← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 208

Sashe 72

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Lokacin da su Nasir suka shigo falon gidan Mansoor yana zaune daga shi sai dogon wando baki ya yi zaman kamar na cin abinci ya tankwashe kafafuwansa ya daidaita yanayin jikinsa ya na jujjuya wuyansa zuwa saman kafa ansa zuwa hannayensa da suke a cure saboda karfi Aji cikakken wallo ne da ko da yaushe yake cikin motsa jiki ballantana da safe da yamma a can camp suna yin cikin morning and evening traning kuma daman tun can shi ba arami ba ne dogon Ingarman namiji ne, asalin an garin Mallam Sidi na garin kwamin ta jihar gomben Nageria. Nasir na shigowa ya ga Aji sai ya daka tsalle ya isa gabansa ya aga hannu kamar mai jinjina yana fa in" An gaida Aji, Aji duniya" gim da ransa ya yi saboda sanin halin Nasir, Mu'azzam aka bari da yar dariya. Kawai sai Nasir ya zauna gefensa Lokaci aya yana fa in" Wai ya aka yi haka ta faru ba mu sani ba? Aji ko dai kiranye yarinyar nan tasaka aka yi maka? Lamarin da mamaki" Aji ya kara ha e rai kamar ba zai yi mgana ba sai da ya ji Mu'azzam na kare shi da cewa ba wani kiranye kiran Allah ne, sannan ya bu e baki ya kira sunan Nasir in sai kuma ya kasa ce masa komai. Nasir ya daki kafa ansa lokaci aya yana fa in "Miye? Ka yi mganar ka mana kasan dai ina da amsar ka wallahi" Mu'azzam ya kallah lokaci aya kafin ya ce" ka auke sa daga waje na ba na son hayaniya." Nasir ya sheke da dariya kafin ya ce"Shege Aji har gobe dai ba za ka sauya ba" Kallon Nasir in ya yi yana mamaki shi fa ya jima bai yi zagi ba in ba fa a yake yi ma kannensa ba, su har gobe su Nasir ba za su ga ne sun girma ba, kara ha e rai yayi har Mu'azzam ya ja shi akin kwanan Aji domin su yi mgana, Nasir uban yan son jin zence Sai da ya ji komai tun daga farko har karshe. Baki ya rike kafin ya ce" To Allah yasa ba auran aukan fansa zai yi da yarinyar nutane ba, na san zuciyar Aji sam ba ta da kyau." Sun ci gaba da tattaunawa kan lamarin sosai har kusan sha biyu na dare sannan Nasir ya ce bari ya tafi, sun mike kenan Mu'azzam zai rakasa sai ya kara bin akin Aji da kallo ba komai aciki sai katifa da kayansa sai takalma da tarkacen uban Kofunan da sarkan kararrawan da ya sha kar a a kan warewansa a wallo da kofunan da ya sha ciyowa tun a zamanin baya har zuwa yanzu. Ga su nan birjit ba iyaka yana ji a jikinsa watarana Aji zai zarce in da yake a yanzu Saboda ubangiji ya rubuta shi a wallo zai ci abincinsa duk da yadda a baya ya ri a nuna shi ba ita ba ce ra'ayinsa ba. Sun fito falon kenan Nasir ya kara bin falon dake wayam kamar zaure da kallo kafin ya ce"Ba domin Aji ya juyama duniya baya ai da ya mori ku insa." Sai ya bar Mu'azzam da dariya a yadda suka barshi haka su ka same shi duk da sanyin fankan dake falon duk ya ha a zufa. Nasir ya kallesa sosai kafin ya ce" Aji gidan nan daka gina daman saboda ka ri a kwana kawai ka gina shi ba saboda matar da za ka aura ba? Saboda Mu'azzam ya fa a masa in da Yayan nasa ya ce yar gayu kamar Mimi za ta zauna. Mansoor ya yi kamar ba zai yi mgana ba sai da ya ji Mu'azzam na fa in" kuma kasan ma abun mamaki? dubu hamsin babanta ya ce mu ba da Sadaki." Nasir ya zaro ido kafin ya yi mgana ya ji Aji na fa in" Eh in ma na gina ma kaina ne ai gumina nake ci." Nasir sai ya girgiza kai kafin ya ce"Kuma tsakanin da ga Allah Mimi ba tafi karfin dubu hamsin a wajen ka ba? Kai tsaye Aji ya ce" A hakan ma ta yi daraja" Ya fa a yana kokarin sassauta yanayinsa Ubangijinsa ne ka ai da shi kanshi suk san irin halin da yake ciki akan yarinyar nan. Har Nasir ya gama babatunsa ya yi masa sallama ya tafi bai motsa ba sannan har Mu'azzam ya dawo yana inda yake sanin halin Yayan nashi ya sa ya shige ciki ya yi shirin kwanciya amman sai ya bige da waya da Hibba dake gidansu za ta kwana sai ranar lahadi za su koma da safe saboda litini akwai shiga office. Bai san ma lokacin da barci ya kwashe shi ba sai cikin dare da ya farka ya ga an uwan nashi a kusa da shi ya yi kwanciyar sama ya na kallon rufin akin yana barci numfashinsa na sama da kasa cikin kwanciyar hankali, ya ora hannunsa duka a saman kirjinsa ya dunkule waje aya. Mu'azzam ya jima yana kallonsa kaunar an uwan na hi na ratsa dukkan sasan jikinsa yana fatan Allah yasa wannan auran shi ne silan samun farincikin Yayan nashi kenan har abada. Tiolet ya shiga ya kama ruwa ya fito sannan ya sake komawa ya kwanta amman sai da ya ora hannunsa guda aya saman hannun an uwansa nasa yana mirmishi sannan ya koma barci, sai da barcin sa ya fara nisa sannan Mansoor ya bu e idanuwansa tunda shi ba ya wani samun barci sosai da daddare kuma motsi kadl an sai ya ta da shi. Duk motsin Mu'azzam a cikin Idanuwansa bai nuna masa ya na farke ba ne, hannun da ya ora masa ya cire ya maida shi saman katifa a tsakiyarsu sannan ya dunkule hannayen su waje aya yana kallon fuskar an uwansa wasu abubuwa da suka shu e na rayuwarasu a baya suna dawo masa daki daki har bai san lokacin da ya yi mirmishi shi ka ai ba. ****** Ranar lahadi Mu'azzam da iyalansa suka koma Kano, Bangaren Inna Meri kuma ta siya minti duk ta rabama makota da an uwa na saka ranar auran Mansoor. Sa on mintin har can babban gidansu Mu'azzam da su daman ko ba a kai musu ba sun zama ahali aya da Inna Meri, mutanen Mallam Sidi kuwa sai dai a waya Inna Merin ta sanar da su lokacin su da sauran danginta na can shiyar Argungun. Acikin gida kuwa su Gaje sun ga ji da ananun mganganu sun hakura na jin dai yarinyar nan ce dai ar Sojan ce da ke aiki a gidan talabijin Mansor din zai aura tunda ai mazajensu sun ba su labarin abunda ya faru, ita kuma Inna Meri ko Allah sanya alheri a ka shigo yi mata ba ta yarda ta ba da wata Fuskar da za a yi wata mgana da ita. Mariya da ta ji an saka ma Yaya Mansoor rana sai da ta yi kuka domin ita har ga Allah soyayyar aure take yi masa amman ta san ko giyar wake ta sha ba ta isa ta tunkare shi da wannan mganar ba. Kamar yadda suma su Baba Sani suke fa i ai acikin gidan ya kamata ya auki mata ko domin gatan da Baba anjuma ya nuna masa, shi kuma acikin ransa a matsayin shakikin Uba ya auki Baba Danjuma shi ya sa bai ta a jin zai iya hallasta ma kansa cikin an gidan ko ahalinsu ba. Tunda aka saka lokacin auran nan dai dai da rana aya bai ta a kiran wayar Mimi ba, ko kuma ya yi tunanin zuwa wajenta, hakan ba shi cikin tsarinsa. Harkokin gabansa kawai yake yi yana nuna kamar bai damu ba, ba ka ka gane yanayinsa b mutum ne mai shanye duk da halin da zuciya kan bayyana a saman fuskar an adam shi ko ka ganshi sai ka rasa ga ne yana cikin farinciki ko akasinsa saboda yanayin fuskarsa a koda yaushe a gimtse. A bangaren Mimi itama ba ta wani ora ma kanta wahalan Aji ba, tunda ta san Halin shi aikinta kawai ta saka a gaba sai dai ta samu kwanciyar hankali ta fara maida jikinta sannan acan wajen aiki Rukky ta gama yawo da cewa Mimi za ta yi aure nan da da ewa ba, sai sunanta ya fara acewa daga Mimi ya koma coming amaryan Karamchi tibi, ita kunya ma suke ba ta sannan a gefe aya kuma Rukky ta dage sai an yi shagali a bikin Mimi ta gama lissafinta Mimi ba ta ce mata komai saboda tasan da kamar wuya bidi'a ta shigo cikin tsari Aji mutun ne mai wahalar sha'ani ta san wannan tun a sanin da ta yi masa baya ballatana yanzu da abubuwa da dama suka sauya. Yadda bai neme ta ba ya sa itama ta yi hakuri ba ta neme sa ba, a karshen watan ta tafi Abuja ta ga Mommy ta yi kwana uku sannan ta dawo gombe, Kwanaki da ta yi niyyar yi a can Abuja ma rage su ta yi saboda zuwan Khadi Abuja tunda kuma ta zo ba su yi zaman Lafiya ba ita dai tunanin Khadi Mimi ta wulakanta kanta shiyasa washegari ta biyo Jirgi ta dawo gida zai fi mata kwanciyar hankali. Ta rasa me ya sa suka damu saboda ya ce da mahaifiyarsa za ta zauna? Ita ba ta ga abun damuwa aciki ba, ba'a fara shirin bikin ba sai da aka shigo watan bikin sannan aka fara kokarin tanadar wasu abubuwan tunda akwai ku in. Hajiya ita kanta ta lura da cewa Angon na Mimi ba ya nemanta amman ba ta ta a nuna mata ta
Chapter 72 · 0% Book details