← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 208

Sashe 61

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gida? Yanzu Ita Inna abin da take yi dai dai ne? Ina ruwanta da wa anan mutane da ba rayuwarsu aya ba yanzu in ya yi mgana sai a ga laifinsa ransa ya aci har wani duhu ya ke gani da ya sa ya fasa ma arisowa kofar gidan daga nan ya juya kan mashi insa ya koma ta anguwar tunfere amman yana tafe yana sakin huci Inna gaskiya ba ta yi masa adalci ba wlh kamar ya koma ya ji dalilinta amman a yadda ransa yake ace Inna ba za ta fahimce sa ba shima ba zai fahimceta ba. Bangaren Inna Meri kuwa har Walida ta shigo da murnan ku in da Mimi ta ba su dubu goma su ka raba ita biyar Mariya biyar, tana nuna ma Inna Meri cikin murna tana fa in" Inna na samu na siyan ankon Bahijja" Inna ta kalleta kafin ta ce" Kun gode Allah ya saka mata da alheri." Har Walida ta shiga cikin aki ita tana tsaye ta na wani tunani, a ba za ta ta ga Mimi, tunda taji Hajiya na neman lambar wayarta jikinta ya ba ta maganar da su ka ta a yi ne, ita kam ai ta gama mgana, fitinar Baban inna ta ke tsoro kuma an ce in ba ka san karshen fitina ba kada ta ukota daga fari ita fa ba wanda ma ta yi ma wannan mganar ko Mallam ba ta yi ma mganar ba ashe ita Hajiya da gaske take yi. Har dare abun na sukan ranta, sai ga shi Baba anjuma na dawowa tun a waje su Baba sani su turkeshi da mganar matan su sun tsegunta musu, shi fa kai tsaye suka ce me Mimi ta zo yi? Gwara dai su dawo cikin Hayyacin su in sun manta abin da ya faru a shekarun baya ne wato ya na ganin yanzu ya isa ko? Vwara ya fa a masa in ya kara auko wata fitinar ba dai gidansu ba. Shi da bai san kan mganar ba sai ya yi Shuru har sai da ya zo ya tambayi Inna Meri itama ta ka da jin har labari ya fita waje cikin mamaki ta dhiga warware masa abunda ya faru, Shi kan shi sai da ya yi shuru kafin ya ce"Dankari! Babban mgana shi Baban Inna ya san da mganar? Inna Meri ta ce"Ina zan bari ya sani kasan halin shi da bakar zuciya." Baba anjuma ya ce"To ka da ki yi masa zencen, mu bari mu ga abin da ubangiji ya tsara a tsakanin su." Inna Meri ta ce daman shi yasa ta ki yin zebcen da kowa. Baba anjuma kuma har Magajiya sai da ta sakar masa mganar Agolan gidansa zai kara jawo masa wani rigiman shi dai bai ce mata komai ba ta yi ta fa a da bala'a akan abunda ya wuce tuntuni. Shi ko a bangaren Mansoor ya kasa sukuni sai da ya kira Mu'azzam yana tambayansa ko sun yi waya da Inna? Mu'azzam yace"Eh jiya ma daddare mun yi mgana har ta ce min kwana biyu ba ka zo ba." Cikin son kara samun tabbaci ya ce" Bayan nan ba ta yi maka wata mgana ba? Mu'azzam ya ce"Ta yi ta fa a ne kan bikin da za ta tafi Bauchi ta ce kuma ka zo amman ba ka zo ba." Aji ya sauke Numfashi kafin ya ce"Daga nan ba ta ce wani abu ba? Sai Mu'azzam ya fara mamaki kafin ya ce" Shike nan mana." Aji ya sake cewa"Ka tabbata shike nan? ba ta ce maka ko ta yi wata bakuwa ba? Mu'azzam ya yi shuru kafin ya ce" A'a gaskiya ba ta fa a min ba, ko ka ji labarin ta yi wata ba uwa ne? Sai kawai Aji yace shikenan daganan ya kashe wayarsa Mu'azzam ya yi ta mamaki tunda kuma ya ji haka a ransa yasan akwai wani abu a kasa ya so ma ya kira Inna ya tambayeta ko ta yi bakuwa ne sai kuma ya sha'afa. ****** Da Sassafe kamar wanda a ka koro sai ga shi ya zo gidan daga morning training yake har kayan ma bai sauya ba tunda dai bai koma gida ba. Sai dai Inna Meri ta gan shi kamar daga sama suna cikin karyawa ita da Walida sai ga shi ya ago labule ya shigo. Dukawa ya yi a kasa ya gaida Inna Meri ta amsa tana fa in "Idon ka kenan Baban Inna? Sai ya dukar da kai yana fa in" Inna wasa gare mu, muna ta shiri ne." Walida ta gaisheshi ya amsa sai ta tashi ta shiga ciki tunda yau in ba su da jarabawa. Inna ta kalle shi kafin Ta ce"Wasa ai yafi maka sada zumumci Baban Inna." Kai tsaye ya ce" To ki yi hakuri Inna." Ta yunkura ta mike tana fa in"Koko da kosai muka yi bari na zu o maka" Dama yunwa ya ke ji nan ya gyara zama Inna Meri ta zubo masa ya sha Sosai sai da ya ji cikinsa ya cika. Inna Meri na kallansa ta na tausaya masa magidanci kamarsa abinci ma ba ya samun ci sai ra e ra Shikuma yana ta jira ya ji ko Inna zw ta yi masa zencen zuwan Mimi sai ya ji ba ta yi ba sai ma ta fara masa fa an ta gaya masa Babansa yakubu zai aurar da yara har biyu tana so ya shirya su tafi tare, kai tsaye ya ce"Inna ina naga wani lokacin zuwa biki kamar wani mace? Zan dai baki gudummuwa kikai musu Allah ya ba da zaman lafiya in kina neman an rakiya ne ki tafi da Walida mana." Inna Meri ta aika masa da dakuwa kafin ta ce"Ai ba ka yi ku in da za kaki zumunci da dangin Babanka ba, zuwan ka yafi ku in da za ka aika muhimmamci." Cikin shafa sumar kansa da ta taru ya ce"Inna ki yi hakuri na je na gaba tunda shi naga duk kusan sati sai an ce arsa za ta yi aure." Inna Meri ta girgiza kai tana yar dariya kafin ta ce"Allah ya shirye ka Baban Inna, yana da a mata ne da yawa kuma baya barin su tsawaita karatu shi ya sa yake yawan sha'ani kuma ko wancan sha'anin sai da ya yi min zencen ka ni fa ina jin kunyarsu domin sun nuna min kara su ka bar min kai ka girma a hannuna. Gwggon ka ma yalwa ba ka kara zuwa ka duba ta ba sai dai ka yi musu sa o Babanka Karimu har hatsari ya samu na yi na yi da kai amman ba ka je ka duba shi rana aya dai Haba" Kansa na asa ya ce"Inna ban samu zuwa ba a wanchan lokacin ba, amman in sha Allahu zan samu lokaci na le Kai tsaye tace" Bauchin fa? Shima kai tsayen ya ce"Har can zan je Inna ba shike nan ba," Inna Meri ta ce"Ba shike nan ba ai ba sau aya ba zumunci za ka ri e domin su ne makwafin mahaifinka shi ya sa ko yaran nan su Amina ba na barinsu haka ko da yaushe ina tunasar da su su yi zumunci da dangin mahaifiyarasu Mu'azzamu dai ba shi da matsala yana zuwa sosai kaine dai sai a hankali, ina kuma maka fa an ka gyara domin Allah da kanshi ya tanadi Aljanna ga ma su sada zumumci." Shi fa ai tunda ya kawo kansa shike nan Sai da Inna ta gama mai wa'azi sannan shi ma in Baba anjuma ne ya cece shi da ya shigo akin a ranar da yamma ya dawo ya kawo ma Inna ku in gudummuwa da ku in mota ita ka ai za ta tafi ta mallam Sidi za ta biya su tafi da yalwa tunda taji sauki sai ya ba ta ishaahen guzuri har Mu'azzam ma ba'a bar shi a baya ba Inna na ya bari Baban Inna ya ba ta ku i ya ce shima ya na neman albarka ne. Walida ta so zuwa suna da jarabawa ita kuma Bintu ranar kanwar Mijinta na aure ta so ta gudu ta bi Inna, Inna Meri ta ce ba in da za ta bi ta ita ba Merin mahaukata ba ne. Ranar alhamia ta tafi mallam Sidi ta kwana washegari suka tafi Bauchi suna can garin Hajiya ta kirata sai ta gaya mata ba ta gida ta bari in ta dawo sai ta zo har gida ta sameta. Su ba can ciki garin Bauchi Alhaji Yakubu ke zaune da iyalansa yana da rufin asiri tunda yana kasuwancin ne. Ko a wannan zuwan sai da ya tambayi Mansoor ta ce ya ce yana da buga wasa. Yana dariya ya ce"Dakyau ai ina bibiyan wasannin shi, wata rana a kasuwa wani abokin kasuwancina Alhaji Ubale na zencensa na ce masa ana ne an yayana mai rasuwa ne yana ta mamaki nace masa ya daina mamaki da ya ke ba'a wajen mu ya tashi ba ya na tare dake ne, amman na masa alkwarin duk ranar da ya zo zan kira shi ya gan shi shima yana bibiyan wassanin shi sosai." Inna Meri ta yi saurin cewa"Ai ya ce zai zo in sha Allahu." Alhaji Yakubu ya ce" Ya kamata saboda yara nan duk ba su san shi ba daga masu auran har an matan" Da ya ke matansa biyu ne kuma suna yawan haihuwan kai da kai kuma Allah bai ba shi a namiji ba sai mata sun kai goma bayan wa anda ma ya aurar. Inna Meri na Bauchi aka kirata daga can Argungun aka fa a mata wani kawunta ya rasu da ke zaune a jega ba ta ko gama cin biki ba ta dawo Gombe ta fara Shirin tafiya Argugun daman Mu'azzam na son garin nan domin Inna Meri ta sha zuwa da shi tun yana yaro yanzu kuma yana son komawa sai dai ba lokaci ga aiki ya sa bai samu zuwa ba, Mansoor shi ya nema ma Inna tashar Golf Yaya Halima ta ce za ta rakata Walida kuma jarabawa Bintu kuma ta kara aura amara Baban Inna na ji ya ce ta zo taje in in ta isa ai ta na jin haka ko sallama ba ta zo ma Inna
Chapter 61 · 0% Book details