← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 180 OF 208

Sashe 180

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yi tsanani gobe za su kaisa asibitin sakkoto. akin Matar Sadi Mimi da Bintu suka kwana sun ga karamci, Mimi garin ya gama burgeta da safe suka auki hanyar Bauchi har da matar Sadi, kowa ya ga matar Mansoor sai ya ce yar gayu mai kyau da ita, sun isa Bauchi da wuri tunda sun samu mota mai kyau. Can ma ana ta maraba maraba da baki daman an san da zuwan su. Gwaggo Yalwa jiki ya yi kyau kamar ba ita ba, nan fa aka shiga ina aka saka da iyalan Inna Meri. *Janafty* *INZB3015* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE* _Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_ _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci _nfection_ _Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI _Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._ *08089965176* *07084653262* Ranar Jumma'a suka sauka a garin Bauchi, suka kwana asabar kuma a ka tashi da hidimar biki. Mimi sun yi waya da Aji amman bai gaya mata zai zo aurin aure ba, Shi kan shi ba zuwa a cikin tsarinsa amman a safiyar ranar sun yi waya da Inna ta ce maza ya shirya ya je aurin aure. Sai ya yi tunanin bari ya yi ma Nasir mgana sai ya raka shi su tafi tare. Haka ko a ka yi daya ke aurin auran na Rana ne aya da rabi ne. Shi ya sa suka samu ishashen lokaci. A can Bauchi kuwa Mimi ta ga karramawa sosai wajen Maman Bauchi tare da sauran yaran gidan, ta yi mamakin yawan iyalan gidan daman Aji ya gaya mata duka a mata gare shi Allah bai ta a ba shi haihuwan wani a Namiji ba Sai mata amman kuma Allah na son shi da Rahama tunda da sun taso sai kuma Allah ya kawo musu mazajen da ya ke aurar da su zuwa gare su. Da safiyar ranar bikib an raka Mimi ta je ta gaishe da Baba Yakubu da yake shi mutun ne mai fa in mgana kai tsaye, Kai tsaye yace ma Mimi" Ke ce matar Mansoor aga kanta sai ya yi mirmishi kafin ya ce"Ba shakka shi ya sa a baya ya yi ta cewa baya so da na ce ya zo gidana na bashi mata sai ya ce min shi bai ce baya son ki ba." Kan Mimi na asa ba ta yi mgana ba shi kuma bai damu ba sai ya cigaba da fa in" Duk da fa ya i amman ban janye maganata ba, har yanzu ina da sauran yara in ya na so bazan hana shi ba." Ya karishe fa a da sigar zolaya Maman Bauchi na wajen Sai ta yi saurin cewa" Alhaji mganar nan ai ta wuce ko? Kai dai a matsayinka na uba ka saka ma auran su albarka." Sai ya ka a kai kafin ya ce" Haka ne to Allah ya yi ma auran ku albarka" Mimi ta amsa da Amin acikin ranta maman Bauchi ne ta amsa a Fili. Sai ya gyara zama lokaci aya ya na fa in" Meri ashe ta na can garin su ko? Jiya ta kirani mun gaisa ta ce min an'uwanta ne ba shi da lafiya." Sai Mimi ta aga kanta gefe aya kuma Maman Bauchi sai ta kwace hian suna cikin mganar sai ga Bintu da Anty Halima sun shigo sai a ka ha u ana ta tattauna mganar kan Baba karimu da ya samu hatsari Mimi na gefe ba Kasafai ta kan saka musu baki ba. Bayan sun baro falon megidan suna komawa akin maman Bauchi da suka sauka suka arya. Sannan suka leka akin da Yalwa ke ciki itama jiki ya yi sauk Sai hamdala. Daga nan sai suka yi wanka suka shirya tunda babu wani aiki duk aikatau su ka kai, ko wanke wanke da shara akwai masu aiki balle su baki da sun ce za su yi wani abu sai Mama ta hana ta ce ga masu aiki sannan ga an'uwanta nan sun zo z su yi komai. Amaren kuma suna gidan da ke kallon na Baba Kabiru can su ka kwana Bayan sun yi wanka sun shirya Bintu ta ja ta suka koma can gida suna ganin shiryawan Amarya da awayenta. Mimi ta yi shigar wani leshi ne jikinsa baki aamman kwalliyarsa ja ne sai ta yi amfani da jan mayafi da takalmi da jaka ja, ba wani kwalliya ta yi ba amman kayan sun kar eta ta yi wani irin fresh fatar ta na wani irin santsi kamar wata baturiya sannan inkinta mai flenting ne ta baya ya yi mata wani irin cif a jikinta. A wajen sai ta zama abun kallo, ga ta yar gayu ga kyau ga kwarjini sannan ga Ilimi da kamala ga turanci domin tana gidan ta samu wayar wani ma'aikacin gidan radion Jamus ba ta yi mamakin in da ya samu labarta ba sun yi mgana da harshen turanci a kan suna son su yi aiki da ita, ba wannan ne na farko ba. Har NTA na asa ma sun kirata D.W ma haka har da BBC, Sai dai ba ta da ra'ayi zuwa ko'ina ta fi kaunar zama a jiharta tun a baya ma balle yanzu da ta yi aure ta auri miji irin Aji ba zai taba barinta ta je wani gari ko asa da sunan aiki ba. To ta sha turanci fa sai ta zama kawai abun kallo in an tambayi Amare wace ce Mimi? Sai su ce matar yayansu ne yaron yayan Abbansu da ya rasu wallon nan da suke ba su labari saboda suma suna yawan fa a mana awayen na su suna da wani yaya a Gombe an kwallon kafa ne, to daman mai mata irin Mimi me kuma zai ara neman wajen wasu matan? Ai ya gama samun dukkan jin da in nan duniya. Suna tare da Amaren har a ka aura aure, Tana ma cin alalan da a ka yi ne ta gama cin waina kena ta samu kiran Aji, yana tambayan ta tana ina? Sai ta ce suna makota tare da Amare sai ya ce ta fito ga su a waje abun sai ya ba ta mamaki ta tsame hannunta kan abin da take ci ta fita ta wanke hannu ta lullu a mayafinta a saman kanta ta fita, ba sa waje ashe suna cikin gida suna gaisawa da mutane ciki ta shiga sai gamu da Yaya Halima sai ta nuna mata akin da Gwaggonsa Yalwa ke ciki tace suna ciki, ta yi mamakin ganin shi tare da Nasir ko alama bai sanar da ita zuwan shi ba, har da Mommy da Hajiya sun yi waya da safe su ka ce ko mijin nata zai zo aurin aure ne? Sai ta ce musu a'a saboda ba su yi mganar zuwan na shi ba. Ta ji da in ganinsa kwana biyu kawai sai da ta yi wani irin kewarsa ta na masa mirmishi ya na yi mata, ya sha shadda fara dinkin zamani tqzarce har da hula sai ya yi wani irin kyau kamar ba shi ba. sun gaisa da Nasir da tambayan yara, Sai kawai ta ce"Da na san za ka zo, da na ce ka zo min da awata." Nasir na dariya ya ce" Tafiyar ba tawa ba ce, ni kaina sai da safen nan na sani, kin san halin mijin nan naki akwai yi ma mutane karfa karfa." Wani kallo Aji ya yi ma Nasir shi kuma sai ya na dariya, Yalwa na gefe itama tana mirmishi, nan akin a ka kawo musu abinci suka ci, suna gama ci wajen uku da rabi su ka ce za su tafi lokacin Baba Kabirun ma bai dawo ba ya na can yana sallaman bakin da suka zo daga nesa. Kawai sai Aji ya kira wayar Mimi kai tsaye yacl ce ta shirya ta fito suna jiran ta, Sai mamaki ya kamata saboda ita dai sun yi da shi sai gobe za su koma gida. Cikin mamaki ta fito ta same su nan ofar gida baki a bu e ta ce" Na ji kace na zo mu tafi ka manta sai gobe za mu koma tare da su Bintu? Kai tsaye ya ce"Su dai za su dawo gobe amman ke yau za ki koma gida." Mimi ta ata rai kafin ma ta yi mgana ya ce"Gobe ka ai gareni jibi za mu tafi katsina wasa sai mun yi sati, kinga ni ba zan je na zauna a gida ni ka ai ba."
Chapter 180 · 0% Book details