← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 208

Sashe 50

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

karatun shi ya yi service in sa anan garin Gombe zuwa Lokacin rayuwa ta mika abubuwa da dama sun sauya ciki har da gama makarantar Mu'azzam ya fito da matsayin Assistant superintendent of police ASP, ya kuma samu an ijiyesa a garin kano sai dai ya ri a zuwa ganin gida. Kuma har a lokacin Mansoor bai kaunar aikin kaki duk ko da matsayin Mu'azzam na Asp. Ya samu shahara da suna a duniya saboda wallon kafa, sunan Aji ya tashi kan mutane ko da daman ya shiga wasan wallon kafa da sunan shi na Aji sai sunan ya kara aukaka su kansu su Nasir suna mamakin shigar Aji kungiyar kwallon kafa sanin shi ba ya ra'ayin haka sai dai kuma in suka yi duba da rayuwarsa ta sauya sai su daina mamaki. Acikin Shekaru goma ya taka matsayin da ya taka ya mallaki kwalin Degree sannan ya na shekaru na biyar a kungiyar Gombe United a matsayin Captain mai buga lamba hu u dan wallon mai sa'a wanda kuma kungiyar ke alfahari da shi saboda yadda ya iya taka leda. Ya yi kudi ko na ce ya samu arzikin da ya gyara gidan su sannan ya fitar ma da Iyayen shi bangaren su, har su Baba Sani suma ya gyara musu bangaren su, awainiyar gidan ya dawo a kansa gaba aya sai dai abin da ba'a rasa ba Mu'azzam ya saka Hannu. Gidan ya rage mutane tunda matan duk sun yi aure mazan kuma sun yi aure wasu kuma suna can wajen sana'arsu da matansu Auwalu ma ya yi aure wahalan rayuwa ya sa Aji ke taimakonsa da Mu'azzam yanzu. Sannan tun daga kan Mimi Aji bai kara neman wata mace ba in aka yi masa mganar aure sai ya sauya fuska gashi ya siya fili ya yi gida ya siya mota ya siya mashin sannan ya siya ma Baba Danjuma ma. Har aka aka arama Mu'azzam matsayi bayan shekaru uku zuwa superetendant of police SP kuma ya yi aure da yar'uwansa Hibbatu cikin shekara aya ta haiihu aka samu mai sunan Baba Danjuma Gaddafi. aya da aya kuma su Nasir su ma suka samu aiki suka yi auran su, Nasir ya na aiki da Nepa makama kuma aikin banki yake yi , Ahmad kuma yana kaduna yana inki shima ya yi auransa Aji ka ai ya rage shidin ma yanzu ya sauya ya daina nemansu sai dai in dan su suka nemeshi. Ya ri e wannan abun acikin zuciyarsa da ya kasa barinsa ya yi rayuwa irin ta kowa Mimi ita ce sanadin da ya sa rayuwarsa ta sauya zuwa juyin waina daga sama zuwa kasa tun kuma daga rabuwar sa da Mimi a falon Mahaifinta bai kara ganinta ido na ganin ido ba sai a wajen bikin Makama sai dai can bayan wasu shekaru da suka gabata ya fara ganinta a talabijin a matsayin ma'aikaciya. Ko rashin lafiyar mahaifinta sai a hirar da aka yi da ita ya sani, domin tun bayan abin da ya faru alaqar gaba aya ta lalace ita kanta Inna Meri ba ta da labarin gidan Hajiyar Shagamu a yanzu. Mafarin Labarin Mimi da Aji. *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi kamar haka. *Zumar Matsi Guarantee 3500* *Maganin sanyi komai nacinsa 4k* *Zumar kacha kacha 2500* *Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 *Page 16* *4rd May, 2022.* _Abuja, Thursday_ *03:40Am* Tun ranar mandoy in da ta gabata Mommy ta so su je Gombe kamar yadda Abi ya bukata amman kuma tana jagorantar wani case a kotu sai ta ga gwara ta tsaya ta gama kafin su tafi. Dole ya sanya ta kira Sulaiman tace ya dakata da Bucking in su ya bari sai ranar jumma'a tunda ranar Alhamis ne karshen shari'an nasu.Sun gama tsara na su amman shi Abin da Ubangiji ya tsara ya sha bambam da tunaninsu. A daran Alhamis duk wani shirin tafiya Brr.Murjantu ta gama yin sa saboda Sulaiman ya kirata ya fa a ma ta jirgin arfe goman safe za su bi zuwa Gombe in Allah ya yarda shi ya sa tunda ta dawo daga wajen aiki ta kasa zama sai faman shiri take yi musu tunda wannan ne karo na farko tun bayan abin da ya faru da shi da zai kara takawa zuwa jiharsa. Alhaji Hamza kawai ta kira suka yi mgana Saboda shi zai tura musu motar da za ta auke su daga filin jirgi zuwa gidan Hajiya, Lafiya lau ta gama duka shirinta a daren Abi yace mata ba ya jin da jikinsa yana so ya yi wanka ita ta rarrafa ta ora shi saman keke ta kai shi tiolet ta taimaka masa ya yi wanka sannan ta gunguroshi zuwa aki ta shirya shi, sannan ta zo ta yi masa shirin kwanciya a daren sun kwana a jikin juna a baya bata ora masa nauyinta saboda yanayin laluransa sai ranar kuma da kansa ya bata umarnin ta matso kusa da shi bayan ta matso sai ya saka hannunsa mai motsi ya jawota gefensa har kanta na matsuwa da irjinsa. Manganganun da ya yi ta gaya mata sun bata mamaki da tsoro sai dai ba ta ta a tunanin tafiya Habibi zai yi barta ba. Ya jadaddamata in har bai samu zuwa Gombe da kansa ba ta taya shi neman yafiyar Hajiya sannan ta yi masa al warin neman yaro nan ta bashi hakuri sannan ta yi masa alkwarin samar ma Mimi farinciki da kuma ba ta abin da take so, a lokacin kallonsa ta yi cikin mamaki kafin Ta ce. "Ka daina fa in haka Habibi in sha Allahu gobe za mu je Gombe, kuma da kanka za ka samu damar neman gafaran Hajiya, sannan kai da kanka za ka yi magana da Mansoor ka nemi yafiyar sa." Mirmishi ya yi mata ba tare da ya yi mgana ba sai dai ta ga ya yi mata wani iri duk ya sauya mata. Ta san ya yi shekaru yana jinya an'uwanta ba duka ba ne su ka bata goyon zaman jinyar Major Kabir in ba, gani suke zata yi wahala da shi tunda ba ranar warkewa. Ita kuma me ya rage mata a duniya ban da ta zauna ta kula da Mijinta uban anta domin ta samu rabauta ranar gobe kiyama, Shi ya sa ba ta a nuna masa gajiyawarta ba tana ari a kansa da amanar gidansa da ansu Sun jima kafin su kwanta yana ga ya mata wasu irin mganganu ma su kama da kamar mutum yana barin wasiyya sai hankalinta ya tashi ganin haka ya sa sai ya bar mganar ta rumgumshi ta ce su kwana su yi barci gobe suna da tafiya a gaban su. Barci ne mai nauyi ya kwasheta acan cikin barcin ta yi mafarkin ta ga an taru gida ya cika ana ta kuka kuma taga wai an saka Habibi a makara za'a fita da shi ita kuma ta rike tana ta kuka. Kamar an wancakalar da ita haka taji ta a gefe ta bar jikin Kabir, sai da ta tashi a firgice dai dai Lokacin da ta ji ya na tari ba kakkautawa. A firgice ta mi e ta laluba hannunta ta kunna hasken akin sai ta ganshi kwance in da ta kwantar da shi sai dai kuma tari ya sar e shi yana yi kamar numfashinsa zai auke hankalinta ya ta shi sai ta tuna mafarkin da ta yi, ai da gudu ta diro daga kan gado ta isa gare shi tana ri e shi okarin tarairayosa take yi ta ji yana fa in"ruwa! ruwa! Ba tare da tunanin komai ba ta sake shi sai ta kwashi gudu kamar za ta fa i zuwa falo fridge ta bu e ta auko masa ruwa mara sanyi tunda Saboda shi ba ta kunna fridge in falo sai dai na Kitchen. Abin da ya sake ba ta tsoro ko da ta koma har ya fa o daga kan gado ta ru e ga ta ita ka ai ta nufe shi da sauri tana kiran sunan shi. " Habibi, Subhanallah!" Haka ta ke fa i dakyar ta iya ago kansa domin sai taji ya kara yi mata nauyi ta kafa masa goran a baki ta na bashi ruwan abin da ya sa ka ta fashewa da kuka shi ne ganin ruwan gefe da gefe sai zubewa yake yi ka an ne ma ya ke shiga bakin sa. Cikin muryan kuka ta ce"Na shiga uku ni Murja me ya same ka haka Habibi? Shi kuma sai ya kauda kansa ruwan ya su uce daga hannunta ya ganganra asa inda su ke zaune gaba aya ya ji a su ita a ko arinta ta mikar da shi ta maida shi saman gado kamar yadda ta saba dubarunta. Amman yau sai ya gagareta shi kuma tarin na neman ara sar e shi cikin muryan da ta fara karyewa ba ta ma wani jin sa sossi ta ji ya kira sunan ta. "Murjanatu.." "Murjanatu.." Da sauri ta amsa da "Na'am Habibi me kake so? Ko na je na kira Megadi ya zo ya taya ni mu ora ka saman keken ka? Sai ta ga ya girgiza mata kai lokaci aya yana riko hannunta cikin sarkewan numfashin da ba ta lura ya fara sama da asa ba ya fara mgana"Murja ki yafe min kin ji? Sannan ki tayani neman gafara Hajiya da kuma afuwar Mimi domin na zalunceta sannan ki yi min alkwarin za ki nemi yaron nan ki ba shi hakuri kuma ki yimin alkwarin yi ma Mimi duk abin da take so saboda farincikinta." Yana mgana cikin In ina saboda mumfashinsa na sar ewa Mommy ta fashe da kuka kafin
Chapter 50 · 0% Book details