Sashe 116
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zama ba kamar ta a gidan sai ta ga akwai wa anda suka fita, ta ga Mansoor ma ya fi mijinta komai na sigar kyau da zati da kwarjini ga matarsa kyakyawa tunda ai tasan ta itama tana ganin ta a talabijin. Ba inciki ya rufe ta, ga adaya sai ta ji ta raina Saddiaqu daman kuma Iyayenta ba su so auran ba soyayya ce ta rufe mata ido da yasa ta nace sai shi shi ya sa aka ba ta wanda take so, amman ita kanta tasan ai ta fi karfinsa shi fa ko boko bai yi ba. Sai ta ji nan ta ke za ta so ta ha a huldarta da an can shashen domin ta fahimci abin da ta ke so ta fahimta a tattare da su. A bangaren Mansoor kuma a kofar akin Innar ya iske Walida tana gyaran Kumbanta, sai jin sallamsa ta yi kamar daga sama ta mi e da sauri tana yi masa sannu da zuwa sau aya ya kalleta ya kauda kai yana fa in" Ina inna? Ban ji motsin ta ba? Da sauri Walida ta ce" Tana ciki salla take yi ne." Sai ya ka a kai kafin ya mi a mata L ledojin guda biyun dake hannunsa ya ce ta shiga da su ciki, ta kar a cikin girmama ta shige akin Inna shi kuma sai ya taka zuwa akin Mimi kofar a bu e take an sakayawa kawai a ka yi, sai ya tura kofar ya shiga da sallama falon ba kowa tsit sai karan fanka da kamshin turare. Dukawa ya yi yana kokarin cire takalmin kafarsa ta fito daga vikin Bedrrom inta lokaci aya tana fa in" Sannu da zuwa." Ya na du en ya amsa da yauwa. Sai da kuma ya cire takalmin na shi sannan ya dago dai dai lokacin da ya tako zuwa cikin falon. Sai dai me? Ita ce a gabansa ta na masa kayattacen mirmishinta kumatunta gege da gefe na lo awa sai tarihin farkon hafuwarshi da ita ya fa o masa a rai tana yi masa irin makamanciyar mirmishin da take yi masa yanzu, sannan tare da lo arwar kumatunta na gefe da gefen bakinta. *Janafty* *INZB2017* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Har ta ariso gaban shi bai sani ba. Gaba aya ya saki baki tunanin sa da zuciyarsa ya tafi zuwa ga kallon Mimi, sai da ya ji ta ara cewa" Sannu da zuwa." Sannan lokaci aya ta mi a hannu ta kar i lodojin hannunsa har ya sakar mata bai sani ba. Sai da ta zo saka hannu ta kar i Jakar dake gefen Kafa anne sannan ya iya dawo hayyacin sa. Da Sauri ya ri e jakar tasa cikin tautsayi ya ri e ya ha a da hannunta, dukkansu a tare wani irin sanyi ya shige su sai da kuma suka kalli juna a lokaci aya, Aji ne ya yi saurin cire hannunsa yana jin iskar akin ta fara yi masa ka Kawai sai ya kauce ma Mimi ta gaban ta ya taka zuwa cikin falon. Ya samu aya daga cikin Kujerun falon ya zauna yana ko arin dai daita kansa, sai ta biyo shi har gabansa ya ga tsayuwarta a gabansa sai ya ago ya na kallonta ita kuma sai sakar masa kayattacen mirmishi take yi. Hannu ya ga ta mi a lokaci aya ta auki jakarsa dake gefensa, ya ma kasa mgana tsabar mamaki haka ya yi zuru yana kallon Mimi ta kwashi jakarsa da ledan da ya shigo da shi ta yi Cikin aki da shi. Sai kawai ya koma ya jinginar da kansa da jikin kujeran da yake zaune yana sauke numfashi matu a akwai gajiya mai yawa a tare da shi, zai so ya samu ruwa mai zafi ya gasa jikinsa ba shi tare da yunwa saboda sun sha ruwan zafi kafin su taso, ya fi bukatar ya kwanta ya huta ya yi barci mai yawa na kusan awa hu u zuwa biyar. Idanuwansa a Lumshe suke shi ya sa bai san da fitowar Mimi ba, a lokacin da kamshin turarenta ya fara shiga kofofin hancin sa a lokacin ya ji maganarta. "Ta so ka je ka yi wanka, ga ruwa can na Juyo maka in ya yi maka ka an akwai wani a kittle." Shuru ya yi shi bai yi mgana ba shi kuma bai tashi ba, sannan kuma bai bu e ido ba, Saboda ya na tsoro ne, kallon Mimi ka ai kan Haifar masa da kasala kuma a yanayin da yake ciki ba ya so ta fahimci wani abu. "Ka ji..". Ta sake fa a cikin sanyin murya sai ya motsa yana ko arin tashi sai ta ara fa in" ka bari in ka yi wanka sai ka kwanta daga baya." Ya na dai jinta amman bai yi mgana ba haka ya mi e yana jin bayansa na ri ewa saboda zaman Mota, yana bu atar Motsa jikinsa zuwa anjuma saboda kasusuwansa duk sun ri e. Tana gaba yana bin ta a baya har cikin bedroom inta karo na farko da ya fara taka kafarsa cikin akin tun bayan tarewar ta. Suna shiga akin ta auko wani sabon towel da ta fito da shi ta juya tana mika masa shi kuma lokacin yana can yana are ma akin kallo komai neat kamar yadda mai akin take abun sha'awa. Bai yi saurin kar a ba sai da ya ji ta ce" Towel ne ka yi amfani da shi, ga tiolet in nan." Ta nuna masa sannan ta auko babban fulas in da take gefe daga Kitchen ta auko shi ta cika shi da ruwan xafi. Toilet in ta nufa ta ijiye masa ruwan lokaci aya tana fa in" Ga ruwan zafi in na ciki bai isheka ba sai ka ara da wannan." Daga nan ta fito ta ba shi waje, akin ma ta bari gaba aya ta koma falo sai da ta zauna tana duba wayarta. Shi kuma a karon farko sai ga shi a cikin tiolet in Mimi komai tsab tsab kamar yadda take, sannan har brush ta ijiye masa na shi, soso ma hiyu ya gani daman tana dashi sai ta auko masa kawai ya yi amfani da shi. Ruwan zafin nan na fulas gaba aya ya gama da shi saboda gasa jikinsa ya yi sosai ya an jima a tiolet in sannan ya fito yana jin Kofofin gashin jikinsa na sha an iska lalle wanka rahama ne. Bai sha ko shafa mai ba, duk da yana da shi a cikin jakarsa gaban madubin Mimi ya tsaya yana ganin uban dankin kayan kwalliya kamar za'a bu e shago. Ta e baki kawai ya yi aramin Cum in ta je kansa ya bu e jakarsa ya auko ya sharce gashin sa ya na Kakka in ruwa, Sannan ya auko wasu kaya acikin jakar riga da wando ya cire wandon jikinsa ya saka, towel in kuma daman a saman kansa ya ratayo sa. Sai ya koma cikin tiolet in ya shanya towel in kusa da in da ya ga nata a shanye ya fito kenan sai ga Mimi ta bu e kofa ta shigo dukkansu sai ga su tsaye suna kallon juna. Mirmishi kawai take yi masa, ya rasa gane kanta da wannan mirmishin, Shi ya sa ya wuce ta zuwa wajen jakarsa ya saka hannu a aljihun jakar ya auko turare ya fesa fessa ma jikinsa ya maida shi a ciki sannan ya ninke kayan da ya cire ya maida a cikin jakar lokaci aya yana fa in" Ledojin can." Ya fa a yana mai juyowa yana fuskantarta L Lokaci aya yana rataye jakarsa a gefen kafa ansa, gani ya yi ta yi kasa e tana kallon sa irin kallon mamakin nan. "Tsaraban ki ne.." So yake yi ya ra a ta gefen ta ya wuce sai gani ya yi ta bake hanyar wucewarsa da idanuwansa da suka fara lumshewa saboda barci da gajiya ya ago yana kallonta, ba ya son mgana shiyasa kawai ya saka mata ido, ita kuma sai ta ara saka hannayemta duka biyu ta tare kofar gaba aya ganin yana ko arin ara matsawa ta bayanta ya fice daga akin ne sai kawai ya ga Mimi ta saka masa kukan shagwa a lokaci aya tana ri e masa gefen rigarsa. Kai ya girgiza kafin ya kalle ta cikin kasala ya ce" men ene kuma? Uhm! Na zo kin gani ba shike nan ba? Sai kawai ta sadda kanta kasa t na Jan hanci alamun kuka, har tana wani kamgwa e wuya kamar marainiyar da ta kwana ba ta ci abinci ba. sai ta kusa saka shi dariya ri e masa gefen rigan ma da yatsu biyu ne irin dai alamu na shagwa un yara. Ai shi kam ya shige su, tun da ya auri yar gata sangarta zai gani ganin idanuwansa. ara kallonta ya yi kafin ya ce" Mene ne kuma? Kawai sai Mimi ta kwa e fuska kamar wata aramar yarinya cikin muryan shagwa a ta ce" Ba kai