← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 208

Sashe 170

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aka maida mata Kujerunta na farko, da gadon ta ayan bedroom in kuma aka siya masa wani gado shima amnan arami ne. Kitchen in ta kuma ga fali da fili. Nan aka cika mata da kaya, firizanta guda biyu, bayan akwai wani a ayan bedroom inta amman shi arami ne ga kuma again fridge a wajen dinning, gaskiya gida ya yi kyau ma sha Allah suka turare shi da turaren kamshi sannan suka yi ta Video Khadi jiki na rawa ta turama Mommy da Madiha, ita kanta Madiha tasan gidan da take ciki a lagos bai fi wanda Mimi za ta shiga ba yanzu duk kushenta sai da ta ce"Woww gidan ya yi kyau Khadi. Ko dai haya ne ba na shi ba ne? Khadi na dariya ta ce" Na shi ne to ko wata biyu ba'a yi da fara gina shi, Ku i ne da bakin mijin nan na Mimi wallahi" Madiha ta jinjina kai kafin ta ce"Na ga alama wato abun na shi ma mugunta ce." Ita dai Khadi na ta yi mata dariya, Mommy kuma da ta gani ta yi ta saka albarka da tarin addu'o'i, Rukky ta zo itama daga baya ta ga gida ya yi kyau as da shi itama ta saka albarka washegari ya kama jumma'a a kuma ranar Mimi za ta tare. Daga nan bayan sun gama gyaran sun rufe gidan tunda akwai megadi suka koma gida suna ta ara Ko a kyan gidan, Rukky kuma tana ciki tana na taya Mimi ha a kayanta na gida a daran suka fito da akwatin da suka ha a reras guda takwas cike da kaya, bayan wa anda a ka dinka, kowa nata mamaki Hajiya ce ka ai tasan da maganar kayan kefe. Sai Mommy amman ita ba ta gani ba Mimin dai ta sanar da ita. Khadi na aga kaya tana santi ta gaji dai ta ce"Ke wai a ina aka ha a kayan nan ba mu da labari ne? Rukky ce ta ba ta amsa da Cewa" Anan garin mana cikin azumi muka yi ta shiga kasuwa har da shi, ina gaya miki Anty Khadi Atm insa ya bamu muka siya komai da komar bai kar a sai kwanan bayan mun gama duka shirin mu." Khadi ta zaro ido kafin ta ce"Kai kaji rabo, kuma ku in ba su are ba? Rukky ta ce"Ko girgiza kuma mun kashe kudi ya yi miliyan hu u wlh," Sai kowa ya fara hinjina kai, ayan Yaddiko na ma juna gulman daman mai ku i ne, Rukky ke ta kora jawabi da cewa" Daman fa da ku insa, kwai dai yana da dalilinsa ne tun fark. To an kwallo ne fa kuma Babba wallahi an ce suna samun mahaukatan kuda Khadi ta ce"Na ga alama. Muhammad ma ai ya fa a min na ga kuma zahiri, ga gida ga lefe ina ga sama da miliyan talatin sai da ta yi kuka kai jama'a, amman ya shammace mu." A na ta mata dariya ba ta gaji ta kara gyarawa tana aukan Video in kayan nan da nan ta tura ma Dr da Madiha da Mommy ta ce lefen Mimi ne,.Daman Mommy ta san da maganar ta na gani ta saka albarka amman ita kanta ta yi mamakin yawan kayan da darajarsu, Madiha kan sai ta kasa magana ta ce au har da lefe an yi ne? Khadi ta ce ga zahiri nan ta na gani lefe ne na gani na fa a. Dag anan bakin Madiha ya mutu ta ji daman ta zo domin ta ba ma idanuwanta abinci amman dai za ta yi ko ari ta zo ko da baya ne domin ta ga komai da Idanuwanta. A daran suka gama ha a komai, bangaren kayan gara ma Daddy ya aiko da shi komai buhu, itama Mimi ta kara siya ma kanta abin da take so, kamar irin su kayan kamshin girki da zannuwan gado na kamfanin FHB CLOTHING domin zamnuwan gadon su masu inganci ne, shi ya sa Mimi ke yaba kayan su, in kina so kema ki samu zannuwan gado masu kyau kamar irin na Mimin Aji nemi FHB CLOTHING Phone no 08034109622 Wtsapp no.08080266674 Sun yi mgana da Aji da asuba a kan mganar Walima ita Mimi ta so a bari sai ranar asabar amman Gogan yace a ranar Za'ayi komai a gama shi.Saboda haka ta yi duk abin da ya kamata kafin biyu tana gidanta sai a yi waliman daga lokacin zuwa dare, Da ta gayama Hajiya da su Khadi su ka ce hakan ya yi zaman me za'a yi dama tunda ba wani gagarumin taro ba ne, Rukky ta fa a ma su Aisha Farida da su Glorin na wajen aikinsu amman direct can gidan za su sauka tun da a matsayin walimar gidan a ka gayyace su. Tun safe Mimi ta yi wamka mai kwalliya ta zo ta yi mata sannan sun kira mai hot. Wani leshi Mimi ta saka inkin riga da sikat kayan sun kar e ta matuka ta sha hotuna ma su kyau da yarari. Gidan ba kowa daga su Khadi sai Anty da ta zo da safe da Yaddiko da ayanta, Rukky ma tun safe ta zo ita da Bibi, suma sun sha kwalliyar su gwanin burgewa, Mama ma ta zo ita da annen Jahedd wanda dole dai ya hakura da Mimi tun da Har Daddy sai da ya kira shi ya yi masa fata fqta, sannan tun bayan abin da ya faru tsakaninshi da Mimi ya fara kokarin cire ta a ranshi tun kuma bayan sallah da ya tafi bai dawo ba amman ya yi ma iyayensa al warin cire soyayyar Mimi a ranshi domin ya gina sabuwar rayuwa. Rukky har video ta saka Mimi ta yi na wa ar kewa na mawa i, Auta waziri ta kuma tura ma Nasir. Shi kuma bayan ya gani sai ya tura cikin group in su ya yi tagging in Aji da cewa"To kai fa Aji ka ji, maganar gaskiya yau kada ka aga kafa Amarya ta ce ta yi kewar ka." Su Ahmad suka fito suna ta dariya shima yana gari bai koma ba shi da matarsa,Aji kuma bai ma ga sakon ba sai daga baya yana gani ya yi delete for everyone, Nasir na ganin haka ya ara turawa Aji ya sake gogewa tun da dukkansu kowa admin ne, Har wajen sau uku, Aji na ganin haka ya danna ma Nasir kira yana agawa ya ce. "Nasir miye haka? Hoton matata ne zai sama abun wasan ka? Nasir na dariya yana kwaikwayon wa an" Kewa. Kewa. Nayi kewar masoyiya." Aji ya ce"Mallam ka goge shi a wayarka tunda ko a shari'a ya haramta ka ri a ganin hoton matata, to wai ma a ina ka samu wannan Vedio? Ni fa ban da shi" Nasir na dariya ya ce" Baby Rukky ta tura min." Aji ya girgiza kai kafin ya ce"Lalle ne ma,." Daga haka ya katse wayar ya kira Mimi, an ci ko sa'a Rukky ta auki wayar Mimi na akin Hajiya kai tsaye ko ya ce mata me ya sa ta tura ma Nasir video in Mimi? Sai tacl ce saboda ba ta da lambarsa ne. A dakune ya ce" Ki goge shi haka kurum ni ban ga adon matata ba wani gardi na can na gane min hakan adalci ne? Rukky na danne dariyanta ta ce ya yi hakuri za ta goge, sannan ya ce yauwa ya kashe wayar ya bar Rukky na dariya. Kamar ha in baki sai ga Nasir ya kirata nan fa ta sabar da shi abij da Aji ya ce ya na dariyan mugunta ya ce"Kyale shi, nima ai ya kirani ya na min surutu." Rukky ke gaya ma Mimi abin da ya faru, Mimi ta harareta kafin ta ce" Ke ma da gulman tsiya, Mijina bai ga kwalliya ta ba sai saurayin ki.? Rukky ta ce"Na bani, ni da masu miji miji ko? Mimi ta yi mata fari kafin ta ce"Kwarai, masu miji ehe." Nan Jawahir ta zo ta same su Mimi ta gaya mata abin da ya faru tana dariya ta ce"Maganar gaskiya ba'a kyauta ma Ango ba dole ranshi ya aci, ke kuma Rukky baki kyauta ba." Mimi ta fahimci suna mata shakiyanci ne sai ta bar musu wajen kawai. A can gidan Inna Meri ma kamar tana sake sabon biki, makota sai zuwa suke yi daga can anguwan Arawa. Har da su Gaje domin Bintu ce ta shiga da gayya ta sanar da su Mimi za ta tare a sabon gida, ita kuma ta biya gidan Jummai ta gaya mata ta kuma san za ta gayama Zuwaira,. Sai ga shi har da Maeesha ta zo tunda ta dawo daga wankan gidan, Zuwaira ma ta zo Magajiyar ce kawai ba ta zo ba Mariya daman tun jiya tana gidan Har da matan Auwalu da ta daina adawa itama tunda mijinta ai yana gaya mata irin taimakon da Yayan Inna Meri suke yi ma rayuwarsa. An ci abinci shinkafa da alala lemuka da ruwa kam duk na gora ne aka yi ta sha ana guzuri. Daman sun ce za su je gidan su Mimi bikon ta daga nan sai su arisa gidan gaba ayansu suka yi gungu suka tafi, Inna ka ai suka bari a gida da Dije matar mallan Hashimu sai yara har da su Gaje sun tafi Maeesha kuma daman ganin kwakwaf ne ya kawota kuma ta ga irin daular da Inna ke ciki saura kuma in ta je gidan su Mimi ta sha kallo. Sai da suka yi azahar wajen uku saura sannan suka hau adaidaita suka tafi, ba su ko jira kowa ba Hibba ta kira Mu'azzam ya ce suna gidan Makama kafin ma su kariso sun yi nisa shi ya sa kawai ta ce bari su tafi, Suna shirin tafiya ne sai ga Nafisa matar Nasir da Fati matar Ahmad sun zo gidan yi ma Inna murna. Dalilin su ya sa ma suka kai har biyu a gidan Inna sannan suka tafi, sai dai Mimi ta gansu kwatsam tunda ba su gaya mata za su zo ba, Bintu ce uwar fa in sun zo aukan Amaryansu ne. Rukky ta ce"Kwa dai jira dai mu mi a ta can gidan ko? Hibba ta ce"Ai ta
Chapter 170 · 0% Book details