Sashe 78
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta tuna da mutuwar Abi sabo mutuwar ke dawo mata har Mimi sai da ta kusa ata kwalliyarta da kuka. Can bayan La'asar Mu'azzam ya kira wayar Mimi yana tambayan ta in za su zo kallon wasa ne a turo mota ta auke su Mimi ta yi jim kafin ta ce" Aji ya sani ne? Mu'azzam yace"Tab bai sani ba fa." Kai Tsaye Mimi ta ce"Ka tambaye shi in ya ce na zo sai mu zo ko? Sai ya ga ta fishi gaskiya shima Nasir ne ya matsa masa ya kuma san halin Yayan shi, sai ya bi shawaran Mimi ya tambaye shi daman suna Studio in ne lokacin ana ta shirye shirye kallon da Aji ya yi masa ka ai ya ishe shi ba sai ya ba shi amsa ba. Sum sum ya koma ya Kira Mimi ya ce su bar shi kawai ba sai sun zo ba,kuma gayya suka yi sosai ana ta tururuwan maza shi ne ba su da hankali za su gayyato masa mata cikin aron garada ai ko da ba'a yi wasa ba wallahi. A can gidan su Mimi kuwa Rukkya ta fita ta na fa in za a buga wasa acan Studio na cikin gari an ce mata ma za su iya zuwa kallo, nan wasu suka ce za su je har da Dr. Sulaiman domin shima ma'abocin kallon kwallo ne. Har da Mijin Khadi da na Madiha da ya'yansu jin mazajen su za su je suma su ka ce duk za su bi su. A ka ce Amarya fa? Rukky ta ce a rufa musu asiri mijin nan na Mimi ba shi da Mutumci bai ce ta je ba, ai yana ganinta sai ya zagi mutane Madiha a ranta ta ce zai aikata kuwa, kowa fa ya yi amara sai ya je wajen mota biyar suka tafi aka bar Mimi a gida tare da su Hajiya da su Mommy sai Rukky da ke tare da ita ko Bibi ta bi su ta ce mijinta ya ce ta zo, sannan ma'aikatan su Mimi duk sun tafi harda news Manajansu su Salim Bunza Na Misau tun hu u ana can an kama waje yan Inten in nan mata da maza sun tafi tun kafin a fara buga wasa fili ya cika ya tunbatsa da mutane. Za a fara buga wasan sada zumumci ne na taya murna tsakanin Gombe da Bauchi sannan daga baya yan cikin gida su buga an tsara wasan arshe Aji zai shiga fili ya buga lamba hu un sa a matsayinsa na Captain. An fara buga kayattacen wasa cikin warewa da Nisha i an tashi biyu da biyu sannan sai aka koma wasan cikin gida wa anda an team members insa da wasu ananun taem na cikin gari har da su Nasir aciki sun buga wasa sakamakon warewar ba Dl aya ba ce yasa tuni Gombe United suka buga musu ci uku ba ko aya gili sai ya kaure da Ihu da hayaniya tuni irin su khadi suna ta auka Kwarai abun ya burgesu Har su Bintu sun zo Studio in da su Hibba sai dai saboda mutane shi kan shi Aji ba zai iya irga mutanen da ke wajen ba. Shi dai tun da ya tabbatar Mimi ba ta zo ba sai hankalinsa ya kwanta. Saboda urewar lokaci minti ashirin aka ba ma Aji ya fito ya buga wasa tuni ya shiga ciki ya sauya kaya cikin kayansu na kalan blue riga da wando sai booth in Takalminsa da farar safa dake kafarsa yana shigowa tsakiyar filin aka fara Ihu ana kururuwan kiran sunan shi. Aji! Aji! Aji. Sai ya juya baya ya na aga ma mutane hannu, a bayan Rigan sa an saka sunan shi da manya baki *AJI!* lambata hu u mai matsayin captain in wasa, tare da an Kano pillers da suka zo sada zumumci suka sake bugawa gwanin burgewa yadda yake Sarrafa wallonsa Nasir ya saki Ihu yana fa in"Aji waro ne wajen iya sarrafa kwallo a Fili." A cikin mintinan da aka ba shi sai da ya yi musu ci aya ba ko aya kafin al alin wasa ya busa usur waje ya kaure da Ihu Is a goal haka suka aga shi sama a cikin filin ya na aga ma nutane hannu abun gwanin burgewa da ban sha'awa. Mijin Madiha ya ce"Wow this is Interesting" Ita kanta Madihan abun ya burgeta sosai sai ta ji daga yau za ta fara bibiyan wallo ashe haka ake jin nisha in in ana kallo. Ashe nijin Mimin da suka raina ba abun rainawa ba ne Dr. sulaiman na fa a ma Muhammad nan gaba ka an sai a iya tsintar Aji a cikin Jajayen fata ya na buga wallo. Muhammad ya ce"Of Course ai daga yanayin wasan shi za ka san ya iya buga wasa over gaskiya ya burgeni kwarai, ya kama ta a rika tallata irin su saboda su ma su fita duniya ta san su." Mutane dai da dama suna ta faman tattaunawa su dai yan kallo sun fara Tafiya, tunda su Aji suna ta aukan Hotuna tun da an ba shi kyauttuka harda aramin kofi kuma ya aga an aukesa hotuna, kafin ka ce me ana ma cikin buga wasa tuni ana iya kallo ta shafin su na facebook wato Gombe United wasan sada zumumci domin ta ya Captain in su murna aure wato Mansoor Aji. Kowa ya ta shi da sunan Aji a bakinsa haka su ka koma gida suna labari har Khadi sai da ta cire adawa ta daki kafa an Mimi ta na fa in "Ke ashe ba in mijin ki Cele ne a garin nan, ta yi ma ta jinjina kafin ta ce"Ko mlMuhammad ya ce ya iya buga wasa Bravo." Da hauahi ta ke ji in suka kira Aji ba i yanzu ma sai ta daina jin haushi da i ya kamata saboda suna ta zuzuta shi. Sannan Jawahir ma ta yi Video duk da daga nesa ne ba'l a gani sosai an bata ta kallah. Dr Sulaiman ma da ya shigo cikin gida sai da ya yi ma Mommy tsokana cikin wasa ya ce"Mommy sai ki ce min surukin namu celebirity ne" Mommy sai ta yi dariya kawai shi da kanshi ya ke bata labari har yana cewa"Mommy da wani zai masa hanya zai iya buga wallo a turai domin ya iya buga wasa fiye da tunanin ki." Mommy tace"Allah ko Dr? Ya ce" Serious Mommy ai naje na kalli wasan na yau, duk da a arshe ya buga kina ganin yanayinsa za ki san wararre ne." Kowa dai labarin Aji a bakinsa Mimi ta rasa in da za ta saka kanta saboda farinciki daman ai tasan Ajinta an baiwa ne. A can gidan su Inna Meri ma ana ta labarin Saddiqu kuma bakinsa baya gajiya tunda shima ya je fa i yake yi" Magajiya ashe haka Yaya Mansoor ya iya take wasa? Kai yau na yi alfahari ina bu e hanci ina fa in Yayana ne" Magajiya ta kalleshi cikin takaici amman ba ta yi mgana ba. Inna Meri ma ta sha labari suna ta nuna musu a waya da suka auka Maman Bauchi ta ce Baba Kabiru bai san da wasan ba da ya tsaya shima yana Bibiyan kwallo sosai. Su Nasir su na Studio har dare can suk baro Aji ma saboda aukan Amarya sun yi ma dare ko da su ka kira Mimi ta ce Yayanta zai kawo ta sannan akwai ma motoci a gidan amman za su iya zuwa su auki sauran mutane ita bayan Hajiya da Mommy sun yi na su nasihan daga nan gidan Daddy a ka kaita daga can ne za a kaita gidan mijinta Sauran mutane kuma a ka ce su fara yin gaba ba sai sun jira Amarya ba, ko da su Mu'azzam ma suka iso sauran mutane kalilan ne suka rage to ko wacce tana da motarta in ba ta zo da shi ba mijinta na da mota, ba su da lokacin jiran wani motar aukan Amarya. *Janafty* *INZB2005* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Daga gidan Daddy a ka ha a su da Mama bayan ya yi mata nasiha dai dai gwargwardo a matsayin sa na uba, Sannan ya ba da umarnin Dr. Sulaiman ya tafi ya kai Mimi gidan mijinta. Jaheed na gidan a cikin akinsa sai dai ya rika leke ta window lokacin da motar Dr. ra bar haraban gidan na su, acikin ransa yake jin wani kuna na taso masa bai san yana hawaye ba sai da ya ji saukan danshin su a saman kumatunsa sannan ya saka hannu ya share lokaci aya a fili ya furta" Allah ya ba ki zaman lafiya mai orewa a gidan auranki Mimi." A cikin motar Dr. Sulaiman ke tu i, sai a gefen sa Inna Zainaba bayan mota kuma Mimi Amarya da Mama sai Rukky su uku ka ai sauran jama'ar tuni sun yi gaba acan kofar gidan suka iske motoci sama da goma layin gaba aya ya cika da jama'ar