Sashe 13
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kawai." Saboda yadda ya ji tana fa a yasa ya fasa ma shiga akinta kawai sai ya Juya ya fice. Tun tasowarsu wannan halin na magajiya da shi suka ganta. Kowa hakuri yake yi da ita musamman ma Baba. Ba domin yana hakuri ba tuni ya jima da sakinta tunda ta da cikin zamanin rashin mtumci acikin gidan nan ba adadi. Shi ko Mansoor yana can akin Inna Meri suna ta fira ya na bata sakon gaisuwan mutaanen can da suka ce suna gaisheta. Ya iske ma Yaya Amina a gidan ta zo tun azu har ta na yi masa tsiyan ta fi wata biyu ba ta ganshi ba. Mirmishi kawai ya yi batare da ya yi mgana ba. Inna Meri ta kallesa kafin ta ce"Ya ka samu Goggon naka Yalwa? jikinta da sauki ko? Mansoor yace"Eh ta samu sauki, amma na bar mganar a kaita asibitin cikin gari a dubata, na ba ma jikanta in nan lambata na ce in da wani abu ya kirani." Inna Meri tace"Allah Sarki yalwa mace mai son zumumci ba'a wata biyu ba ta zo garin nan ta duba ka ba, sannan ba ta zuwa hakanan mata nan ta na son zumunci kwarai bata manta da an dan uwanta ba." Yaya Amina ke fa in ko itama ta san lokacin da ta ke zuwa ta zo mu su da kifi da dankalin hqusa. Inna Meri na kara fa a mata kirkin anuwan mahaifin Baban Inna da suka yi mata karamcin da ta kasa mantawa. Shi dai yana gefe yana jin su ya yi shuru bai saka baki ba. Yana tunanin zuwan da ya yi yadda Yalwa ta matsa masa da mganar aure wai sa'aninsa har da masu mata biyu. Ya je Bauchi gidan Baba Kabiru ya duba cikin ya'yansa suma yan boko ne irin sa tunda baya son yan kauye. Sai da ya yi mirmishi shi tun bayan da ya rasa Mimi ko da wasa bai kara kallon wata mace da sunan so ba. Tun lokacin rayuwarsa ta sauya ya cire babin aure a tunaninsa. A tunaninsa ba zai iya kallon wata mace da sunan so ba, to so guda ayan da kaunar gaba aaya ita ya damkawama kuma da ta tashi tafiya sai ta tafi da abin ta gaba aya. Zuciyar Mansoor yanzu babu sararin da zata iya samar ma soyayya matsugguni ba. Ko Inna ya ka sa fa yadda suka yi da Gwggon nasa, ya dai ce mata ta bari in ya kara dawowa sai su yi mgana. Su ma ya yi raban kudi sosai a garin auwansa ne bayan nan Gombe ba shi da kamarsu tunda nan ne tushen mahaifinsa. Yaya Amina ce zata ta fi mijinta ya dawo daga aiki ya zo aukanta sai Mansoor ya daukan mata kullin buhunta da Inna Meri ta ibar mata tsaraba zuwa waje, suna tafe ta na ba shi labarin Bintu ta zo gidanta da yadda ta ce ya je gidanta ya yi mata fa a gaban Kishiyarta. Mirmishi kawai ya yi bai yi mgana ba ya na can ma ta kirashi suka gaisa kuma yasan ma'anar gaisuwarta daman ya na da tunanin barin mata sako a wajen Inna ko Walida sai ta aika mata da shi. Sai da suka gaisa da mijin nata sannan suka yi sallama ta hau mashin din suka bar Kofar gidan Baba Danjuma kuma na can gefe shi da Mallam Hashimu suna ta mgana, Mansoor ya rasa menene suke tattaunawa haka tun azu suke tsaye suna mgana ba ta kare ba. Har ya Juya zai koma cikin gida saboda tuwon Inna yake son ya ci a camp yau zai kwana gobe suna da morning training. "Aji." Ya ji an kira sunanshi, ya ji muryansa shi ya sa ya juyo yana kallonsa yana karisowa kusa da shi. Cikin dariya ya ce"Shege Aji motarka na gani sai kuma na hango ka daga nesa." Hannu ya bashi suka tafa lokaci aya yana fa in"Makama ya garin? Kwana da yawa" Wanda aka kira da Makama ya ce"Aji gaskiya ka sauya rayuwarka, shiken an ka janye jikin ka daga na mutane yaushe rabon da mu ha u da kai?. Muna gari aaya Aji ammh sai mu yi wattani bamu ha u ba." Mansoor ya ce"Rayuwar ne sai a hankali makama."karamin tsaki ya ja kafin ya ce"Ba wani rayuwa, Mu'azzam da ba garin nan ya ke aiki ba duk zuwa sai ya kiramu mun ha u amma kai kana garin nan ko an kira sai ka ce baka da lokaci an ya Aji ba za a manta baya rayuwata ta yi kyau ba" Mirmishi kawai ya yi bai yi mgana ba Makama ya dafa kafa arsa kafin yace" har fa group mu ka bu e namu mu biyar ko tari baka ta aa yi ba har abubuwan biki na da ake tattaunawa ba ka ma san halin da ake ciki ba." Mansoor ya ce"To yanzu tunda ka zo ba sai ka fa a min ba." Makama ya ce" To ya na iya, biki fa ya zo saura wata biyu yanzu." Mansoor yace"Allah ya nuna mana." Makama ya amsa da Amin Amin. Tsiya ya fara yi masa wai duk sun yi aure shi ya zauna sai ya zama tuzuru. Mirmishi ya yi masa bai yi mgana ba shi kuma ya kallesa lokaci aya yana fa in"Ka ma saki jiki mallam wallahi da kai za'ayi komai a bikina baka isa ka tsame jikin ka ba." Mansoor ya ce"Allah ya sa muna raye za a yi, kuma ka yi fatan ba ni da wasa a lokacin." Makama ya harzuka cikin fusata ya ce"Na bi wasan da gudu na taka da takalmin kafata" Har yana bubbuga kafa da ya sa sai da Mansoor ya yi yar dariya yana fa in"Makama ba za ka canza ba." Cikin yar dariya ya ce"Ina fa zan canza, ni fata na Allah yasa a wajen bikina ka samu cikin awayen amarya wata ta yi wuf da zuciyarka." Ido ya saka masa kafin ya ce" kana ganin akwai wacce za ta iya? Makama ya buga kafa arsa lokaci aya yana fa in"Tsab kuwa mutum ne fa kai ba robot ba." Sai kawai ya jinjina kai kafin yace"To sai mu gani in za su iya." Cigaba da hira suka yi duk dai rabin hira daga bakin makama ne. Har Baba Danjuma ya kariso suka gaisa ganin haka ya sa ya ce bari ya shiga ciiki ya gaida Inna Meri. Tare suka shiga ya gaida Inna Meri taji da i sosai har ta na dibar masa Kifin da Baban Inna yazo da shi ta ce ya kai ma baabarsa. Da zai tafi ma Mansoor ya rakosa har waje sun ka an jima kafin su yi sallama. Shi Makama gidansu na can Tudun wada ne yazo Arawa ne gaida wani abokin babansu. Yadda suke hiran za ka fahimci sun jima da sanin juna.da kuma yadda ya ke labaran wasu abokan na su da Aji ya da e bai ha u da su ba kuma suna gari aya kamar irin su Shamsu, wanda ko a baya ba abokinsu ba ne amman abokin fa an Aji ne. Shi fa rayuwarsa gaba aya ta sauya ko a baya da yake da miskili ammh yanzu sai ya fi miskili iya miskilanci a baya yana shiga mutane ammh yanzu ya daina shiga jama'a kwata kwata ya koma yin rayuwa shi ka ai kamar ba shi da kowa abokinsa kawai wallon kafa ne. *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866. Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z *Page 5* _Monday 5rd March, 2022. Gidan Talabijin na Karamchi_ *10:04am* A shashin al'amuran labarai na yau da kullum na gidan talabijin mai tashe a jihar gombe. Wani shashi ne mai girma a gidan talabijin in mai auke da babban falo tare da ofisoshin manyan ma'aikatan bangaren. Irin su news manager, editer da sauran su shi kuma babban falo mai auke da kowani rukuni kamar an awayanta ma kowa bangaransa ne. Kowa kuma akwai aramin teburinsa da kayansa a kai sai kujeran inda kake da muhallin ijiye komai naka, daga gefe akwai an aninin da ke nuni da sunan mai wajen. Daga can kusa da office in new manager wajen zaman Broadcaster in gidan talabijin in ne, daga gaba can kuma waje zaman camera man tare da reporters ne, da kuma alibai masu sanin makaman aiki wato yan Intern. Dole bayan sun ha a rahottnni da kuma labarai wato bayan camera man da reporter sun gama aikin su kenan akwai bukatar editer ya duba ya kuma ta ce sahihancin labarin. Bayan ya gama dubawa kuma sai news manager ya duba ya cire kalmar da ya ga ba ta dace ba, dole dai sai an bi matakai