← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 208

Sashe 166

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

guda biyu ne suna sanye da uniform da kuma manyan fitilu suna haske motar Mimi da ita kanta tunda kamar cikin Camp in ya yi duhu ba wuta. Dukkansu suka kalli juna kafin bahaushen ciki ya kalli Mimi lokaci aya yana fa in" Captain kike nufi?. Sai ta gya a musu kai lokaci aya tana fa in" Yana ciki ko? Sai ya ce"Eh bai da e da shiga ba, amman ya san da zuwan ki? Sai Mimi ta girgiza kanta lokaci aya tana aukan wayanta a hannunta. "Bai sani ba, ina ta kiran shi bai auka ba." Tana fa a tana rubuta masa sa "Ina bakin get in Camp inku.." Haka kawai ta rubuta masa. Dai dai lokacin taji wani cikinsu na fa in" Bari mu kira wayar akin sa, wa za'a ce masa? Tun da akwai telephones a cikin Camp wajen guda uku da na reception da na akin Aji da na meeting room in su. "Mimi.." Sunanta ta fa a musu. Sai ta jira a cikin mota ta na ji suna mgana a Telephone amman ba ta jin me su ke fa a ba.Ta ga dai aya daga cikinsu ya zo ta gefen tagar motarta dake ke bu e yana fa in" Ki shiga ciki Hajiya.". Sai ta amsa masa da kai dai dai lokacin dayan ya bu e mata get in ta shiga ciki saboda ba ta san yanayin wajen ba sai ta rasa ina za ta yi fakin. Dole ta tsaya a bakin ginin wajen da aka sake rubuta GOMBE UNITED CAMP. Ta Fara waige waige kenan kamar suna jiranta sai kawai a ka kawo wuta wajen ya gauraye da haske, sai kawai ta fito daga cikin motar da wayarta a hannunta sai dai wajen tsit sai kukan tsuntsuye haka ta rika juya ido tana bin cikin wajen da kallo. Kai wajen fa ya ha u dole Aji ya ri a zuwa nan domin za ka ssmu cikakken natsuwa. Ba ta san daga ina ya fito ba kamar dai Kila ta bayanta ne ta ji dai mgana kawai a saman kanta. "Me ya sa kika zo nan? Da sauri ta juya yana tsaye daga bayanta yana sanye da riga da wando saukakku, fuskar nan tasa a ha e kamar bai ta a dariya ba, tana ganinsa ta sauke Ajiyar zuciya sai kawai ta bu e mota ta auko kwandon abincin lokaci aya tana fa in" Ga abin da na kawo maka." Ta fa a tana arisawa gabanshi. Juyawa ya yi kawai ya fara tafiya yana mai fa in" Me yasa ba ki ba ma saurayin na ki ya cinye ba? Ba ta yi fushi ba haka ta bi bayan shi da sauri tana fa in" Aji mana. ka Saurare ni ne mana, Yayana ne fa" Bai juyo ba ya ce" Yayanki guda aya na sani. Dr Sulaiman bayan shi ban san kina da wani Yaya ba." "Cousin Brother ina ne. Jaheed ne Son in Daddy." Cak ya tsaya. Har ta kusa cin masa kafa fuskarta ta daki bayansa yana juyowa ya ga ga kwandon hannunta na neman fa uwa da sauri ya saka hannu ya kar a lokaci aya yana fa in "Oh muharraminki ne da zai ri a ta a jikin da ni ka ai ne nake da ikon ta a shi? Ko kuma ya dace ki tsaya da shi ba mayafi a jikin ki duka suran ki ya bayyana wanda ni ka ai ne shari'a ta ba ni damar ganin ki a haka. Wato shi kin yarda ya ganki a haka ya kuma ta a jikin ki ni kuma da shari'a ta ba ni wannan damar ba ki ta a yarda wani abu ya shiga tsakanin mu ba ko? Me ki ka mai da kan ki ne Fatima? So kike yi ki kasheni lokaci nq bai yi ba ko? Kin san yadda zuciya take yin kuna? Kin san cewa hoton ku ya kasa acewa daga tunanina? To in ma ya na tunanin zan rabu dake ne ya aura to ki gaya masa ya farka daga wannan nafarkin nasa domin ba zai ta a zama gaskiya ba, ke ko mutuwa na yi ki ka sake aure Allah ya isa ban yafe ba." Haka ya fa a cikin fusata Idanuwansa sun kada sun yi jajir, Mimi ta zaro ido tana kallon shi jin mamakin kalamansa a ina yasan cewa Jaheed na sonta.? Kuma wai Allah yas a ko bayan ransa in ta ara aure. Ba ta samun zarafin mgana ba ya kuma juya kawai ya fara tafiya zuwa wajen motar ta lokaci aya yana fa in"Ki koma gida dare ya yi" Tura baki ta yi kafin ta ce"Ni a'a sai ka ce ka ha ura." Banza da ita ya yi har suka karisa wajen motar ta ya bu e baya y sakaa mata kwandon abincin lokaci aya yana fa in" "Ba na son gaddama, ki shiga mota." Yadda ya yi mganar ya sa ta san ba wasa Idanuwanta suka tara kwallah a sanyaye ta ce"Ka yi hakuri ba abin da kake tunani ba ne.' Wani kallo ya yi mata da yasa ta bu e bangaren direba ta shiga ta zauna kafin ta kalle shi a marairaice tana fa in" To ka yi hakuri ka auki abincin" Kansa ya kauda da sauri kamar za ta yi kuka ta ce"Ni na girka fa da kaina don Allh kada ka ce a'a ka ji." Sai ya an kalleta da sauri ta ara shagwabewa kafin tac e"Don Allah na ce fa" Tana gani ya sauke numfashi sannan ya bu e bayan motar ya auko kwandon abincin dai dai karisowam wani matashi ya na tafiya ne da alama dai ya fito shan iska ne sai Aji ya kira sunan shi. Da sauri ya ariso Cikin ladabi yana fa in" Barka da dare Captain" Kwandon kawai ya mika masa lokaci aya yana fa in" Ka saka min a cikin akina." Da sauri ya amsa amman yana le en Mimi a mota akwai haskem wuta ya gane ta tabbas Matar Captain ce ma'aikaciyar gidan tibi ya na tafe yana faman waige ya osa ya je ya kai sakon ya shiga group chart in su ya kai ma su Zinder labarin yau matar Captain ta kawo masa ziyara a cikin Camp. Shi ko sai da ya ga kabiru da suke ma la abi da pele ya wuce sannan ya zagaya ta bangaren Mimi kai tsaye ya ce"Fito.." Ba musu ta fito, shi kuma ya shiga mazaunin direba ya zauna lokaci aya yana fa in" Sai na ce ki zagaya ki zauna? Da gudu Mimi ta zagaya tana mirmishi ta shiga bangaren mai zaman banza ta zauna "Seat belt" Da Sauri ta saka nata, shi daman ya zura na shi sannan ya ta da motar tunda daman key din na jiki. Tun da ta fahimci gida zai kaita ta ke ta faman mirmishi a sannu sannu har zuwa bakin get shi ya leka ya yi mgana da Security suna ganin shi ne suka bu e mishi get suka fita suma suna gulmar kila madam insa ce domin tunda suka fara aiki a wannan wajen ba su ta a ganin mace ta zo wajensa ba sai dai maza, suna tafe a hanya amman ba wanda ya yi ma wani mgana Mimi ce ta ga kamar ya na fushi da ita har lokacin ta kara narke murya tana ba shi hakiri kanzil bai ce mata ba har ya kai ta gida har cikin haraban gidan sai da ya yi parking Sannan suka fito a tare. Key in motar ya mika mata ookaci aya ya na fa in" Kada ki ara cewa za ki tuka mota da daddare, in kika ha u da miyagu fa? Kanta na kasa ta ce" To ba kai ba ne ka tafi kaba fushi da ni ba" Kamar za ta yi kuka. Kallonta ya yi kafin ya tura mata key din motarta ta saka hannu ta karba sannan ya juya kawai ya wuce ta bi shi da kallo, da sauri ta bi shi tana fa in" Kana da ku i a hannunka ne? Juyowa ya yi ya kalleta kafin ya nuna mata hqnnu cikin kaushinsa yana fa in" Ki koma ciki gida Fatima." Yadda ya yi mganar ya sa dole ta juya tana tafiya a sannu har falon Hajiya amman sai da ta la e tana lekensa su ka yi mgana da Megadi sannan ya fita ya bar gidan. Sannan ta sauke ajiyar zuciya tana juyowa ta ga Hajiya zaune taba gyanyadi ta kuma san zaman jiranta take yi. Sai ta yi mirmishi sannan ta arisa wajenta tana tashinta Hajiya ta farka sai ta ga Mimi da sauri ta ce"Binta kin dawo? Sai ta ri e Hannun Hajiya ta mi ar da ita tsaye lokaci aya tana fa in" Na dawo Hajiya, ki kwantar da Hankali Aji ne ya dawo da ni gida." Hajiya ta jinjina kai ba ta yi mgana ba. Sai Mimi ta riketa har zuwa cikin akinta ta kwantar da ita kan gado Hajiya na fa in, ki samu wani abi ki ci Binta kin yi azumi ba ki ci komai ba." Sai ta amsa mata. Nan ta bar Hajiya ta koma akinta ta cire kaya ta yi wanka da sallar Isha'i sannan ta fita falo zuwa Kitchen ta di o abinci da kayan marmari Baaba Uwani ta jima da shiga ciki, sai da ta gama cika cikinta ta sha zobon da ta yi sannan ta koma aki ta auki waya ta kira Aji amnan bai auka ba, so take ta ji ya koma gida lafiya? Sai ta kyale shi gajiya ne a jikinta saboda ta wahala yau ga azumi ga aiki, amman azun nan ba ta ma jin yunwar. Sai yanzu da ta kwanta gajiyan ya taso mata, har ta fara barci ta ji karan wayanta tana dubawa ta ga Aji ne da sauri ta aga kiran na shi tana tambayansa ya ya koma gida? Ya amsa mata a dakune lokacin fa ya gama cin abincin da ta yi masa ne farar shinkafa da miyar naman rago da cowslow, sai zo o da kunu, daman bai ci komai ba amman kishi ya hana shi ya nemi wani abu da ba ta kawo masa ba haka zai kwana kuma ya
Chapter 166 · 0% Book details