← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 208

Sashe 154

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita Gabda mangariba ya bar gidan shi kanshi ya samu natsuwa tunda nan yaci abincin rana Jallop in shinkafar da suka dafa da daddare ma Bintu na dafa shinkafa da miya ya ce su ijiye masa zai dawo tuni sun gyara gidan gaba aya sun tsabtace komai kayan Inna sun samu matsugunni cikin wardrope Walida kuma tuni ta manta da duka ta ware tana murna ita abin da inta wannan kayattacen tiolet na cikin akin da aka ce nan za ta zauna ga Wardrpoe in bango daman tun lokacin ginin aka gina da shi sai dai aka saka masa Kofifi kawai. Bintu a nan ta kwana tunda ta kira Bashher ta gaya masa Inna ta sauya gida za ta tsaya ta taya su gyare gyare. Da kan shi ma ta yi masa kwatance ya zo ya kawo ma ta su Hussaini tunda abokiyar zamanta ba ta nan ta na gidansu ana suna, ya zo ya ga gida shima ya yi mamaki, amman jin gidan Babban Yaya ne sai bai yi mamaki ba. Yaya Halima da Yaya Amima gidajen su suka koma su ka kwana sai washegari suka dawo da sassafe suka tafi kasuwa su uku tare da Bintu tun safe sai yamma a kamfanin da suka siya kayan su suka basu motar da ta auko musu kayan da kuma ma'aikatan su Kafin dare duka an ha a gadajen, falom ma tuni an zagaye shi da sabbin kujeru masu kyau da yarari, har da labulayan suka siya da karafan su ma'aikatan suka ha a musu komai tunda an riga daman an inka su a kirchen ma sun yi ma Inna aki domin har kololi sabbi suka siya mata da sauran kayan amfani kitchen da na tiolet gida dai ya fito kamar gidan wata amarya yana kuma tashn shin kamshi tun da daman sun siyo turarukan tsinke da na rushi. Gadon Inna shine 6by7,Na Walida kuma karami ne 6,by 6 ne. Gida ya fito ras da shi sai son barka, Inna Meri duk ta damu wai shi Baban Inna ina zai ri a kwana? Ya na dariya ya ce"Inna ina da wajen kwana ga Camp in mu, sannan ga aki na nan in ina son kwana tare daku zan zo na yi kwanciyata sannan daga yau mun zama family daya ko da Mu'azzam ya zo da iyalansa waje aya za mu rika kwana a matsayin Ahali aya in sha Allahu." Sai Inna ta jinjina kai domin itama ta ji matukar adi ganin iyalanta a waje aya. ota na ta zuwa ganin gida suna murna Mariya kwananta biyu sannan ta koma gida ta labartama Magajiya gidan Inna da yadda aka saka komai sabo, Bintu ce da gayya ta ke yi ma jama'a kwatance ana zuwa ana ta yabo da cewa Inna Meri ta samu muhalli mai kyau in aka ce waya siya mata gidan? sai ace babban anta mana sai dai ki ji ana tambayan shi ko aikin me ya ke yi haka? sai ace ai Babba ne a wallon kafa, Jummai ta zo itama ta ga waje ita da su Gaje Magajiya dai da zuwaira bakin ciki bai bar su ba hatta su Baba Sani sun zo gidan nan da Auwalu sai ga su zaune a falon Inna suna hira sun ci sun sha wai yau sune ke yi ma Inna hira suna dariya, hasken wuta ko'ina da yake ana barin wuta sannan kuma Mansoor ya kira an duba za'a saka ma Inna Sola a gidan, Baba anjuma kuma ya zo ya yi kwanaki biyun sa kamar kada ya koma gidan wajen Magajiya da aka barta daga ita sai halinta ba mai lekowa gidan daga nan ta gane duk jama'ar na Meri ne ita kuma Maeesha gida iyayenta suka ce a maidata ta haihu acan gida daga magajiya sai halinta Mariya ma guduwa take yi gidan Yaya Zuwaira ko gidan su Walida. Kayan akin Inna na da kuwa su Bintu suka raba a tsakaninau Kujerun da gadon Yaya Amina ta auka tunda jinyar mijinta a lokacin ya sa duk ta saida kayan akin ta Cafet kuma da sauran kayan amfani Yaya Halima ta auka ta kuma auki kula da sauran filet filet da yake komai na Inna sabbi ne Mansoor ya sauya mata sannan Mu'azzam haka, kamar kayan akin wata Amarya sakin wawa Fridge ne ka ai suka kaima Inna can gidan tunda daman ba su siya ba suka ce nata bai yi komai ba. Kaf suka kwashe koma ko roba ba su bari ba Sai ma datti da suka bari Bintu ce daman ta je ta rufe akin ta leka akin Magajiya ta ba ta key in ta ce ta ba ma Baba in ya dawo ga shashen nan gaba aya Inna ta bar musu in ta ga dama ta koma akin Innar gaba aya wannan dai ya rage nata. Sai ga Magajiya shuru ta kasa maida mgana da Baba anjuma ya dawo ya ba shi makullin shima cewa ya yi ta ri e ta ba ma Saddiqu ya ha a ma Matarsa duka ta zauna a ciki Meri ce kuma ta samu wani sauyim alheri, Ita dai ba ta je ba amman har Vadeo gidan Mariya ta auko a waya ta numa mata tabbas Meri ta samu kyakyawan sauyi. Duk saboda abib da ya faru ya sa maganar Mimi ta an sarara a ran Aji, amman kuma bai manta da mganar Mariya da ya ce za su yi da Auwalu ba ya same shi sun yi mgana ya ce ya san yaron zai bincika ita kuma Walida aka sama mata wani shagon koyon Computer za ta yi na wata shidda 30k Mu'azzam ya biya ku in ya ce tunda yayan na shi ya yi hidima, kuma da yake an san mai shagon ba matsala a anguwan su Yaya Amina ne, za ta rika ziwa monday to friday daga karfe goma zuwa hu un yamma. Sai da ya ga ta fara zuwa sannan ya fara Samun natsuwa su Nasir har gidan sun zo gaida Inna shi tare da matarsa Nafisa ya zo Mu'azzam ne ma yake gayamusu Makama ma yazo amman duk ba su samu Ajin ba sai daga baya Inna ke gaya masa zuwan su. Sai da kimanin sati biyu ya shu e da zuwansa kano sabgogi sun saka bai kara neman wayar Mimi ba itama ba ta neme shi ba, amman dai ya na akan bakan shi na zuwa gidan da aka ba shi auranta. Sai ya bari ranar lahadi da daddare saboda yadda zai same shi baban nata a gida. Shigar manyan kaya ya yi a ranar kuma ya je aka rage masa gashin kansa sai ya saka hula yana kamshin turare, bai je da mota ba sai mashin yana zuwa megadi ya gane shi, Shi kuma ya tambaye shi Alhaji na nan? Megadi yace ma sa Eh bai da e da dawowa ba sai ya ce ya shiga ya gaya masa Mansoor ne mijin Mimi. Megadi ya tafi da sauri ya isar da sa o Daddy na tare da matansa a lokacin sai kawai ya yi yar dariya kafin ya ce" an tselan uwa ashe dai ya san in da zai zo ya samu masalaha," Kai tsaye ya ce a shiga ada shi falon ba i, Mama na zaune ta ga ya tashi ya na saka hula kai tsaye ta ce"Sai ka saurare shi? watan Mimin nawa a gida bai nemeta ba sai yanzu? Ya na fita daga falon ya ce"In ji wa ya ce bai neme ta ba? Ke dai ba ki san komai ba, bari na je dai." Anty ce ka ai ta bi shi da adawo lafiya, Mama kuma haushi ta ji tana ta ya an ta kishi yana ta murna kuma murna za ta koma ciki. *Janafty* *INZB3008* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. Mansor na tsaye a tsakiyar falon gidan tsohon Sanata Alhaji Hamza sulaiman Dabo. Hannayensa har e a kirjinsa, lokaci aya yana nazarin falon, ya ta a shigowa falon kusan sau biyu wani lokacin a can baya Mimi ta matsa masa ya shiga suka gaisa na farko rashin lafiyan Hajiya na biyu ya manta falilin. A haka Daddy ya zo ya same shi yana tsaye bai zauna ba, yana arisowa ya mi a masa hannu suka yi masabaha. Sannan Daddy ya nuna masa kujera ya ce ya zauna amman sai bai zauna ba sai ya zauna a saman tattausan cafet in da ya malale fallon gaba aya saboda ya tuna wayar su da Mu'azzam yana hanyar tahowa nan ya yi ta hadadda masa ya je neman sulhu ne kuma surukinsa ne ya kamata ya nuna masa girma da daraja. "Haba ka tashi ka zauna saman kujera mana." Kan Mansoor na asa ya ce"A aa nan ma ya isa Alhaji." Sai Daddy bai ja ba kawai sai ya gyara zama suka gaisa yana tambayan shi wajen iyayanshi a sanyaye ya ce Alhamdulillah, shuru na wani lokaci ba da ewa sai ga Anty ta shigo da farantin ruwa da lemu ta sauke nan saman center table in dake falon, Itama Mansoor ya gaisheta ta amsa cikin sakewa kafin ta ce"Ah yalla ai ya ka bar surukin namu ya zauna a asa kuma? Daddy ya yi mirmishi kafin ya ce" Biko ya zo shi ya sa ya ninka biyayyarsa." Tare suka yi dariya shi da Anty sannan ta fice shi ko Mansoor kansa na asa domin sai ya ji Daddy ya yi masa kwarjini ya kuma rasa ta ina zai fara ma mganar, In hr Mimi ta fa a musu dukkan abin da ya aikata mata ai da Kunya, Shi kuma Daddy nazarinsa yake yi ta
Chapter 154 · 0% Book details