Sashe 31
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda haka a daran ranar kusan kwana ya yi ya na gudu a studio sai da ya ji ya gajiyar da kanshi sannan ya sarara. Muskutawa ya yi ya juya zuwa da jikinsa bangaren dama. _Ya sunan ka?_ _Ni? Ke ya sunan ki?_ _Ni sunana Mimi Mimin Abi_ Ya tuna mirmishinta da dariyanta tun alokacin sai da kumatunta suka lo ba zai manta amsar da ya ba ta alokaci ba _Sunana Mansoor Aji."_ _"Aji ?_ Ta fa a da sigan tambaya alokacin sai da ya yi dariya kafin ya yi magana ta yi zaraf ta ce. _To wajen wa ka zo?. Wajen Hajiya? _A'a ni wajen Innata na zo_ _"Inna Mari mai girkin Hajiya?_ Dariya ya yi alokacin kafin yac e"Eh ita, ai innata ce." Baki ta bu e tana yar dariya har kayan jikinta bai manta kalansu ba, a lokacin iyakarta shekaru sha shidda kuma wannan shine gani na biyu da ya yi mata kuma maganar su ta farko shi da ita..! Me ya sa ya kasa mantawa da ita? Me ya sa ya kasa mantawa da duk abinda ya shafe ta? "Saboda har yau kana sonta Mansoor." Amsar da wata zuciyarsa ta bashi kenan. Da gaske yama sonta? To me ya sa zai cigaba da sonta ahalin akwai bambanci mai tarin yawa a tsakaninsu?. Kaddara ba ta ha a su domin su zauna waje aya ba, ita kaddaran da kanta ta raba tsakanin su. *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 *Page 10* *MAFARI.* _20 DECEMBER 2008_ Anguwar GRA, Gombe. Hankalinsa na kan aramar wayar dake hannunsa yana yin game in nan mai maciji, tun bayan da suka gaisa da Baba megadi ya koma gefe ya tsaya jefi jefi kuma ya na duba agogon fata irin na matasa a wancan lokacin dake aure a tsitsiyan hannunsa na hagu, gani yake yi kamar yau Inna ta jima ba ta fito ba. Hon in da ya ji an zuba ne har sau uku ya sa ya juyo ta wajen get din sai yaga wata mota mai ruwan toka za ta shiga gidan ba motar ba ne ta bashi mamaki illah daga baya ya hango wata matashiyar yarinya ta jikin window in motar na gidan baya ta lafe sai kalle kalle take yii, da yake lokacin saka ma gilashin mota rufuwa bai zo ba ana iya ganin na ciki, sannan na ciki na iya ganin na waje shi ya sa ya iya hango yarinyar dake cikin motar itama ta samu nasaran ganinsa. Abun da ya bashi mamaki ganin ta yi masa mirmishi sannan abun burgewa a tare da ita shine lo awar kumatun ta ma'ana dimple sannan ta ara masa da aga hannu, bai maida mata da martanin aga hannun ta ba. Sai dai ya maida mata da martanin mirmishinta a gaban idanuwansa a ka bu e get motar ta sulala cikin gidan, har kuma suka shige tana kallon shi yana kallonta shima. Sai da motar ta shige cikin gidan sannan ya sauke Ajiyar zuciya shi ka ai acikin ransa yayi ma kansa tambayar. "Wacece wannan yarinyar? A iya sanin shi bai san akwai yara a gidan Hajiya ba, kafa a ya aga alamun sanin wacece ita bai dame shi ba, maida hankalinsa ya yi kan wayarsa bai san fitowar Inna Mero ba sai da yaji tana kiransa. "Baban Inna.." Da sauri ya aago sai ya ci karo da ita a gabansa auke da wani kwano a hannunta, da hanzari ya saka wayarsa a gaban aljihun rigan dake jikinsa fara mai ratsi ratsin ba i, sai ba in wandon dake jikinsa. da sauri kuma ya saka hannu ya kar i kwanon hannunta yana fa in" Inna wannan kwanon fa?. Tana mirmishi ta ce"Hajiya ce ta sakani sai da na auko abinci" Sun fara tafiya a jere da juna ya ke fa in" Inna ni fa ba na son kina auko abinci daga gidan nan, sai mutane su rika tunanin ko kin raina okarin Baba ne" Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce" To ai mutane Allah ne ka ai da ya hallicesu ke iya musu dai dai, ba ka biye ta mutane ba Baban Inna, kasan ai ba na son aukowa Hajiya ce ke matsamin kuma in ban auko ba sai ta ga kamar ban ji maganarta ba ne." a kai ya yi batare da ya yi magana ba sai da suka yi nisa daga fitan layin gidan na masu hannu da shunu suka kama hanyar anguwarsu ta marasa karfi wato Arawa. "Inna ki sha kurumin ki, in na samu aikin soja za ku huta ke da Baba In sha Allahu, ba za ki ara fita wani gida aiki ba." Ta na mirmishinta da ba ya acewa a saman fuskarta ta ce"Allahu ya sha Baban Inna Allah ya ida nufi na alheri." Kai tsaye kuma ya amsa da Amin kafin ya ce"Inna ni fa ina son na yi aure da wuri, saboda na bar miki matata a nan in na tafi aikin soja ta rika taimaka miki da wasu ayyukan." Inna Meri ta yi dariya mai tsawo tana mai bin yaron nata da kallo. Mansoor kenan manyan asa shi kansa tsaye yake fa in ra'ayinsa. Duka duka shekarunsa ashirin ne a duniya amman ya na da burikan ya zama wani abu saboda iyayensa su ji da Tana jin sa ya cigaba da fa in"Allah Inna da gaske nake yi, ina son na yi auren wuri ina son ganin na haifi ayan da zamu zama, muna kamar Yaya da annensa." Inna ta ka a kai tana dariya kafin ta ce"To Allah ya nuna mana Baban Inna." Ya amsa da Amin Innata. Suna tafe suna hira tunda akwai yar tafiya kafin su isa gida, ya saba kullun zai je kofar gidan da take aiki ya jirata har ta fito su dawo gida tare, Mansoor matashi ne mai ulafucin uwa mai kuma son mahaifiyarsa ba shi da mafita ne, da bazai ta a bari Inna Meri ta yi aikatau a gidan masu ku i ba. "Inna kamar yau kin wuce lokacin tashin ki ko? Kai tsaye ta ce"Eh Hajiya ce ta tsaida ni na gyara ma jikarta da za ta zo mata hutu aki shi ya sa na ata lokaci." Kallonta ya yi kafin ya ce"Ko ita ce na gani an kawo ta a mota kafin fitowar ki? Inna ta ce"Eh ita ce Fatima Hajiya na kiranta Binta mai sunanta ne shiyasa take sonta, yar wajen babban anta ne wani Soja a Abuja." Yana jin Inna na mgana amman bai tanka mata ba itama sanin halinsa ya sa sai ta sak i mganar ta kalleshi tana fadin"An taso islamiyar ne? Na ga kuma ai shidda ba ta yi ba? Kai tsaye ya ce"Ba'a ta shi ba Inna." Ba tare da ya gayamata wani abu ya faru ba ta kalleshi lokaci aya tana fa in"Kai Jama'a yauma fa an ka je ka yi da wani a makarantan Baban Inna,? Mirmishi ya yi kafin ya ce" Inna ba fa a ba ne, kawai dai yar cacan baki ne" Inna ta ce"Cacan baki ai anin fa a ne Baban Inna, kullum ina yi maka fa an shi fa rayuwa da kake gani sai ka yi hakuri in kana so ka ci riban duniya wannan ba ar zuciyar na ka tun yanzu ya kamata ka koyi ya i da ita in ba haka ba nan gaba ba za ka iya sarrafa kanka ba." Da sauri ya ce"Ba fa a na yi ba fa Inna mgana ya gayamin ni kuma ma maida masa sai mallam Haruna ya koremu daga ajin gaba aya, ni kuma ganin an kusa tashi sai na biyo ta nan kawai." Inna ta ka a kai kafin ta ce"Ai shike nan Allah ya kyauta, nasan dai bai wuce Agola ya kira ka ba, kuma na gaya maka ka daina damuwa da masu kiran ka da sunan nan, ai ba ma ale maka zai yi a jikin ka ba, ina ruwan ka da su ka kyalesu su yi ta kiran ka Agola hakan ba zai rage ka da komai ba kuma ba zai are ka da komai ba" Mansoor ya yi shuru kafin yace"Ba ma wannan ba ne, Shamsu gidan su man bala ne fa ya ce wai Mu'azzam ba anina ba ne ni kuma nace Innar su ce ta auri Baba ta haife shi? Inna Meri ta fara salati tana tafa Hannu kafin ta ce"Na shige su ni Maryamu, haka ka gaya masa Baban Inna,? Ko ajikinsa ya ce"To inna maganarsa ce ta atamin rai shi ya sa na tambayesa ko Innar su ce ta haifi Mu'azzam Inna Meri ta ka a kai kafin ta ce"Ka bari ba kyau zagin iyayen wasu kaji ko? nima in wani