← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 208

Sashe 94

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866. Tun a stadium insu ya kashe wayarsa bayan kuma sun gama training ya tsaya sun yi mgana da Coach duka dai kan wassanin da za su buga ne a karshen shekara har da Premier league sai bayan azahar ya koma gida ya sake yin wanka daman ya yi salla a masallacin kan hanya kawai sai ya kwanta ya na barcin gajiya domin zence na gaskiya wallo ta sakar ma gabo in jiki gajiya Allah ya sa shi ya na ma da yawan ma motsa jikin sa. Shaf ya manta da kashe wayarsa da ya yi balle ya yi tunanin kunna ta, shi ya auka bayan ya kashe daga baya ya kunna shi ya sa bai yi tunanin sake duba ta, tun bayan da ya dawo nan gefen katifarsa ya gungurar da ita ya baje yana barcin sa hankalin sa kwance domin a shekarun baya bai samu barci sosai ba, amman yanzu cikin salama yake barcin sa har da minshari. Bangaren Mimi kuma abun ya kasa barin ranta, bedroom ta shige ta kwanta a saman gado ta na tunani yanzu in an'uwanta suka ji labarin Aji ya hana ta aiki ai ba zaman Lafiya kar ma Madiha ta ji labari, kuma har ga Allah ita tana son aikin ta ba za ta iya barin shi ba, kuma a tunanin ta bai ta a kawota munzalin cewa acikin sharu dan Aji akwai barin aiki ba lokacin idanuwanta sun rufe wajen cikar burin ta, ba ta ta a tunanin hakan zai iya faruwa wata rana ba. Dole sai dai ta kira news manajata fa a mai ta samu tsaiko amman gobe za ta shigo in sha Allahu, ya na yar dariya yace ai ya yi mata uzuri amarcin ne ba ta gama ci ba, daman tun da ya ga ta makara sai ya yi ma Salim Bunza magana shi ya gabatar da labaran Safe na yau Har Mommy sai da ta kirata ta ji ko tana wajen aiki ne, sai ta yi mata aryan kanta ke Ciwo ta tashi ba ta jin da i sai gobe za ta koma nan da nan Mommy ta ru e ta fara fa in'" Ya kike jin kan yanzu? Ko za ki je asibiti ne? Ki duba katin asibitin ki ina tunanin an sako miki cikin kayan ki na gida." Kai tsaye Mimi ta ce" kwantar da hankali Barrister ciwon kan ba mai tsanani ba ne, na sha mgani har ya fara sau i ma." Ajiyar zuciya Mommy ta saki kafin ta ce" Ki kula dai da lafiyan ki Mimi, ko za ki kira Dr ne ki fa a masa yanayin da kike ji ko zai fa a miki mganin da za ki siya ki sha? Sai Mimi ta fara dariya lokaci aya tana fa in" Mommy ko kin manta Dr Sulaiman likitan zuciya ne? Mommy ta ce" Oho dai ai likita dai sunan shi likita ko? Mimi sai ta kasa tsaida dariyanta Mommy ta yi kwafa kafin ta ce" kina aryan sha iyan ci ne, in kan bai daina ciwo ba ki je asibiti" Sai da ta amsa da to sannan Mommy ta bar mganar sai su ka yi mganar motar ta, Mommy na mganar ya za ta ri a yi in za ta tafi wajen aiki? Kai Tsaye Mimi ta ce" Zan ri a biyawa ta can ina auka, in na dawo sai na fara sauka can na ijiye motar sai na hau adaidaita zuwa gida." Mommy tace" Hakan ma ya yi, Allah ya kaimu ya kuma kara lafiya." Da haka su ka yi sallama daman suna waya Rukky ta na ta kiranta sai da ta gama sai ta ga harda Yaddiko ma ashe ta kirata sai abun ya ba ta mamakin ko lafiya? Tana shirin bin bayan kiran Yaddiko sai ga na Rukky sai ta auka suka yi mgana daman ta ji ko ta shigo wajen aiki ne sai ta ce sai gobe, Rukky na dariya ta ce" Ki ce ba ki gama cin amarci ba kenan" aramin tsaki ta ja ta kashe wayarta sai kuma ta manta shaf, ba ta bi bayan kiran Yaddiko ba sai ta ijiye wayar nan saman dressing mirror, ta kwa e kayan jikinta ta saka wani riga da wando plazo ta koma ta kwanta tana jin jikinta duk ya yi sanyi domin hasaahen abunda ta yi hasashe wajen Aji ba shi take gani a tare da shi ba. Har barci ya fara aukan ta sai ta ji hayaniya sannan ana kiran sunanta da sauri ta ta shi. Tana lekawa falo sai ta ga gaba aya jikokin Yaddiko dake zaune ne wajenta ne suka zo, mamaki ya kamata ganin yau Monday tana saka hular kanta ta fito falo gaba ayan su suka tare ta kowa na oyoyo Anty Mimi barin ma Aneesa da suka fi sha uwa, Mimi sai ta washe baki daman kila dalilin Kiran wayar Yaddiko kenan daman ta sanar da ita zuwan yaran cikin mamaki ta kalli Aneesa kafin ta ce" Wa ya kawo ku Anee? Aneesa tace"Ni na kawo mu, ai na san gidan mun zo ranar da su Anty Maimuna." Anty Maimuna iyar Yaddiko ce ta biyu kanwar maman Aneesan kenan. Mimi na ta mamakin yadda ta gane gidan ita ba ta ma lura da ta zo ba cikin arin mamakin ta ce'" Yau ba makaranta ne? Da sauri sultan ya ce" Yau muna mird team break ne shi ya sa muka zo." Sai Mimi ta ji da i a cikin ranta ko bakomai yau za su ta ya ta zama, Aneesa da Sultan sai Zubby ne manyan sauran duk yara ne Yaddiko mai jikoki, ita daga yaye shikenan sai yaro ya ce in ba gidan Yaddiko ba bai ga wajen zama ba, shi ya sa yawancin jikokin ta suna wajenta ne kuma ta na son yara shiyasa itama Mimi ai ta yara ce tana zuwa gidan Yaddiko ko saboda yara nan. Nan fa su ka fara wasannin su Aneesa kuma ta tube ta ce aiki za ta yi ma Anty Mimi sai ta ce ta yi mata shara aiko tas ta share akin ta gyara ta saka turaren wuta, Walida ta leko ta na fa in" Anty Mimi kin yi ba i ne? Mimi tace" E, wallahi kannen ta ne suka zo" Da ya ke daman an ha a mata kayan kallonta ita ba ta ma ta a kunnawa ba ma t sai yau da suka zo suka kunna tashar Cartoon suna ta kallo. Sai ta ce kowa ya fa i abunda zai ci da ga wannan ya ce Indomie sai wannan ya ce kwai sai wannan ya ce Cornflex Sai wannan ya ce abunci zai ci. Mimi ta ri e baki kafin ta ce" A'a ai naga aikin na ku da yawa ne, yanzu dai ku sha Cornflex in an juma sai mu yi girki ko? Haka ko aka yi su ka sha Cornfllex Sultan ba ya sha sai ta shiga kitchen karo na farko ta dafa masa Indomie wajen Walida ta kar i albasa, sai ta ji yau za ta yi girki saboda su Aneesa domin ta ji da in zuwan su ba domin su ba da yanzu ta na kwance tana tunani kuma tunda Inna ta ro eta ta yi al warin ba za ta fa a ma kowa ba, da kanta ta kwashe su zuwa akin Inna suka gaisheta sai suka iske ma tana shirin fita gidan kakkanin Mu'azzam za su ta fi ita da Yaya Amina ita ma ta ke jira, anwar mamansu ce ta jaihu xa ta je ta yi barka Inna ta rika maraba da su , sun jima a akin har Yaya Amina ta zo sannan Mimi ta tattara gayyarta su ka koma aki, ta zubo musu su cincin mai yawa suna ta ci amman fa sun ata akin saukin ta ma ga Aneesa da Zubby da sun ata suke ta shi su gyara mata akin ta. Sai daga baya Yaddiko ta ara kiranta a waya suka yi mgana ta ce daman da Safen ta kirata ne ta fa a mata zuwan yaran ne da suka matsa sai sun zo, har Yaddiko na fa in Sai da ta ce kila Mimin na wajen aiki , Mimi ta ce" Ban je ba yau, ba na jin da i, sai gobe in sha Allahu." Sun yi sallama akan bayan la'asar Munzamil zai zo aukan su, muzanmil yaron ma otan su ne da aka zama yan'uwa shike zuwa ya na aukan Yaddiko yana kaita anguwa in ya na gida bai je makaranta ba, to shi ya kawo yaran kuma shi zai zo ya auke su jin haka yasa Mimi ta tattara Yan mata zuwan Kitchen ta ce girki za su yi, ta na da wasu kayan Cefanen amman kayan lambu ne ba ta dashi ya kamata in ta fita gobe ta biya kasuwa ta siya, Jallop in shinkafa ta dafa musu ga shi ba ta da kifi ko nama, sai daga baya ta ce da ta aiki Walida ta nema mata Kifi ta saka musu, tana cikin aikin Inna Meri su ka fita tare da Amina kuma har ciki suka le o suka yi mata sallama ta bi su da adawo lafiya. Bayan sun gama cin abincin sun share in da suka ata, ta ce a yi sallah saboda sun kusa tafiya suna ko idar da salla Yaddiko ta kira ta ce Munzamil na waje ya na jiran su, za su je islamiya, Mimi ta rasa abunda za ta ba su sai ta ba ma Aneeesa da Zubby mayafai kananu guda biyu, sai ribborn na matse kai ba ta da wasu kayan kwalliya na yara amman za ta siya dolen ta saboda ba i, sai ta ha a msu da ku i dubu biyar yan hamsin hamsin tun gudummuwar da ta samu da biki ne suna jakarta ba ta yi komai da
Chapter 94 · 0% Book details