← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 208

Sashe 186

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauri Inna ta matsa kusa da ita ta na mai dafa kafa anta kafin ta ce"Kada ki damu ni uwace, mai jin damuwar anta ta kuma taya su addu'a ko kuma in tana da hanyar mangancewa ta yi musu mganin damuwarsu, ki sanar da ni abin da ke faruwa nayi miki al warin yi ma duk abin da ya faru adalci in sha Allahu." Mimi sai kawai ta fashe da kuka har da shesshe a Inna kuma na faman lallashinta da kalamai ma su sanyaya zuciya lokaci aya tana bubbuga kafa an ta da hannayenta. Sai da Mimi ta samu natsuwa sannan ta iya warware ma Inna Meri abin da ya faru, wannan karon ba za ta iya rufa masa asiri tun da har ya saka zargi a zaman auran su, ta karishe da fa in" Inna abu aya ya fi min zafi yadda Mansoor ya kasa shaidata ya ce tabbaci gare shi ina cin amanarsa da an'uwana, ya saka zargi a cikin ransa kinga kenan ya na so ya ata auran mu, sannan da bakinsa ya ce na fitar masa daga gida na koma in da na fito daga yawon iskancin nawa." Ta fa a ta na kuka da karfi saboda yadda in ta tuna abun ta ke jin kamar bakin ciki zai kasheta. Inna Meri ranta ya yi mummunan aci ba ta san lokacin da ta ja wani dogon salati ba" Innalillahi wa'inna alaihirraju'un na shiga uku ni Meri, a she Baban Inna dabba ne jaki ne kuma ni ban sani ba? Haka ta fa a saboda ranta ya aci ta rasa ma wani suna za ta kira Baban Inna da shi. Cikin harzu a ta cigaba da fa in"Sakarai ne ashe mara tunani ya na abu kamar jahili wanda bai je makaranta ba? Da kansa zai lalata auran shi? da kansa zai kalle ki ya ce ya na zargin ki? Ashe shi jaki ne ban sani ba.? Inna Meri ta arishe fa a itama ba in cikin duniya ya ishe ta. Me ya sa Mansoor ba shi da hankali ne ba ya tunani in zai aikata abu? Shi ya sa ta sha fa a masa in dan an ciza a hura saboda gudun nadama wata rana. Kafa an Mimi ta dafa lokaci aya tana fa in" Ki yi hakuri don Allah Binta ki daina kuka, na kuma gode ma Allah da kika yi tunanin zuwa wajena, ni kuma zan auki matakin da ya dace kuma sai ya raina kansa zan saita masa tunani tunda na lira shi in dabba ne mara hankali ai ko Mu'azzamu da yake aninsa wlh ba zai yi abin da ya yi ba. Shashasha kawai ki yi kwanciyarki kada ki sake ki aga wayarsa balle ki fa a masa kina nan barsa zai zo da kafarsa tunda yana zargin ki kenan ba amfanin zaman ku tare sai ya zo ya sake ki ya auri wacce zai ri a saka ta a riga yana yawo." Dole Mimi ta yi shuru ganin Inna Meri ta fita aukan zafi amman ba ta bar akin ba sai da ta tattabar da Mimin ta daina kuka ta kuma share hawayenta sannan ta koma akin ta sai fa a take yi ita ka ai wannan karon sai ta ci ma Baban Inna mutumci tunda ba shi da tunani. Walida ta gama gyaran gida sannan ta yi musu abin karyawa itama ta karya sannan ta yi wanka ta ta fi wajen koyon inkinta, Mimi kuma sai da ta yi wanka sannan ta karya ta sha mgani ta kwanta Inna kuma na zaune a falo tana jiran ta ga idon mara mutumcin. ****** *MANSOOR* Barcin kirki ma bai samu ba. Shi ya sa har ya na makara sallar asuba sai dai a gida ya yi ta shi, ga yunwa yana ji amman ya kasa ma kansa wani okari har kuma da wayewar garin yana ta kiran wayar Mimi a kashe shi ya sa karfe bakwai ya bar gidan zuwa Camp sun yi morning traning bayan sun gama Daga nan ko gida bai je ba ya tafi gidan hajiya. Sai dai daga yanayin tarban da kuma zolayan Hajiya ya san Mimi ba ta zo ba domin Har Hajiya sai da ta ce"Yau kai ka ai ka zo kenan? Ina ga ka zo dai mu sansanta ne shi ya sa ka baro ta a gida." Daga nan ya san Mimi ba ta zo ba sai kawai ya fake da ya zo gaida Hajiya ne ya ijiye mata ku i bai da e ba ya bar gida. Yana fitowa daga gidan ya kira Mommy a waya itama dai suna gaisawa ya ji ta ce" Ya wajen Mimi? Fatan duk kuna lafiya? Daga nan ya tsuke bakin shi suka gaisa ya katse wayarsa shine har Dr. Sulaiman ya kira shima in dai ba wani bayani alamun dai Mimi ba ta je can ba, sai kawai ya saka ma ransa tana gidan su Rukayya daman ya san gidan sai ya ka a kan mota sai gidan su Rukayya, ya iske ba ta a gida sai anwarsu karama ita ke gaya masa Anty Bibi ce ta haihun Mama na wajenta a sibiti Anty Baby kuma ta dawo amman ta shirya ta tafi wajen aiki. Sai a lokacin ya tuna ya ga kiran Makama jiya da daddare bai auka ba kuma bai bi baya ba, kenan haihuwar matarsa yake son gaya masa. Daga gidansu Ru ayya ma'aikatansu na Karamchi Tv ya wuce, Rukky na can ma bangaren su Mimi ne suna mgana da Manaja, a ka ce tana da ba o a waje ta yi mamakin ganin Aji,sai da gabanta ya fa i ta auka wani abun ne ya faru da awar ta ta. Cikin ru ewa ta arisa gabansa cikin ru ewa take fa in" Me ya samu Mimin? Ko dai jikin ne ya tashi, na shiga uku ni Ru ayya" Haka ta fa a tana dafe irjinta Cikin mamaki Aji ya kalleta kafin ya ce"Ban gane ba. Daman ba ta da lafiya ne? "Ba ka sani ba? Itama Rukky ta maida masa martanin tambayansa cikin mamaki. Sai ya ji kunya ta kamashi cikin wani yanayi yacce"Rukayya me ya faru? Don Allah ki gaya min ina Mimin ta je jiya? Rukayya cikin mamaki ta ce"Jiya ta zo wajen aiki ba ta da lafiya na kira wayarka baka auka ban Sai na kira Jaheed ya zo ya kaimu asibiti a ka yi mata allurai da karin ruwa bayan an sallamo ta, za mu kai ta gida na samu waya cewa Bibi na asibiti. Sai na bar Jaheed ya kai ta gida ni kuma na wuce asibiti, ban gane duk ba ka san abin da ya faru ba? Yana kallon Rukayya cikin wani yanayi ya ce" Ina Fatiman take yanzu? Rukky fa ta fara tunanin akwai wani abu cikin karin mamaki ta ce" Ah ikon Allah kai zan tambaya ba tana gidanka ba l? Mun yi waya da ita da safen nan har ta ce min na zo cike mata takarda, za ta zauna a gida na kwana biyu sai ta ara warwarewa." Aji ya yi shuru kawai kamar ruwa ya ci sa, innalillahi kawai ya ke maimaita a cikin ransa. Me ya aikata? wani irin shirme ya tafka? Me ya yi ma kansa ne? Kawai sai ya juya zai shiga mota da sauri Rukayya ta ce"Mimin ba ta kwana a gida ba ne?Sai kawai ya ka a kai kafin yace" Kada ki damu ba matsala." Daga haka ya koma mota ya kunna ya bar haraban ma'aikatan. Rukayya mamaki ya kamata sai kawai ta aga waya ta kira Jaheed tana gaya masa abin da ya faru da kuma tambayan ko wani abu ya faru ne jiya? Bai gaya mata sai kawai ya ce"Ban sani ba, a waje na sauketa jiya nan." Da sauri Rukky tace"An ya? Ina zargin da wani abu. Mimi ba ta kwana a gida ba, Bari na sake kiranta." Da sauri ya ce" A'a Ru ayya kyaleta. Shi aure daman ya gaji haka tunda ba ta fa a miki ba to ba ta son ki sani ne, ki yi musu addu'an Allah ya daidaita su kawai." Shi ya hana Rukky sake kiran Mimi amman abun ya dameta tana tunanin me ne ya faru haka,? Jaheed kuma bai ba ta damar da za ta gane ya san wani abu ba, yana ma fa a mata Jirgin karfe uku zai bi zuwa lagos su ha u a asibitin da a ka yi ma anwarta aiki su yi sallama. Shi kuma Aji daga ma'aikan su Mimi bulayi ya fara yi a gari duk in da ya yi tunanin Mimi na can ba ta je ba, to ta na ina? Ko dai tana gidan Bintu ne? Ya kira wayar Bintu ta auka suka gaisa sai ya ji hayaniya sai yake tambayanta ta na ina ne? Sai ta ce masa tana gidan su Bashir Hajiyarsa ba lafiya tunda ya ji haka ya san ba ta je bam Bayan Bintu har su Yaya Amina ya kira nan ma shuru suna ta tunanin yau Aji na jin zumunci duk ya kira su sun gaisa bai ta a kawo tunanin tana wajen Inna ba ganin ba shi da mafita ne ya sa ya yanke shawaran zuwa gaban Inna ya fa i ya gaya mata duk abin da ya aikata ta taimake shi kada ya rasa Mimi in ya rasa ta ya shiga uku. Yana tafe a Mota kamar mara lafiya duk ya fa a saboda bai ci komai ba tun jiya da rana. A kofar gida ya bar motar, ya shiga gidan shima yana layi kamar zai fa i, a tsakar gida ya ga Inna ta na shanya zogalanta ya yi sallama ta amsa masa a ciki ko kallonsa ba ta yi ba, tun bayan kallo ayan da ta yi masa bayan ya shigo ba ta kara ba. "Ina kwana Inna.." Haka ya fa a yana kokarin zama kan damdalin ofar akin, kamar ba ta jisa ba haka ta yi masa banza sai ya ara gaisheta sai ya ga kamar ma ba ta san yana wajen ba Da ace ba ta amsa sallar masa ba sai ya ce ba ta san da zuwan sa ba, amman ta amsa kuma ta kallesa, tabbas wani abu
Chapter 186 · 0% Book details