← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 208

Sashe 51

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tavce"Ka daina fa in irin haka sai na ga kamar mutuwa za ka yi ka barni Habibi? Cikin arfin hali ya ce" Naso na samu damar neman yafiyar su da kaina sai dai lokaci ya kuremin Murja, na amimta dake nasan za ki kula da ana ki yi min alkwari guda uku na farko ki tayani neman gafaran Hajiya na biyu ki nemi yaro nan ki tayani neman yafiyarsa, na uku ki yi min al warin yi ma Mimi abin da take so Murja" Mommy na kuka ta ke aga masa kai lokaci aya tana fa in"Na auka amman dai in sha Allahu tare za mu je duk ka nemi gafaran su." Hawaye ke fita ta gefe da gefen idanuwansa ya ce"Ko bayan raina ban amince ki bar gidan nan ba Murja, ko da aure za ki sake yi ki zauna nan ne gidanki domin ki kula da yaran mu." Mommy kuka ta ke yi har da majina ta kasa mgana sai da taji ya kara ri o ta da karfi lokacin tarin ya kara sar eshi fa i yake yi " Na yafe miki duka laifin da kika ta a yi min Murja wanda kika sani da wanda ba ki sani ba , nima ki yafe min duk zaman kuncin da na yi da ke a baya ki yafe min Murj...' Sai ya kasa karisawa domin tarin ya sarkeshi kuma yana tafiya da numfashinsa yadda Mommy ta ru e ne yasa ba ta fahimci lokaci ya kure ba. Domin a lokacin ana kokarin zare ran Abi ne, ita a tunaninta ba ta makara ba ya sa ta sake shi ta mike a guje ta fita haraban gidan tana kururwan kiran ma'aikatan gidan. Allahu akbar ko da suka taso da gudu suna tambayan ta ko lafiya ta rika nuna musu cikin gida tana fa in sunan Habibi tana wani irin kuka yasa su ka kwashi gudu zuwa cikin gidan har vikin bedroom in su suka iske Abi kwance a kasa idanuwa sun kafe ba ya motsi. Megadin gidan dattijo ne na yanzu tun bayan yin ritayansa shi ya duba Abi ya tabbatar da rai ya yi halinsa itama kuma a ko arin Mommy a kama mata shi su je asibiti har ta saka mayafi tana faman kiran can asibitin in da Dr Ashiru ke aiki. Megadi ya kalleta duk ta fita hayyacinta sauran ma'aikatan ma maza tuni sun fara salati matan kuma kuka suke ganin yanayin Hajiya duk ta fita hayyacinta ta ru Tsawa ta daka musu lokaci aya tana fa in"Ku kama min shi mu fita waje,asibiti za mu je a duba shi." Kai Baba Megadi ya girgiza kafin ya ce"Hajiya sai dai mu yi hakuri Allah ya yi ma Alhaji rasuwa." "Rasuwa? Habibi ne ya rasu? Ai ba ta san lokacin da ta yi kansa tana kiran sunan shi ba, lokacin har megadin ya saka hannu ya shafe masa idanuwansa, Allahu Akbar Kullu Nafsin Za'ikatul maut kowani rai sai ya ani zafin mutuwa Allah ya sa mu dace. Mommy kamar ta zare ko na ce ta yi hauka haka ta ke rike gawan Abi tana wani irin kuka ta surutai fa i take yi"Habibi me ya sa ka yi min haka? Ka tafi ka barni Wayyo Allah na shiga uku na lalace." Ma'aikatanta mata ne ke tare da ita mazan daman guda uku ne megadi sai direba da mai kula da haraban gidan. Matan kuma mai girki wata bakatafiya ce saira sai mai gyaran gida wata yar matashiyace mai suna Aina'u daga can gidan su kano aka aiko mata da ita saboda su taya ta taimakon gidanta da mijinta. Har gwara Saira da shekarunta ita ke ba ma Hajiya hakuri su kansu ma kukan su ke yi Aina'u kuma sai mutuwar iyayenta suka dawo mata sabuwa itama gefe ta samu ta zauna ta na faman rusa kuka jikinta sai rawa yake tunda take a duniya ba ta ta a ganin gawa ido na ganin ido ba sai yau. Abi ya cika misalin 3: 50am na daren ranar Jumma'a ne kuma Mommy ba ta iya kiran kowa ba saboda tashin hankali har aka kira sallar asuba gwan Abi na jikinta ta rumgume ta yi kuka har muryanta ta daina fita tunaninta gaba aya ya toshe, da ita da su Sara tare su ka yi wannan zaman acikin aki tana kuka suma suna tayata. Sai wajen shida saura na safe sannan Megadi da su Habu suka sake shigowa ganin halin da Hajiya ke ciki ya sa Megadi ya durkusa a gabanta yana fa in" Hajiya ki yi hakuri ki daina kuka don Allah, ya kamata ki kira waya ki sanar da su abin da ya faru ya kamata a suturta Alhaji domin a yi masa gata a kaisa makwancinsa na gaskiya." Mommy ta kalleshi da Idanuwanta suka rine saboda kuka sai a lokacin ta fahimci abin da ya kamata ta yi, ta kuma kara samun tabbacin Habibi ya tafi ya barta, Dole ta janye daga gareshi suka kamashi suka matsar gefe suka rufa masa zanin gado suka rufe shi su Sara kuma sai su ka koma falo suka zauna jugum tare da su Habu. Mommy kuma wayarta ta auka amman ta rasa wanda za ta kira a daidai wannan lokacin sai kira ya shigo wayarta ta na dubawa sai ta ga kamar Alhaji Hamza ne saboda ba ta ma wani gani sosai da hanzari ta auka ba ta jira maaganarsa ba ta faahe da kuka tana fa "Abban Jaheed Habibi ya rasu, na shiga uku na lalace Habibi ya tafi ya barni." Haka ta ke fa i muryanta na sar ewa saboda kuka. Daga can bangaren Sulaiman ya yi zumbur ya mi e daga kishigi an da ya yi cikin wani irin razana yace"Innalillahi wa'inna ilahirraju'un Mommy Abi ne kika ce ya rasu? Sai a lokacin ta fahimci ba Alhaji Hamza ba ne Sulaiman ne. Sai kawai ta koma ta sulale a kasa ta na kara fashewa da kuka Lokaci aya tana fadin"Sulaiman kun zama marayu yau Abin ku ya tafi ya barmu." Ta ma kasa mgana sai wani irin gunjin kuka kawai take yi. Daga can Bangaren Sulaiman ya katse wayarsa da Salati mai arfi a bakinsa wanda ya taho tare da hawaye masu zafi daga kuncinsa. Matarsa Jawahir na Kitchen tana Ko arin yi musu abun karyawa tunda zai fita da wuri yana da tiyata karfe takwas in safe sai dai taji salatin mijinta da karfi da yasa ta baro kitchen din da gudu zuwa Bedroom in su nan ta iske shi zaune a kasa dafe da kansa da sauri ta arisa gabansa cikin tashin hankali ta kira shi da sunan da take kiran shi. "Darling me ya faru na ji kana ta salati haka? Sai ta ga mijinta uban ya'yanta gwarzon namiji irin Dr.Sulaiman ya ago fuskarsa ta yi kaca kaca da hawaye cikin razana ta ce"Innalilllahi Darling me ya faru? Cikin Wani irin sauti ya ce"Jawahir na rasa mahaifina, Abi ya rasu." Cikin wani irin sauti ta furta"Hasbunallahi wa'imal wakeel, Innalillahi wa'inna alaihirraju'un." Ta fa a lokaci aya a na ariswa gare shi ta zauna kusa da shi ta rumgumosa sai kawai ya fa a jikinta ya fashe da kuka yana fa in "Mommy na can ita ka ai ba kowa a wajenta, Jawahir na zama maraya annena sun zama marayu mahaifiyata ta zama bazawara ayana sun rasa kakansu, ki shirya su Momi bari na yi mana bucking in jirgi yanzu nan." Da sauri kuma ya mike ya auki wayarsa sai da ya sama musu Jirgin da zai tashi zuwa Abuja da Safa nan sannan ya kira asibitin su ya shaida musu halin da a ke ciki, dole a ka sauya sunan shi da wani Dr Ishaya, sannan daga baya ya kira Alhaji Hamza Saboda Mommy mace ce yadda ma ta ru e ya tabbata ba za ta iya kiran kowa ba shima ya tashi yana jin wani irin kasala a jikinsa kiran da ya yi daman ya gaisa da iyayen na shi kamar yadda ya saba duk safiya kafin ya fita aiki. Alhaji Hamza ya ji mutuwar an uwansa ya na tare da Anty ne lokacin da Sulaiman ya kira shi ya na sanar da shi yayansa Major Kabir ya rasu jiya da daddare. Salati kawai ya ke ta maimatawa ba shi ka ai ba duka matansa da ya'yansa sun ru e da jin wannan mutuwar daman Sulaiman ya ce ba ya tunanin Mommy ta kira wani shi ya je ya sanar da Hajiya shi kuma yanzu zai kira su Madiha ya sanar da su. Allah ya taimaake shi wayar mijin Madiha ya kira ya sanar da shi abin da ke faruwa shima ya ru yace bari ya nema musu Jirgi. Dr. Sulaiman cikin wani yanayi ya ce"Ka ga ya ma Madiha cikin hikima saboda kada ta aga hankalinta." Cikin tsananin tausayin su ya ce"In sha Allahu Dr, Allah ya ji an Abi." Ya amsa mata da Amin wayar mijin Khadija ya kira sai kuma kawai ya ji ita ta aga Wayar cikin kara inta ta ce"Dr yau ni aka tuna shi ne a ka kira mu da sassafe? Sai ya kasa gayamata ya ce ta mika ma Mijinta wayar, yanayin muryansa ya sa sai da gabanta ya fa i cikin in ina ta ce" Dr me ya faru? Jawahir da yara suna lafiya ko? Kai tsaye ya ce"Ki ba ma Muhammad wayar da shi zan yi mgana." Tun daga nan ta san wani abu mara ii ya faru sabo ba ta mantawa lokacin da Abi ya samu hatsari Dr Sulaiman in ne ya kira sannan ya i magana da ita sai da Muhammad. Daman ya shiga Tiolet ne ya na fitowa jikinta na rawa ta mika masa wayar ta kuma lafe a kunnensa domin ita jikinta ya bata wani abu ne ya faru. i dai ta yi nadamar yadda ta kara kunnenta ta jiyo ma kanta abunda ya kusa tsaida numfashinta. Ihu ta rika yi da kuka tana fa in "Innalillahi Abi ne ya rasu? Na shiga uku na lalace" Muhammad ke kokarin lallashinta amman kuma taki sauraran shi. Ba su samu jirgi ba sai suka shirya tafiyan mota tunda daga kaduna ne zuwa Abuja. Khadi sun yi mgana da Madiha kowacce murya ta
Chapter 51 · 0% Book details