Mu'azzam ne auke da ledojin kaza, Sai kuma sun shigo da katan katan in ruwa sai kayan tea da buredi siyayya fa da yawa, Rukky na yi ma Ajin tsiyan wato dai in ya fara cin amarci ko Kofar gida ba zai fita ba. Yana shafa keyarsa ya ce"Ashe kin gane.". Sai ya bar su Nasir da yi masa tsiyan bai isa ba sai ya fito. Falo Mimi ta fito suka ha u suka yi musu yan nasihohi daman a auran farko ba su aiwatar da wannan al'adan ba, Saboda Nafisa na wajen ya sa Nasir bai yi rawan kafa akan Rukky ba. Dukkansu sun kame kansu, Aji ya duba agogon fatan hannunshi ya ga tara har ta gota kawai sai ya kalli Mu'azzam kafin ya ce" Lokacin ku ya kare fa, kwashi abokan ka da matanku ku je na gode sai Allah ya kai mu." Suka saka masa dariya gaba aya Nasir na masa ra a a kunne shi kuma ya daki Kafa ansa yana yar fariya, da za su tafi ko Rakiya bai yi mu su ba iyakarsa ofar falo suna fita ya rufe kofa. Makama a ka bari da kai Rukky gida ro onsa Nasir ya yi, shi kuma ya auki matarsa, Ahmad kuma ya bi Mu'azzam da Hibba za su sauke shi a gida. Hankula sun kwanta tunda Mimi dai ta tare a gidan Aji a karo na biyu. Ajin na jin bu e get da alamun fitan su ya sauke ajiyar zuciya ya arisa kusa da Mimi ya ago ta daga zaunen da take cikin mayafinta tana tashin kamshi, kai tsaye ya rumgumeta cikin natsuwa suka yi luf a jikin juna suna sha an kamshin turaren Juna, sun auki wajem minti goma a haka sannan ya ago ta ya yaye mata mayafinta suna kallon juna cikin wani irin murya ya kira sunanta "Fatima.." Da wani salo ya kirata da ya sa ta ji ta ara narkewa cikin sanyin murya ta ce"Na'am.." Kallonta kawai ya ke kamar ya ga ta sauya masa sai da ta shafa fuskarsa tana fa in"Kallon fa? Na sauya maka ne? Numfashi ya fesar ta baki kafin ya ce"Eh mana, kin ara kyau, duk da daman ke in mai kyau ce." Mirmishi ta sakar masa kafin ta ce"Ajin Mimi ma ya yi kyau sosai." o ta ya yi lokaci aya yana sagala hannunsa ta wajen kugunta kafin ya ce"Kin yi sallar Isha'i? Sai ta gya a masa kai kafin ya cigaba da fa in" Wannan tarewar ta sha bambam da auranmu na baya, wannan da niyar ingattaciyar zamantakewa ne a tsakanin mu saboda haka mu je ki yi alwala nima na yi domin mu yi sallar da Annabi ya umarce mu da yi a daran farko tare da ro a mana Zuru'a mai albarka da zaman lafiya." Tana Mirmishi ta aga masa kai kafin ta ce"To mijina." Ya kalleta ta kalle shi sai kawai ya sumbaci goshinta suna rike da juna har zuwa cikin Bedroom in, tare suka shiga tiolet in daman diukkansu suna da alwala sun dai sake sabunta ta ne, sannan suka fito a tare ya shimfa a musu sabuwar sallayar da ya gani nan saman gado, yana gaba tana bin shi a baya sai da suka yi raka'a Takwas sannan suka zauna ya aga hannuwansa sama itama ta aga yana ta yi musu addu'an zaman lafiya sannan daga karshe yace Allah ya tsare su daga dukkan wani sharri. Daga karshen karshen ya ce Allaha ya jikan Iyayensu su kuma ya sa su tafi a sa'a cikin aminci. Daga nan ya mi e zuwa falo ya auko ledan kazar amarcin sa yana fa in"Amarya Fatima mai kazar amarci guda biyu." Mimi ta sunkunyar da kai tana fa aya dai wancan ai ban ci ba." Yana kallonta ya ce"Oh ni dai ai na kawo miki saboda haka ki shirya. Sau biyu zan fanshe kaza ta." Kunya ta ji ta kasa mgana, ita ta je kitchen ta auko baban tire da kananun kofunan atangaran suka baje kajin da yan shilla ga madaran hollandia. A baki ya rika bata in ta ce a'a sai ya ce"Gwara ki ci ki samu energy domin Allah zan fanshe kaza ta dakyau ne." Ba ta ci da yawa ba ta dai sha madaran shi kuma kusan ka an ya rage ya ora da madaran ya kwashe komai ya maida kitchen sauran kazan da madaran ya saka a Fridge, yana dawowa akin ya iske ta fesa turaren Air fressher. Sai ya ce ko za ta yi wanka sai ta ce ta yi wanka, shi kuma daman ya zubo wasu kaya kafin ya yi parking suna can akinsa ya ce bari ya je shi ya yi wankan yana zuwa. Fitan sa ya sa gabanta ya an daina fa i amman ita kanta ta san yau mai kwatan ta sai Allah, kayan jikinta ta cire ta saka wata ta barci mai kauri amman doguwa ce, Sannan ta kuma maka mayafi amman sai ta yi ma jikinta wankan wata humra ce mai azaban kamshi. Sama da minti talatin sai ga shi ya dawo akin da jallabiya yana tashin kamshi shima, yana shigowa kuma ta ga ya kwa e jallabiyar jikinsa daga shi sai aramin wando ta juya baya gabanta na fa uwa, ba ta san ma ya kariso gabanta ba sai da ta ji ya rumgumeta ta baya yana tusa kansa a tsakanin wuyanta lokaci aya yana fa in"Kina zargin ba ni da lafiya ne gwara na fara nuna miki lafiya ta alau.". Ba ta samu zarafin mgana ba. Ta ji wani abu na yi mata yawo kamar sanda daga bayanta jikinta ya fara rawa, shi kuma yana ta shinshinanta, kafin ya juyo da ita suna kallon juna Idanuwansa a lumshe ya zare mata mayafin jikinta kafin y ace"Shekaru sama da goma ina jiran wannan daran, Fatima ki ba ni dama ni da ke mu zama abu aya." Jikinta sai rawa yake yi. Sai ya jawota ya rumgume yana fa in" Ba zan miki da zafi ba, amman ka da ki yi min raki kin ji ko? Sai ta gya a masa kai ta na ji tana gani ya Kashe hasken akin sannan ya ja ta samman lafiyayyan gadonta suka kwanta, Ba za ta iya sanin duka abin da ya faru ta dai san sun rabu da duka abin da ya yi musu shamaki da fatar jikin juna.Sannan Aji ya yi ta lashe sassan jikinta cikin fitar hayyaci ta yi
Chapter 171 · 0% Book details