← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 208

Sashe 20

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kamata ka saka solar tunda wutar nageria ta zama sai Allah ya kyauta." Kamar bazai yi magana ba sai can ya ce"Zan sa ka in sha Allahu" Shuru ya kara biyo baya bayan Mu'azzam ya amsa masa da Allah ya sa. Mansoor ya katse shurun da cewa" Ina Junoir? Mu'azzam ya ce" Suna Tudun wada can za su kwana sai jibi in zamu koma." Kai Tsaye yace"Gobe da la'asar zan zo gida ka kawo min shi na gan shi." Sai Mu'azzam ya amsa mi shi da toh kawai wayar Mansor din dake gefensa ya lalu a ya auka yasan password in watan haihuwan Mu'azzam in ne mabu in bu e wayar Mansoor. Yana bu ewa a fuskar wayar hoton Junior ne ya fara masa maraba wanda aka yi masa ne na cika 2yrs shi ya tura masa ya yi kyau yaron yana ta bangala dariya. Mu'azzam ya juya ya kalli an uwan da jini bai ha a su ba amman ya zame masa wani irin an uwan da babu kamarsa. Cikin yar driya ya ce"Sai aka cire hotona aka sanya na Junoir har an gama ya yi na kenan Baban Inna? Ya juya masa baya shi ya sa ba zai fahimci yanayin fuskarsa ba. Kamar baya son mgana ya ce"E, kai ka girma yanzu." Mu'azzam ya ce"Ni fa ban yarda ba, dole gobe Inna ta yi al alanci." Har sai da yaji karan sautin dariyansa Lokaci aaya ya juyo ya yi matashi da duka hannayensa idanuwansa na kallon rufin POP in dakin cikin shakewar muryar da gajiya ta sau kar masa ya ce" Hausawa suka ce abun cikin wan ai yafi wan da i Mu'azzam" Mu'azzam ya yi mirmishi bai yi mgana ba ma'adanan hotuna ya shiga yana ta kallo gaba aya hotunan shi ne na kwallo sai na yan Club dinsu sai kuma na Mu'azzam da suka cika wayar da Junoir sai hoton Inna Meri da Baba Danjuma da kuma nasu gabadayansu shekara biyu kenan da wata salla shi Mu'azzam ya matsa aka yi saboda tarihi kuma shi ya tura ma Mansoor din hotunan. Ba magajiya domin ta ce ba za ta yi ba, kowa dariya ya ke yi a hoton ban da Mansoor da Mu'azzam ya dafa kafa ansa ya sunkunya da kansa ta wajen fuskarsa tunda Mansoor din ya fi sa tsawo. Ya da e ya na kallon hotunan yana Mirmishi kafin ya wuce kaf ya bincike hotunan wayar har ya kai kan wani tsohon hoto. Su biyar ne acikin hoton kuma zai kai kimanin shekaru goma sha aaya da aukan hoton. Mu'azzam bai manta wannan hoton domin hoto ne ma na kati aka yi snaping in sa a waya ina zai manta Shagon Aci kwalba mai hoton yan gayu a anguwansu ta Arawa ya ke. Shi ne a tsakiya sai Ahmad a gefensa na dama hegensa na hagu sannan Nasir. Makama da Mansoor suna da Tsawo sai suka tsaya agefe da gefe. Da ka gansu kasan an baya an sha gayu da ji da kai, Mu'azzam ya fashe da dariya shi ka ai Mansoor ya kallesa kafin ya ce"Daman ka na da wannan hoton? Ya fa a ya na nuna masa hoton kansa ya gya a kafin ya ce"Kai ka ta a turamin shi." Mu'azzam ya ce"Bari ko na tura ai na manta na tura maka ina ta neman sa ko wajen su Nasir ban samu ba suma ba su da shi, ina tunanin har na hoton duk sun ace mana." Mansoor ya ce"Ni ina da su acikin tsoffin takarduna na makaranta" Mu'azzan ya ce zai kai a wanke masa na Tarihi nan da nan ya auko wayarsa ya tura lokaci aya ya na fa in" kalli wuyan makama kamar lagwani kyan shi a tura ma yarinyar da zai aura ta gan shi a haka." Mansoor na jin sa bai yi mgana ba sai shi Mu'azzam in ya cigaba da fa in"Bayan sallah da Sati hu u ne bikin Makama, in na zo sallah na koma sai bikin zan kara dawowa in sha Allahu." A shake Mansoor ya ce" Allah ya kai mu." Shi kuma Mu'azzam ya cigaba da bashi labarin shirye shiyen biki ya na fa in su abokai sun ce za su shirya dinner Mansoor ya ce"Makama ya bar Ustazan cin ne da zai yi bidi'a bikin sa.? Mu'azzam ya ce"Gidan su yarinyar ke son haka ina ganin." a kai kawai ya yi ba tare da ya yi mgana ba, Mu'azzam ke gaya masa za su yanke ko nawa ya kamata kowa ya ba da. Kai Tsaye Mansoor ya ce"Kar ku fara sani cikin yarintar ku, in na tashi zan turama Makama guddumuwata ba ruwana da wani sha'anin sakarcin banza shima dai kamar wani yaro." Mu'azzam ya yi dariya kafin ya ce"To yaro ne mana, tunda yanzu zai yi aure kai ma ka bari ka ga yadda zamu raya bidi'a a naka bikin." Wani kallo ya watsa ma Mu:azzam kafin ya kira sunan shi "Mu'azzam..! Ya amsa da "Na'am'" yana dariya. Sai kawai ya juya masa baya bai kara magana ba. Ya bar Mu'azzam na mirmishi ya na tuna shekarun baya akwai wani abu da ya faru da ya kasa mantawa yasa sai da ya kara saka dariya. Da karfi Mansoor yace"Mu'azzam za ka fita falo ka kwana, junior ne kai da za ka rika motsin kwanciya? Mu'azzam ya tashi zaune yana fa in"Wani abu na tuna ka tuna muna a yara in su Jummai su ka ganmu tare sai su wace hannuna daga hannunka suna cewa kai mu ne fa yayyenka wannan ba babanmu ya haife shi ba. Kai kuma sai ka wace hannuna daga wajensu kana fa in"Eh din ba Babanku ya haife ni ba, amman ai akin Innata yake kwana take kuma bashi abinci saboda haka ya zama anina ka tuna lokacin? Mansoor ya Juyo ya na mirmishi shima lokacin yana dawo masa girgiza kai kawai ya yi, Allah sarki Kuruci dangin hauka. Mu'azzam ya koma ya kwanta yana cigaba da duba wayar Mansoor ya na yar dariya. Sai dai ya bata fuska lokaci aaya da ya gama bincike wayar bai ga hotonsa da uniform ba, kuma tare ya tura masa da hoton Junior cikin kufuluwa ya ce" Baban Inna ina hotuna na a office da na tura maka? Kai tsaye ya ce" Na share su." Baki bu e ya mike zaune yana fa in "Ka share su kuma? To saboda mene? Kai tsayen ya kara cewa"Kai ma kasan dalili." Mu'azzam ya yi tagumi kafin ya ce"A masu kakin ma har da aninka ka tsana? Mansoor ya yi masa banza kamar bai ji sa ba sai da Mu'azzan ya kara fa in" kuma ai tun a wancan Lokacin kai kace na je na zama duk abin da nake son zama." Mansoor ya yi shuru kamar ba zai yi mgana ba sai can ya mukusta ya gyara kwanciyarsa Lokaci aya yana fa in" A lokacin saboda ka matsa ne, amman ni har abada bazan so duk wani aiki mai sanya kaki ba, na tsane su har acikin raina saboda akin su na basu damar cin zarafin mutane yadda suka ga dama." Mansoor ya fa a ya na jin wannan abun da ya tokare masa kirji ya taso masa sama duk lokacin da ya tuna sai ya ji kamar ya fama damuwar da ya danne shekara da shekaru ne. Mu'azzam kuma ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce"A ba duka aka taru aka zama aya ba, a ko'ina akwai na kirki akwai na banza" A tsawace ya ce"Kana gaya amin haka ko Mu'azzam? Ni ban ga na kirkin ba na banzan na gani, kuma da shi zan yi misali." Kamar Mu'azzam zai yi kuka ya ce"Ni yanzu na banza ne Yaya Mansoor? Sai ya kasa bashi amsa sai ma ko arin mikewa zaune da ya yi ya sauka daga kan katifar ya mike da kafafunsa. Shi kuma Mu'azzam ya b shi da kallo kafin ya ce"Saboda ita ne ko? Saboda ita ce ka kasa mantawa da abin da ya faru da da ewa Baban Inna." Har ya kai bakin ofar tiolet sai ya Juyo ya na kallonsa cikin kaushin murya Ya ce. "Saboda ita wa??? Kai Tsaye Mu'azzam ya ce" Saboda FATIMA! Itace silar da ya saka ka tsani masu aki, itace silar rugujewar tuninaninka na zamo wa sojan kasar ka." urama Mu'azzam ido ya yi yana jin wani abu a kirjinsa na wani dif dif, me ya sa zai ce saboda ita ne? Ba saboda ita ba ne. Cikin aga sauti ya ce"Ba Saboda ita ba ne Mu'azzam." Yana direwa ya taso mai da cewa"To in ba saboda ita ba ne, saboda waye da zai saka har ni ba ka iya kallona da akin yan sanda a jikina? A tsawace ya ce"Saboda mahaifinta ne Saboda shi ne wannan MAJOR KABIR in ne. Saboda shine komai ya ruguje." Ya fa a lokaci aya yana tura kofar tiolet in da ke akin ya shiga da sauri ya kuma maida kofar ya rufe ta da karfi har sai ta yi ara bam!!. *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* **09069067488* *Janafty* *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM. INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN
Chapter 20 · 0% Book details