← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 208

Sashe 27

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba." Rukky ta kalli Aji sai ta ga ya urama Mimi ido idanuwansa sun kankance yana sakin huci kamar zai kai mata duka sai ta yi saurin riko hannun Mimi tana fa in"Ka yi hakuri ba ta ganka ba ne" Ko kallon Rukky bai yi ba sai kawai ya kauda kansa ya ra a ta gefen Mimi zai wuce. Yanayin bugun zuciyarta ta ji ya sauya lokaci aya da ya sa ta kalli mutumin da suka ci karo ya riga ya gifta ta. Amman ai ta ga gefen fuskarsa sannan ta juya da sauri ta ga bayanshi da yanayin tsawon shi. Tabbas soyayya ba karya ba ce, yau Aji ta gani wlh shi ne ta gani. Aji ne ajinta ne MANSOOR AJIN Mimi. Ba ta san lokacin da ta kwace hannunta a na Rukky ba, yana shirin fita daga akin taro ta yi amfani da muryanta mai za i ta kira sunan shi. "Aji...! Bai Tsaya ba da karfi ta bu e murya ta kara kiran sunan shi da sunan da take kiran shi a baya. "Aji Nah...!!. "Ajin Mimi..!" Cak ya tsaya saboda ji ya yi kafafunsa sun kasa cigaba da tafiya duk ko kokarinsa na ya bar wajen kada ta fahimci shine, alokacin hankalinsu Mu'azzan ya kai wajen Bibi ta ga yayarta acan kofar shigowa tana tsaye ga Mimi a tsaye ga abokin su Usman, ko kafin kace me ta baro wajen zamanta ta sauko tana fa "Anty Baby me ya faru? Suma sun Mu'azzam sun taso sun rufa mata baya Ango ma ya Biyo amaryansa Mc na ganin haka ya tsaida sauti shima yana raba ido sauran awayen Amarya da abokan Ango suka bi bayan ayarin masu kallo suma da tamtaman abin da ya faru. Muryanta da ya ji sai ya ara samun tabbacin ita ce, kawai sai ya yunkura da doguwar kafarsa ya taka zai bar cikin hall din, Mimi na ganin haka ta tattare rigarta bayan ta wancakalar da takalmin kafarta mai tsini da jakar hannunta tare da wayarta ta rufa masa baya. Baki bu e aka bi ta da kallo Rukky ta kwashi gudu ta bi ta tana kiran sunanta an Dinner na ganin haka suka rufa musu baya. Sunan da Rukky ke kirana ne ya sa Mu'azzam da Nasir suka kalli juna. "Mimi.." Ahmad shima ya maimaita sunan "Mimi." Makama ya riko Amaryansa dake shirin bin bayan Yayarta yana fa in"Mimin mai aikin gidan tibi? Bibi tace"E, itace awar Anty Baby ce." Ai sai makama ya ji ya fara zufa Bibi tabi bayan Yayarta shi kuma ya yi saurin bin bayan su Nasir yana fa in" Yau fa an ha e Mimi ce da gaske MIMIN AJI ce." A tare suka rumtuma zuwa waje domin ganin abinda ke faruwa, suna fita suka hangi Aji tsaye a haraban wajen Mimi ta sha gabansa sun ura ma juna ido. Akwai hasken farin gulop tar ga shi nan ana ganin komai kamar a magiji. Shi ya juya baya ba'a ganin fuskar shi ita da ke facing in shi ake iya gani. Hawaye suna sintiri a saman kyakyawan fuskarta da ta sha kwalliya. Nasir da Mu'azzam suka kalli juna Ahmad da Makama ma suka kalli juna. A tare suka furta" inna lillahi wa'inna Ilaihirraju'un.." *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z *Page 9* Gani Mimi take yi kamar a mafarki yau ita ce a gaban Aji tana kallon shi yana kallonta, Yau ita ce ga ta ga shi wanda tazaran dake tsakaninsu bai wuce taku biyu ba, sannan yau ita ce ta ke fitar da numfasshi tare da jin umin numfashin Mansoor a cikin nata numfashin. Farinciki ne ya saka ta kuka yau kimanin shekaru goma rabon da ta saka shi a idanuwanta irin haka. Sai dai ta hangoshi a hoto daman ya ce ta yi nisa da ganinsa shima zai yi nesa da jin ta da ganinta na har abada. Da i ne ya cika mata zuciya da ya sa har ta kasa iya rike kanta sai kuka hawaye suna ta faman sintiti saman kyakyawan fuskarta da ta sha kwalliya mai kayatarwa. Shi kuma so yake yi ya hana idanuwansa kallonta amman sun i bashi ha in kai kamar an manne masa idanuwansa daga kallon Mimi, ga shi kuma kishi ne da wani irin bakinciki ke yunkuro maasa, in da ya binne tasirin soyayyarta ke kokarin taso masa ya hana tasirin haka bayyana, acikin kirjinsa ya ke jin wani irin zafi zafi iskar wajen ta fara masa ka an domin ya ji hucin zafin na fita daga cikin wuyansa zuwa cikin bakinsa, jiyoyin kansa sun mike ra au kirjinsa na sama da kasa alamun bacin ransa da yanayin da ya ke ciki ya kai makuran kololiya. Bakinsa ya yi wani irin nauyin da ya kasa mgana duk a kokarinsa ya cira kafarsa da sauri ya bar wajen tun kafin Siirin da ke cikin zuciyarsa a kulle a wani bangaren ya fallasa kansa. Yana okarin dauke kafarsa daga gabanta ya ra a ta gefenta ya wuce ya ji maganarta cikin za in muryanta da tun asali wannan muryan ce ke kwantar masa da hankali. Sannan ganin mai murya na saka shi cikin farincikin da bai san iyaka ba, amman sanadin abin da ya faru yanzu jin za in muryan yake yi kamar saukar dalma acikin zuciyarsa sannan ganinta na sanya sa bakinciki yana guje ma ganinta ne kamar mutuwarsa. "Aji Nah.." Ta ara kiransa cikin rawan murya sai kawai ya yi kamar bai ji ya ba, aga kafarsa da sauri zai wuceta ita kuma da azama ta riko gefen hannun rigansa domin ba za ta ta a bari ya subuce ma ganinta ba, yadda ta rikesa ne ya sa ya tsaya ya na bin hannunta zara zara da yaji kunshi baki da ja da kallo rike da gefen hannun rigansa na hagu sannan ya sauke saman fuskarta kallon da ya yi mata ne ya sa dole ta sake shi wasu hawayen na kara yi mata ambaliya a saman fuskarta. Tana sakin shi ya fara takunsa cikin sassarfa da gifi gif in sa kamar wani Sadauki a fagen ya i jii yake yi in bai bar shakan numfashi tare da wannan yarinyar ba za a iya samun matsala. Kuma cikin su Mu'azzam an rasa mai karisowa kowa ya har e hannu a kirji yana kallon ikon Allah. Hatta Rukkaya dake gefe ta kasa karisawa, Tsabar mamaki da Al'ajabi ya hana ta magana ballantana ta karisa wajen tambayoyi biyu ne acikin ranta. " A ina Mimi ta san wannan ba in mutumin mai bakin rai haka? "Me ya sa take kuka saboda ta gan shi? Wata zuciyar daga can gefen ta gaya mata" ko dai ko dai shi ne? Shi ne wannan Sai ta kara kallonsu ta na Nazarin wani abu dai dai lokacin da Mimi ta kara tattare riganta ta sha gaban Aji a karo na biyu, wannan karon da karfinta ta tare masa gabansa ta kuma saka hannayenta guda biyu ta tare hanyar tana fa i da arfi. "Ba zaka bar nan wajen ba har sai ka yi min mgana, ni ce Mimin ka fa Mansoor?. Ta fa a kuka na son wace mata, Mimin ka ce? Kalmar ta fi ata masa rai da ya sa a fusace ya kalleta cikin kakkausan murya ya ce"Ni na san ki ne? Kin sanni ne? Ya fa a yana nuna kansa. Jikin Mimi ya fara rawa, ta fara nuna kanta ta na rawan baki ta ce" Ni ce fa? ba ka gane ni ba ne? Kai tsaye ya ce"Ba maganar ganewa ba ne, ban san ki ba, ban kuma ta ganinki ba kar ki kara ganina ko a hanya irin haka ki ce kin sanni in ba haka ba zan saka rayuwarki a uku, ni kin ga na yi miki kama da sakaran namijin da ya san shashashan mata irin ku? Iyayena talakawa ne har yanzu muna lalla a rayuwarmu ne a inda Allah ya ijyemu ba zamu fa inda ya fi karfin mu ba." arishe fa a ya na nuna ta da babban yatsan dake hannunsa zuwa lokacin tuni su Rukkaya sun umgume wajen dai dai lokacin da Mimi ta fashe da kuka tana fa in"Ko ba domin soyayyarmu ba, na ci arzikin kaunar da ta ha amu ka tsaya mu yi gaisuwan mutumci Aji." Kamar ta yarfa masa ruwan zafi haka ya saka jannu da karfi ya ture hannunta cikin tsautsayi ta yi gefe har sai da ta fa i bai juyo ba cikin aga murya ya ce" Har Abada babu sauran mutumcin da ya rage tsakanina da ke Fatima Kabir Sulaiman Dabo, har Abada kuwa saboda haka kar ma ki yaudari kanki." Daga haka ya taka jelan riganta zai wuce ita kuma ta yunkura da niyar tashi kawai sai ji ka ke keeeeee! Rigar jikinta ta yage ta wajen kugunta da aka saka raga raga a wajen saboda ya taka ita kuma taja sai ya yage ana ganin kaurin cikinta a waje. Ya ji karan yagan abu sai ya an juya
Chapter 27 · 0% Book details