Sashe 37
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
matsayin abokan juna sabanin Mu'azzam da yake so sai ya mallaki wani abu da zai rike kansa da iyayensa tukunnah. Ko magana ake yi sai Mansoor ya ce shi fa yana da gadon gonaki a garin su, su zai saida in ya tashi aure, sai ake ganin kamar abun nashi wasa shirme shirme shi kuma bilhaqqi a kan gaskiyarsa yake yi. Dukkansu wata makaranatar Gwammati ta cikin gari su ke zuwa rayuwa ta yi wahala tunda Baba anjuma girma kuma yazo, sai a hankali ba domin Inna Mari macece mai tsayawa ga kanta ba da ai tuni rayuwarsu Mu'azzam ta jima da sauyawa sannan kuma tana samun taimako daga bangarori da dama ko daga can garin su Argugun ana yi mata sako itama ta kan je in wani abu mai bukatar zuwanta ya ta so. Ko bayan haihuwan Walida ta je gaisuwan Kawu Surajo kuma ta jima acan sai dai ta dawo ta ga Magajiya ta sauka an samu Mariya daman ta bar ta da ciki. Da ta dawo ne tafara sana'ar cikin gida na saide saide ta na samun rufin asiri to abubuwan sai a hankali da an tarfa jari sai ya darkane, kuma ga shi acikin gida ba zaman lafiya kullum fitinar Magajiya na yau daban na gobe dabam kuma har kwanan gobe ba'a ta a jin Inna Meri na tanka in tanka da ita ba shi ya sa ba a wajen Baba Danjuma har a makota kowa ya shaida hakuri tsabar shi wajen Inna Meri mace mai kauda kai da yakana babu ruwanta mai rama Alheri ko da mutum ya yi mata sharri. Bintu ce ta auko irin fitinar Baban Inna itama an sha fama da ita acikin gidan ita da baban Inna ba'a daga musu yatsa su bar shi haka sai sun karya shi, ga su Amina da suke manya amman sai Bintu dake da karancin shekaru ta tare musu mgana acikin gida Inna Meri in abun ya isheta sai ta yi tagumi tana fa in"Ni wannan fitina na yaran nan na rasa in da suka gado shi, ni dai Allah ya shaida ba ni da fitina amman Allah mai ganin dama ya bani fitinannun a guda biyu Allah dai ya ara shiryamin su." A koda yaushe kalamanta kenan, to yau da gobe bata bar komai ba dole rayuwar ta yi wahala da ya sa Inna Mari ta nemi shawaran Baba anjuma ya barta ta nemi aikin da za ta rika yi a cikin gidajen masu ku i suna samun abun rufin asiri saboda Aminci da yardan dake tsakaninsu ya sa ya amince mata, Harira ta yi mata hanyar samun aiki gidan wata mata ma'aikaciya ce mijinta ma ma'aikaci ne sai dai aikin kula da yara ne acikin gari gidan su yake, nan Inna Meri ta fara aiki kuma albashin mai tsoka ne sai dai dalilin mazan dake gidan sun yi yawa ya sa ta ijiye aikin gidan tana ganin ita uwa ce bai dace ta zama mai aikin mace ita ka ai acikin maza ma'aikata sama da biyar ba sai ta ga aikin bai bata sha'awa ba ta ijiye. Da kamar ma ta hakura tunda tana ta nema ba ta dace ba nan makotan su matar mallam Hashimu Dije ita ta yi mata hanyar aikin da ta ke yi yanzu a gidan Hajiyar shagamu. Tunda a baya kanwar Dijen ke yi sai kuma ta zo ta yi aure sai Hajiya ta ce a samo ma ta wata yar babba haka sai Dije ta yi ma Inna Meri mgana jin Hajiyar ce ka ai a gidan zata ri a zuwa da safe ta yi girki da gyaran gida sai kuma zaman kadaicin zata ebe ma Hajiyar ai da gudu ta amince Kuma sai Allah ya ha a jininta da na Hajiya za ta je da karfe 9 na safe ta yi share share sannan ta dafa ma Hajiya abinci sai kuma su zauna su yi ta hiran duniya da Hajiya. Inna Meri na jin da in zama da Hajiya ba domin alherran da ta ke yi mata ba, a'a sai saboda ita in mai kirki ce da sanin ya kamata, karfe 4:30 da rabi na yi za ta ce Inna Meri ta koma gida ta yi ma yaranta girki sannan kuma in za ta tafi sai ta ce sai ta aukan ma yaranta abinci kuma wani kayan sawa na jikokinta za ta ce su Yadddiko su ha o mata duk Inna Meri take ba ma wa, ta amince da ita sosai domin ta sha mata jarabawa kuma ta ga ba ta sameta da ko sata ko gulma ko dai wani mugun hali ba, shi ya sa Hajiyar kan zaunar da ita tana gayamata wasu abubuwa da suka danganceta itama Hajiyar tasan labarin Inna Meri da abunda ya barota da garin tsohon mijinta zuwa auranta da Danjuma da kuma ya'yan da take riko. Tunda wani lokacin kamar asabar da Lahadi su Bintu na biyota in ta kore su sai Hajiya ta ce ta kyalesu mana ai tana son zuwan su saboda suna ebe mata kewa sannan ta na jin su sunan Baban Inna da an Inna Mu'azzam kenan shi ya kan rako Inna Meri kuma ya shigo ya gaida Hajiyar, amman Baban Inna sai dai ya tsaya daga waje, shi ne ma Hajiya ba ta ta a gani ba. Kuma Hajiya har gidan wanzamai ta ta a zuwa Lokacin da Inna Meri ta zame ta fa i a ban aki ta samu targa ta saka direba ya kawota har akin Inna Meri ta gaisheta tana da kirki da hakuri ga kyauta fara aikin Inna Meri ba za ta iya kirga alherin Hajiyar Shagamu a gareta ba. Ta san an Hajiya guda uku ne kuma duka masu abun hannunsu Yaddiko dai ta yi aure kuma a babban family ta yi aure sai Alhaji Hamza da an siyasa ne a lokacin ma ya ci sanata, sai wanda Hajiya ke yawan korafi a kan shi kabiru soja da ke garin Abuja. Hajiya na yawan fa in halinsa na taurin kai da rashin jin mgana Kakin Sojan dake jikinsa ya sauya masa hallaya ko Hajiya ba ta isa ta ce ya yi abu ko ya bar abu ba yana zuwa amman ba sosai ba sai dai Alhaji Hamza da ya kan zo duk daddare in bai zo yau ba, zai zo gobe Yaddiko ma ko da yaushe ta na tafe kuma suna kula da Hajiya tana da megadi da kuma direba ko da mjinta ya rasu ya'yanta sun ji a rayuwarta da ababen more rayuwa. Tana kaunar Jikarta Fatima da take kira Binta da sun samu hutu Hajiya na tafe kiran a taho mata da ita ta yi hutu a wajenta. Itama yarinyar na aunar Hajiya shi ya sa ta ke yawan yin hutun ta a gombe tare da Hajiya. *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* *Janafty* Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAtGNQc8Y8pB008TuxFJVo *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 *Page 12* _28 December, 2008_ Da in ya zo a ofar gidan ya kan tsaya sai daga baya megadin gida wani Dattijo duk da mgana ba ta a ha asu bayan gaisuwa ba. Ranar shi ya leka yana ce ma Mansoor an Samari ai da ka rika shigowa daga ciki, kana jiran babarka taka zai fi da ka yi ta tsayuwa daga waje" Bai yi masa gaddama ba duk da bai ta a marmarin shiga gidan ba sai dai ganin yadda dattijon ya yi masa mgana cikin kyautatawa shi ya sa ya kasa in kar an tayinsa. Dalilin da ya sa yake shiga daga bakin get wajen zaman megadin nan ya kan zauna ya jira har sai Inna Meri ta fito domin su koma gida tare, Islamiya tunda suka yi wannan tsiyar da Shamsu bai ara zuwa ba saboda wani shashi acikin zuciyarsa na gaya masa in har ya koma suka ha da Shamsu to ba zai kyalesa ba mafi zaman lafiya shi ne ya yi zaman sa har sai lokacin da ya ji zai iya ganin Shamsu ya wuce ba tare da ya kai masa naushi ba. Boko ce ka ai ya ke zuwa itama sabooda sun kusa fara Jarabawar fita ne, in ya dawo da yamman filin wallo suke tafiya daga can nan yake yankowa ta nan. Su Nasir ma ba kullum su ke zuwa islamiyan ba can ya ke ganinsu a filin wallo Mu'azzam kuma tsoron fa yayansa ya sa ba ya zuwa sai ranakun da babu makaranta da yamma. Ko kwanakin karshen mako da suke zuwa da safe. Yau ma zaune yake a saman bencin katakon da megadi kan zauna a kai ya sha iska yana sanye da wani yadi mai saukakkan ku i sai dai a goge suke tas, ya sha