← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 169 OF 208

Sashe 169

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* Sallah da kwana uku mai gyaran jiki ta fara zuwa gida yi ma Mimi, kuma gashi in an fara ba'a san ana yawaita zirga zirga in da ma Allah ya taimake ta a satin sau uku take da karanta labarai, sai ta samu natsuwa amman duk ranar da za ta fita dogon hijabi da safa fuskarta ne ka ai a waje kuma kowa ya ganta sai ya yi maganar ta ara kyau da fari har da su Aisha Farida iyayen gulma wa anda Rukky daman ta gaya musu mijin Mimi yana nan yana dan ara mata wani katon gida, sai bakin su ya mutu daman can suna ta faman yawo da mganar ita ko Mimi har yanzu tana nan a wannan gida kamar a kurki? Tun da ba wanda ya san abin da ya faru ya sa daga Rukky sai na jiki jiki. Ba wanda Mimi ta yi maganar da shi, sai dai ma na fa an cewa za ta koma sabon gida. An shirya daman za'a yi waliman sauka a gidan Aji kuma daman ya ce za'a yi Saukan Qur'ani a gidan kafin ta tare, daga shi har ita ba su da sukuni ita tana ta fama da shirye shirye. Shi ma kanshi baya samun zama tun salla ba su ara ha uwa ba sai dai su yi mgana ta waya. Tuni har ta kar inkunan da ta ba da inki. Maganar kayan gida kuma daga waje Mommy wannan karon ta yi mata Oder bayan sun yi mgana da Daddy, Cikin Satin nan ma kayan za su iso. Sai turarukan wuta na jiki da na aki, duk da ta lna da su amman ta siya wasu ta ara domin wannan karon ba auran wasa za ta je yi ba, auran ne da gaske take kuma fatan har Abada ya zama mutuwa ce za ta ra Gyaran jikin sati aya a ka yi mata. An yi mata dilka da halawa, masha Allah Mimi ta yi wani irin kyau, fatar ta ta yi wani irin sil i da tsantsi. Ta an dakata da zuwa wajen aiki tunda ta samu izinin Manaja da cewa za su tare a sabon gida akwai shirye shiryen da za su yi. Sai ya ba ta sati aya shi ya sa suka samu lokacin zuwa kunshi da gyaran kai ita da Rukky. Wacce ba ta da zence sai na Nasir, Mimi ta gaji ta ce"Wai kuma kike ta ya on Nasir. Bayan kin gama zaginsa da cewa an renin wayau ne." Sai Rukky ta harare ta kafin ta ce"Ba na son sharri, lokacin kafin mu fara mu'amala ne na san shi sosai." Mimi ta kalleta a karkace kafin ta ce" Ikon Allah! To Allah ya tabbatar mana da alheri." Rukky ta amsa da Amin tana murga a baki, Tunda Nasir dai ya ya a manufarsa kuma ta amsa masa. Gyaran kai Mimi ta fara yi sannan sai washegari tun safe suka tafi kunshi, ba da motar ta ta je ba ga shi kuma sun yi dare dole Aji ta kira ya zo ya auke su. Tare da Nasir suka zo ita dai Rukky a hannanye a ka yi mata. Ba su bi su Mimi a daidaita Nasir ya tara zai raka Rukky gida, sai da suka hau kan titi ne Mimi ta kalli Aji lokaci aya tana fa in" Abun mamaki, Nasir wai aure zai ara? Hankalinsa na wajen tu i ya ce"Ikon Allah me? Ai ba abun kunya ba ne, ko kawar ta ki ta fi karfinsa ne.? Mimi ta kama baki kafin ta ce"Ni ban ce ba, kawai dai ina mamaki ne.Duka duka fa na ga Yayansa biyu ne, kuma zai ara aure sai na ga kamar ya yi sauri da ya ara aure." A kaikace Aji ya kalli Mimi kamar zai yi mgana sai kuma ya fasa. Sai ya kauda mganar da cewa" Yau masu aiki fenti suka yi , zuwa gobe za su arisa." Mimi ta jinjina kai kafin ta ce" Aikin ya yi sauri gaskiya. Daman Gobe za'a kawo kaya, Mommy ta min mganar in da za'a ijiye kayan, na ce daman zan maka mgana in an gama gidan sai a je a gyara a sauke kayan a can kada ya zama wahala biyu." Aji ya yi shuru kafin ya ce" A'a sai an gama daman na saka Baba ya samo wa anda za su yi sauka ina so kafin a fara komai sai an gama saukan Qur'anin da na ce miki." Cikin gamsuwa Mimi ta ce"To ba matsala, Allah ya nuna mana." Sun arisa gida kenan Aji ya kalli Mimi kafin ya ce" Ina Atm ina? gabana na ta fa uwa na san gaba aya kin gama kwashe min tattalin arzi ina." Mimi na dariya ta bu e karamar jakarta ta auko ta mika masa ya kar a lokaci aya ita kuma tana fa in" Na gode Mijina, Allah ya ara arziki da wadata." Ya amsa da Amin yana y i mata wani kallon asa asa kafin ya ce"Dole ki yi min addu'a mana tunda kin gama e min an kuda e na." Yana dariya tana taya shi, sun an jima a Motar suna Hira kafin ya rakata har kofar falon Hajiya sai da ta shiga gida sannan ya koma ya shiga motarsa ya bar gidan ita kam Mimi wani abu ne ke ba ta mamaki duk irin rawan kafa nan na matasan zamanin nan Aj ba shi da shi, ko dai ba shi da lafiya ne? In ya zo fa daga rike mata hannu in ya yi abu mai nisa ne ya rumgumeta, ita ce ma take sumbatarsa wani lokacin, ba ya wuce gona da iri sannan yana da kiyayewa har tunanin Ko dai ba shi da lafiya ne duk ta yi shi, bayan ya koma gida ya kirata sai da ta yi masa mganar da cewa. "Wai ba ka ga lalli na ba ne, ko ka ce ya yi kyau? Sannan na yi gyaran jiki kowa ya ganni sai ya yaba amman ban da kai." Kai tsaye ya ce"Kin nuna min ne? Baki ta bu e kamar ya na kallonta kafin tace"Au ba ka gani ba,? Kai tsayen ya sake cewa" Ni ban gani ba." Sai Mimi ta kasa mgana ganin zai yi wasa da hankalinta cikin ra a ta ce" In dai ko ba ka gani ba, ko dai ko dai.? "Ko dai mene ne? Sai ta kasa mgana ta koma tana dariya ya fahimci maganarta bai san lokacin da ya yi sariya mai sauti ba, kafin ya ce "Yaro yaro ne. Yaro man kaza, Uhmm" Haka kawai yace bai ara yi mata wani mgana ba suka cigaba da hiransu ita ba ta san yadda yake iya surving in rayuwarsa in har ya zo su ka ha u ba, ko muryanta wanka ta ke saka shi in ko ya je ya ganta in ya dawo sai y yi wanka dauriya yake yi ba ya so ya wuce gona da iri, kuma shi yana da kiyayewa ba ya son ya watsar da darajan auransa a kan titi shi ya sa ba ya rawan kafa wajen ta a jikinta shi ya sa take tunanin ko ba shi da lafiya ne? Lalle ko zai nuna mata kwanjinsa da lafiyansa ila har sai ta fara cewa ita ta gaji. Kamar yadda ya fa a washegari ma'aikata suka karisa fenti, sannan a daran masu sauka suka fara, wani malami ne mai almajirai shi ya wakilta babban Almajiransa da yara goma suka kwana a gidan suka kuma sauke Qur'ani zuwa wayewar gari tare da sauran addu'o'i, zuwa safe kuma a ka sallame su da abun sadaka.Mansoor ya yi mgana da Inna kan gyaran gidan tunda an gama aiki sai Inna Meri ta kira an'uwansa mata su Yaya Amina daman Hibba tana nab ba su koma ba,Mu'azzam hutun sallarsa na Sati uu u ne sai bayan tarewar Mimi za su koma, su suka hadu har da Walida da Mariya da matar Auwalu da ya ce itama ta je ta kama musu suka je gidan suka share suka goge amman fa kowa ya san wannan gidan ya kai makura wajen ha uwa, har yamma suna can sai gabda mangariba suka gama gyarawa suka koma gida suna zuzuta ma Inna kyan gidan da tsaruwarsa. Bayan kuma barowansu gidan ba da ewa kayan Mimi suka iso, Khadi daman ta zo garin a ranar ita da Baaba Uwani da Anty Mama cewa ta yi ba ta jin da i, Mimi ta kira Aji ta gaya masa sai ya ce su ha u a ofar gidan da kwatance da komai suka isa. Shi ya ba su key in gidan suka kuma gaisa da shi cikin mutunci. Masu kayan daman tare da masu ha a su suke tafe a daran aka gama ha a komai sauran akunan kuma sai gobe, Ita kanta Khadi sai da ta yi santin gidan nan haka ta koma tana ce ma Mimi" ke ashe dai mijin nan na ki ku i ne da shi, Hajiya kin ga gida? Ma sha Allah wlh gida ya yi kyau Allah ya sa a shiga a sa'a" Hajiya ta amsa a fili Mimi kuma ta amsa mata a ciki,.Washegari Jawahir ta iso itama duk ba wani taro ba ne Yayan Yaddiko sun zo da su aka ha u a ka koma gidan da sauran kayan Mimi na gidan Daddy aka gama gyaran gidan gaba aya. Hatta bangaren Aji an saka masa kujeru a falo bedroom kuma gado da wardrope, ayan akin daman ya ce kada a ta a shi akawai abib da zai yi da shi, babban falon Mimi kujerun ta kalan browna mai haske haka ma kalan fentin yake sannan cafet da komai kalan shi kenan da labule, kowani falo Bedroom guda biyu ne. To duka gadajen guda biyu masu ruwan browan ne mai haske sai aramin falon
Chapter 169 · 0% Book details