Sashe 76
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Abinci mai rai da lafiya aka girka musu jallop in shinkafa da nama da ya ji kayan lambu sai zo o daman da yake tun jiya suka yi saboda wannan sha'anin duk da ruwa da lemu ka mota guda Mu'azzam ya sauke musu. Ko zencen kawo kayan ba wanda ya jira Aji Hajiya ta nemi Alhaji Hamza a ka samu bu iyar mota daman kayan suna can shagon da a ka siye ne sai aka tattaro wasu na nan gida aka ha a su aka loda acikin mota zuwa gidan da Mimi za ta fara wata sabuwar rayuwa a ciki. Kuma kowa ya tashi ya ce sai ya je Hajiya ba ta hana kowa zuwa ba amman ta garga esu da kowa ya iya bakinsa ba ta san wani surutu ranar ma Mimi ba ta nan suna can wani Shago in da ake yi ma ta unshi da gyaran kai ita da rukayya. Masu zuwa Jeren Inna Zainaba ne sai an yaddiko da Anty sai anwar Jaheed sai Asma' u da Khadi har da Madiha da ta ce ba za ta je ba Khadi ta matsa mata sai Jawahir matar Dr. Sulaiman. Sai kuma yaran su da su ka tafi da su Khadi ma ta tuka su a nota Mimi suka bi bayan motar kayan da ta jima da ta tafiya. Ko da su ka isa an gama shigar da kayan tas tunda ba su da wani yawa daman, kuma kujerun ba ma su girma ba ne Mimi kayanta masu aji ta zava sannan ba ta siya tarkacen da zai dame ta ba ballantana ga ma yanayin in da za ta fara zama zuwa da kaya masu yawa ba nata ba ne a lokacin. A akin Inna Meri suka sauka anan aka kawo musu abinci da abun sha bayan an gaisa cikin mutumta ta wa, ba su ci abinci ba sai dai yara da su ka zuba mawa, Anty ce ka ai ta sha zo o da ya ke suna tare da maza ma'aikata sai aikin bai ba su wahala ba ma'aikatan sun gama ha a gadon da komai tun da akin an share shi tas an goge yana kamshin airfreshiner da turaren wuta. Da suka shiga akin Madiha sai ta e baki take yi kuma ina laifi saman akin ma POP ne, amma a lissafinta akin ba AC sannan gidan sam bai dace da zaman mace kamar Mimi ba, gida kamar a kurki ba haraba ba Vantaletion ai sai zafi ya nemi kashe mutum sannan akunan ananu kamar zuciya, ita dai ba ta ga abun so wajen wannan mutumin ba uwa uba kuma da ga abunda Khadi ta tura mata ta fahimci ba wai ba shi da ku i ba ne tsabar rashin mutunci ne kawai irin na yaran talakawa. Ko kafin mangariba sun gama gyara akin har kitchen in sai dai kayan garan da aka yi mata ne mai kama da shago guda ba su samu waje ba Khadi ta ce a kai su akin uwarsa a sauke masa sai ya nema musu muhalli haka ko suka yi su ka yi ma su Amina magana cewa waje bai isa ba za su saka wasu kaya anan akin, su dai sai gani suka yi ana faman shiga da komai buhu biyu zuwa falon Inna Meri sai da kayan su ka cinye waje mai yawa. Gaskiya akin duk da yanayin sa ya yi matukar kyau saboda ya ji kaya masu kyau na aji aciki ga labulayenra masu ruwan coffe da milk ko da yake gaba aya akin kalan shi kenan. Su kuma saka key su ka rufe akin har Kitchen in da farko Anty ta so su maida key in tunda anan akin Inna Meri aka ba su lokacin da su ka zo Khadi ta ce ina ita ba ta yarda ba, gwara su ta fi da shi ita a tunaninta kada a yi ma Mimi sata tunda ta raina gidan da mutanen gidan ma gaba aya. Shi ya sa kawai su ka yi musu sallama su ka yi tafiyar su, a cikin gida su Gaje ana ta gulma tunda ba su samu shiga akin ba, Magajiya kuwa sai harare harare take yi acikin ranta ta kudiri niyar shim Saddiqu kamar ya zauna acikin gidan nan ya gama sai dai a yi wacce za a yi. Suka koma kowa da mganar dake bakinsa Hajiya da Mommy suka yi kamar ba su ji ba, Khadi ke zaman ba da labarin mijin da Mimi za ta aura ya sanu a fagen wallon kafa a garin nan kawai tsiyan dl an talaka ne komai aka ha a da shi sai ya nuna halinsu na Tltalakawa, Sannan ta lura yana da gidadanci to ban da gidadanci miye sunan abin da ya aikata fisabillahi? Mimin ma ba ta san suna yi ba sai can dare suka dawo gidan Anty ce kawai ta ce mata akin ta ya yi kyau, ita kuma anwar Jaheed duk abunda ta gani sai da ta kira an uwanta ta fa a masa, a cikin ransa ya yi ta cewa" Why mimi! Domin askastattaciyar rayuwa bai dace da ita ba, ita da ta tashi cikin gata take da kuma komai na jin da in rayuwa sai dai ba shi da ta cewa tunda ta za i shi wannan sama da shi. Inna Zainaba ma sai da ta samu Mommy da mganar kai tsaye tana fa in" Wa ye wannan da Mimi za ta aura? Mommy ta kalle ta a wani iri kafin ta ce" Wani ne,ba ki san shi ba" Inna Zainaba ta ce"Matsiyace ne hala? domin khadi ta fa a min ko lefe bai yi ba" Mommy sai ta kasa mgana ita kuma ta cigaba da fa in" Wai kin ga in da za'a kaita kuwa? gaskiya na raina gidan, ga shi gidan yawa ne ban san ta yadda Mimi za ta fara rayuwa a wannan gidan ba." Kai Tsaye Mommy ta ce" Ai ita ta ce ta ji ta gani ba shike nan ba." Daga haka ta kashe mganar amman ita kam ta fara gajiya da bakin mutane kan auran Mimi gaskiya. aurin auran ya kama ranar Jumma'a ne shi ya sa ranar alhamis Mu'azzam ya shigo gari rana aya suka zo garin da Ahmad tunda shi ya taho musu da inkunan su, Nasir daman suna nan shida Makama ba su neme ni Aji ba ne sanin halin shi sai da Mu'azzam ya fa a musu ya shigo garin sannan su ka ha u anan kofar gidan Wanzamai in da su ka tattauna Nasir shi dai osawarsa gobe ta yi domin dukkansu sun ce za su buga wallo ban da Ahmad da ya ce ba zai iya ba ya ma manta kwallon su kuma daman in sun samu Sarari suna bugawa lokaci bayan lokaci. Shi kuma tunda ya koma Kaduna da zama bai kara buga wallo ba, sannan sun tattauna akan guddumuwar da suka Ha a ma Aji sun yanke shawaran za su yi amfani da shi wajen reception tunda daman su abokan su suka gayyato tunda uban gayyar ba'a san shi da kowa ba, wa zai jira shi shi da har su in ya ce ba sai sun zo ba, sannan sun yi sharing in katin a kafafan sada zumunta tunda ya sanu a idon masu bibiyan wallon kafa wasu daga cikin su suna da oabarin auran na shi sai dai ba wanda ya san wacce zai aura. Maganar mota kuma Mu'azzam ya ce zai duba lafiyar Motar Aji, Nasir ma ya kara siyan wata accord ja sai kuma Ahmad ya ce zai ari motar Yayansa. Makama kuma ya ce ta cousin insa zai auko sannan za su yi gayya ma saboda a samu motocin fita kunya, a anguwa suka yi sallar mangariba da Isha'i sannan suka shiga cikin gida domin gaida Inna Meri da yi mata fatan Alheri. Kamar wasa suna gidan sai ga Aji ya zo shima in su saboda Gwaggonnin shi ya sa zo ya gani su gaisa da sao da Inna ta kira shi ta masa fa an sun zo tun shekaranjiya ya kasa zuwa su gaisa Nasir haka ya ri a jan masa bayan riga yana fa in"ka ga ba i angon faran mace Mimi mai kyau da kwalliya" Aji ya kalli Nasir ya yi aramin tsaki kafin ya ce"Nasir yaushe za ka girma ne? Ka rika yin wani abun cikin Aji mana Makama ku rika yi masa fa a mana." Gaba aya suka saka masa dariya su Bintu na so su ce Ango sun kasa sanin hali Amina dai da Halima sun ce masa Ango ko amsawa bai yi ba kai tsaye ya ce" Sunana Mansoor." Yalwa na gefe tavce"To angon ne ba ka san ana kiran ka da shi? Kansa ya sosa bai yi mgana ba matar Babansa Karimu Saude ta fara masa tsiyan tunda suka zo garin ba su ganshi ba. Kansa na asa ya ce" Ba na samun zama ne wasa gare mu gobe yanzu ma na rage lokaci ne na ce bari na zo mu gaisa kafin gobe." Bai ma san Uwargidan Baban Kabiru ba wacce suke kira maman Bauchi sai da Inna Meri ta gabatar da ita tare anta ta zo guda biyu sa'anin su Walida ne suka gaishe shi ya amsa fuskarsa ba wanda ya fahimci yanayinsa. Ba su jima acikin akin ba suka fito gaba ayansu sai a lokacin ya kalli arayin akin sai ya ga an kulle shi kamar zai yi mgana sai dai ya fasa, shi ya fara fita ya na fitan wajajen koridon da zai fitar da kai bangaren Inna ya ci karo da Walida da Mariya da wasu zugan awayen su har suna ture shi cikin fa a ya ce"Su waye ke tafiya ba sa kallon gaban su? Walida ta ce su ne, cikin mamaki ya ce"Daga ina ku ke yanzu da daddaren nan?? Mariya ta yi zaraf ta ce"Mun je kunshi ne Yaya." Kamar zai yi mgana sai kuma ya fasa har ya ra a su zai wuce walida ta kira shi da yayanmu sai ya juya yana kallonta cikin Sanda kai ta ce"Yaya dama mun yi gayya ne to muna da abun dafawa amman ba mu da ku in cefane a hannun mu."