← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 208

Sashe 81

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna tare suka gaisa. "Kun kwana lafiya dai ko Mimi? Mommy ta fa a cikin Kulawa, Mimi cikin yar kunya ta ce" Lafiya lau na kwana Mommy ina Hajiya ta? Don Allah ku zo anjuna da su khadi." Mommy na dariya ta ce"Za mu zo amman ba yau ba kafin dai na koma In sha Allahu." Cikin ar Shagwaba Mimi ta ce"Mommy ni dai ki zo pls." Da Sauri Khadi ta kar e wayarta tana fa in" ba za ta zo ba yarinya auran kenan." Mimi na mgana Khadi ta kashe wayarta ta barta can da waya a hannu, sai da ta yi kuka Allah sarki an uwa masu da i ko yaya dai khadi ta damu da ita ta san Madiha na can na sharan barcinta ba za ta damu da ma yadda ta kwana ba. Sai da ta shiga tiolet sai ta tuna ba irin na gidan su ba ne wannan sai an shigo da ruwa ba shower ba Jucuzzu sai ta rasa yadda za ta yi, ga shi ba ta da lambar kowa sai ta uban gayyar kuma ta na jin kunyar fita. Sai ta tuna da Mu'azzam da sauri ta fito ta zo ta auki wayarta ta kira shi amman bai daga ba sai ta kyale shi, jikinta ya na mata ba da i jiya da daddare ba ta yi wanka ba ta kwanta shi ya sa ta saka wata doguwar rigar Material da ke cikin kayan da aka sako mata sai ta yafa mayafi ta fito zuwa falo kafin ta Bu e kofa ta jima tsaye ta na tunani, sai dai ta yi kundunbala ta bu e kofar akin nata ta na le e, Allah ya taimake ta ta hangi Walida ita kuma dai dai lokacin ta juyo tana ma kofar akinn Inna ne Almajirai na saka musu ruwa sai ta ga Anty Mami da hannu ta saka ta yafi to ta da Sauri ta arisa gaban ta tana fa in" Anty mami ina kwana" Mimi ta amsa mata cikin sakewa kafin a hankali ta ce" Walida ruwan wanka nake so don Allah." Walida tace"Laa ai ga ruwan zafin ki can an saka miki, daman Anty Bintu ne ta ce kina barci kada a takura miki" Mimi sai ta murmusa kafin ta ce"Na tashi, ina so na yi wanka ne." Walida ta amsa mata, ita kuma sai ta koma ciki ta na jiranta. A sabon bokitin karfen Inna Walida ta zuba ma ta ruwan ta kai mata aki, sannan ta kara komawa ta ibo mata na sirki a aramin botikin roba. Mimi ta kar a taba mata Sannu ta amsa da cewa" Bakomai ki fito wankan sai na ri a di an ruwa cikin bambin Inna ina zuba miki cikin makewayin" Cikin jin da i Mimi ta ce"Na gode Walida." Ta ji da in ruwa tunda ya yi zafi, wankan ta ta yi tsab sannan ta zo ta shirya cikin shigar shadda Doguwar riga kalan bby pick, ta ji aiki shaddar ta auketa matuka ga shi ta kashe aurin Zahra Blbuhari ta aure gashinta ta baya kamar a sace ta a gudu, sai bayan ta shirya ta koma falo ta karya kayan Tea ne sai soyayyen buredi da kwai sai waina. Wainar ta ci da yawa ta sha Tea din ka an. Sai ta ji barci ma take ji ta kishigi a kenan su ka dawo da wuta sai iska ya fara ta shi sai ga Walida ta shigo ita da Mariya su su ka gyara mata falon duk da bai yi wani datti ba suka fita da kwandon abinci, sannan su ka cika mata botikanta na ruwa da ke tiolet duka su ka wanke mata tiolet in suka share duka akunan suka goge mata ta nuna musu burner su ka jona ta ba su turare suka saka sai yau ne za'a zo mata da aramin glass din da ta yi na turarukan aki da na jiki. Bayan sun gama tana yi musu godiya ta rasa abun ba su sai kawai ta auko kayan kwalliyarta tace su auki duk abunda suke so kunya ya hana su auka suka fita suka bar mata. Sai ta yi tunanin in ta natsu za ta aika musu da shi, ba ta samu komawa barci ba saboda ana ta shigo mata ba in Mallan Sidi ma a ranar za su tafi su Yalwa kenan sannan da wasu cikin dangi ana ta dai shigowa har azahar ba ta samu ta koma barcin ba sai shiga a ke yi ana fita har wajajen la'asar. Lokacin Rukky ta dawo itama waya ta yi ta mata tana mata orafi, ta zo ta iske abinci kala kala an kawo mata harda wani dambun zogale mai da i haar Rukky sai da taci. Sai wajen biyar na yamman sai ga tawagan su Khadi sun dawo kawo mata kayan sawanta gaba aya sai kayan su fulawa alkaki, cincin , dublan cake, donut dakuwa sai kayan sakkodi na Iyayen miji da annensa kuloli masu kyau da kofuna da filattau sai sauran kayan girki da suka kawo mata har da kayan miya na gwangwani. *Janafty* *INZB2006* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866. Inna Zainaba da su Mama akin Inna Meri suka fara shiga da sauran kayan da suka zo da shi, aya yin da su Khadi suka ariso akin Mimi auke da akwatun ta da sauran kayan ta na gida da suka kwaso mata. Daman sai da ta ara jadadda musu kada su manta su auko mata aramar akwatinta tun na gida ne, daman ta gama ha a duka kayanta masu muhimmanci aciki. Tana ganin akwatin ta yi zaraf ta m e za ta auka Khadi ta ri e akwatin lokacin aya ta na fa in" Wai meye acikin wannan akwatin ne da kika damu a taho miki da ita ne? Yanzu kuma kin ganta kin fara rawan jiki." Kallon Khadi ta yi cikin ar shagwa a kafin ta ce"Bari mana Khadi, kaya na ne masu amfani aciki harda takardun makarantuna duka gaba aya." Ba ta yarda ba sai ta riga ta aukan akwatin ita kuna tasan ta na da Sirri a ciki da ba ta so a gani sai ta fara yi mata magiyan ta yi wa Allah da Annabi ta ba ta kayanta. Madiha na gefe ta na latsa wayarta ta ago ta na kallonsu kafin ta saki aramin tsaki ta na cewa" Please Khadi ki sakar mata kayan ta mana." Khadi na dariya ta ce" Ban yarda da ita ba ne, tunda ta zama yar Soyayya ta koma mara gaskiya." Rukky na gefe ta saki yar dariya kafin ta ce" Haka so ya ke iba. Ya maida kai bawa, kai kalar wawaye.." Wata Harara Mimi ta jefi Rukky da shi da yasa ta yi shuru ta na matse bakinta Khadi kuma ta na can ta na dariya ta warci akwatin ta shige aki da gudu suka biti da kallo suna dariya ita kuma Madiha sai ta e baki ta ke yi Allah yasa ma sun zo akwai wutar Nepa, da har ta zo da aramar Fan in ta ba za ta iya zama cikin zafi ba Allah na gani. oye ta yi ma akwatin sosai yadda ba za su ara ganinta ba har su bar gidan Khadi da Rukky da Asma'u suka ce bari su ara gyara mata Kitchen in nata sosai in sun gama sai su zo su sake gyara mata akin gaba aya. Rukky ta ce Bibi ta ce tana hanya in ta zo sai ta jera kayan Mimi acikin wardrope sai Mimi ta ce sai ta zo, har ga Allah Mimi ta ji da i ba ta damu da Madiha da ke zaune ta na latsa waya ba, anta ma ta hana su fita gani ta ke yi kamar in su ka fita wani abu zai same su, ba ta damu da ita ba sanin halinta ko bakomai tunda ta zo ita a wajenta she is greatfull. Ba su jima ba suka gama gyara kcithen in Bibi ta zo a alokacin sai suka kama ga adaya su ka jera mata kayan ta cikin wardrope sauran da ba su auka ba ta ce su bar su cikin akwatin sannan sun jera mata kayan kwalliya a saman madubi sun gyara mata Tiolet Khadi walliya ita ta jera mata kayan wanka acikin tiolet in hatta da towel sai da ta sagalemin mata ta na yi tana dariya lokaci aya tana fa in" Mimi wannan tiolet in naki ba ki ba wanka ke da ba in angon ki, ladan nan na yi ma miji wanka da wuya ki same shi." Ta fa a har tana rike ciki bayan ta du a Mimi na zaune ba ta ce mata komai ba sai dai ta yi mata mirmishi, gaskiya ta fa anta tiolet in ba zai iya aukan mutum biyu aciki ba. Sai bayan mangariba sannan su Inna Zainaba suka ariso akin Mimi suka ce ta yi wanka za su ara mika ta akin uwar mijinta kafin tafiyar su, da ya ke akwai
Chapter 81 · 0% Book details