← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 208

Sashe 41

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya fahimci mahaifin Mimi ba Dattijon arziki ba ne amman duk a lokacin bai karaya ba, yana nan akan bakansa na zama soja kuma da gaske yake yi yana son Mimi kuma auranta zai yi in sha Allahu. *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi kamar haka. *Zumar Matsi Guarantee 3500* *Maganin sanyi komai nacinsa 4k* *Zumar kacha kacha 2500* *Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 *Page 13* *3rd June, 2011* Suna zaune a ofar akin Inna Meri ne gaba ayan su. Satin da ya wuce a ka yi bikin Yaya Amina tare da Yaya Halima to labarin bikin su Bintu ke ta yi Inna Meri na biye musu. Mansoor da Mu'azzam daga baya su ka shigo gidan tare da Baba anjuma, sai suka barshi a bangaran Magajiya da tunda aka yi sha'anin nan take ta bala'i da ya da habaici. A tunaninta Baba anjuma ya arar da duka abin da ya mallaka a auran Amina da Halima ko a wajen taron bikin sai da suka yi hatsaniya da yayar Mahaifiyarsu Aminan Madina sai da Inna Meri ta shiga tsakani ta ce duk kowa ya yi banza da ita daman abokin yi take nema, kuma daman ita Magajiya burinta shi ne ta watse taron kar a gama lafiya tunda tana da ciwon hassada a cikin ranta ga duk abin da ya shafi rayuwar Inna Meri da anta. Idanuwanta ya rufe a tunaninta duk kayan da aka yi ma Amina da Halima da abubuwan da akayi na hidimar biki daga aljihun Baba anjuma ne, abin da ba ta sani ba hatta da abincin da a ka ci a wajen bikin Inna Meri ta yi tanadin shi tuni, sannan game da kayan aki da sauran hidima dangin mahaifiyarsu sun yi matukar namijin ko ari sannan ita kanta Inna Meri bangaran su tukunya kayan aiki na mata duk ita ta yi su aikin da take fita kullum ba ta bar shi a banza ba duka tattalinta na wajen yara nan mata manya musamman Amina da Halima. Shi Baba anjuman ma lokacin da maneman auran Aminan suka zo cewa ya yi ba shi da abun aurar da Amina Inna Meri ce ta ce a saka shekara zuwa a ga abunda ubangiji zai yi. To an fa saka na Amina ko wata uku ba'a yi ba Halima ta samu Inna Meri ta ce a ha a waje aya tunda dangin Habiba sun ce su za su yi komai da yardan Allah. To da Jajircewanta tare da tsayuwar yan'uwan mahaifiyar su Amina aka samu aka yi auran nan cikin rufin asirin Ubangiji a ka kai kowacce gidanta dake cikin gari, to tun bayan bikin Magajiya ba ta bar su sun zauna lafiya ba sai Allah ya isa take yi in an ci amanarta, ita masifarta ai zuwaira ma ta samu miji anjuma ya ce ba shi da Ku in aurar da ita yanzu sai dai kila zuwa gaba a tunaninta ya i aurar da Zuwaira amman ya bu e bakin Aljihu ya aurar da yaran da yake so duk ba ta san kokarin na matar kwarai ce irin Inna Meri ba Suna shigowa lungun akin Inna Meri Mu'azzam ya ce"Inna sai yaushe ne Magajiya za ta hakura da wannan zage zagen ne? Inna Meri na zaune a kofar akinta afafunta na mike, Bintu ta samu kafafun Inna ta yi filo da su, a yayin da kuma Walida ke can daga bayan Inna tana faman zuro kanta. Share tambayar na shi ta yi da kallon zaratan an nata, cikin Yanayin maganarta ta ce"Sai yanzu kuka dawo? Mu'azzam ne ya samu gefen tabarman da suke zaune ya zauna lokaci aya yana fa in " Wlh Inna sai dai har yanzu ba'a dace ba duk inda muka san za mu samu hanya mun bi abun dai sai godiyar Allah kawai." Sai inna ta jinjina kai kafin ta kalli Mansoor da ke tsaye ya jingina kansa da garu ga takardu a hannunsa. Cikin Marairecewa ta ce"An ya Baban Inna ba za ka hakura da neman Sojan nan ba kuwa? Abu kusan shekara uku da gama sakandirin ka, kana zaune gida ba cigaba abokan karatun ka tuni sun san matakin da suka taka, ni tsiyana da kai nacin tsiya ba ka jin shawara ka yi ta kafiya kan abu aya har ga anin ka nan shima ya gama shekeran da ta gabata shima yana so ya biye ma ka da sai ya zama wallo tunda naku burin Allah bai yarda ya cika ba sai ku watsar da ra'ayin ku, ku nemi za in Allah ku samu in da kuka la e domin gyaran goben ku." Ta ke fa a cikin bayyana yadda abun ke damunta Baban Inna fa shekarunsa uku da gama makaranta amman ya i cigaba ya ki kuma zuwa wajen sana'a ya na ce shi sai ya je makarantar Sojoji, kuma an yi nema har an gaji ba sa'a a wanchan shekaran wani kawun su Mu'azzamu har hanya ya yi masa ya je kaduna ya yi jarabawa amman da ta fito sunan shi bai fito ba, duk inda ya san za'a samu yaje amman ba'a dace ba shima Mu'azzam ya gama wanchan shekaran shima ba yadda Alhaji Mustspha matsayin uba yake a wajen mahaifiyarsu bai yi da shi ya nema masa jami'a ya cigaba da makaranta ba ya ce shi wallon kafa ya ke son zama yayansa kuma ya aure masa kugun cewa a bar shi ya bi ra'ayinsa. Abokan da suka tashi tare tuni kowa ya kama kanshi, hatta Nasir ya samu Jami'ar Nasarawa keffi ya na can ya na karatunsa ban da su, kullum sai dai neman yawo da takardu sune gidan an siyasa da gidan wanda suka ji labarin zai taimaka shi kan shi Baba anjuman ya aure musu kugun a kyalesu Su nemi abunda suke so a dai tayasu da addu'a kawai. Ko uffan Mansoor bai ce ba ko su Binta da suka gaishe shi bai amsa ba, Mu'azzam ne ganin Inna ta fusata tana fa a ya sassauta murya yana fa in "Inna ki yi hakuri ki yi mana addu'a amman ni kaina na karaya yanzu haka da kika ganmu daga gidan Couch inmu na Nasara muke Tunda su suna da hanyar da za'a auki mutum daga manyan kungiyoyin kwallon kafa ta Nageria a bashi horo amman duk sanda muka je sai ya ce wai ba kungiyar dake neman an wasa in ana nema zai neme mu, kin san me nema mun koma ne mu kara masa tuni in ana nema kar ya manta damu" Inna Meri ta kallesa cikin takaici kafin Ta ce"Mu'azzamu ka daina bi ta kan wannan yayan naka, shi kanshi baisan me yake so ya za ma ba. Ka bar batun neman za ma wallon nan ka zo ka yi karatunka Allah ya sa maka albarka kana gamawa ka samu aikinka ya fi ye maka wannan zaman da kake yi kana biye ma wannan da bai san ina zai dosa ba." Mu'azzam ya ce"Inna ya sani fa, Soja yake son zama." aramin tsaki ta ja kafin ta ce"Ai sai ya zama muna nan muna jira." Mu'azzam yayi dariya yana kallon Mansoor da hankalinsa ke kan karamar wayarsa ya na an mirmishi Inna Meri ya kallah kafin ya ce"Hajiya na gaishe ki da gajiyar biki, yanzu daga can mu ke." Ya lalubo aljihunsa ya auko Sweet da yawa yana mika ma Bintu da har ta zuro kai yana fa in"Anty Mami ta ce na kawo ma su Bintu." Da gudu Bintu ta warce ta na ihun Murna Mansoor ya kalleta a karkace kafin ya ce"Ke ashe wawiya ce bansani ba? tana jin haka ta yi gum da bakinta ta na raba ido. Walida ta mika hannu ta na fa in"ki ba ni Nawa " Bintu ta make kafa a kafin ta yi mgana Mu'azzam ya ce"Sai kin bata ko wlh ke ma ya haramta gare ki, yarinyar nan son kai gareta." Hararansa ta yi kafin ta tura baki shi kuma sai ya mika hannu zai kwace da yasa ta kwashi uku ta mika ma Walida sauran kuma ta tura cikin sikat inta ta mike da gudu zuwa cikin aki. Mu'azzam ya girgiza kai kafin ya ce"Inna Allah yasa Bintu ta ji an ki wata rana." Inna na yar dariya ba ta ce komai ba illah kai da ta daga sama tana kallon taurari kafin ta dawo da kallonta kan Mu'azzam ta na fadin"Hajiyar tana lafiya ko? Allah Sarki Hajiya gobe zan shiryar takanas ba domin aiki ba na je na yi mata godiya." Mu'azzam ya ce" Ya kamata Inna Hajiya tana da kirki, duk abun Yayanmu sai da ya yabi kirkin Hajiya." Inna Meri ta yi shuru ba ta yi mgana ba ita fa akwai wani abin da ke ba ta tsoro shakuwar bintar Hajiya da Baban Inna soyayya suke yi, tun tana ganin abun yarinta ne har dai yanzu ta yardan ma kanta da gaske ne. Ban da Baban Inna da rigima ina shi ina ar masu kudi, ai wannan jawo ma kai fitina da jidali ne. Yarinyar nan kunyar surukan take yi mata in dai taje gidan ba ta iya ha a do da ita, ita kuma Hajiya ba ta damu ba domin ta ce abunda Binta ke so shi ta ke so. Ba za ta ta mantawa da sun ta maganar da Hajiya saboda Hajiyar da kanta take ce mata yara nan fa da gaske suke son juna su ke yi. A lokacin Dariya Inna Meri ta yi kafin ta ce"Haba Hajiya yarinta ne da shirme irin na Baban Inna sai kuma shakuwa amman ai ruwa ba sa'an kwando ba ne, kuma ina shi ina
Chapter 41 · 0% Book details