Sashe 34
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Habiba da Allah ya yi mata rasuwa ba. Ta rasu ta bar aramin yaro an shekaru uku da wani abu duniya. "Mu'azzam.." *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* *Janafty* Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAtGNQc8Y8pB008TuxFJVo *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 *Page 11* A Jihar Gombe a kafatanin manyan unguwannin da suka zagaye anguwan Arawa da ma nesa da anguwan da kuma wa anda ke gabas zuwa yamman da su ba wanda bai san da zaman gidan marigayi salihu wanzam ba, wanzancin gidan ba haye ba ne gadon shi suka yi, abun sai yake bin jini, in uba ya gada sai ya gadar ma a ya gadar ma jika jika ya gadar ma jikan jikan to a haka tushe da asali gidan Wanzamai ya fara. Inna Mari ta tsinci kanta da aure a gidan wanzamai mai cike da tsohon tarihi tun bayan rasuwar mijinta na farko, Inna Meri mai suna Maryama ba'arata daga shiyar kasar gida ta Argugun ta fito daga cikin wani yanki na garin Argugun ne, kuma duka danginta da ahalinta arawane sai dai mahaifinta ya rasu sai ta tashi tare da mahaifiyarta wacce a ke kira Inno soro. Mallam Ibrahim sufi mutumin kwami ne karamar hukumar dake jihar Gombe a arewa maso gabashin Nageria. Mazaunin hedikwatan mallam Sidi dake garin kwami. Kuma ya kasance manomi ne kuma mai sana'ar kamun kifi, tunda mutanen garin Mallam Sidi sun fi karfi a noma da sana'ar kifi tunda suna da ruwa sosai a garin. A dalilin sana'arsa ta kifi ya sanya yake da mu'amalan arziki da mutanen argugun kuma yana zuwa garin sosai ta sanadin wannan mu'amalan Allah ya ha a auran mallam Ibrahim da meri wato Maryama. Ta baro garinsu shiyar Argugun zuwa garin mallam Sidi yan'uwan Ibrahim suka zame ma Meri uwa da uba da dangi gaba aya.