Sashe 205
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunda ita tana harka da yan kasuwa daga kasashen waje tuni ta ha a Mimi da su har ta tura ku i za'a fara kawo mata kaya ka an ta jaraba ta gani. Tunda tana aiki tallatawa ba zai mata wahala ba In ji mijinta Mansoor Ibrahim Aji. ****** "Maryama(Ummi) na da wattani goma sha aya a duniya Mimi ta samu wani cikin, kuma har ya yi wajen wattani biyu da kwanaki a jikinta ba ta sani ba, kamar na Ummi ne, shima bai zo da laulayi ba in da ma ta fahimta ta na yawan ganin jiri da tashin zuciya sannan aiki ka an sai ta ji ta gaji kasala duk ya rufeta sannan sai ta fara,kwana da zazzabi mai zafi lokacin Mansoor Aji ba sa nan ya fita wasan shi na farko a kasar Ghana, amman ya bubbuga wasu anan Nageria aananun wasanni wannan ne dai suka tafi wata kasa buga wasan. Ba ta gaya mai ba ta da lafiya ba ta shirya ta je asibiti domin tafara zargin ciki gare ta sai ga shi gwajin farko a ka gani ciki an wattani biyu da kwanaki a cikin jininta. Hankalinta ya yi bala'in ta shi Ummi ba ta shekara ba amman ta yi yawo tana tafiyanta da kafarta ko'ina amman ita ba ta shirya kara haihuwa ba shirye shiryen komawa makaranta ma take domin yin Phd inta tunda yanzu alhandulillah komai na duniyan ta samu, miji nagari sannan ta samu ku i tunda Allah ya saka ma kasuwancinta albarka Odar kusan na goma kenan kuma tana samun ciniki da sun iso da sun are. Sannan Hibba na sara acan kano kuma ta na aikawa da shi Abuja Asma'u na tallata mata ta Online anan ma Gombe sai gqmdala tunda gidan Talabijin insu ta ba ta dama ta tallata kayanta Shike nan da ta kawo oder suke arewa musamman ma abayoyin. Sannan Rukkya ma ta na saran Abayoyin ta na siyarwa tunda zaman ko me ka taka ba zai yuyu ba ita mace da sana'a a ka santa domin cigabanta. Duk da ta koma can lagos in tana aikinta a wani gidan Talabijin amman duk da haka ta ce itama za ta fara kasuwancinta amman sai ta samu jari mai arfi. Duk da ba ta yi mgana da gogan nata kan maganar cigaban karatun nata ba amman ta saka a ranta za ta matsa masa sai ya barta tunda dai ba mazauni ba ne,sai ya yi wata biyu ba shi a Gombe ballantana yanzu da aka fara haskashi a duniya ba ma asa ba, shiyasa ta yi tunanin ijiye aiki ta koma makaranta duk da tana da tabbacin mijinta ba shi da ra'ayin ya maida ta Abuja da zama a kusa da shi ya sha fa a mata a Gombe za ta cigaba da zama ba wai don baya bukatar ta acan ba a'a sai saboda Inna in ya koma Abuja da zama zai zama sai bayan wasu wattani za ta ganshi kamar Mu'azzan kenan. Shi kuma baya son haka ba ta da kowa sai su ba zai yuyu in har Mu'azzam na kano shi kuma ya bar Gombe ba, saboda Iyalansa ya san a kai a kai zai ri a zuwa Gombe ba kuma ita saboda aikinta ba sai saboda wannan dalilin na shi, da kuma dalilin ba ya son barin garin Gombe saboda yana son garin kamar yadda itama Gombe ta zame mata wani jigo a rayuwarta ba tun yanzu ba tun tana arama take aunar garin. Bta dawo gida cikin tashin hankali, ko wasan su Aji da aka haska a tashar Rt Tv ta dai kallah ne amman hankalinta baya wajen sai daga baya ta fahimci Nageria ita taci ghana da ci biyu da aya. A Daran Khadi ta kira ta tana mata murna ta ce suna ma kallo ne sannan Rukky ma sun yi mgana ta ce sun kallah jar da Daddy shima da Mommy sun kalli wasan na shi,a gida kuma Inna ma ta kalla tunda Walida na gari ta zo gida hutu, ita duk ba wannan ne damuwanta ba ya za ta yi da cikin jikinta? Sun kuma kasa samun lokacin su yi mgana ta waya sai dole ta yi hakuri suka dawo daga Ghana ya zo Gombe sannan ta gaya masa ga halin da take ciki ya fara murna kamar zai goyata cikin taruwan hawaye ta ce" Ummi fa ko shekara ba ta yi ba Baban Maryam? Sai ya kalleta kafin ya ce"Shi ne me? Ummi ai ta girma ta na tafiyanta ko'ina ina wa anda ke samun ciki bayan sun yi arba'in ma? Amman ke nan da kafin ki sauka Ummi ta kusa shekara biyu ba na son wannan koke koken naki, daga Allah ya baki kyauta sai kuma ki fara min kuka? Cikin hawaye ta ce"Ni ina tsoron haihuwan ne kai da kai ne sai ka ga ba lokacin ma da za ka iya ma yaranka tarbiya." Kai tsaye yvace"Ba ruwanki da wannan tarbiya ta Allah ce duk da ke ma da naki kokarin amman ni nasan tarbiyan ayan da zamu haifa ba za su gagaremu ba, Sannan in mganar halin rayuwa ce daman ita kan saka a guji haihuwa ma gaba aya Fatima Allah ya rufamin asiri ba ma ke da yayan da Allah zai bani ba, ina aukan nauyin mahaifiyata da an'uwana saboda haka duk abin da kike tunanin ma ba zai faru ba ba zai faru ba, in sha Allahu. Abun damuwar kawai lafiyan ki da ta Ummi za mu je asibiti mu yi mgana da likita sai ya bamu shawara ko? Mimi dai ta kasa mgana sai kuka, shi ya share mata hawaye ya rumgumeta yana lallashinta ga shi ta na so ta ce so take ta koma makaranta amman ba ta samu wannan damar ba. Washegari tun safe suka tafi asibitin da ta ke zuwa, suka samu likitan da mganar Ummi da lafiyan Mimi nan da nan ya ba su shawara ya ce bakomai. Za ta cigaba da shayar da Ummi har sai cikinta ya kai wattani biyar sai ta yaye ta tunda dai akwai rufin asiri Ummi ba za ta wani samu matsala in dai za ta samu abinci mai rai da lafiya da zai gina mata jiki ita da Mimin gaba aya, nan ta ke Aji ya ce ya yi al awarin sai in da karfin sa ya kare sun baro asibitin bayan ya rubuta ma Mimi maganganun karin jini saboda cikin jikinta tare dan an dokokin daza ta kiyaye ka an ba ma su yawa ba, suna hanyar komawa gida Mimi ta ro i Aji da Allah da Annabi kada ya yi tallar ta na da ciki kamar yadda ya yi da ita a cikin Ummi ganin ta damu ya sa ya ce ba zai gaya ba amman in har aka tambaye shi zai fa i gaskiyansa ta ce ta ji kuma ta amince. Har ya koma Abuja yana lalla a Mimi ganin duk ta damu,amman har ya koma sai a hankali ba ta wani saki ba fahimtar haka yasa ya ce in ta samu sarari ta ziyarci Hajiya da gidan yaddiko da duk in da take son zuwa kila ko shiga mutane zai rage mata damuwa kamar ko ya sani fita mutanen da ta yi yasa sai damuwanta ta ragu sannan iy a bakin okarinta Mimi ta oye cikin jikinta. Ita ce har gidan Nasir da Makama su rana aya ta je musu ranar lahadi tunda ba ta da shiga wajen aiki ranar, kuma in ta dawo daga wajen aiki ta kan sauka gidan Hajiya ko Inna, ko sun gane tana da ciki ko ba su gane ba Oho ba dai wanda ya yi mata wata mgana, amman abin da ba ta sani ba daga Hajiya har Inna Meri sun fahimci Bintar ciki gare ta. Sannan yaddiko ma ta gane lokacin da ta je gaisheta sai da ta ce"Ai yanzu kya yaye wannan katuwar yarinya ko kina so ko bakya so." Ita ba ta gane ba, saboda Yaddiko ta sha mata tsiyan girman jikin Ummi ya yi yawa ya kamata ta yayeta in ta shekara ko da wattani ne ita kuma ta ce sai ta kai wa'adi, ko da ta yi mata mganar har a cikin ranta ba ta kawo ta fahimci wani abu ba ne. Ita a tunaninta ba wanda ya sani sai dai in ya fito a ganshi. Cikin ta na shiga wata biyar ta cire Ummi a Nono, saboda ma kada kowa ya fahimci wani abu ta kasa kaita gidan kowa da sunan ya ye,sai babanta ne da ya dawo ya kwashi kayanta ya kai ma Inna da ya dawo ta tambayesa me Inna ta ce? Kai tsaye ya ce"Ta tambayeni dalilin yaye Ummi ni kuma nace ciki gare ki." Ai sai Mimi ta saka masa kuka kamar ya daketa ya fara fahimtar wannan cikin mai son rigima ne mgana ka an ko a waya ne sai ta fashe masa da kuka, tunda ya fahimci yanayinta sai ya koma lallashinta har suka rabu lafiya. Cikin uan'uwa Mimi ba wanda ya san tana da ciki sai yan Gombe ne da ya fito suka gani, Ita Mommy ta zo garin ta ga Mimi da ciki a gaba ta kama baki, suma yan'uwan Aji haka suka ganta da shi abun Allah kuma lokaci aya ita da Bintu suna da tsohon ciki sannan itama Mariya na da ciki irin wanda ana zuwa a ke tutu e da shi a kofar aki, kuma shima wannan cikin tun da wuri suka gama siyan komai Bintu ta rigata haihuwa An yi suna da kwana uku Mimi ta haihu, ta na fara jin naguda ta ha a kayan haihuwa zuwa asibitin da take awon ta sannan ta kira inna ta fa a mata sannan ta kira Hajiya kafin ma su zo ta na akin haihuwa , wannan haihuwar dai ta an sha wahala sai la'asar ta sauka wannan karon Namiji ta haifa baki mai kama da uban sak. Kwana aya ta yi a asibitin suka maida ta gida, Aji sai dai ya ga hoton Baby boy da Mimi ta auki hoto ta tura masa, Ya yi farinciki sannan ya yi godiya ga Allah jin Mimin tana lafiya tun da aka fa a masa namiji a ka