Sashe 157
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mana kansa irin su Yaya Mansoor sai da haka." Sallah ka ai ya tada su bayan sun Idar suka shiga kitchen Mimi na taya Hibba da yanke yanke suna yi suna hira tare suka yi girkin su ka gama sannan suka zauna suka ci. Ana ta kiran Mimi a waya Khadi ce ta ce ta iso amman ba ta ganta ba an ce ta na soron inki ki sai ta ce ga ta nan zuwa Mu'azzam ma ta tsaya jira sai bayan pa'asar ya shigo gidan Mimi ta tambayi Junior Hibba ta ce mata ya na can Gombe wajen Inna. Shima kamar Hibba Mu'azzam ciwon baki ya fara yi ma Mimi tana Mirmishi ta ce"Ku yi hakuri, a lokacin ba ni da abin da zan ce ne shi ya sa." Mu'azzam ya ce" Duk da haka dai da an Saurare mu." Mimi na yar dariya tac e"To shike nan ku yi hakuri yanzu za'a saurare ku." Saboda ganin Mimi na sauri bai tsaya cin abinci ba ya ce Hibba ta saka mayafi su maida Mimi gidan Dr daga nan su yi barka. Tana su bar shi amman ba su saurare ta ba, Suka auketa tana musu kwatance har gidan Dr. Sulaiman sai dai a ka ga Mimi da baki tana dariya wajen cewa anin mijinta ne da matarsa suka shiga har ciki suka yi ma Jawahir barka sannan ta raka su har haraban gidan suka tafi da al awarin Hibba na in sha Allahu za ta zo suna. Bayan tafiyarsu Khadi ta kalli Mimi lokaci aya tana fa in"Ke da aka ce kin buga yaji da kukan sai kin kashe aure, sai kuma a ganki kina bin gidajen dangin Miji? Mimi ta kalleta kawai amman ba ta yi mgana ba Sai Khadi ta fara dariya tana fa in" Wai ni ki gaya min me ya yi miki ne da zafi haka? Aji ne fa Ajin nan da kike matukar so? Shege namiji an Babansa ya kunsa miki kenan? Tashi kawai Mimi ta yi ta ba ta waje saboda ta san tana dukan ruwan cikinta ne ta ji labari nan ta barta da Jawahir tana ta mganganu ita kuma sai dai ta yi mata mirmishi. Har Dr. da ya dawo sai da Khadi ta ce masa" anwarka an ce ta yi yaji amman kuma sai ga ta ta na bin gidan anin mijinta.* Dariya ya yi kafin ya ce"Bacin rai ne amman yanzu mun huce za mu koma." Haka Khadi ta rika tsuntsura dariya tana Fa in" To daman ita an gayamata soyayya ta na dauwamana, ku gaya mata kowa ma hakuri yake yi a gidan auran shi. Duk da ban so auran su ba amman daga baya na saki, duk lalacewar aure gwara auran da rabuwar wani lokacin, kawai ta cigaba da hakuri daman an ce ba in mutum akwai fa in rai sai kin ninka ha urin ki." ala Mimi ba ta ce mata ba. Sai Dr ne ke kare ma Mimi yana fa in har nan Aji ya zo biko kuma dai shi kam ya ba shi bikon Mimi. Madiha ba ta zo ba sai ranar suna, Asma'u ma Mommy ta turo ta dag anan za ta tsaya gida ta yi hutu, Madiha ba ta san an daidaita har Mimi ta sauko ba sai da ta ga zuwan Hibba ana cewa matar anin Mijin Mimi sai kuma da ta ganta sai ta tuna ta ta a ganinta a wannan gidan da aka kai Mimi, Tun anan ta nuna ba ta ji da i ba Mimi ba ta ma san tana yi ba ta ri a ina ta saka da bakuwarta Hibba ta na nan har dare har riga ta kawo ma Bby Girl da ta ci sunan Mahaifiyar Jawahir mai suna Hadiza, Sai bayan da Mu'azzam ya zo ya auketa ne da daddare suna akin Dr su hu un gaba aya Madiha ta tada zencen da cewa"Ke Mimi me ya ha a ki da dangi wancan matsiyacin? Ba Mimi ka ai ba harta Khadi sai ta ji wani iri, Dr ya kall eta cikin acin rai kafin ya ce" Haba Madiha, ko an rabu ai bai kamata ki kira shi da wannan sunan ba, Ballantana har gobe a matsayin mijin Mimi yake." Madiha cikin halin ko in kula, ta ce"To sai me? Ai sai ya sake ta wlh in ya yi taurin kai a maka shi a kotu," Khadi ta yi Saurin cewa"Ke, to tana son mijinta, yanzu hakama ya je ya samu Daddy kuma ya ce ya ba shi bikon ta, tana komawa Gombe sai shirin tarewa daman Yajin barazana ta yi ko Mimin Abi? Mimi ta kasa mgana Idanuwanta har sun kawo kwallah, Dr ne ya tsawarta ma Madiha da cewa" Ki daina shiga hurumin da ba na ki ba don Allah, Mimi ba za ta ji da i ba." Madiha ta kalle su cikin mamaki kafin ta ce" Mi ye illar mgana ta? Na ga ita da kanta ta ce ba ta son auran domin na taimaka mata komai ya kare laifi ne? Sai kawai Mmi ta mi e tana kallon Dr kafin tace" Dr gobe ko jibi zam koma Gombe." Ta na gama fa in haka ta bar musu akin. Khadi ta kai duban ta kan Madiha kafin ta ce"Gaskiya Sisto ba ki kyauta ba, kamar ni ne fa ki zagi Muhammad" Madiha ta ta e baki kafin ta ce"Muhammad dabam wannan talakan dabam, ki daina ma ha a su." Khadi na dariya shi kuma Dr ya ha e rai yana mata fa an abin da ta yi na ta kyauta ba sai kawai ta ce"Au don nace matsiya ci? Karya na yi? To shike nan na cire bakina." Ba za ta daina ba halin su aya da Abi shigen kafiya aiko har washegari Mimi ba ta ara yi ma Madiha mgana ba sai ta nemi ma jirgin Komawa Gombe ta samu na yamma. Dr bai hana ta tafiya ba, an kulla mata Naman suna da yaji na ta da na Hajiya, Jirgin karfe biyar ta bi zuwa Gombe Dr. da Khadi su ka kaita filin Jirgi sai da za ta tafi sannan ta yi ma Madiha sallama ta amsa a da une ita gani take yi ina laifi domin ta fa i gaskiya. Sai dai Hajiya ta ga Mimi sarkin Ya ji kamar daga sama kuma ba domin mganar Daddy ba, hutun ta ya are ya zama dole ta dawo. Hajiya ta yi murna Baaba Uwani ta ce daman gidan shuru da ba ta nan, ta kira Daddy ta ce masa ta dawo kila anan Mama taji ta gayama Jaheed daman tun da ya ji ta Dawo gida ya addabeta da waya yana gaya mata yana kan bakan shi ta ce ba shi ma da hankali da auranta ai ba ya mutu ba ne. Sai da ya ji ta dawo wai zai biyo jirgi gobe su yi mgana. Daman a gidan Madiha zuwan sa uku wajenta yana mata magiya ta fa a masa Mijinta bai saketa ba amman ya na ce wai zai taya ta kar an sakin daman ai ba su da ce da juna ba, shi a tunanin shi Madiha na goyon bayan shi, shike nan ya same ta ya gama. Tun da ya ce mata zai zo washegari ta ce masa ka da ya zo, domin ita ta san abin da take yi da auranta ba za ta zo tana ha uwa da shi ba. Washegari hutawa ta yi a gida, shi kuma Jaheed bai samu dama a wajen aiki ba Shi ya sa bai zo ba, Aji kuma Daddy da kansa ya kira shi ya fa a masa Mimi ta dawo daman ranar sun kar i lambar wayar juna sai ya ce zai shigo gidan ko a ranar da daddare ko washegari da yammah. Bai samu zuwa a daran ba sai washegari bayan la'sar daga gida yake ya je ya gaida Inna sai da ta kara masa mganan Mimi ya ce daga nan wajen ta zai nufa. A motarsa ya je yana sanye da ananun kaya, megadi na bu e masa get ya shiga motarsa Mimi na fitowa tare da Rukky da ta zo ta rakota sun tsaya suna mgana sai ganin Aji suka yi ya fito daga motarsa duk da ya saka hula P. cap ta rufe rabin fuskar shi ba zai hana ta i gane shi ba. *Janafty* *INZB3009* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. Mimi na sanye da wata doguwar riga amman rigar mai roba ce ta an kama mata jiki ka an. Sai ta saka mayafin rigar a saman kanta Rukky ma ba ar Abaya ne a jikinta amman ita sai ta saka aramin hijabi a sama sannan har da Igiyan ID card in ta dake ma ale a saman wuyanta, Saboda daga wajen aiki ta biyo wajen Mimi. Dukkansu yana fitowa daga mota suka zuba masa ido. Shi kuma ya fito kenan sai aka kira wayarsa sai ya tsaya yana amsa wayar, Mimi ta ura masa ido kamar yadda shima ya e kare mata kallo daga kasan hulaarsa wato ita wani ja ma ta ara da haske da kiba shi kuma ya na nan ta barshi yana faman wahala, ita kuma sai ta ga ya ara mata tsawo saboda ta da e ba ta gan shi ba, har wani sanyi sanyi take ji a asan ranta, ta shagala da kallonsa ba ta san Rukky na kiran sunanta ba sai da ta ji ta dafa kafa anta. "Mimi.." Sai ta sauke ajiyar zuciya kafin ta maida kallonta kan Rukky lokaci aya tana fa in" Sorry me kika ce?