Sashe 128
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya turniketa wato bai ma san abin da ya aikata ba har ya na okarin fa a mata mgana. "Ko saboda kin fi kowa gata shi ne za ki zauna kina ma mutane kuka? Ko da yake ai yar Major ce sannan ar Lauya ce an riga an shagwa a ki shi ya sa in kina ciwo ma ba za ki iya mgana ba sai dai kuka." Kai tsayen shi ya fa i haka, Ita kuma Mimi sai ta ji kamar wani abu na tunkaro zuciyarta idanuwanta suka rufe saboda ba inciki ba ta san ta mi e ba sai ganinta ta yi tsaye kan kafafunta a gaban Aji, iduwanta ma ya rufe saboda acin rai cikin aga murya ta ce"Ya isa. Na ce ya ishe ka haka Mansoor." Sai kuma kawai ta saka kuka ta koma ta zauna har da shesshe Mamaki ya kama shi kawai sai ya bu e baki yana kallonta kafin ya ce"Ikon Allah! daga magana? me na yi miki? ko don na ce iyayenki sun sangartaki? To arya na yi? E mana ai sun sangartaki da gata shi ya sa kike wani abun kamar aramar yarinya ban da haka baki da lafiya ba sai ki yi mgana ba, ga Mutane a cikin gida in ni ba za ki iya kira na ba? Ya a ya na tsareta da ido ganin kukanta ya fara fitar da sauti, da sauri kuma ya aura da cewa"Ke ya isa mana, me ke damun ki? Ai kamar ana ara ma Mimi kaimi sai kawai ta ara fashewa da kuka, Aji ya matsa baya lokaci aya yana aga hannuwansa sama kafin ya ce"To na gane, Allah ya baki hakuri ki yi a hnlkali kar inna ta jiyo kukan ki, ko da yake na Inna mai sau i ne, Kar daga gidan ku a ji kin yi kuka yanzu na ji kiran sammaci daga kotu, shi mai barazana da sojoji ya tafi in da ba dawowa ballantana ace zan yi kwanan Zaune." Ya na gama fa in haka ya juya zai fita Mimi taji kamar ta ta shi ta sha o shi sunan Mahaifan nana ne abun kia a wulakance a wajen Mansoor? "Aji Abi fa ya rasu, kuma kar ka manta shi ya gaifeni har ka ganni ka ce kana so, Momny ita ce uwata da ta auki cikina na tsawon wata tara amman su ne yau abun cin mutumcin a wajen ka ? A she ba za ka ra ga nusu saboda ni ba? Na ji ka ce ba za ka je Abuja ba amman na tafi ko sau aya ba ka ta a tunanin kirana ka ji ya ya nake ba. Ko sau aya Aji ba zan ci darajan SO BA? sannan ko sau aya iyayena ba za su samu darajan kana auren ar su ka raga musu ba? Tana magana tana kuka. Cak ya tsaya sannan ya Juyo yana kallonta, wani irin kallo da alama shima ya fara harzu a kawai sai ya tako har gabanta ya tsaya lokaci aya yana fa in" Daman duk wa annan maganganun da kike yi saboda ban je gidanku ba ne? Cikin kuka ta ce"E baka kyauta ba, Mommy da kanta fa ta kira ka amman ba ta da darajan da zaka amsa mata, sannan na tafi baka damu da rayuwata ba, ballantana ka kirani kaji wani hali nake ciki" Rintse idanuwansa ya yi kafin ya bu e har sun fara sauya launi, saboda bacin rai a kausashe ya ce"Ban so ki zo wannan bangaren fatima, domin kalaman dake bakina sun karfin zuciyarki ta iya auka, gwara ki bar maganan ta wuce kawai zai fi miki alheri." Yana gama fa in haka ya juya zai fita da sauri mimi ta sha gaban shi cikin araji ta ce" Ba in da za ka je, yau ni da kai sai mun san matsayin junan mu, ka fa a min duk abin de ke zuciyar ka game da ni, saboda na gaji da zama da kai kana kullatan iyayena, sannan na gaji da zaa da wanda bai san darajata ba ballantana darajan iyayen da suka haife..." "Ashe da zafi? Na ce kin ji zafi ne? ta nan ne a ke jin zafin wani ya ci zarafin iyayen ka, Fatima a saitin nan wajen nake cigaba da jin kuna da zafin irin cin zarafin da mahaifinki ya yi ma iyayena acikin kunnuwana in na kwanta nake jin sautin kalaman mahaifinki da ya kirani mara makoma mai kyau, sanman ya kira sunana da Agola, ya kira sunan mahaifina yana kwance acikin kabari ya ci masa mutumci da zarafi, sannan a gaban idona ya saka iyayena kuka ya kira sunan mahaifiyata a matsayin yar aiki. Me ya sa zan manta? Ashe ni ba san ciwon kai na ba? sannan ni ba ni da zuciya ne? tun da kuma iyayena takalawa ne an ci zarafin su sai na manta, ke kuma na ki iyayen yar Gold ne, shi ya sa ranki ya ke zafi in dan an kira sunan su, na ce a ina kike jin zafin? A ina ne ranki ke una? Tun yaushe kika a fara jin kunar? Ya arishe fa a cikin tsawa lokaci aya ya na dafe saitin zuciyarsa, Mimi ban da kuka ba abin da ta ke yi Kallonta ya yi cikin wani irin duhu kafin ya ara nuna mata saitin zuciyarsa ya na cigaba da fa in" Ke kila jiya ne ko shekaranjiya kika fara jin zafin abun, ni kuma tsawon shekaru goma anan ne wani abu mai tsini yake sukana, ke a yanzu ne kike jin zafin abun, ya kike tunanin na iya rayuwa tsawon wannan lokacin da kunar abinn acikin raina? Ya kike tunanin na iya tafiyar da rayuwata da wannan ta on da sanadin ki, sanadin mahaifinki mara adalci azzalumi.." "MANSOOR..." "Azzalumi ne mana, ba arya na yi ba, ko ba ki ji da in haka ba ne saboda shi ya haife ki? Cikin karaji ya fadi haka a saman kanta kamar zai dageta. Sai ta fara matsawa baya tana kama jikinta kamar wacce ke jin Sanyi. "Ni kuma sunan mahaifina da ya kira ya za ga a gabanki a gaban dukaa dangin ki fa? kin hana shi hakan? Ko a lokacin kin ji irin zafin da kika nuna kina ji a yanzu? Na ce kin ji zafi a lokacin da ni ya kira sunan mahaifina ya ci zarafin sa? Ya riga ya fara fita daga hayyacinsa shi ya sa ya ke mgana da karfi kuma cikin tsawa, tun su Hibba da Walida ba sa jiyowa har suka fara Jiyo hargagin maganarsa daga uwar akin Inna Meri a sukane suka mi e Lokaci aya suna kallon juna. Falo suka rankaya wajen Inna Meri ganin su a haka ya sa ta mi e ta dl auka wani abu ne ya faru cikin sauri Walida ta ce"Saurara Inna kamar maganar Yayanmu cikin fa a daga dakin Anty Mimi" Sai Inna Meri ta kasa kunni itama ta fara jiyowa azu amman ba ta yi tunanin daga nan ba ne lokacin kuma Mimi ke mgana cikin kuka ga shi daman dare ne, ko'ina ya yi tsit ana jin tashin muryanta da maganganunta, tuni jikin Inna Meri ya fara rawa cikin firgici ta furta" Innalillahi me ke faruwa ne? Sai kuma ta rankaya ta fice su Hibba suka mara mata baya zuwa ofar akin Mimi, Amman sai ta kasa shiga ta tsaya daga kofar akin tana kiran sunanayen su. "Binta.." "Baban Inna." Ina ko jinta ma ba su yi, domin idanuwan Aji sun rufe gani yake kamar abin da ya Faru a shekarun baya ne zai kara maimaita kansa ita kuma Mimi wani irin kuka take yi ganin yadda Aji ke mgana kamar zai dage ta. Takure kanta ta yi a jikin Wardrope akin lokaci aya tana fa in" Me ya sa kai ba ka yafiya ne? ya yi nadaman abin da ya faru, Hajiya da Mommy sun zo sun nemi masa gafaran ka? na auka ka manta na auka ka hakura na auka ka yafe masa sabo da ni ban auka har gobe kana kallona da wannan abin da ka san nima ba'a son raina ya garu ba me ya sa kai ba ka da afuwa ne? Kai ma ai an adam ne kana laifi sannan Ubangiji mai rahama ne yana yafe maka kurakuranka me ya sa kai ba za ka yafe masa ka manta baya ba, ko saboda ni ko saboda darajan Soyayyar da ke tsakanin mu." Take fa a tana kuka rinjis, sai dai kawai ta ganshi a gabanta ya saka hannuwansa ya tare gefe da gefenta da jikin wardrope in cikin tsawa ya ce" Kin ta a ganin an fasa gilas sama da shekara goma rana tsaka a zo a ce za'a yi masa gyaran waskwarima? Ai ko an gyara shi ba zai ta a komawa dai dai ba, ban yafe mishi ba kuma suma na fa a musu ban yafe masa ba kuma ba zan iya yafe masa saboda ke ba." "To ai ya rasu, kuma ya tafi in da ni da kai wata rana za mu je can, miye amfanin wannan abin da kake yi don Allah.? Irin kukan da take yi bai saka ya saduda ba sai ma buga wardrope in da ya yi da hannuwansa guda biyu ji ka ke Bum! Ta tsorata ta sulale kasa ta auka dukanta zai yi ta kamkame jikinta waje aya. "Kin manta akwai hisabi tsakanin mutum da mutum? Ya yi sanadiyar lalatamin duka mafarkan rayuwata rana tsaka sai ace na yi hakuri bayan an da e da cutar da zuciya ta? Me ne laifina? daboda kawai na ce ina son ki? Soyayyarki ce ba ta min adalci ba ta ja ni ta kaini inda aka kusa kasheni da rai na, Ina ba zan iya ba, sai Allah ya yi mana hisabi da mahaifinki, domin ya cutar dani." arishe fa a kamar zai yi kuka domin muryansa ta fara disashewa. Kan Mimi na cikin gwiwoyiyin kafafunta ta ce" shima ai ba shi da laifi saboda shi uba ne gareni, ba ya yi hakane ba ne saboda son rai ya yi haka ne saboda ya ba ni kariya da kuma sauke nauyin shi na matsayin mahaifina shima ba shi da laifi ka yi