← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 208

Sashe 172

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

masa rawaj jiki sosai da rawan murya. Ta auka abun iya romancig ne domin ya yi dogon wasa da ita har ta manta a inda take ta ri amesa tana jin kamar za ta shi e, ai sai ta ya kai ta makura sannan ya auki hanya bayan ya karanta Addu'ar Saduwa da iyali da farko daman a sannu sannu ya ri a bi da ita sai da ya isa bakin boda sannan ya kara arfin gudunsa, Mimi ta dulmiya duniyar jin da i ai sai ta ji daga duniyar i ta koma zuwa na zafi zafi da ra adi arinta na ture shi amman ina ya riga ya yi mata rumfa, ya shiga amman ya kasa kai da kawo saboda ji ya yi wani irin da na ratsa shi kamar zai mutu tun daga tafin kafar sa har cikin ansa, bai san ya auki lokaci a waje aya ba sai da ya ji ya ara rike Mimi gam, sannan ya fara motsawa da i ka an ya rage bai saka Aji ya zauje ba, ya yi al warin bi a sannu amman ya sa a kuma Mimi kan ta gurzu kuka ya kuma sha raki. Shi dai kam bayan mintina talatin sai ya ji kamar bai koshi ba, Mimi kuwa kuka har da majina shi dariya ma ta ba shi. Ya jawota jikinsa ya rumgume yana fa in" Daman ya ya lafiyan kura ballantana ta yi zawo." Hannu ta saka ta ture shi cikin jiniyan kuka tana fa in"Wayyo Allah na zafi." Sai ya duka yana fa in" Mu ga ni, ko kin yage ne? Saboda haushi kafa ta saka ta matse masa wuya shi kuma sai ya kai hannunsa wajen da ta ji zafi sai ta sakar masa ara. Da Sauri ya cire hannunsa yana fa in"Da zafi ko? Sorry mu je mu yi gashi, nima na wahala Allah duk kin kurje ni." Kasa ma magana ta yi, Shi ya taimaka mata ta mike, ya rufa mata mayafinta a jikinta shi kuma sai ya saka aramin wandon sa suka shiga tiolet suna da wajen ruwan zafi da na sanyi ya tara mata a Jucuzzi ta shiga tana ta kukan ya fita ya ba ta wuri za ta iya taimakon kanta, Aji na dariyan jin da i ya ce"Ikon Allah taimakon ki fa zan yi." A tsiwace tac e"Ban so, ni dai ka fita." Saboda ya na tsaye ya na kare mata kallo ne kamar wani maye. Sai kawai ta ga yana shirin cire wando lokaci aya yana fa in"Nima gashin zan yi ma kaina tunda nima ai saurayi ne kin yi disvarging ina" Mimi ba ta san ta yanka masa ihu mai arfi ba tana runtse ido, ya na jin haka ya fita yana ntoshe kunne, ya koma ya kwanta kan gado ya na shafa kirjinsa. Wlh da in da ya ji kamar zai mutu haka yake ji. Kusan rabin awa Mimi ta yi bayi sannan ta fito tana tafiya sannu sannu ya taikmata ta zauna gefen gado sai ya ce shima bari ya je ya yi wanka ya na shiga ta juya ta ga zanin gadon jini ka an ne ya iga sai kuma abib da ya ata shi shi ya sa ta rarrafa ta cire shi ta nannade shi ta tura cikin wardrope tana okarin shimfa a wani ne ya fito aure tawel ganin ta na yi tana cije baki ya sa ya kar a ya taya ta shinfi awa, shi ya taimaka mata tasha fa mai ta sauya rigar barci shima kuma ya gyara jikinsa suka koma suka kwanta kamkame da juna har da makara sallar asuba. Duk halin da Mimi ke ciki zazzabi na meman kamata amman sai da Aji ya lalla eta ya kara yi bayan asuba. Ai ko ya ga arewan baki kuka ta rika yi masa shi kuma yana rufe mata baki lokaci aya yana fa an shiga fa kawai na yi na fito, ji yadda kike ihu kamar wacce na yanka." Gwiwan hanunta ta saka ta matse masa ciki, ya sake ta yana dafe wajen kawai ita kuma sai ta juya ta cigaba da kukanta haka nan ya sake biyota ya rumgumeta ta baya yana fa in" Shike nan daina kuka. Bazan ara shiga ba sai kin neme ni." Ta na kuka amman sai da ya saka ta dariya, Haka nan ya saka ta kara yin wani wankan da kuma gasa asanta, duk kanta ya ji e shi ya sa ta so ta yi kitso Rukky ta ce ta bari sai an kwana biyu. Da gaske Aji ya gajiyar da ita haka ta kwanta ta a ta barci sai wajen goma saura ta ta hi lokacin har an aiko musu da abin kari daga gidan Inna da kuma gidan Hajiya, Sai da ya jirata ta yi wanka ta saka wata riga mara nauyi gajera iyakarta cinya suka fita falo suka karya shi ne ke ba ta a baki tana are masa baki tana kuka hawaye sha e sha e, har dai ya gaji ya ce" Shekaran ki nawa ne wai? Tana sharan kwallah ta ce"31." Hararanta ya yi kafin ya ce"To ke yarinya ce, ji yadda kike aremin baki kamar na yi ma ar shekara tara fya e ? To sannu yar gata nima fa ya kamata na yi kukan nan domin tare muka y..." Bakinsa ta rufe masa da hannyenta tana fa in"Don Allah fa" Ta fa a cikin shgwaba sai ya koma yana fa in"To na ga dai yara ma anana basa wannan kukan, kuma ma Allah na tuba me na yi? Ban fa shiga duka ba sai an juma zan ara jarabawa na gani." Mimi bakinta ya mutu shuru kawai ta yi, Ranar ba wanda ya zo gidanan an bar su huta abinci kuma safe da rana da yamma duk daga gidan Hajiya da Inna sai da Mimi ta kira waya t ace a daina kawowa yana musu yawa Allah ya sa ma ga Maigadi. Dakyar da magiya Aji ya aga mata kafa na kwana biyu sannan ya cigaba da amarcinsa, Mimi na gurzuwa in ta yi kuka sai ya ce ita ai ba yarinya bace, kuma wai har ya na cewa zai rama zata neme shi, shima sai ya yi yanga. Mamaki ya ke ba ta wannan azaban abun ne za ta nema Allah ya tsare ta. Baya barinta sukuni a dare a yi da asuba ma da rana ma haka ta gaji, Ko da yaushe cikin gasa kanta take yi. Baya aga mata kafa sai ya ga tana kukan da gaske yake kyaleta, kwana hu u suna gida ba su fita kuma ba wanda ya zo, domin shima sai a ranar ne da yamma ya je ya gaida su Inna sannan suka yi sallama da Mu'azzam za su tafi washegari da safe. Itama a ranar Khadi ta zo gidan ta yi mata sallama ta ga Mimi duk ta fa a ta fara mata dariya, ita da Jawahir Mimi ta marairace amman ba ta yi mgana Jahawahir ne ke bata shawaran ta ri a cin abinci sosai tana kuma sakin jikinta, ta kuma kula da gyara kanta, sai a kwana na shidda ne Rukky ta zo gidan da yamma itama daman ranar litini za ta koma aiki. Har dare tana gidan Nasir ya zo tare da Aji Mimi ta ce daman ba don Allah yazo ba don Rukky ne ya ce to hakan ma da ta auka dai dai ne. Tare da suka fitan da Rukkyn zai kaita gida washegari asabar kuma tun safe suka tafi gidan Inna sai dai Inna ta gansu kwatsam tun da bai gaya mata nan ya barta ya je Camp ya dawo. Sannan ta taya shi ya tattara kayan shi tunda ya ce zuwa gobe zai saka a maida masa komai can har Injinan traning insa, bayan azahar suka bar gidan Inna zuwa gidan Hajiya suka gaisheta ba su da e ba suka tafi gidan Daddy sai su Mama shi baya gida nan ma ba su da e ba Daga nan suka biya kasuwa Mimi ta yi musu Cefane suka dawo tunda ta ce ta yi sati aya ya kamata ta fara yin girki. Washegar lahadi jigilan kayansa ne da Injinan training in sa ya kwaso zuwa gida nan a ka saka mai cikin akin da ya ce zai yi amfani da shi kafitar kuma can ya bar ta saboda ba in kwana.Sai sauran tarkacen kayan kwallon sa da kyaututukar da ya samu a cikin kwalaye aka sako su. Kayan sawan shi na gidan ya kwaso gaba aya na Camp ma haka sai abin da ba'a rasa ba. Ranar kuma Mimi ta fara girki, ta yi ma Inna kula ita da Hajiya, Aji ya ce har da Baba kuma da kansu suka kai musu da shi ka ai zai je Mimi ta saka rigiman ba zai barta a gida ita ka ai ba. Dole suka tafi tare gidan Wanzamai ne karshe suna can har goman dare abun mamaki Magajiya na maraba da su a akinta ma suka zauna suka jira Baban kafin ya dawo, ba harara ba bakar mgana sai ma sakin fuska har akin Meesha Mimi ta shiga sun gaisa da Baban ya dawo yana ta saka albarka wajen goma da rabi suka koma gida a gajiye suke wanka kawai suka yi suka kwanta amman da Asuba Aji bai barta ta huta ba, ga shi ranar za ta koma aiki tunda ta tashi ba ta koma ba tana kitchen ta na aiki shi kuma yana can yana motsa jiki, Kafin bakwai ta gama komai dukkansu sun yi wanka. Tare suke karyawa cikin soyayya kamar yadda suka saba Mimi ta ci hijabinta jalbab har asa Aji ya kaita tunda motarta na gidan Hajiya sai ta ta shi aiki za ta biya ta auka bayan ya kaita ya dawo gida ya kwanta yana barcin gajiya, a can wajen aiki kuma ana ta ma Mimi murnan sabon waje Rukky kuma da suka ha u tana mata tsiyan amarci ya kar eta ta yi wani irin kyau na ban mamaki. *Janafty* *INZB3013* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna
Chapter 172 · 0% Book details