← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 208

Sashe 69

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 Daddy bai samu zuwa a lokacin da Hajiya ta kira shi ba, saboda suna da wani meeting mai muhimmanci sai ya kira Hajiya ya sanar da ita da cewa in sun tashi daga nan zai sauka a gidanta domin ya ji abunda ke faruwa ita kuma sai ta nuna masa bakomai ta na nan ta na jiran sa. Ita kuma Yaddiko daman ta sanar da ita yau ta tashi da ciwon jiki amman in ta ji sauki zuwa yamma ko gobe da safe za ta shigo. Hajiya ta yi zaman yinin yadda za ta tunkari Hamza da mganar ta kuma san sai ya yi mgana balle daman tun farko Murja ta ce shi ma bai wani maida kai ga mganar ba, har bayan azahar sanda tana akinta bayan ta idar da salla Baaba Uwani ke gaya mata zuwan Alhaji Hamzan da hijabin da ta yi salla ta fito falo har kasa ya baza babbar rigansa ya du a yana gaishe ta, ta amsa cikin sakewa lokaci aya ta na zama kujeran da ke fuskantarsa bayan ta ce ya tashi ya zauna saman kujera kujera. Saboda shi tun yana arami halinsa na dabam ne yana da ladabi da biyayya yaro ne mai gudun zuciyar iyayensa har kuma girmansa halinsa ba sauya ba. Shi yasa take da ya inin ko bai so wannan mganar ba saboda umarninta ne zai ba da dukkan goyon bayansa. Bayan gaisuwan da suka kara yi da tambayan iyalansa sun an ta a hura ka an Kafin Hajiya kai tsaye ta kallesa tana fa in" Ranar sati mane man auran Binta za su zo kawo Sadaki." Tana gama fa in haka sai ta tsuke bakinta ta koma ta yi zaman na isa da kai a saman kujera. Daddy mamaki ya kama shi saboda kamar daga sama ya ji mganar mamakin ne ya sa ya yi shuru Hajiya ta ga ji da jiransa ya yi mgana ta ji shuru sai ta kara kallonsa lokaci aya ta na ara fa in" Hamza ba ka ji abunda na ce ba ne? Kai tsaye ya ce"Afuwan Hajiya ban gane wata Binta kike mgana ba ne."? Ya karishe fa a cikin ladabinsa, Hajiya ta murmusa kafin ta ce" Wata Binta gare mu? Fatima dai da ka sani iyar an uwan ka." Daddy ya ka a kai kafin ya ce"Sai yanzu na fahimta to daman ta na da wani manemin ne? kuma har sun kai ga daidaitawa ba mu sani ba Hajiya? "Ai ba wani ba ne, wannan dai ne wanda ka sani tun a baya." Hajiya ta ba shi amsa kai tsaye, Daddy ya yi zuru yana kallonta cikin mamaki kafin ya ce" Wai wannan yaron da Major ya raba su a baya? Hajiya sai ta jinjina masa kai kafin ta ce"Kwarai da gaske shi." Daddy ya ja gauron numfashi kafin ya ce" Yanzu daman Hajiya ke da Murja baku bar mganar yaron nan ba? Kai Tsaye Hajiya ta ce" Ta ina za mu bar maganar sa tunda yarinyar na son shi har yanzu? Kuma wasiyan kabiru na karshe shine a yi ma Binta abunda take so kuma shima ya saki yace in har yaron na sonta a neme sa a ba shi hakuri ya aureta shi yasa muka neme shi kuma ya amince amman ya saka wasu Sharu a guda biyu, na farko ya ce dadaki kawai zai ba da sai aura aure, na biyu kuma ya ce a gidansu Binta za ta zauna tare da mahaifiyarsa sannan kuma sauran guda biyun ya ce sai bayan auran zai fa e su na gaya maka haka ne saboda ya za ma wajibi ka sani kai ne waliyin Binta." Alhaji Hamza kallon Hajiya kawai ya ke yi cikin mamaki ba abunda ya fi ba anta masa rai wai har da wani shara i cikin acin ran sa da ya kasa oyuwa ya ce" Wani irin aure ne kuma da shara i Hajiya? sai ka ce auran coci? Mu da za mu ba shi mata ba mu saka masa shara i ba sai mu ne zai saka ma shara Anya Hajiya kina ganin abun nan zai yu yu kuwa? a bu ne da ya faru tun a baya kuma wanda abun ya faru da shi ma ya bar duniya nan, kuma an da eMimi ta manta da shi Hajiya ki bar mganar nan gwara ta dai dai ta da an'uwanta Jaheed ko da yaushe cikin min magiya yake yi na saka baki , ni kuma ba na so na yi mgana a ga kamar na so abunda na haifa ne amman mganar gaskiya Hajiya hankalina bai kwanta da wannan mganar ba." Ya karishe fa a cikin nuna rashin jin da sa har yana fa in auren kamar na anci ne Hajiya in ya na sonta da gaske sai ya zo ya nuna ba haka ake yi ba sam. Hajiya ta gyara za ma kafin ta ce"Ko ma dai menene yarinya ta amince da duka sharu ansa kuma ita ce mai zaman auran nan, mganar Jaheed kuma a barta tunda ta ce ba ta son shi ba zan bari a yi mata dole ba ya nemi wata ya aura itama ta auri wanda ta ke so ba shike nan ba! Kuma kada na ara jin kana mganar auran cocin nan Binta Sahihin aure za ta yi na sunna tunda ba auran kwangila ya ce zai yi da ita ba sannan ba Shara in da niyar sakinta ya furta ba, ni ban ga laifi a tsarinsa ba daman a ha iin Musulunci sadaki shi ne wajibi Hamza." Shuru ya yi na wani lokaci ya kasa magana da Hajiya ta ga haka sai kawai ta mike tana fa in" Shike nan ba zan ta kura maka ba, sai na aika kauye mutane su zo nan gidan sai su tarbe su." Da sauri ya mike yana fa in"Ba za a yi haka ba Hajiya, Allah ya kai mu zan saurare su." Hajiya ta juyo lokaci aya tana mirmishi kafin ta ce"Na gode Allah ya yi ma rayuwarka albarka." Ya dukar da kai yana amsa mata da Amin Amin kafin ya tafi sai da ya ijiye mata ku i duk da yasan ba ta da bukatar wani abu amman dai in ya zo gidan ba ya barin ta haka. Haka ma Baaba Uwani Dubi biyar ya ba ta har haraban gidan ta bi shi ta na ta kwararamai addu'o'in samun nasara haka ya bar gidan cikin damuwa bai kama ta domin Major baya raye ace yau Mimi darajanta ta yi kasan da za ta yi wannan auran na wulakanci ba. Duk da ba shi da halin raina talaka amman shi talakan ne ya ga kamar yana neman wuce iyakarsa. Yaddiko ba ta samu zuwa ba sai da safe jikan taa ya kawo ta lokacin Mimi na wajen aiki itama ba wani dogon bayani Hajiya ta sanar da ita, itama kamar Daddy sai da ta nuna ma Hajiya a bar mganar itama tana bayan Daddy Mimi ta dai dai ta da an'uwanta Hajiya ta ha e rai ta ce ba wanda ya isa ya yi ma Mimi auran da ba ta so wanda ta ke so shi za'a aura mata in sha Allahu sai Yaddiko ta yi shuru sanin halin Hajiya. Sai dai ta kalli Hajiya ta na fa in" To wai gidan nasu babba ne? akwai wajen da ita Binta za ta sake ne? Hajiya ta yi mata banza kamar ba ta ji ba sai ta kara da cewa" Kuma wani sana'a ya ke yi yanzu? Kai tsaye Hajiya ta ce" Ki bari in Bintar ta zo ki tambaye ta, na ji dai kamar ta ce min wallo ya ke yi." Yaddiko ta ce" wallo kuma? wallo daman sana'a ce? Hajiya ta yi mata kunnen uwar shegu sai ma ta ta shi ta shigewarta aki saboda ta san halin Yaddiko da bin diddigi har da abunda ma bai shafeta ba sai ta ji. Kuma saboda haka sai da ta jira Mimi ta dawo gidan ta kuma tsare ta da tambayoyi har tana cewa" Ke kam yanzu Binta da wannan yaron da Jaheed ya fi sa komai ki ka hana kanki sukuni da zaman Lafiya? Kuma wai har ya na wani saka sharu a kuma a haka kika ji kika ga ni? Hajiya da uwarki su ka mara miki baya ko? to naji an ce wallo ya ke yi? da wallon zai ri e auran naki kenan? Sai Mimi ta kasa mgana kila Yaddiko ba ta san matsayin Aji a Gombe United ba ne kila suna auka matsiyaci ne kamar sanin da su ka yi masa a baya. Haka Yaddikko ta yi mata tas ta ce sai taje ta aurei wanda take so amman ta sani anbuwanta ya fisa komai na cancanta, bayan Yaddiko ta gama nata ta ta fi Madiha ta kirata, tun da ta ga kiran jikinta ya ba ta sun ji mganar tana aga kiran ta ji tana fa in "Mimi gaskiya na yarda u are Stupit kina da wawanci ke ba yarinya ba balllantana na ce yarinta ke damun ki, me zw ki tsinta a wannan a auran yaron? Ko a baya ban ga laifin Abi ba, abunda ya yi shine dai dai, me ya ke da shi? who is he da zai ce sai da sharu da ya tsara zai amince da auran ki, kina da komai na mace mai aji amman saboda sakarci kin zauna kin saki kanki a arha kamar ki ne za'a je ana ro on wanda bai dace ba, da ya aure gaskiya am higly disappointing on you Mimi kunya na ji da Mommy ke fa a min na ji kamar na yi miki kuka wallahi" Kuma tana gama fa in haka ta kashe wayarta, Mimi
Chapter 69 · 0% Book details